← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 99

Sashe 19

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

murya chan kasa yace what are you doing Habiba ? Wani murmushi tayi sosai zuciyanta ba dadi tace baka so na lumshe idanu yayi yabude su yamaida kanta, asanyaye cikin muryan nan dake mugun kashe masa zuciya tace kaki zuwa gida kaga Baba, this is 5yrs kenan muna dating but kaki maganan aure, we hardly have our time, we hardly shares any moment, I m just very sad sai kawai tasaki hannunsa ta sauka daga table din zata wuce, calmly Aliyu yamika hannunsa yakama fingers nata yarike yace m sorry if my actions cause you pain directly or indirectly juyowa tayi da sauri unexpectedly kawai tai hugging nasa daga zaunen dayake kan kujera yayi shiru he couldn t wrap hands nasa around her, he knows suna rikema juna hannu basu taba wuce haka ba, cikin wani irin murya mai raunin gaske tace I love you so much Haidar, I just miss us, we were never like this before, I feel kaman we are gradually drifting apart, I m the one doing the callings, the texting, komima I m the one doing, you hardly call, I can t remember the last time naga kiranka ko sakon ka, we promise each other ourselves, tun kafin muyi aure mun soma falling apart, I m hurting Aliyu tai shiruuu but he felt hawayenta akan kirjinsa, sai kawai tafashe da kuka sosai jin jikinsa yayi sanyi tace please karka yaudareni, for 6yrs ban kula kowa ba i keep chasing duk masu sona away, but for once baka taba zuwa gidan mu ba, Aliyu i will die idan baka aureni ba, please marry me soon, let s get married please please sosai take kukan da abin yasa kansa yadauki chargy kawai, baison kuka baiso anamai kuma cus tabamai zuciya yake, hannunsa yadaga ahankali kaman wanda baiso yayi yakai bayanta yasakeyin jimmm kafin anatse yayi patting bayanta like a little baby yace shiiiii abun ba karamin mata dadi yayi ba ganin yanda tasa he s feeling guilty and bad, murya chan kasa yace m sorry about everything Bee wani sanyi zuciyanta yamata cus this is the pet name he calls her with Bee, cikin sheshekan kuka tace to kagayamin yaushe zamuyi aure? Yaushe zakazo kaga Abba na? Dan huci yasauke cus his head is really getting hot baison kukan mace, da sauri yatashi daga kujeran ita ya zaunar da ita, tissue yajawo daga tissue box dake kan table nasa yakai fuskanta yana sharewa but still kara bulbulowa hawayen suke, ya tsaya kawai yama rasa mezaice ahankali yace I have alot going on right now why are you adding your own akaina what do you want? Nabaki life dina gabaki daya kihuta Bee? Girgixamai kai tayi ahankali yace then stop troubling me yayi maganan yana kallonta idanunsa sunyi ja, suka danyi shiru kafin ya sassauta murya yace I know you re hurting but bazan iya miki karya just to please you ba, I can t get married yanzu Bee! Sosai kirjinta ke bugawa yanzu duk kukan nan abanza tayishi, Aliyu wani irin zuciyan karfe garesa, ahankali yace I can t! Kona aureki I will not have your time, you know everything about me, my mother is seriously sick and I m her only son, my Mom is an orphan, batada siblings, nor aunties dazasu lura da ita, it s all me Bee, yaya zanyi dake na aureki? Everyday I sleep a dakin Mami sabida condition nata, sometimes if her condition worsen I bath my Mom I do every single thing for her, do you think zan sami time naki mukai aure? Hakkinki kawai zanta shiga and banson hakan yafaru cikin wata yar murya tana kallonsa da jajayen idanunta tace to yanzu yaushe zamuyi aure I don t know! Yabata amsa kai tsaye shima yana kallonta, zuciyan Beeba yahau tafarfasa kaman tace Allah ya kashe Mamin gobe ma kowa ya huta amman tasan tana fadin haka that s the end of relationship nasu, strictly yace this is not the place for this conversation, we both have patients to attend to, stand up and leave yanda kirjinta yake mata zafi kaman ta zagesa takeji tamike daga kujeran tace re so heartless Aliyu, you re so mean and wicked, you have no idea wat love is and I hate myself for loving a strict rigid man like you, I hate you Haidar tajuya tawuce tayi kofa fuuuu yabita da kallo saida takai wajen kofa ta tsaya tareda kai hannayenta ta gyara fuskanta tsaf sannan tabude kofa tafice, dan ijiyan zuciya ya sauke yay shiruuu na kusan 1min saiya mike tsaye ahankali yawuce bathroom na office din ya tsaya, sai kawai ya wanke fuskansa yafito yabude kofa yace afara turomai patient kafin time na surgery nasa yayi yawuce theatre. KAUNA DA SO
Chapter 19 · 0% Book details