← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 99

Sashe 45

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

M SHAKUR
EPISODE 3
EPISODE 4 is up on YOUTUBE go and read don
t forget to subscribe
https://youtu.be/K1yIRKx5Cu4?si=V2uhl9YVHoT9JSk8
EPISODE 3
Da ace Mami aka sama drip din there
s no miracle that will save her from it she would
ve died, yayi shiru what if he
s just getting paranoid? Kawai zargi yake? Could his nurse be? Yayi maza ya dakata arayuwansa baison zargi, nurse dinnan na son Mami sosai, kuma there
s no fucking way a nurse can get this lethal injection, no way ne, but, but, but, dakatar da kansa yayi sai kawai yajuya yafito rike da drip din yafita waje yabude motansa yasa aciki, he will get it checked, komawa ciki yayi yace
akaima Mami abinci nurse kuma tabata magungunan ta
yawuce sama dakinsa yashiga yabude kofa ya tsaya ahankali gaban madubi yana kallon kansa idan yace he
s not worried about the whole thing he
s lying and he will get to the bottom of this, yanzu akai examine ruwan and akaga anan maganin yake ciki wat will he do? Any magani na gidan nan shi yake sayowa, drips dinnan shiya sayo with his own money from hospital nasu ma yasaya everything was fine da hannunsa yazo yayi arranging nasu a wajen ijiye drip, idan har aciki abin yake then someone purposely did it to harm his mother could it the Nurse? Wat if someone paid her and gave her yace tasa a drip din dasauri yace nooo Aliyu stop ba kyau zargi, as long as Mami is alive and this small girl too taji sauki Alhamdulillah he will dismiss the nurse and the Chef too he can
t keep anybody around Mami, he will just go on a leave yacigaba da kula da Mami da kansa, wayansa ne yayi ringing yazaro wayan ya kalla Beeba ce ijiye wayan yayi yawuce bayi yay wanka yafito yashiga shiryawa saiya dauki wayansa Imam yakira ringing na biyu yadaga yace
Yaya gani nan zuwa wlh nayi missing Mami
dan ijiyan zuciya yasauke dan dama yana kiransa ne yazo, ahankali yace
okay saikazo
ya ijiye wayan jean yadauka yasaka black yasaka wata milk shirt mai karaman hannu na polo avenue yamai kyau sosai turaruka ya feffesa sannan yadauki sunshade da sun glass yafito baida so Mami tasan zaije asibiti cus bazai kaita ba yana saika daga stairs yaji ana bude gate tsakar gidan yafice yajira Imam yayi parking yafito yana sanye da 3quater da yar riga yataho yace
Yaya gani nan
anatse Aliyu yayi wajen motansa yace
come
biyosa Imam yayi dasauri, anatse Aliyu yace
can you stay with Mami harna dawo daga hospital?
Dasauri yace
yes of course I
ve missed Mami yau I
m spending the whole day with her
ahankali Aliyu yace
please keep an eye on the Nurse and Chef, you know all the drugs da Mami ke sha na rana dana yamma makesure idan zata bata kaduba, any intervention da nurse din zatayi ma Mami keep and eye on it Maheer
dasauri Imam yace
is something going on Yaya
ahankali Aliyu yace
I wanna find out too cus I think someone is trying to kill Mami and that girl yama sunanta
? Dasauri Imam yace
Amrah?
Gyadamai kai Aliyu yayi yana yatsine fuska yace
yes she, she took the bait instead of Mami she
s in the hospital right now
dasauri gaban Imam na bugawa dumdum yace
wat is going on Yaya?
Ahankali yace
I will tell you everything when I
m back just stay with Mami, any food aka kawo mata test it first before she, I can easily save you cus you
re healthy but if anything should go wrong with Mami that is the end
yayi maganan idanunsa na kadawa sukai jaa murmushi Imam yamai yace
t worry nothing will happen to Mami mu Yaya, ga gaishenin da Amrah
gyadamai kai Aliyu yayi yashiga mota yabar wajen, koda yashiga hospital nasu ana sallan zuhur parking yayi yawuce yayi alwala yashiga masallacin daidai ana sallameta Daddy yayi sallama yaga Dr Aliyu na shigowa sai kawai ya tsare yaron da idanu Aliyu yawuce ya kabbatarta salla Daddy sai kallon yanda yake salla yakeyi harya idar yana zikiri for like 3min saiya tashi yafito daga masallacin baida kalle kalle baima lurada Daddy ba yawuce wajen motansa yaciro drip din yasa a bagpack dinsa yarataya ya rufe motan yashiga cikin hospital din baiga su Obinna ba department nasu na toxicology yawuce wanda yake wajen is a friend sai ya basa drip din yace
can I count on you to be discreet with this?
Dasauri mutumin yace
haba Dr Aliyu always
Aliyu yace
run this for me off charts
mutumin ya karba yace
I got cha once nagama I will call you
thanks
Aliyu yafadi yajuya yafita office nasa yawuce kakan ya ijiye yadauki lab coat nasa ya zura yadauki sthethoscope ya makala a wuya yafito yana cikin tafiya saiga Dr Beeba tashamai gaba tace
Baby how are you ya jikin Mami
murya chan kasa yana cigaba da tafiya yace
fine
dasauri tace
dazu naganka da Mami I was trying to greet my mother Inlaw kayi tafiyanka abunka dana shigo naga that Mami
s girl she was on dialysis tanada liver issue ne?
Tana maganan suna kaiwa wajen ga Daddy da Chidi duk suna kallonsa saiya dakata yace
excuse me
dasauri tace
sure
tawuce shikuma yataho wajensu Daddy yadan sunnar da kai yace
good afternoon Sir
dasauri Daddy yace
sannu da dawowa Dr ya Mmanka
anatse yace
s fine tana gida
saiya dago kansa yakalli Chidi yana basa hannu yace
lemme check on her
dasauri Chidi yace
thank you
wucewa Aliyu yayi yashiga dakin da Ziora ke ciki yabude kofan yana kallaonta, ga hospital gown ne ajikinta dayasa nurses suka samata dazu, su blood tubes makale ajikinta idanunta lumshe jininta na fita dialysis machine din na tacce jinin tsarkakakken jinin nakoma jikinta, maida kofan yayi yarufe yakarasa gaban gadon machines din yafara kallo kafin ya kalli agogon hannunsa nan da 20min zai gama is just 4hrs ake dialysis, and they need to run another series of test to make sure abun yafita daga jikinta, karasawa gaban gadon yayi yasa hannu yana daukan hand gloves yana sawa sannan yadan duko kanta yana kallon fuskanta da idanunta dake lumshe, faduwa gabansa yashiga yi kawai yadake yakai hannunsa wajen idanunta yabude kadan yana haska wata yar touch just to get color na idanunta sannan yataho ta wajen karshen gadon yadaga bargon yabude dan yaga kafanta yaga yatsunta that are very fine and clean farare dasu sunyi haske dan ijiyan zuciya yasauke kadan yamaida bargon yarufe kafanta sannan yakama hannunta yarike yana duba finger tips dinta motsi hannunta yayi hakan yasa yakalli fuskanta da sauri ahankali ta shiga bude idanunta yana rikeda hannunta har lokacin yana kallonta, ahankali Ziora ke bude idanunta dasuka mata nauyi jikinta feels like is not hers anymore, jikinta namata wani sanyi kaman an sakata a fridge, wani iri takeji kaman ba itaba, idasa bude idanunta tayi dasuka sauka kan the only mutum datagani a dakin tsaye yana sanye da farin labcoat ga sthethoscope a wuyansa yana kallon fuskanta hannunsa rike da nata lumlumshe idanun take tana budewa kafin ta idasa budesu da kyau dudda batasan takamanman inda kanta yakeba but bata taba ganin mutum namiji mai kyau kalansa ba, wani shauki zuciyanta yadauka saitai motsi da hannunta trying to hold him ahankali Aliyu yakawo kansa yaduko yana kallon kwayan idanunta da kyau kaman yanda take kara ware gajiyayyun idanunta tana kallonsa awani irin hankali Aliyu kaman yana magana da yar jaririya yace
Amrahhhh
bugawa zuciyanta yayi ta lumshe idanu takara budewa tana kallonsa shima haka ya tsare idanunta da kallo bayako kyaftawa yace
welcome back
sake lumshe idanu tayi tabude tace
Mamiiiii
tana maganan idanunta na cikowa da kwalla Aliyu ahankali yace
me ruwanki da Mamana lazy girl?
Tsaresa tai da idanu yanda yayi maganan yamata mugun kyau in a very slow and low voice tace
I love My Besty, Mami is my best friend
han
nusa that is free yakai wajen bakinta yace
saina cire bakin nan that calls Mami Besty, Naughty lazy girl
yayi maganan yana kallon agogon hannunsa yace
lemme call your parents
yasaki hannunta zai zare nasa Ziora tarikesa da sauri tana fashewa da kuka tace
t gooooo
juyowa yayi yakalleta yanda take kuka sai yasa baiyi magana ba yayi shiru yana kallon yanda tarikemai hannu sai kawai yakai hannunsa pocket dinsa yakira receptionist na hospital nasu anatse yace
tell room 7 family to come in do you know them?
Dasauri tace
yes Sir
katse kiran yayi yamaida wayan aljihu yajuyo wani irin kallonsa Ziora takeyi kaman bata taba ganinsa a duniya ba ahankali yace
let go off my hand
makemai kafada tayi cus bataso ta sakeshi baice mata komiba yazare hannunta daga nasa ya ijiye kan gado daidai lokacin akai knocking tareda bude kofan Aliyu yadan matsa baya da gadon kadan Daddy yashigo tareda Obinna da Chidi kawai jikin Daddy yahau rawa ganin abubuwan da aka makala ajikin Ziora da machine din dake jiki sai kawai yayi gadon yaduka yayi cupping face nata magana yakeso yayi yakasa sai kawai ya rungumeta yace
Princess
murya Chan kasa tace
where is My Mommy
dasauri Daddy yadago yakai hannunsa yana goge fuskansa dan hawaye yafito yace
your Mommy is at home cooking for you she will come soon ko Chidi
dasauri Chidi yace
yesss
Obinna yazo inda take yace
Babysis
alamu Aliyu yama Chidi dasuje waje Chidi ya gyadamai kai Aliyu yajuya yafara tafiya kawai Ziora tafashe da kuka arude Daddy yace
menene Princess?
Shima dakatawa Aliyu yayi jin kukan datayi cus yadauka wani abune, Aliyu tanuna tana kuka sosai tace
I dont want him to goo Daddy
kowa baki yasaki yana kallonta, Chidi knows Daddy bazai iya magana ba hakan yasa ya harareta yace
we want to discuss something Dr Aliyu Bismillah
Chidi yabude kofan Aliyu yafice shima biye dashi Ziora na rushewa da kuka Daddy yace
stop crying Princess, common common
suna bakin kofan hakanna shima Aliyu kasa natsuwa yayi yay maganan saiya kalli Chidi yace
can we leave it later I need to take her off the machine
anatse Chidi yace
sure
bude kofan Aliyu yayi yashigo Ziora na kuka tana ganinsa kukan ya tsagaita sai kallonsa take daga Daddy har yayyinta kallonta suke, ko kallon fuskanta Aliyu baiyiba tubes din yashiga cirewa daga jikinta bayan ya tsayar da aikin da machine din yake, sannan yadan kalli Daddy baya wani iya kallon idanun Daddy saiya kalli Chidi yace
I will order for a test rerun, inhar this dialysis was able to flush everything which I
m hoping so she will not need another Dialysis, we will just watch her and monitor her for 24hrs daga yanzu before muyi discharging nata
tunda Ziora take bata tabajin turenci mai dadin sauraro hakaba, muryansa is so calm and he speaks eloquently and intelligently, Aliyu yace
she needs to eat abata fruit or fruits juice
Daddy yace
sure
chats nata Aliyu yadauka yana rubuce rubuce Obinna sai kallonsa yake baitaba haduwa da bahaushe dayakeso like this guy ba he
s super intelligent ga natsuwa ga kyau kaman shi yayi kansa, ijiye chat din yayi sai yadan juyo da idanunsa yadaura su akan Ziora dake kallonsa batako kyaftawa anatse yace
behave and don
t trouble anybody here
kowa na dakin smile especially Daddy sabida from yanda Aliyu yayi maganan kasan bawai irin mutum mai yawan magana bane, yajuya zai wuce Ziora takama hannun Daddy tana kuka kasa kasa, sarai Aliyu yajita but bai juyoba yabude kofa yafita abinsa, dasauri Obinna yace
ke why are you crying for the doctor
makemai kafada tayi takalli Daddy tace
I love himmmmm
KAUNA DA SO
Chapter 45 · 0% Book details