Sashe 3
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 3 KISSA TRAINING CLASS SABO SALO MASU SO SU KOYI KISSA MASU SO SU IYA KISSA MASU SO SU SAN KAN KISSA MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI KISSAN IYA KWACE MIJI BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!! 5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU UMA! KISSA SH NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA KISSA CLASS PAYMENT IS 2k GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH 10k EACH JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS wa.me/+2347012181461 Daddy ne ya shigo falon yajuyo yakalli Ziora data makale jikin kofa yace come inside kiwuce sama kije kiyi salla, wani salla kikayi last? Ahankali tace asir tsareta Daddy yayi da idanu na yazaiyi da yarinyar nan hakan yasa tace wallahi Daddy I m not lying, is four raka at and I did it, remaining salatul Magrib and isha i, I will even do nawafir today Daddy irin maganganun nan ke kashe Daddy da dadi, you want to win Dady just show him keta Allah ce, hakan yasa yace okay okay go to your room shower and pray then come down and have dinner, don t worry your mommy will not say anything ko yayanki Dr yakalli Mommy datai shiru tana kallonsa tana tafarfasa how can yarinyar zataki zuwa makaranta ta tafi gidan rawa and ka shashantar da abun, wucewa Ziora tayi dan tasan yanda Daddy yayi maganan nan babu wanda ya isa yatabata kuwa tawuce bene bata kalli Mommy ba ko yayanta dan tasan idanunsu na kanta, ganin kallon da Mommy kemai yasa Daddy yazo wajen yamata murmushi yaja hancinta yace common Wifey d Cutie she explained everything to me, don t worry zata dinga attending lectures, she s the only girl a mix na boys how do you expect her not to be stubborn eh? Take it easy on her she s growing wlh nan gaba ko an bata kudi akace tayi all this abubuwan nan bazatayi ba wani murmushin takaici Mommy tayi tace I have one thing to say, the day Ziora will go and find trouble dayafi karfinmu duka don t blame me remember kaike bata support batarai Dady yayi sosai yace me haka? What are you saying? Baki kike mata? To y ata bazata taba dauko fitinan dayafi karfina ba in sha Allah wani kallo Mommy tamai bata kara magana ba, Daddy yace and kika tabata ni da ke ne, you too nasan kaine dodonta in this house Dr, don t touch my daughter nafada muku, good night yana maganan yajuya yayi kofa Mommy tabisa da kallo yafice abinsa yawuce dayan flat na gidan yayi sallama yabude ya shiga yan kananun yarane a falo dukansu maza su biyar suna kallon cartoon, twins ne set biyu, Haleem and Haris 10yrs old, Hassan and Hussain 7yrs, sai karamin wanda is just 4yrs Adam duk suna sanye da pajamas kaga yaran farare kaman mahaifinsu suna ganinsa suka taso da gudu. Daddy oyoyoooo Adam ya dauka while sauran ya rungumesu yace my boys how are you? Anyi salla? Atare duk sukace eh, daidai wata mata na saukowa daga sama sanye da atampa an mata dinki mai shegen kyau, hannuwanta da bakin lalle da aka zana yayi kyau, idanunta sanye da glasses tana murmushi shima yayi murmushi yana karasowa da yaran suka shigo falo sauran suka zauna yakarasa da Adam daya dauka yayi hugging nata yana murmushi yace Barrister you did this thing again, I liked it yanuna hannunta dan yana mance sunan tace lalle yace yesss lalle murmushi tayi tace Adam come abar Dady yayi wanka yasauko for dinner, come lemme take you to your Nanny baiyi musu ba yazo Dady kuma yayi sama while takai yaron wajen yayyinsa su Halim da Haris sannan tawuce takoma sama. Koda ta shiga hadadden bedroom dinsa ya shiga wanka, yana fitowa sanye da towel yazo wajen gadon kawai sai yazauna kusada ita tareda sauke dan ijiyan zuciya, ahankali tace menene ke damunka Alhaji? Murmushi yayi yace you always know when there s problem ko ban fadaba murmushi tayi tace sabida i love you, tell me now, menene? Dan shiru yayi sai chan yace is Ziora Barrister! Yasake yin shiru yana tunani saikuma yakalleta yace if I tell you I know what to do about her matter nayi karya, when I looked at the girl is as if ita anyi brain nata different from duka mutanen duniya kaman nata na kallon different direction ne, batada hankali sam sam yasake yin shiru saiya kalli yatsunsa yace batason school at allll, she s mingling with bad friends dasuka girmeta, and they smoke, wai kuma she wanna become a dancer, kullum she s up to something, yarinya batason makaranta, nabarta taita gantalin banza bazatai makaranta tazama wani abu ba? Yazanyi da ita? Salla saitaga dama takeyi, she dresses anyhow Mamanta bata hanata cus that is not her concern, she doesn t see exposing body as anything cus she s a Christian, I just don t know what to do with Amrah Barrister I just have zero clue on wat to do akanta tunda yafara maganan take kallonsa cikeda kulawa one thing datasani akan mijinta shine yanama Ziora wani kalan so da babu wanda yakema irinsa agidan nan kap dinsu, Daddy hmmmm mutumin nan na son Amrah sama da tunanin me tunani, and so ne yasa yakega baisan yaya zaiyi da ita ba dan baiso yaga bacin ranta, ko yaganta cikin damuwa ko tana kunci saisa bazai iya mata fada ba, wlh da Maman Amrah ba tsayayya bace ma da tuni tafi haka lalacewa, kawai dai Allah ya shirya, bata cika shiga harkan du ba dan basa jituwa ita da kishiyanta at all to mezatace ma, dan ijiyan zuciya ta sauke tai shiru Daddy dake kallonta yace speak me a mind dinki? Dan shiru tayi kaman tana contemplating amman saita daure ta dake tace toh kamata aure! Yanda maganan ta zaburar dashi saida yamike tsaye yace wat! ? Ijiyan zuciya ta sauke kawai batace komiba ta tsaresa da idanu, Daddy yace 19yrs old Ziora zanma aure? Barrister tace ba next month zata shiga 20yrs ba dasauri Daddy yace and? Ke yanzu nace zanma Ziora aure ma saiki barni? Shiru tayi tana kallonsa shima haka saitasa hannu takama hannunsa tace sit down Alhaji zama Daddy yayi, Barrister tace a al adan mu ta hausa idan yaro ko yarinya, suna kiriniya, rashin ji, sun addabi iyaye akance a musu aure, sai kaga ana musu aure saisu natsu, I m just suggesting bawai nace lalle kamata bane dasauri Daddy yace good cus namata aure yanzu ai cutarmin da Baby za ayi, itama din trust me banda yayyinta there s no any man in her life, maza ma basa gabanta at all saisa in everything datakeyi hankalina akwance sabida nasan ba maza a rayuwanta balle wani yabata mata rayuwa, yarinyana is still a baby namata aure ai cutanta mijin zaitayi, she doesn t know anything about marriage anatse Barrister tace kasan yawanci yara mata dasuka taso cikin maza daman suna tasowa da rashin ji da kiriniya, kawai kacigaba da mata addu a, ka bada sadaka, zata natsu she s still a small girl 19 kam Daddy yace yauwa kin fahimta murmushi kawai tayi hmm son Amrah daban ne, anatse tace sa kaya muje kayi dinner ahankali yace akawo min nan banda energy gyadamai kai tayi tamike tafice dan kawomai abinci. Kofan dakinta tabude, wani hadadden princess room ne komi na ciki is pink, dakin kaman ba a Nigeria ba, jakan ta ijiye a kasa tawuce bayi dasauri, kayan jikinta ta cire, tafada wanka tai brush tai alwala tafito daure da towel, tabude wardrobe nata, wani karamin singlet tasaka daya rufe bombom nata da kadan tadauki wani dogon hijabi tasa dark blue mai hula Ya Allah yamata kyau abunka da fara, dadduma ta shimfida tahau, tafara salla, kana ganin sallan dai kasan akwai gyara sosai amman tayi 3 na magrib, ta sallame ta mike tai isha i 4, dukadai buga buga ko 1full minutes batayi ba ta idar da duka, duk rashin jinta tana 5 daily prayers dinta and tana yi daidai iya iyawanta, sannan duk Saturdays and Sundays na duniya Ustaz nasu na zuwa yakoya musu karatu from 8-11AM na safiya. Tashi tayi dagakan dadduman taja hijabin ta cire ta yar tamike tawuce wajen jakanta tabude taciro wayanta tahau gado, watsapp tashiga tabude groups nasu na dancing academy din taga anata maganan abinda Mommy tamata ranta baci kawai tai exiting group din ta jefar da wayan gefe, ta tsani abin kunya, Mommy ta yarfata, komi yahau dawo mata daya faru, yama akayi Mommy tasan dancing academy dinsu? Is the way Mommy ta daketa tajata kaman tayi sata ne ma yafi bata mata rai, saikuma rashin mutuncin datama yan wajen harda zata rufe musu shago, kawai ta kife kanta akan gado tahau kuka, takai kusan 2min tana kife ahaka akai knocking kofanta tareda budewa yayanta ne Obinna amman Khaleel ne Islamic name nasa, shima fari ne kaman dukansu, shitake bi but ya girmeta sosai dan lokacin Mommy tahakura da haihuwa tayi maza hudu bata sami mace ba, yana rike da tray da abinci ke kai ya kalleta yanda take a kwance kanta a kife kan gadon kawai yashigo dakin yamaida kofa yarufe, yan gidansu duka da turenci suke magana basu wani iya hausa ba sosai but dukansu ma sunfi Ziora jin hausa cus ita bata iyaba sai few words, batare data dago kanta ba tace get out of my room, I wanna be alone, kun gama embarrassing dina, me zakamin a daki yanzu? Kai kadai nafadama that dancing academy I know you brought Mommy there, I will never talk to you again Yana murmushi yazo wajen gadon yace how did you even know is me not Mommy ? Tana kunkunin kukan ahaka tace m not talking to you again zama yayi a bakin gadon bayan ya ijiye tray a side drawer yakai hannunsa yadaura