← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 74 OF 99

Sashe 74

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

period cramps sosai Aliyu ke kallon bakinta da yanda take magana ahankali yace I can never have enough of you! You are the only girl I want in my life kallonsa sosai Amrah tayi jin maganan dayayi mata sai kuma tadan tuna maganganun jiya batama da karfin tunawa sai kawai ta kwanta a kirjinsa tana lumshe idanu tareda sauke ijiyan zuciya Aliyu yacigaba da shafa bayanta yanajin yanda jikinta yayi zafi kusan 30min suna ahaka yanajin bugun zuciyanta ahaka bacci yayi awon gaba da ita nai nauyin gaske ya kwantar da ita agado yakalli agogo 9 na safiya alluran daya mata will help her sleep for like 3-4hrs ko zata tashi sai nan da 1 ko 2 na rana so bari Yayi rushing yaje wajen Mami mikewa yayi saikuma ya tsaya yana kallonta wlh baiso yabarta sai yawuce ya shirya cikin yadi brown jumper ya feffesa turare yana kanshi sosai wayansa ya ijiye kusa da ita yasa wayan a silent kar wani kura ya tadata sannan yawuce yafita. EPISODE 7 Flat nasu yaje abinci yasamata a warmers yadawo daki yakawo mata nan daki ya kashe mata wuta sannan yafito yasa key a kofan yadauki abincin su Mami yashiga mita sai hospital fuskansa Yayi haske ya washe he looks relax and very happy yana tuki yana tuna daren jiya the whole sex thing nadawomai fresh a memory. Parking yayi a asibitin yakashe motan yasauko yabude baya yadauki basket na abinci yawuce cikin hospital din direct zuwa dakin Mami yabude kofa ahankali Mami na kwance akan gado tana bacci she looks drained nurse kuma na zaune tana sanye da atampa tana ganin Aliyu tamike da sauri tace sannu da zuwa Dr tasa hannu ta karbi basket din daya bata anatse yace sannu da kokari tace haba bakomi, asibiti mai kyau da dadi haka ga bayi, ga bed ga sofa mai kyau wlh bangaji ba ba abinda narasa Dr Aliyu karka damu gyadamata kai yayi yace ya jikinta? Ahankali tace toh gaskiya bamuyi bacci ba tai zazzabi mai zafi cikin dare Sai bayan tai sallan safiya bacci ya dauketa amman Dr Chidi yace maganin na aiki yanzun nan ma yamin sallama zaije gida yayi wanka yadawo gyadamata kai Aliyu yayi yataho wajen gadon yazauna yasa hannunsa yakama na Mami yana kallonta, bude idanunta Mami tayi kadan takalli Aliyu murmushi yamata yaduko yace Hajiya Mami my strong Mommm shiru Mami tayi tana kallon Aliyu dataji yana cracking jokes so unlike him and he looks very happy tace ina Amrah ka kaita school yau Monday ko? Ahankali yace sai gobe zataje yau batadan ji dadi ba dasauri Mami ta yunkuro tace meke damun Amrah na? Ahankali yana jaye idanunsa daga kallon Mami yace just fever takeyi nabata magana da allura she s sleeping ma dan ijiyan zuciya Mami tasauke takama hannun Aliyu tace Aliyu dan Allah ka kula da diyar mutane kaji, ka riketa amana please, ni tashi katafi ba kowa agidan nan ita kadai dasauri Aliyu yace no Mami zan zauna anjima zan tafi tashi kiyi breakfast lekowa dakin Chidi yayi yana ma Mami murmushi yace Mami abani aron Dr gydamai kai Mami tayi, da kyar yamike suka wuce sukai sallan asuba suka dawo dakin Mami suka shiga anan suka tarar da Dr Chidi rike da wasu papers guda biyu yace Dr Aliyu come hannun Mami Aliyu yasaki yawuce yafice suka jera har zuwa dakin wani MRI ga tv a bango haka suka shiga ciki Chidi yadauki wasu papers yarike ya danna screen na tv ya mikama Aliyu papers din guda biyu yace Dr Aliyu come dasauri Aliyu yazo wajen Chidi na murmushi yabasa takardun ya karba yace take a look and tell me wat you noticed about this two result na MRI kafin ka kalli na screen karba Aliyu yayi yana kallo saikuma yakalli Dr Moh cikeda waninkalan annuri kan fuskansa yace the trail is working ? Gyadamai kai Moh yayi yanuna ma Aliyu screen din da result sukai appearing yace this is image na cancer nata kafin mufara trail din sai yanuna dayan tv yace and this is the present image da aka dauka an hour ago Aliyu yawani hugging Chidi sosai yace Alhamdulillah, Alhamdulillah murmushi Moh Yayi Yayi hugging Aliyu back anatse yace Mami s cancer is shrinking, trail din yana konasa gaba daya and at a very fast speed yake kona cancer saisa she was fever last night, weak and batada appetite, at this speed daga yanzu zuwa dare ko gobe this trail can burn down this cancer completely, Mami can become cancer free Aliyu ya lumshe idanu yakasa sakin Moh cus is all thanks to him helping his mother yace Alhamdulillah, Alhamdulilah, Alhamdulillah Chidi yace In sha Allah this is the beginning of victory Aliyu yasake Chidi saiya duka yayi sujjada yataso yakama hannun Moh, he s just so greatful, like he s very grateful, cike da tsantsan kauna yace thank you Dr Muhammad Chidi yayi murmushi yace thank you Dr Aliyu for trusting me with your Mom dudda ni ba oncologist like you bane, the day I saw your Mom I saw a strong woman baiwar Allah that believes in Allah, tabarma Allah komi, Allah yace duk wanda yadogara dani hakika na isar masa and hakan ne Allah yasa yafaru, ta tsayamin arai sabida yanda tai giving up I reach out to my friend from Pakistan and he sent this trail da Mami is the second person data karba, kaima u did try for having faith in trail that is not WHO approved, thank you for believing in me Ahankali Aliyu yace re my family and my friend Dr Muhammad murmushi sosai Chidi yayi Aliyu ya burgesa sai cikeda tsokana yace treat our Baby Sis well angon Amrah akunyace Aliyu yadan sakesa Dr Moh yahau dariya Aliyu yadan sosa kai kadan yajuya zai fita saiya tsaya batare daya juyoba yace talking of Babysis, can you text me abubuwan datake so da wanda bataso? T for thanks yafice da sauri Chidi ya kwashe da dariya yana murmushi saiya daga waya yakira Daddy yagaya masa good news din, Daddy yace yana gida har yanzu anjima idan zai fita he will drop by yaduba Mami cus an zama family EPISODE 7 Dakin Aliyu yakoma yasami Mami harta koma bacci ma agogo yakalla Amrah ce kawai aransa bata tashi yanzu ba let him stay zuwa 12 saiya tafi. Wuraren 11:00 Dr Chidi yayi knocking dakin yana bude kofa Aliyu dake zaune da Mami daya kama hannunta idanunta biyu suka shigo tareda Daddy dake biye dashi da Obinna daya ruko manya manyan jakan shopping guda biyu wani kalan kunya da nauyin Daddy Aliyu yaji yasauke kansa kasa yana daukan lafiyayen chair dayake kai yaba Daddy tareda dan dukawa yace good morning Sir Daddy yace stand up Ifeanyi stand up dan tasowa Aliyu yayi sai kawai Daddy yayi hugging nasa sosai yana tapping bayansa cikin magana irin ta manya yace re doing a great job with your mother Aliyu, I pray Allah ya albarkace ka da yara haka dazasu kula daku, I m very very proud of you Ifeanyi yakalli Obinna da Chidi yace hope you are learning from Aliyu, before nasamu Obinna Yayi taking over his office and just handle my office work ya kula daku that part saida bakina yayi tsuro duk akai murmushi Mami ma haka sannan yasaki Aliyu yatako har wajen gadon yana kallon Mami dake kallonsa tanaso tai magana yace no no noooo don t talk, Allah yabaki lafiya, just know that we are all here for you, you are not alone in this okay, we will beat this cancer together ko ? Aliyu yadan kalli Daddy mutumin ya burgesa Mami ta gyadamai kai tace nagode nagode Ahankali Mami tace Amrah na gida banso ta ganni haka taita kuka rannan dazanzo asibiti jiya no be small cry murmushi Daddy yayi yace ai Amrah and kuka baya mata wuya Allah yabaki lpy, Allah sa kaffara ne saiya kalli nurse yace sannu da kokari tace sannu Sir thank you Obinna ma ya gaida Aliyu da Mami kusan 20mins sukayi sannan suka tashi Daddy ya ijiye kudi dayawa a bakar leda Mami tace laaaa harda dawainiya haba dan Allah Aliyu cikeda girmamawa yace Allah amfana Daddy bakaramin dadi abin yama Daddy ba yasan sunada kudi sunfi karfin 1m daya ijiye but kawai he wants to show them he consider them family ahaka ake fara building relationship, har wajen mota Aliyu yarakasu suka tafi sannan yakoma ciki Mami tace Aliyu tafi kabar Amrah ita kadai agida fa gyadama Mami kai yayi tadauki ledan kudin tace gashi katafi da wannan gyadamata kai yayi yasa hannu ya karbi kudin yace saina dawo anjima yakalli nurse yace idan kuna bukatan wani abu kimin messege ta gyadamai kai tace adawo lpy Aliyu yafita yana tunanin mezaima Nyrse dinnan cus kirkinta yabaci. Super market yashiga the first place dayaje was wajen kayan tea, sannan yashiga sayan foodstuff buhun shinkafa, basmati, wake, spa taliya maggi akwai abinci side na Mami but babu ana Ziora he finds it awkward suna zuwa wajen Mami for food babu wani abin abinci dabai sayaba, yakira mai musu supplying nama a abatua ayanka rago, kaji menene menene da kifaye daban daban akawomai, yayi transfer kudi about 1.5m, shagon wani pastry ya tsaya ya sayamata dessert Ice cream yasaya mata da waffles, chocolate bar da shepherd pie babu abinda suke saidawa da bai sayamata ba, yana shigowa anguwansu ana kiran zuhur parking yayi ya shiga masallaci yayi salla yana fitowa yashiga mota yawuce gida aka budemai gate, parking motan yayi the only thing yarike a hannunsa was abubuwan daya sayamata ace a kwaso kayan ashigo dashi asa a store yawuce flat nasa Ismail yadauko shinkafa yana biyosa bude kofan yayi da key yasan bazata taba iya tafiya koda ta tashi tasauko kasa ba saisa yama bar smail yabiyosa suka shiga ciki tare yawuce kitchen yabude store yace ajera komi anan smail yace to Oga fitowa yayi yawuce sama direct zuwa dakinsa ahankali yabude kofan yakallo gadon da sauri har lokacin bacci take shiga dakin yayi har zuwa wajen gadon ya tsaya yana kallon fuskanta wani abu na fizgansa kafin ahankali yakai hannunsa yadaura saman goshinsa she s not running temperature yanzu bakaramin dadi yaji ba
Chapter 74 · 0% Book details