← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 99

Sashe 63

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

My Mommy seized my phone I don t have phone Shiru Aliyu yayi chan yace come in bude kofan tayi ahankali tashigo tana kallon ko ina a dakin daya mata kyau Aliyu na zaune kan chair dakinsa ya kunna laptop ga wayan kusa da shi yadauki wayan yamika mata yace sit on the bed and make the call karba tayi saita wuce gadonsa tazauna ta danna screen din wayan yabudu tai dialing number Daddy sai suna yafito sai taga Father In law. Dan dago kanta tayi takallesa kadan aikinsa yakeyi saitai dialing number ringing daya Daddy yadaga dasauri tace Daddy is me daga bangaren Daddy yace yes I know it s you My Princess where is your phone murya chan kasa tace Mommy collected it shiru Daddy yayi yace hope you re fine ko dasauri tace yes but i miss u Daddy wani iri Daddy yace I miss you too princess just be a good girl okay, take care of in-laws naki and obey your husband okay guadamai kai tayi idanunta na ciko da hawaye wlh kawai she s missing gidansu saitaji dama batai auren ba saitakai hijabin kan idanunta tana goge hawaye cikin karaman murya tace Daddy I want to come back home murmushi sosai Daddy yayi yace kin riga kinyi aure yanzu it s your husband that have right on you ko kinzo gida i will send you back, so better stay there kinji gyadama Daddy kai tayi hawaye na kara zubowa Daddy yace bye bye go and make breakfast muryanta na rawa tace where is Mommyyy Daddy yace she is fine she will call u oya bye bye Daddy ya katse wayan ijiyan wayan tayi ahankali hawaye na fita daga idanunta sosai tanaso tai kuka but tsoron Aliyu yabanata yi tausayi Aliyu yaji tabasa to daman ubanme yasa tace zatai auren? Kawai shirme da rashin natsuwan yara, kwanciya tayi abinta kan gadonsa tana goge hawaye har lokacin sai kawai Aliyu yajuyo yayi facing nata yana kallon yanda ta kwanta akan gadonsa yace Ke!. EPISODE 6 Juyoda kanta Ziora tayi takallesa tana turomai baki sosai idanunta sun cika da kwalla sai kyalli suke, saiyaji kawai yakasa mata fada yadan sassauta murya yace are you hungry? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba sai kawai yatashi cikin yar karaman murya yace as big as you re you don t know how to cook yabude kofa yafice, wani murmushi tayi ita tasan Yaya Aliyun ta nada kirki kawai yacika fushi ne, kasa yayi kafin ma yakai kofa aka danna door bell anatse yawuce wajen daya daga cikin yaran dasuka kwana wajen Mami ne tana ganinsa tace ina kwana gyadamata kai yayi yamatsa tanuna mata dinning shigowa tayi tawuce dinning taje ta ijiye, tadawo tafita yamaida kofan yarufe yataho dinning din yana kallon kulan harda flask na stanley wanda yasan tea Mami tahadama Amrah sai yabude akwai normal jellof rice sai chips da eggs wanda shi yazuba mata yadauki tea yataho sama zuwa dakinsa tana kwance inda yabarta tana ganinsa ta tashi zaune tana wani washe baki tana murmushi yahada fuska yazo wajen gadon yabata, hannu tasa ta karba dasauri tace thank you Yaya Aliyu juyawa yayi itakuma ta ijiye abincin agefe kawai ta tashi ta yaye hijabinta yarage dan rigan baccin kadai kusan duk kirjinta awaje tasa damanta tadauki flask na tea takai baki tanasha da straw tace uhmmm my Besty made this for me dan juyowa Aliyu daya zauna yayi danya kalleta but ganin kirjinta awaje dawani irin sauri yadauke kansa yakai hannunsa yadan buga kirjinsa ahankali yace Hasbunallahu wa niimal wakeel Tass Ziora tashanye tea saitadan dago kai ta kallesa cus bataso taco chips da eggs din sai kawai tasauka daga gadon tana dauka duka tray ta taho zata fita kin kallonta yayi yace did you finish the food dasauri tace yes the tea dan juyowa yayi yakalli plate na hannunta yace that one is for who? Turomai baki tayi yace go back and eat it juyawa tayi ahankali taje ta zauna tafara ci tanajin haushi cin abinci namata wahala tun tana yar yarinya haka Mami ke fama da ita takai kusan 10min tanaci sannan ta cinye da kyar tasake mikewa ta taho sai Aliyu yatashi yasa hannu ya karbi plate da jug din yace go to your room and get ready for Islamiyya take yadauki wani jaka yabata, karba tayi ahankali tazuge zip din tabude littatafan Islamiyya ne dayawa ciki sai wani leda da gogaggen maroon colored hijab ke ciki takallesa shima ita yake kallo tace I will use this? gyadamata kai yayi yace be fast gyadamai kai tayi tawuce zuwa dakinta ta ijiye jakan kan gado, tawuce tafada bayi wanka tayi tasa rigan baccin da pant a laundry basket tafito tawuce wajen da aka jera mata kayan kwalliya ya akayi sukasan cream nata da soap nata ko Chidi ne yagaya musu? Itadai dauka tayi ta shafa tass sannan ta taho wajen wardrobe tabude tana kallon kayan ciki da aka jera duk atampopi ne laces da abaya wanda bawai kayayyakin data saba sakawa bane, pant sabo red tadauka tasa da red bra dataga yamata kyau, kyau yasa tadauka but batason sa bra naturally damunta suke kuma wlh daidai jikinta. Akwatunan ta na gida jiya da aka kawo tashiga nema kai tsaye tabude kofa ahaka daga ita sai pant da bra tafito kawai ta taho dakin Aliyu ko dar kowani tunani batayiba left to her bataga wani abu ba she does go dakin yayyinta ahaka something tabasu riganta su ja mata zip tasaka bude kofan tayi ahankali batamayi knocking ba baya ciki amman taji karan ruwa alamun wanka shima yake this time saita zauna kan desk dinsa tana kallon screen din laptop dataga abu yake karantawa akan last stage cancer patient on trail outcome probability, wani abu taji yataso mata sai kawai tajuyo ta kalli bayi saikuma tajuyo ta kalli system din tabuga wani irin tagumi idanunta na ciccikowa da hawaye wlh wlh bawai dan batason Mami ba but mancewa take da ciwon Mami ita taki kallon Mami as sick person sabida kullum kuka zataita mata, but danta is constantly worrying about Mami, gashi daman ance 6months gareta maybe taci 6months dinma, no wonder Ya Aliyu is always angry, ba dole ba ko itane akacemata Mommy is dying she will loose interest in everything, hawaye ne yasauko idanunta takai bayan hannu tana gogewa tana swiping down na screen din tana karance abinda yake kan screen din tana kuka mara sauti. Fitowa Aliyu yayi daga bayi dagashi sai towel daure a waist nasa while karamin towel na hannunsa yana goge fuskansa su gemu da gashin kansa, kwata, kwata bai lura da Ziora bama sabida towel dake hannunsa yajuya yasa hannu yajawo kofan bayin yarufe karan kofan yasa afirgice Ziora tajuyo shima Aliyu daya rufe bayi kawai yajuyo suka hada idanu tashiga kokarin tashi idanun Aliyu nawani kalan sauka ajikinta itama idanunta na sauka ajikin Ya Aliyu kawai ta kankare awajen tana kallonsa bata taba ganin black huge dark skin like this ba cus yayyinta da Babanta duk farare ne, krjin Aliyu da muscles nasa are so robust and huge ga ruwa dakebin ko ina da kawai taji tsigan jikinta yatashi, kallo daya Aliyu yama jikinta yawani dauke kai yana kiran sunan Allah azuciyansa ya jefo mata karamin towel dinsa yafado fuskansa yana karkata fuska yace why are you in my room!? Tsorata Ziora tayi tashiga cire towel dinsa daga fuskanta da lema kekai yana kamshin Aliyu sosai saitaji tsigan jikinta na kara tashi tarike towel din a hannu kaman zatai kuka ashagwabe tace I can t find my clothes Ya Allah sarawa kan Aliyu yayi sosai da kyar yadaure yace did you check your wardrobe ? Gyadamai kai tayi tace uhm they re not there dan kokarin juyowa Aliyu yayi yaga still tana tsaye ahaka ga towel a hannunta cike da takaici yace Malama cover your front with that towel? EPISODE 6 Ahankali Ziora tace front? Towel? Trying to understand abinda Aliyu nufi tana kalle kalle, Aliyu da takaici ya turnikesa yace cover your ugly tiny chest my friend! Dasauri ta kalli kanta sai kawai ta warware towel din tarufe kirjinta tana turo baki jin yace ma chest dinta tiny ugly, hakan yasa Aliyu yadan juyo towel din iya cibi ya tsaya mata jikinsa ma rawa rawa yake pant din datasa yawani kwanta agabanta da kyau dayake nan smooth bai hango gashi ba gashi ko ina fari kansa yashiga kwancewa yadauke kai dasauri sai kawai yataho yabude wardrobe nasa yajawo wata katuwar t-shirt yajefa mata yace saka turomai baki tayi ta zare towel din abinta ta ijiye kan chair data tashi akai Aliyu kaman yayi ihu gashi ko ya kauda idanu sai yadan kalleta idanunta kaman na mayu sannan Ziora ta saka rigansa dake kamshi sosai fari yasaukan mata har cinya Aliyu daya dauke kai yace kinsa ? Dasauri tace tsabagen yanda ta birkirashi shi yama mance towel ne kawai a waist nasa yayi kofa yace come with me dasauri tabisa rigansa yamata kyau ajiki but yamata katuwa sosai dakinta yabude yashiga yawuce wajen wardrobe nata yabude yaga kaya birjik yajuyo yakalleta yace wat are all this? Raurau tamai da fuska tace I am not use to wearing this kind of clothes, me I want my clothesssssss zata fashemai da kuka yamata wani kallo yace you want me to beat you ko Amrah? Makemai kafada tayi hawaye na zubowa ashagwabe tace nooooo dafe kansa Aliyu yayi wai mesa Mami tamai wannan abin ne? Baitaba surutu irin wanda yakeyi yau da safen nan ba, shi wai ina zaikai yarinyar nan, hannnu kawai yasa yajawo wata atampa daya gani mai dan maroon na hijab na makarantan ta ya ijiye kan gadon yamaida wardrobe din yarufe yace put this on baki Ziora ta hangame tawani rushe da kuka harda buga kafa akasa tace I don t want this clothes Yaya Aliyuuuu rigima iya rigima da kawai Aliyu ya tsaya yana kallon ikon Allah, tundaga kafafun nata datake bugawa akasa yake kallo zuwa kirjinta dake rawa, tana bubbuga kafafun akasa ma riganta na dagewa yana gano red pant nata da kyau gabaki daya this girl batada hankali ko daya kawai yadena kallonta wardrobe nata yakara budewa ya kalla wani igiya yagani irin
Chapter 63 · 0% Book details