← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 99

Sashe 83

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

of him, I won t let him be alone again, I will stand by him no matter what and be not just a good wife but the best wife to him cikin fushi Chidi yatashi daga kujeran yace Wlh kikazo wajen nan saina miki marin da tunda aka haifeki ba a taba miki ba, you re very very stupid, wlh kozaki mutu idan kika tako kafafunki kikazo hospital dinmu saina kakkaryaki, you are very stupid, everything always work for you including auren nan kina fadi aka miki, this time around i will make sure you suffer, the way kikai choosing to come back to your fathers house, ko Aliyu yace zai maidaki saina hanasa, you will remain in this house, marry Daddy kinji shagwababbiya! Kai ran Chidi yabaci, yace you think ke kadaice shagwababbiyan yarinyar mai gata aduniya? Hausa sunada yaran da akama aure at age 16, 17, 18 ke harma 15 and they stayed with husband nasu in good times and bad times but ke princess din Daddy baza a bata miki raiba saiki dawo gidan wajen Babanki, love awajenki depend on your mood or situations, idan ana good times you love him, akai fada you don t love him ko? To kicigaba da zama anan, ki koyi hankali and get ready and choose idan kin shirya rayuwan gidan miji or not, I m telling you this thing, wlh, wlh ko Aliyu zai maidaki saina hana ki, zauna agidan nan and learn sense badai kince you don t love him again ba you don t want the marriage you will learn the hard way yawuce yayi kofa Ziora nawani irin kuka kaman zata shide, Daddy yace batada lpy zoka bata magani kafin katafi cikin tsananin fushi yace tunda tabar gidan mijinta bata bari yayi mata treatment ba wlh saidai ka nemo wani doctor not me yabude kofa yafice Ziora nawani irin kuka tana kallon kofa, Obinna shima yataso ransa abace sosai yace wlh if I marry a girl tamin wat you did nima I will leave her let her marry her Daddy foolish girl kawai, foolish girl yawuce fuuuu yayi sama duk ransu yabaci. Ba action na Daddy yafi musu xafi ba na Zoira ne yamusu ciwo, dan dabata biyo Daddy ba taki Daddy bazai tursasata ba zai dawo gida yafadi ga abinda ke faruwa, they will enlighten Daddy su kara budamai zancen yagane, ayi investigation, amman Shegiyar duk ita ta kunna wuta tanama Dddy kuka kaman Aliyu yamata wani mugunta tana cema Daddy tafasa auren knowing well Daddu have a very soft spot for her baya jure ganinta in pain, she totally gave Daddy courage na dawo da ita gida. They re men, the most important abu da namiji keso ajikin mace is matan dazata tsayamai no matter what, not wacce is only there for him on the good days. Chidi na zuba wuta a titi yanama kansa alkwari even if it means pausing work he will do that and prove innocence na Aliyu, he will show Aliyu he s not just his Inlaw but a friend and he will never be alone again and saiya zugasa sunci uban Ziora. EPISODE 8 Wuraren 12 nadare Aliyu ke bude idanunsa dasaukai jajir yanabin inda yake da kallo kansa na sarawa, baida karfi he s feeling very weak, yana lumshe idanunsa yabudesu ahankali yana saukesu kan drip din da ake karamai, dudda kansa namai nauyi sosai hakama idanunsa namai nauyin amman still saida ya yunkuro cike da karfin hali yatashi zaune yana kokarin cire drip din dasauri yana ganin jiri again daga tashin sa zaune, hannunsa aka rike dasauri hakan yasa Aliyu yadago yasauke gajiyayyun idanunsa akan Chidi dake kallonsa looking very serious yace kaga Dr idan ka cire drip dinnan me and you will have serious problem so listen to your Doctor, lay back and relax you are still dizzy cikin muryan Aliyu da baya fita sosai cikin tsananin dauriya yace ahankali Chidi yakai hannunsa yadaura kan kafadansa cikin tattausan lafazi yace Mami is fine, I know nurse nata batanan so I ve assign a nurse to stay with her, yanzu haka tana tareda Mami that is sleeping peacefully in the room so Maminka is fine, but you re not fine and you need this drip, so just go back and relax, allow me to be your Doctor today kin kallonsa Aliyu yayi ya jingina da bango kawai batare daya zare drip dinba ya lumshe idanu, ahankali dake kallonsa yazare hannunsa daga kafadansa, ahankali yace when was the last time kaci abinci? Shiru Aliyu yayi baice komiba dan kunya dawani kalan nauyin Chidi yakeji with everything that happens wanda yasan by now yasan komi, staying here increasing abinda yakeji yake ga zazzabi na addaban sa, Chidi yawuce wajen table nasa yadauki katon kwalin pizza yazo gadon ya ijiye sannan yakoma table din yabude flask dake wajen yadauki two paper cups ya tsayaya shayi ciki dake kamshi sosai yadawo gadon yakalli Aliyu yace ve been waiting for you katashi let s snack on this together, ga shayi idanun Aliyu a lumshe har lokacin kirjinsa namai zafi sosai ahankali yace m okay Chidi daya tsaresa da idanu yace re not Aliyu! For the first time Chidi yakirasa da Aliyu, Aliyu yabude idanu ya kallesa idanunsa sunyi jajir kaman wuta, Chidi yace I know you re hurt, I know you re sad, and overall I know baka saki Amrah ba! Wani kalan ciccikowa idanun Aliyu sukai da hawaye unexpectedly dasauri yadauke kansa yana huci yamika hannunsa mai lpy yana kulle drip din sabida yazare yasauka da sauri duk Chidi na kallonsa, cirewa yayi ya sagale igiyan a karfen while yana rufe kanulan hannunsa ya yunkuro cikeda karfin hali dudda yana ganin jiri yasauko, yayi tafiya one, two, jiri yadebesa dasauri Chidi yace Aliyu! Aliyu yasa hannu yadafa bango yana huci abune kawai ya tsayamai awuya yamai katutu, cikin fada Chidi yace are you trying to harm yourself, why are you intentionally hurting yourself? Go back to bed Chidi yasa hannunsa yakama kafadansa zai juyoda shi Aliyu yaki juyowa murya chan kasa that is very weak yace .me a moment yayi maganan yana huci hawaye masu mugun zafi na saukowa daga idanunsa dasauri yakai bayan hannu ya goge yana facing bango sosai cus baimason Chidi yagane, dudda Ya Moh baiga hawayen amma he knew hawaye ne suka sauko akan idanunsa, ahankali yace you will feel better yanzu, nauyin da zuciyanka yamaka zai ragu, it s okay Aliyu huci Aliyu yakarayi saida ya goge fuskansa tasss sannan yajuyo yatako da kansa ya zauna agadon ahankali yaki bari su hada ido da Chidi dayazo yakama hannunsa ya maida masa da drip din sannan yadauki cup na shayin yamika masa yace have this hannu Aliyu yasa ya karba yarike yana kallo Chidi shima yahau gadon yazauna a gefensa yakai shayin baki ya kurba kadan yana kallon wutan lantarkin dayake a kunne yace most of the time idan load na karfin wuta yama kwan lantarki yawa kasan shine abinda kesa ya fashe yayi maganan yana kallon Aliyu dayaki kallonsa kallonsa, ahankali Chidi yace a brother and a friend can come in any form Aliyu even if awajen yayan matarka ne, and I wanna be that friend you can share your burden with and I will help you lift it up, I wanna be that friend that will support you through thick and thin, I want to prove to everyone that bakai ka rubuta that letter ba because I know bakai karubuta that letter ba! For the first time Aliyu yajuyo yakallesa da jajayen idanunsa dasuka fara kyalli suna ciko da hawaye kalaman Dr Moh sun sosamai zuciya, Chidi ya lumshe masa idanu yabude ahankali yace I trust you completely Aliyu, I read that letter I see different personality, aura, and sense of humor daya banbanta gabaki daya da Aliyun dake gabana, I know our parents are just being our parents but I m so damn angry with Amrah that couldn t stand for you and as a man idan baka hukunta yarinyar nan ba against next time I will not be happy Aliyu dauke kansa Aliyu yayi ahankali sabida sake tunawa da Amrah dayayi yasauke ijiyan zuciya ahankali, softly Chidi yace talk to me, share anything dayamaka nauyi azuciya with me, I will listen, and we will fight this together tunda yake baitaba jin kalaman wani na shiga zuciyansa yana zama ba sai kalaman Dr Muhammad yau, yanada mugun zurfin ciki but sai yaji kaman Chidi yasa key yabude cikin nasa, lumshe idanu yayi yabude murya chan kasa yace I will not forgive the people that hurt me this much, I will not Moh! Muryansa yayi wani kalan rauni da saida yabama Dr Chidi tausayi sosai, ahankali Chidi yace who do you think yamaka this? Shiruuuu Aliyu yayi chan yace I don t know! Anatse Chidi yace can you tell me who was the lady that come to your house today? I promise you maganan will be between us forever, I m asking sabida base on abinda Amrah tafada she s my suspect, I strongly believe tanada sa hannu in everything dake faruwa Chidi yafadama Aliyu all abubuwan da Beeba tayi ma Ziora Aliyu ya tsare Chidi da idanu kirjinsa nakara zafi, he actually knew Beeba dole zatama Ziora wani abu, but all he care about alokacin shine kar Amrah taji mata wani rauni, kartai wani making mistake cus he wants to build case for Beeba once Mami taji sauki. Gently yace a Havard na santa she s master student lokacin ni ina PHd, I had no idea tayaya tasanni cus bama sharing class or anything dasu but she started bugging me to be teaching her, crying cewa bata gane komi especially English nasu, u know she tried everything harna yarda dai ahaka Aliyu yayi shiru yanajin nauyin gayama Chidi maganan, Chidi yadafa kafadansa alamun yana sauraro, juyakai Aliyu yayi yana kallon bango, yace akwai rannan da I was angry, I was very sad cus Babana da Mami sun rabu, I don t know wat happened the next day I find myself naked next to her in my room on my bed, I have no memory or recollection of what happened I saw blood couldn t even
Chapter 83 · 0% Book details