← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 99

Sashe 90

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

minute dawani irin sauri tasakeshi tajuyo tazo ta gabansa yahade fuska tass sai kawai tasa hannu ta karbi cream din tadauki towel daga kan kujeran tace sit here ta turasa shima gabaki daya baida stamina zama yayi ya harde gabansa yana danne gabansa dake tashi ta turo baki cikeda shagwaba tace I was very very jealous when I saw you carried that foreign witch in your arm, I am your wife not she, and you took her side even though she looked for my trouble, Yaya Aliyu I want you to be supporting me anyday anywhere okay? Takara turomai baki tana kallon fuskansa sosai tanamai fari da idanu da kwainane dan yaga kyanta, wani mugun kallo Aliyu yamata yace ugly girl raurau Ziora tayi da idanu sai kawai ta tashi daga kasa kawai tazauna saman cinyansa tace m not ugly Yaya Aliyu hararan fuskanta yayi muryansa ma baya iya fita tsabagen jaraba yace re very ugly with your big forehead makemai kafada tayi tace my Besty said I m very pretty and my forehead makes me prettier murya ciki ciki yace Mami s need medical glasses, stand up from my body mai katon goshi kawai ahankali ta kwanto lamo jikinsa tasa kanta a kirjinsa kaman yar yarinyan dake shirin shan Nono tana kallon fuskansa, shi karan kansa yarasa yanda zaiyi da kansa yamayi fushin da ita wlh mugun shigan mai rai take kaman ya cinyeta yahuta, kallon fuskanta yayi sounding harsh na dole yace banace kitashi daga jikina ba ?murya chan ciki kaman yar yarinya tace tell me how do i make things right between us? What do you want me to do uhmm? How can i make u happy? Wat do you want me to do Haderai Aliyu yayi yana kallon cikin kwayan idanunta shima saiya kawo fuskansa dab da nata yanajin saukan numfashinta kan fuskansa kaman zai mata kiss gaban Ziora yashiga bugawa dum dum dum tana kallon lips dinsa kaman ta fizge tasha, cikin wata yar karaman seductive voice Aliyu shima yana kallon lips nata dake rawa sosai yace I need you to do some extensive research, you should study the art of driving me insane like a PHd level expertise, I will love to see you get real curious about what turns me into a complete mess, study sex! Yadan kara matso da bakinsa dab da nata har bottom lips nasa na gogan nata takasa rufe bakinta tsabagen yanda takeji sabida yanda jikinta yamutu wlh she just wants him to kiss her and hug her, cikin wata lalatattan murya Aliyu yace m a generous Man, I will let you practice on me as often as possible, I will volunteer to be your test subject practice as much as you want on me, study and be very good at it maybe then, only then, I might forgive and for .get! Yayi maganan yana wani manno mata bakinta seducing her badly jikin Ziora na rawa rawa tana jiransa yamata kiss kawai yayi baya zai jaye kansa dawani kalan sauri kaman mahaukaciyan mayunwaciya Ziora biyosa ta chapke bakinsa tana wrapping hands nata around his head tarikesa gam wallahi ita kanta batasan zata iya kama bakin Yaya Aliyu haka ba tahau kissing nasa sosai. EPISODE 9 Gabaki dayan abinda take feeling shine kaman zata cinye Aliyu sabida wani mugun sonsa datakeji kofofin zuciyanta duka sun bubbude Aliyu kawai ke shiga ciki, the way tawani kankame bayan wuyan Aliyu sosai kaman wani babyn ta tarike gently tana caressing back of his keya, Aliyu was feeling kaman kansa zai kwance, baitaba sanin zata iya kamasa haka and be kissing him so passionately ba kaman bata taba kissing bakinsa ba, one thing arayuwansa da he always pray for is Allah yabasa Matar da zata iya nemansa ko bai nemeta ba, tanunamai tana bukatarsa, almost all men love women like that, he feels kaman yakamata yadauketa and pin her to the wall and fuck her brains out, kaman zai zauce haka yakeji, yanda tazauna ajikinsa gabaki daya tajikamai cinya hakan just drive me insane hannayensa sukahau rawa, cikeda daurewa yakai hannunsa guda biyu yadaura a habanta yakama sai yaja fuskanta back ba shiri tasaki lips dinsa dataja kaman wata mayya kafin finally yafice daga bakinta making wani dirty sound. Muuzzzppp! Idanunta sun kada sosai tana wani irin kallon Aliyu kaman wacce maita yakama, batare daya raba face nasu ba muryansa chan kasa yar kankanuwa yace if you kiss me again I will beat you murya chan kasa tace your mouth is so tasty like a Candybar hararanta Aliyu yayi yace stand up from my laps makemai kafada tayi sai kawai takara shigewa jikinsa tadaura fuskanta akan wuyansa tana shafa bayan wuyansa da hannu tsigan jikin Aliyu na tashi sosai, tarasa ina zatasa kanta taji dadi so take kawai yatabata, the feeling is just coming naturally ajikinta da bamata gama understanding ba but she just wanna feel his hand running all over her body, da yar karaman Baby voice dake fitowa cikeda kasala tace Yaya Aliyu I want you to touch me tsare jarababbun idanunta yayi da idanu murya chan kasa yace I don t wanna touch u, stand up from my body kankamesa tayi sosai tama kasa magana, she s extremely horny but batamasan sunan what exactly she s feeling ba, kawai she wants him to touch her kaman that day, mikewa Aliyu yayi tsaye chak dauke da ita, kawai yashiga tafiya da ita zuwa gadonsa, ya duka ya kwantar da ita ahankali yana kallon fuskanta idanunta sunyi jajir sun kankance suna kallonsa tana lashe karamin lips nata dataji sun bushe, bakinsa yakawo dab da nata dasauri Ziora ta dago kanta zata chapke lips nasa yawani dago batare dayace anything ba kawai yawuce wajen wardrobe yana tafiya kafafunsa abubbude Ziora tabisa da kallo hawaye na cikowa a idanunta sosai tanajin wani kalan bakin ciki mara misultuwa. Kaya yadauka saiya juyo ta kalli gabansa dayake amike zuciyanta na bugawa sosai maranta yawani kalan cika bana wasa ba yabude bayi yashiga yamaida yarufe taji karan ruwa chan taji shiru kusan 10min sai chan yafito dark blue yadi yasaka dayasauka akan cinyansa yawuce gaban madubi batare daya kalleta ba yaje ya tsaya yana fesa perfumes yadan kallonta tacikin madubi hawaye yaga tana sharewa da bayan hannu he felt bad yashiga hakkinta kenan? Ko mene ijiye perfume din yayi yajuyo dasauri Ziora ta kallesa kujera yajawo yazauna gaban gadon yahade fuska yace sit up ahankali tashiga kokarin tasowa zaune but wlh takasa jikinta ya mutu russ hakan yasa yace t worry stay lamo tayi tana kallonsa da kyar, calmly Aliyu yace my siblings are in this house for now koda wasa karnaji kin musu hirana am I clear? Gyadamai kai tayi ahankali, Aliyu yace secondly you can t be wearing this type of clothes as long as kikaga there s any man in this house daya wuce ni, I want you fully covered understood? Gyadamai kai tayi ahankali, Aliyu yace lastly, idan kika fadama Mami abinda nake miki saina hukunta ki gyadamai kai tayi, Aliyu ya yatsine fuska yace stay in this flat da Mami harsai kin gama koyan abinda nace ki koya i will get you a phone today so google it and start studying, I want to be getting full satisfaction from you, I want my wife to know everything about sex and how to please me on bed, you have to be strong and make satisfy me, am I clear? Gyadamai kai tayi, ahankali tace I don t want to stay here, I want to stay with you let s be sleeping together yana mata wani mugun kallo yace finish your task first then I will consider that yana maganan yamike kukane yazo mata da kyar tadaure tace where are you going? Cikeda bakar magana yace to see my new girlfriend, I m entitle to 4 wives, the moment kika zama raguwa kika kasa koyan abinda nace kiyi I will go and marry second wife fashewa da kuka Ziora tayi sosai kaman jira take Aliyu ya kalleta if there s one thing daya gane tattare da ita is tanada kishi ba kadan ba saura kadan dariya ta kufce masa yawuce kofa yabude abinsa yafice Ziora tabisa da kallo she s seriously crying kuma kukan mai ciwo takeyi sosai sabida yace zaije wajen girlfriend dinsa. EPISODE 9 Tadade tana kuka adakin ita kadai kafin ta lallashi kanta ta tashi ahankali ta sauka daga gadon, uban ruwan dataji ajikinta yasa tawuce bathroom nasa dake kamshinsa sosai, gabaki dayan pant nata ya lalace da ruwan dabata san na menene ba ko ana white slimy water period ne? Ta tambayi kanta, wanke jikinta tayi ta wanke pant din ta makala wani hanger dake wajen sannan ta wanke fuskanta tass tabude kofa tafito daga bayin sai kawai tai wajen kofa tabude kofan saman direct tashiga tafiya gabaki daya ta mance batasa hijab ba wajen staircase tayo harta fara saukowa Aliyu dake falo zaune yadago kai yamata wani mugun kallo dayasa kirjinta ya buga saita kalli kanta dasauri tajuya takoma dakin tadauki hijabinta tasaka tabude kofan tafito tana tafiya ahankali tafara saukowa daga stairs Aliyu baya falon sai Mami kadai data tsareta da idanu ganin idanunta sunyi jajir, karasa saukowa tayi saitazo wajen Mami data tsareta da idanu tace why did you cry ? Dasauri tace is Yaya Aliyu that Saita kasa karasa maganan tawaiga da sauri ta kalli dinning taga baya wajen sai kawai tazauna ahankali gefen Mami ga damuwa a fuskanta sosai tace Mami if I tell you he will be angry with me again Mami tadade tana kallonta sai kawai tayi murmushi tace okay but don t cry again be free kaman yanda na saba ganinki, go to kitchen and cook together with your sisters da Chef gyadama Mami kai tayi tamike tawuce kitchen din daidai wayan Mami na ringing dake gefenta Mami tasa hannu tadauki wayan tana kallo ganin Abba ne kawai saita yatsine fuska ta ijiye wayan batare data dauka ba, cigaba da kira yayi akaro na hudu Mami ta dauka takai wayan kunnenta batare datai magana ba daga dayan bangaren Abba yace Muni shiru Mami tayi cus Muni is the love name da Abba ke kiranta dashi those days instead of yace Munira saidai yace
Chapter 90 · 0% Book details