Sashe 49
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yi kadan kadan taje wajen kofa tafara kiciniyan bude kofan cus batada karfi, she just wanna see Aliyu tayi hugging nasa so that he will talk to her like his baby irin na that day in the night, abinda yatada Mommy kenan mo tsin dataji anayi da kofa, dasauri tabude idanu takalli wajen kofan, ganin Ziora daga ita sai hospital gown ba takalmi a kafafun nan tana kiciniyan bude kofa yasa dasauri Mommy tawani dirko daga gadon atsorace tace My Baby where are you going? Juyowa Ziora tayi takalli Mommy tana fama da kofan da yar karaman murya tace Mommy come and open the door for me I want to go and look for My Yaya Aliyu karasowa wajen kofan Mommy tayi tana kallon agogon bangon dakin sannan takalli Ziora tace did you know what is the time now? Wait have you ever been in this hospital ma dazaki ce mini you re going to look for one stupid Yaya Aliyu when you re just waking up, are you sick upstairs abi them carry you do juju dakikaje gidansu kallon Mommy Ziora tayi da sauri jin yanda tazagi Aliyu kalman yamata mugun zafi azuciya baki tabude zatai magana sai kuka ya kufce mata, tace Yaya Aliyu bai miki komi ba you re insulting him Mommy, why are you insulting my Yaya Aliyu why? I will tell Daddy ta tsaya kikam awajen takifakai jikin kofa kawai tana kuka bil hakki sabida yanda Mommy ta zagi Aliyu, Mommy kawai tasaki baki takama baki tsabagen mamaki tana kallon Ziora tace I know you re sick saisa nake barinki wuce muje kizauna inba hakaba I will beat you blue black in this hospital stupid girl kawai, your father you and the Aliyu kinji see where is Doctor sef they should discharge us I hate this hospital we are going back to hospital na yayanki, tunder fire your mouth and the Aliyu buga kafa Ziora tayi akasa tace I am not going anywhere with you Mommy, I am going with my husband Yaya Aliyu, and no tunder will touch my husband hannu Mommy takai da zafin nama ta fizgota takaima bakinta duka Ziora zatai ihu Mommy ta bugata da bango tana jijjigata gata da tsoron duka, Mommy tace yimin shiru kona tattaka miki wuya, I said quiet hadiye kukan Ziora tayi shima sabida tasan babu wani mai kwatanta a hannun Mommy ne saisa, Mommy taja hannunta tace wawiya muje kiyi wanka and remove this hospital gown bayin dakin Mommy tai da ita tana tara ruwan zafi a tap tafito dakin tadauki brush da toothpaste tasa mata tadawo bayin tabata tace my dear brush karba Ziora tayi tana kuka ba kakkautawa mara sauti tai brush tagama zuciyanta ba dadi Sam Sam, Mommy tacire mata hospital gown din takamata tamata wanka tass kaman har yarinya karama tabata towel zasu fita daga bayin cikeda rigima Ziora tace ni I want to perfume ablution Mommy tace ke kika sani finish and come outside Mommy tadawo daki tadauki box mai kyau da aka kawo mata jiya taciro ma Ziora wani dan gown red and black da brush na taje kai da perfumes, sannan tashiga hada mata tea dazata sha mai sanyi as usual tana cikin hadawa Ziora tafito kaga idanunta sunyi jazur tsabagen kuka Mommy ta ijiye tea ta taho tace zaunawa Ziora tayi akan gadon Mommy tasa karamin towel ta share mata jiki tass tadauki cream ta shafa mata sannan tabata pant tace tashi kisa ba musu karba tayi tamike tasaka takoma tazauna Mommy ta warware rigan tasa mata ya Allah! Wlh she look like a Baby doll floral gown daidai knees nata gown din ya tsaya yanada spaghetti hand, Mommy tadawo ta tsaya daga bayanta tasa brush ta taje mata kanta daya sukurkuce ta gyara tsaf sannan tasa red ribbon tamata parking takawo wasu clips red da ake sama babies akai tasamata akai sannan tadauki body spray nata ta feffesa mata tana kallon fuskanta da yanda take tabe baki, Mommy tace this your mouth yakusan yagewa sabida tsabagen taleshi da turoshi da kikeyi duka, stupid girl ashagwabe tace where s my hijab ? Mommy tace ask your father when he comes I didn t carry that one yesterday Mommy tadauki tea tabata tace take your tea karba tayi Mommy takwashe duka abinda sukai amfani dashi ta hada a bag ta gyara komi nasu tanayi bini bini tana kallon Ziora datayi wani irin kyau amman ranta duk abace a muzgune, deep down Mommy na tsoro kodai this hausa people sunma yarinyarta abu ne cus Xiora da namiji baya gabanta ma yanzu yarinya tadage aure zatayi ai calls for attention. EPISODE 4 6:20 na safiya Daddy na bude kofan dakin dan daga mosque bai koma gida ba cus diyarsa na asibiti, Ziora na ganinsa tana zaune daga gadon tabudemai hannu tace Daddy comeee dasauri Daddy yamaida kofan yarufe yace mesa idanunki sukai ja haka kuka kikayi ? Mommy Ziora ta kalla batare datai magana ba, hakan yasa Daddy yakalli Mommy data haderai yace me kikama yarinyar nan? Cikin fada Mommy tace ask her mana gaka ga ita cikin kuka Ziora tace I wanted to go find Yaya Aliyu Mommy beat me Daddy and dragged me Daddy yayi shiru yana kallonta Mommy ta tako zuwa gabansu tanuna Ziora tace kaga tun muna mu biyu Ogenechuku warn your daughter tadena kiramini wani Yaya Aliyu anan, I hate that name I don t even want the sound of the name a inda nake, gidansu dataje ta kwana abinda aka koya mata kenan, koko kin fara sleeping with me Florence! Daddy yakira Mommy ransa yayi tsananin baci yace wat are you saying? They re things as a mother dabai kamata kina fadi ba, haba haba I m extremely disappointed Mommy tace fine I don t care about your disappointment, but just tell her karta kara kiran wani Aliyu a inda nake, even if you re dying kina tashi you will not marry a Hausa man Ziora wani kalan kankame Daddy Ziora tayi tana kuka harda ihuuuu jin abinda Mommy tafadi tace Daddy I want to marry Yaya Aliyuuuuuuu cikin tsananin fushi hankalin Daddy na tashi yace wlh idan this route zakibi na samin yarinya kuka I will give her whoever she wants as long as nai running background check on the guy he s from good home and he has money and work dazai iya feeding yarinya na dashi cikin fada Mommy tace if them born you well Ogenechuku get this girl married to Hausa Man and see kirjinsa Daddy yataba dan baison raini from matarsa and Mommy was never like this to him yace Nwunye ni kike cema if them born me well? Mommy tace yes nace, if them born you well get this girl married to hausa Man and see Ziora datai lamo ajikin Daddy tana kallonsu suna fada Daddy ya kalla yace you want to Marry Dr Aliyu My Baby? Gyadamai kai tayi dasauri tana kai hannu tana goge fuskanta, Daddy ya jinjina kai yace I will talk to Aliyu today and you will get married to him! Wani washe baki Ziora tayi cike da farin ciki, Mommy tace s see who own this girl Nwuke! Bai kulata ba yayi hugging Ziora yana shafa bayanta yace did you pray? Ahankali tace I don t have hijab here Daddy yace okay I will tell brothers naki su kawo miki idan zasuzo anjima kadan sai kiyi gyadamai kai tayi Mommy tai tsaki kawai ta dauki car key nata bata musu magana ba tafice Daddy yadade yana kallonta saiya dago Ziora daga jikinsa yakama habanta anatse yace Baby do you know wat marriage is kuwa? You will stay with Yaya Aliyu for ever, just like how your Mommy stays with me, you will have children too, what about your school Amrah ? Ahankali tace I don t want school at all Daddy, I want to be Yaya Aliyu house wife sosai Daddy ke kallonta yace Baby wat if Ya Aliyu say he doesn t wanna marry you? Shiru tayi tana kallonsa idanunta sun cicciko da hawaye, ahankali Daddy yace I don t want you to get married now Ziora you are too small ahankali tace I want to get married now so that Yaya Aliyu will take care of me harna zama his big girl Daddy yadade yana kallonta sai kawai yace okay yasake hugging nata ta side yana tunani da dama. Wuraren 6 yadawo gidan kafin 7 yagama komi na aikin gidan tsaf yahadama Mamie breakfast yamata simple abu dazataci da rana yakai dinning sannan yawuce sama ya shirya tsaf yau Friday so farin yadi yasa mai bala in tsada da kyau yasa Hermes kubunan nan nasa a gyare yakama hula yana baza kamshi yafito Mami na falo tace meya faru har yanzu Chef bata zo ba Aliyu ? Ahankali yace ninace su huta yau Mami kallonsa Mami tayi sai kawai tai shiru bata tambayesa why ba yawuce dinning yahada Coffee yadawo palour yazauna kusada Mami, Mami ta kallesa tace inaso kafara zuwa wajen mahaifinka da safen nan kafin kaje asibiti kamai maganan damukayi jiya dan kallonta yayi sai kawai ya gyada kai yagama sha yamata sallama yatafi. Shiga mota yayi yatada rabon dayaje gidansu harya mance yana horn aka budemai gate gateman nasu na murna na ganinsa Aliyu yasauko suka gaisa yabasa kyautan kudi sannan yawuce cikin yawanci war haka Abba na babban falonsa sometimes ma da baki hakan yasa yawuce falon yayi sallama yabude kofa yashiga girkan falon zaiyi girman wani fada Abba ne zaune sanye da jallabiya yana magana dawani Member haka Abba na ganinsa fuskansa ya fadada da murmushi yana mikewa yace Aliyu come in shigo Son shigowa yayi anutae yace ina kwana Abba yakalli Abokin yace ina kwana Abba yadaga kafadan Aliyu yana kallon bakonsa yace wannan shine babban d ana Dr Aliyu Hydar kenan, he s an Oncologist Abba yayi maganan sounding very proud Abokin yace Masha Allah Abba yakalli Aliyu yace kana leave ne yau da baka tafi asibiti ba ? Ahankali yace nazo ganinka ne Abba dasauri Abba yace okay okay saiya kalli bakon yace time for family we will discuss the matter more a office saina shigo suka gaisa bakon yawuce yafita Abba yazauna