← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 99

Sashe 86

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MD yace okay yana kallon Chidi yabasa hannu suka gaisa papers na Lab dinsu da Aliyu yadauko daga motansa yabasa yace kwanakin baya nakawo wata patient this husband that s now my wife dasauri MD yakallesa yace bako gayyata anatse Aliyu yace it just happens anyways that s by the way, yarinyar is always with my mom, on a very good day she got sick muka samata Normal saline cus da asuba ne gari bai wayeba but her situation got worse mukazo nan after series of test this was result da lab suka bani the girl had to undergo dialysis MD yace yesss nagani but how did she get this injection anatse Aliyu yace I don t wanna say anything for now dudda I have a suspect and attack din was made for my mom unfortunately ita tasamu i will want you to investigate sabida i have every reason to believe a hospital namu nan aka sami this injection dasauri MD yace but this injection na cikin safe fa, safe da baya buduwa saida password, and the safe na cikin theater Aliyu yace akwai camera a operation room ai MD yace kwarai but camera wajen ba kaman normal CCtv bane is camera that works only sanda akeyin operation and angle din rotate between table da abubuwan that are involve ayin aiki saidai not withstanding I just remembered something dasauri daga Chidi har Aliyu suka kalleshi yace I just remembered safe din nada wani automatic camera the moment mutum yabude safe din it will capture ko waye, I have to go to the safe and remove the memory card nasa a laptop mu kalla ijiyan zuciya Aliyu ya dauke yace thank you Sir MD yamike yace ina zuwa yafita da sauri cus cases like this is something that can kill a hospital integrity forever and he s happy cewa Aliyu bai basa any name na suspect nasa ba cus baiso yazama bias yakasa investigating properly kowaye yayi abun nan the first abu dazaiyi is call police and report, operation room yashiga da kansa yabude safe din yazaro chip din yamaida yarufe yafito yawuce saka office nasa yashigo u Aliyu na kallonsa yawuce wajen system nasa yasaka card din Yace I know tunda aka kawo injection dinnan bamu taba using nasa in this hospital ba sAbida bamu taba samin case that requires us to use this leatall injection ba so for now duhu zamuyita gani kawai kuzo let s watch together matsowa sukayi MD na fast forwarding harya gaji Chidi ya amsa yana fast forwarding sunga haske kadan a video Aliyu yace slow down and come back dasauri Chidi yayi slow yayi reverse back daidai inda aka bude safe din saiga fuskan Beeba MD yace what! My Gynecologist Dr Beeba! Duk sukai shiru saigashi tasa hannu tana kalle kalle irin na marasa gaskiya tadauko kwalaban tana sanye da kayan gida tasa syringe taxuko alluran kafin ta maida dasauri tajefa syringe ajaka tamaida kofar safe din tarufe. TOM!!!!! EPISODE 9 Ijiyan zuciya Aliyu yasauke yakalli MD that s really in shock, MD yace this is unbelievable, I thought you and Dr Beeba were a thing? I heard rumors cus ni baka taba nunamin wani abuba? Dan gyadamai kai Aliyu yayi yace we were once a thing but not anymore, I have plenty evidence to support my claim, first of all the same outfit she s wearing in this video da shi tazo gidanmu, kowa dake gidanmu can t testify to it, banda haka we have CCTV a compound namu but babu acikin flat namu shima zai iya nuna this exact day dataso, so I don t have evidence of sanda tai injecting alluran a drip, but i still have drip din, I have evidence cewa my drip dana siyama Mamana were good cus duka I bought them from this hospital pharmacy, my last evidence is on her phone, a voice note conversation between she and her cousin Farida, I just wanted you to see everything first and to know what is going on before na bawa police case din dasauri MD yace Aliyu I have to be the one to report this case to police not even u, yanzu haka tana hospital dinnan gwara suyi ram da ita anan adauki wayanta asami komi, that Doctor is a fucking murderer what if as we are talking like this she s trying to kill another patient dataga batada ragowan quality life, Dr Aliyu you just saved my hospital from a major crisis excuse me pls, banda case dinku ni on my own that s my hospital is suing this doctor wlh, koda kai kayafe mata nan gaba I won t cus the integrity na asibitina and reputation dina is at stake here Yadauki wayansa yakira Yayansa wanda yake IG of police na Abuja gabaki daya yace Yaya I have a serious case to report inada likita that is a cold blooded murderer, I have a cancer patient data so kashewa yar yarinya abin yaso sama yashiga ba yayansa labari yayansa yace m sending my boys we will use her as example to the entire medical community, Dr Aliyu that report the case needs to come with them zamu dauki statement nasa duk aka amsa yes. Around 11:30 Beeba na cikin ward round tareda student doctors dinta tana taunan cingam dan she s very happy secretary na MD nasu tazo tace Dr Beeba, MD na kiranki a office nasa he said now kallonta Beeba tayi tace okay taba daya daga cikin student nata file datake dubawa na patients tace continue ina zuwa tawuce tafita daga ward din tayi sama tana kallon manya manyan motocin police da yan sanda dake tsaye a reception nasu bata kawo komiba sabida tadauka anyi accident ne cus akai accident haka suna ganin uniform people daban daban tawuce sama gaban office din MD taga yandanda biyu mata harda bindigogi dan faduwa gabanta yayi amman ganin ba ita suke kallo ba tawuce tai knocking daga ciki taji muryan MD yace come in bude kofan tayi ahankali ganin Aliyu zaune a office din dawani mutum dataga yana yanayi da Ziora daga farin fatan ma da MD da polisawa da guda hudu mata biyu maza biyu sai MD yasa tamaida idanunta kan MD tana kallon Aliyu ta wutsiyan idanu gabanta na faduwa cus he looks fresh, MD yace shigo mana shigowa tayi tace good afternoon Sir ance kana kirana gyadamata kai MD yayi yace wannan haka yake saidai ga masu neman ki nan yanuna mata yan sandan dasauri ta kallesu still bata kawo komiba cus sometimes ana sa suyi magana da yan sanda maybe patient nasu is criminal or akwai wani court case haka, takalli matan yansandan guda biyu dasuka zo gabanta, cikeda iyayi tace yes I m Dr Beeba how can I help you ? Direct daya daga cikin yansandan tasa hannunta a ajihun labcoat na Beeba taciro wayanta, Beeba ta kalleta dasauri tace lafiya? Meya hadaki da wayana ? Dayan yar sandan tace you are under arrest for attempt murder of Hajiya Munira Hamza using lethal injection to end her life, da Mrs Amrah Aliyu dakikai endangered her life causing severe harm, you have the right to remain silent or else anything you say or do will be used against you in the court of law.! Wani mummunan faduwa da gaban Beeba yayi batasan sanda ta kalli Aliyu ba daya mata wani kallon nasan komi I just choose to watch your little act, ko kadan Beeba couldn t explain how and wat magic Aliyu yayi using dayasan itane tai abin nan? Mamaki da state of shock yasa tama kasa magana, ganin ana shirin samata ankwa tace I need to speak to my lawyer cus I don t know what you all are talking about, I need my lawyer cus sheri Aliyu kemin, yamin fyade, ya yaudareni ya auri wata just to save kansa shine yake biyowa ta wannan hanyar cikin kakkausan murya Aliyu yace now danasan wacece ke trust me you are not even ready for the rest of d case i will file against you, this rape case sai nasa anyi DNA test ajikinki aga duk wanda yataba amfani dake idan bana ciki i will file a case of defarmation against you, remember the letter you sent too? Dawani sauri Beeba ta kallesa bakinta na rawa sosai takasa magana, Aliyu yace I will mercilessly cook you Habiba you have no idea dawa kikai messing with! Take her away officers MD yace m reporting to medical board, Doctors like you don t deserve license to practice, baki deserving to practice medicine ba, doctors saves life not take them, you are a bloody killer I hope you rot in prison Dr Beeba, and this hospital will sue you billions of dollars da duka generational asset naki can not pay, take her way murderer! MD yayi ihu, tunda Beeba take bata taba ganin tashin hankali like this ba akai waje da ita Beeba tai ihu tana juyowa tana kallon Aliyu tace this doesn t end here Aliyu, wlh as long as bani ka auraba bazan bari ka zauna dakowa ba, I don t even want your mother dead in the first place, step Mom dinka ce kesonta dead! Dasauri Aliyu ya kalleta ana tafiya da ita tai ihu tace harda Imam, we all sat down together and plan the letter Imam yabada address na wajen aikin uban Ziora, if I go down I will take your family with me wlallahi kuwa cus they re the real evil people while me I just love you unconditionally polisawa suka shiga janta tana ihu. I love you Aliyu, wlh saika aureni, Haidar, Haidar! EPISODE 9 Aliyu da Chidi suka mike suka musabaha da MD yana musu godiya sosai suka fice suka sauka kasa agabansu akasa Beeba dake hauka a mota an taru sai kallonsu ake, patient na tambayan metayi su Aliyu suka wuce motansu Chidi ya karbi key motan while Aliyu yazauna mazaunin driver yana bude wayansa yayi dialing number Abba ringing daya Abba yadaga wayan ahankali Aliyu yace ina yini Abba dasauri Abba yace how are you ya jikin Mamanka? Ahankali Aliyu yace an sallameta dan shiru Abba yayi kaman yayi wani maganan amman yay shiru yakasa
Chapter 86 · 0% Book details