Sashe 2
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
Tana gama maganan takama hannun Ziora tajata suka sauko zasu wuce cike da taurin kai Ziora tace
Mommy my baggggg
ta fizge hannunta tawuce inda suke ijiye jakunkuna tadauki wani babban jaka katuwan gaske tagoyo maman namata wani irin kallo tace
s go
dasauri tace
I want to put on my clothes
tsawa Mommy tamata.
My friend I said let
s go!
Kawai rataya jakan tayi Mom tarike mata hannu kaman zata gudu suka fito daga building din daidai SUV Babanta na parking yafito dasauri yana kallon mahaifiyarta yace
why is she dress like this Nwunye (My Wife)? Where is her kimar
? Kafin maman tai magana cikeda tsiwa Ziora tace
Dady I told Mommy I wanna wear it but she didn
t let me, shine na biyota ahaka ni ina ruwana
daga Mommy har Baban kallonta sukeyi, Yayanta daya fito daga mota dan shine ya tuko Mommy zuwa wajen yayo kanta yace
are you stupid Ziora? Kinyi laifi kina rashin kunya
dasauri Ziora tai bayan Mommy taboye kirjinta na bugawa dumdum, Daddy yace
t touch her Obinna, let
s just go home, Amrah!
Ahankali tafito daga bayan mahaifiyarta takasa kallon Yayan nata, motansa yanuna mata yace
s go
data shiga motan mamanta da yayanta gwara ta shiga motan Dadyn ta bazai mata fada like them ba, dasauri ta wuce Dady yasa hannu ya karbi jakan hannun nata yabude ciki wani abaya yaciro yace
gashi saka, this should be the last time zanganki with this dressing, wat did your Ustaz told you about exposing body?
Anatse tace
is haram, that is, it
s forbidden in Islam for a lady to expose her body
Daddy yace
and when you do things that are haram how do you ask Allah for forgiveness
? Dasauri tace
Astagafurullah
tsaki Mom tayi tashige jeep dinsu tace
s go Obinna
sukabar wajen itama shiga motan tayi Daddy yashigo baya rike da jakan nata ya maida kofan yarufe yashiga bude jakan batare dayace mata komiba gabanta sai faduwa yake, ashagwabe tace
why are you searching my bag Daddy
bai kulata ba yacigaba da duba jakan, gyalen abayanta ne awajen, sai books nata na school dayashiga budewa one by one babu wanda akwai any note aciki wlh, saikuma yaga lighter dayasa ya kalli lighter sosai saiya dago ya kalleta dasauri ta maida kanta kasa ahankali yace
what are you doing with lighter Baby?
Dady always calls her Baby kokuma tribal name nata Ziora kokuma yakirata da Islamic name daya samata wato Amrah, rawa lips nata yafara tarasa mezatace, calmly Dady yace
are you smoking now Amrah?
Dasauri ta dago kanta tace
Dady no, I swear I don
t smoke, it belongs to my friend Mirabel, Dady Allah I don
t smoke shinshina bakina
dasauri ta matso kusada Daddy tabude mai karamin bakinta that looks so adorable da fararen teeth nata yan kananu, takawo gaban fuskansa shima Dady ya tsaya yana kallon ko
ina abakin, da gaske baiji any sign na warin smoking ba cus yasan kan smoking dasu shan giya da palm wine duk yayisu kafin ya musulunta hakan yasa yace
I believe you
murmushi tamai sosai daya karamata wani kalan kyau looking so adorable tace
you see, Dady you always say d truth da Mom ne yanzu da tace taji dudda bataji ba, Dady My Mommy can lie
saura kadan dariya ya kufcema Daddy da kyar ya danne, this is how Amrah is, so carefree and so innocent, anatse Dady yace
stop calling your Mom a liar
dasauri tace
Daddy wallahi Mommy lies alot, she always lies on my head
anatse Dady yace
sheri ake cewa a hausa, gwari kawai
murmushi tayi, Daddy dake kallonta cikeda sonta yace
why is someone that smokes your friend?Eh Ziora, abokin barawo barawo ne
cikin gurbataccen hausan ta dan bata iya hausa sosai ba dudda a Abuja aka haifeta just that babu mai mata ne kuma British school tayi tace
abikin barwo is not barwo Daddy
dan dariya kadan Dady yayi hausan Ziora always cracks him up yace
naji bahaushiya, why have you not been attending class eh Baby?
Dan shiru tayi saikuma tawani kwanta jikin Babanta kaman yar yarinyar 4yrs tace
Dady I want to become a dancer, I don
t like school, and Dady you don
t like me, all my brothers they studies in the UK why would you want me to study in Nigeria?
Kai tsaye Baban yace
cus you
re very very stubborn, you
re a trouble maker, bazan taba iya aika ki UK alone to study ba, I can never be in peace idan nai haka, UK is not Nigeria kina breaking law zaki tafi prison, and natura ki UK wa kikeso nadinga gani naji dadi?
Tana turo baki tace
matayenka mana Daddy
murmushi yayi he loves Ziora so much dakotayi laifi instead of yamata fada her charm and attitude nata will just bewitch him ya mance komi yabiye mata saisa kullum cikin fada yake da mamanta akanta, kuma Ziora tasan haka saisa take abinda taga dama tana taking full advantage of yanda Babanta ke sonta, kaman zatai kuka tace
auchhh Daddy kaga mommy hit my bombom and yanamin zafi
ta tashi daga jikinsa takai hannunta tana shafa wajen tanayi da fuska kaman zatai kuka, dariya Baban yayi sabida yanda tai shagwaba yace
to bakene bakiji ba, ai gashi kinja ta tabaki and idan kika cigaba da skipping class sai nayi fada dake wlh nima
dan turo baki tayi batace komiba Daddy ya matso kusada ita sai yakai hannunsa yadaura akan kafadanta yace
I always want you to be happy Baby, idan zaki natsu kidena kiriniya, make me trust you and trust hankalin ki I will send you to not just UK to school but anywhere on this earth kikeso kiyi schooling zakije but bakiji, bakiji ko kadan Amrah, tell me what is the point of keeping a smoker as a friend eh? You need to start being around good people, you are a Muslim girl me kikeyi da rawa? Wani career rawa zai baki? Menene advantage of this useless dancing da kike kin zuwa school sabida this? Why are you always making your Mom and brothers naki suna mana dariya eh? Me kike nema kika rasa? You just started university kina accounting kinki natsuwa kiyi, bayan i told you i want you to manage all finance na company na, but baki zuwa school, ko kinaso nafarasa security na binki sama da kasa ne?
Da sauri kaman zata fashe da kuka tace
Daddy yace
to ki natsu focus on school ko zanyi maganin ki, am I clear?
Ahankali ranta ba dadi tace
yess Dady
ijiyan zuciya Daddy ya sauke yace
Ka isi na-aka (bless you) Allah miki albarka
kin amsawa tayi duk ranta ba dadi har sukakai wani hadadden gida, Daddy nada bala
in kudi dan rikakken business man ne, duk wani business na duniya Daddy na yi, yayi yawo garuruwa daban daban na arewa kafin finally yayi settling down yanzu a Abuja, yana harkan duk wani abu electric, inverter, solar, transformer, electric cars, truck, ita kanta batasan iya adaddin business na mahaifinta ba, gidansu kaman kasan waje, parking sukayi kafin abude musu tafito tana bin ko
ina a compound dinsu da kallo gabanta na dan faduwa kadan kadan, Mommy akwai masifa tasan yau Mommy tafara sai Allah, fitowa Dady yayi yakalleta yasan shi take jira yakaita ciki yayi gaba yace
come with me
binsa tayi abaya suka shiga ciki, har flat nasu, ya Allah money lives here, Mamanta ne kadai a falon ta zauna akan kujeran dayake massaging mata feet tana kallon kofan kaman jiransu take, Obinna daman yawuce sama abinsa, sai another namiji dake saukowa daga sama rike da mug na Coffee daga ganinsa kasan ya girmi Obinna ya haderai shima baice komiba yazo yazauna kusada Mommy.
KISSA TRAINING CLASS SABO SALO
MASU SO SU KOYI KISSA
MASU SO SU IYA KISSA
MASU SO SU SAN KAN KISSA
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI
KISSAN IYA KWACE MIJI
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA
AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU
UMA!
KISSA SH
NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA
KISSA CLASS PAYMENT IS 2k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH
10k EACH
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
wa.me/+2347012181461
KAUNA DA SO