← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 99

Sashe 18

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 1 https://www.youtube.com/@mshakur SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL Around 8 na safe Ziora tafito sanye da rigan bacci iya cinya fari mai kyau sosai, yunwa takeji sosai yau, muryan Daddy taji akasa yasa tafito, the way take missing Daddy kaman she s missing a part of her, shigowa falon tayi tana kallon Daddy dayaki kallonta wajensa tayi sai kawai ta zauna kan cinyan sa ashgwbe tace Daddyyyyy da kyar Daddy ya iya yadake sabida yanda yayi kewanta, hararanta yayi yace sauke daga jikina makemai kafada tayi tai hugging nasa sosai zuciyanta na arching tace Daddy kaya kuri, I will never ever take drugs again, kabani wayana kaji kai tsaye yace I will think about it, I want you watch you for 2weeks naga your behavior before I give you back the phone, dagani na wuce sanyi jikin Ziora yayi idanunta suka cicciko da hawaye sosai daidai Mommy na fitowa daga kitchen dawani flask bottle data hadamai tea ciki, Ziora ta mike daga jikinsa idanunta na saukowa da hawaye, Daddy yakalleta yayi kaman baiga kukan ba yace make sure kinsa driver ya maida motan mutane they told me what you did jiya I won t say anything, but make sure driver ya maida motan mutane gyadamai kai tayi Daddy yamike yawuce yafita abinsa kawai sai Ziora tawuce dinning tazauna tabuga tagumi, tadanba Mommy tausayi, Mommy tasamata fried egg da chips a plate tamata tea takawo gabanta tsakura tayi taci, sannan tasha tea, Mommy tace jekima driver kwatance yakai motan gyadama Mommy kai tayi tamike zatai kofa, Mommy tace ahaka zaki fita ? Juyowa tayi da sauri ta kalli kanta yar rigane jikinta fara iya cinya na bacci, ga spaghetti hand kana ganin fine skin nata da kirjinta ga boobs nata masu kyau a tsaye kaman kwallo awajen, ashagwabe tace Mommy banasa kaya ba dakuwa Mommy tamata tace kinci ubanki tunda kika hadu da shegun yaran nan kika lalace, Maman Jesus Marry batai exposing jikinta ba, I want to take you to Catholic Church kiga yanda Marry ke covering jikinta with something like hijab dinku turo baki Ziora tayi tace Mommy ko a Christian dinma ke ustaziyace rigan Mommy na wajen kawai saita dauka tasaka yamata kato ajiki tafice driver su taba key dayake a falo suke ijiye key agidan su, tamai kwatancen gidan da house number ya gyadamata kai yawuce yashiga mota yatafi. Kullum rannan duniya da asuba take tashi, bude idanu tayi ahankali tana karanto addu i, Alhamdulillah babu abinda ke mata ciwo yau, tashi tayi zaune tana kunna wutan dakin babu kowa ciki but taga bargon Aliyu, shiru tayi tana kallon bargon saita mike ta shiga bandaki tana tafiya ahankali, zama tayi kan lafiyayyen kujeran da aka ijiye mata a bayin tadauki brush tafara tana tunani, Amrah kawai tafado ranta, murmushi tayi she can t wait to see her today, komi tayi tafito daure da alwala tai salla sannan ta taka tabude kofa tafito zama tayi cikin daya daga cikin lumtsastsun kujerun falo tadauki al Qur anin ta dake wajen tafara karatu anatse, bude kofan akayi da sallama kasa kasa, Mami tadago kanta Aliyu ne yana sanye da jallabiya fara kal da hula akansa itama fara, murmushi tamai tareda mika hannunta still batabar karatun ba, maida kofan Aliyu yayi yataho anutse yazauna gefenta, rungumesa Mami tayi tasa kansa a kafadanta, ijiyan zuciya yayi yay lamo yanajin natsuwa yana sauraron kira an Mami tacigaba da karatu, he suppose to fix breakfast for her, 10 yake zuwa aiki amman yanda take rera kira a na basa peace of mind yacigaba da saurara harta idar tai addu a ta shafa ta kallesa her son is just quiet, Maheer shine gidan radio indai wajen magana ne, hugging nata Mami tayi hakan yasa anatse yace ina kwana Hajiya Mami ahankali tace lafiya lau Doctor, banace ka dinga kwana dakinka ba ? Tamai tambayan tana sakinsa, mikewa yayi batare daya amsa ba yace lemme make breakfast for you batace komiba tabisa da kallo ya shiga kitchen tea yamata da omlete na egg daya soya da vegitables yakawo da drugs dinta ya zauna da ita yatabbatar taci yakoma kitchen yana mata fixing mexataci anjima kafin chef tazo by 10 amata lunch cus shine yake dinner. Wuraren 8:30 yagama yakawo dinning ya ijiye yana kallon yanda bini bini take kallon compound nasu ta window dayake labulen a dage ahankali yace you want to go outside Mami? Juyowa tayi ta kalleshi saitai murmushi tace kawai Amrah nake jira dudda bansan sanda zatazo ba amman jinake kaman da safen nan zatazo kasan yara na zuwa makaranta, ta ijiye motan ta wuce school Aliyu baice komiba kawai yawuce sama dan wanka ya shirya zuwa clinic. Wuraren 9 ya sauko ya shirya tsaf cikin riga da wando dark blue na polo sunmai bala in kyau yana kamshi sosai ga lab coat a hannunsa ya sauko daidai ana danna horn dasauri Mami ta mike gateman dinsu ya leka waje saiya dawo ciki ya bude gate Mami tace tazo tai wajen kofa da sauri Aliyu yadan kalleta saiya wuce kitchen yana taiyaya coffee yafito yazauna a dinning yana sipping, ta window ya hango Mami ta tsaya turus a tsakar gidan fuskanta duk yayi wani iri hakan yasa yakalli motan saiyaga wani ne yafito daga motan yazo yaba Mami key, Mami na mai magana saikuma ta gyadamai kai tajuyo fuskanta yagani yaji zuciyansa ya sosu sosai, when people are sick especially terminal sickness akwai a way da brain nasu ke aiki, inba hakaba akanme zaka hadu da yarinya jiya ta shiga ranka? Shigowa falon Mami tayi tamaida kofa tarufe tazo tazauna, tsaf yagama yamike nurse dinta na shigowa gidan itama da sauri ta gaida Mami tace good morning Mami ya jikin ahankali jikinta ba karfi tace fine da hannu yama nurse din alamu tazo maganan magani yamata da dosage yakuma gayamata kar abari tafita sannan yamike yazo wajen da Mami take yakalli fuskanta har ransa yaji ba dadi kafin yayi magana ma tace saika dawo Haidar, Allah yabada sa gyadamata kai yayi yakama hannunta gently yarike cikin nasa yakasa magana, if Mami is happy he s happy, if she s sad shima he s sad, murya chan kasa yace take care Mami, if you need anything call me gyadamai kai tayi batai magana ba, mikewa yayi yawuce wajen kofa yabude saiya juyo ya kalleta, she really looks sad ransa kwata kwata baimai dadi ba yadaure yafice yaje wajen mota yabude yashiga yaja ana budemai gate yafice a junction na anguwan yaga Maheer na shigowa layin da motarsa horn yamasa yawuce, wani babban asibiti yaje, asibitin babban gaske ne private kuma yahadu, parking yayi yay shiru saiya dauki wayansa, Maheer yakira ringing daya yadaga ahankali yace tadan saki ranta yanzu? Dasauri Imam yace ohh that means tun agabanka tafara, she s so down sabida that girl ta jiya, tunda nazo batamin murmushi ba she even cried shiru Aliyu yayi baice komiba but kasan ya matukar damu, Imam yace t worry, work I will find yarinyar for her zanje saloon din nai tambayan shiru yayi chan yace thanks ya katse wayan yabude motan yafito yafara tafiya anatse batare da ya kalli kowa ba kansa asama, nurses da patient sai kallonsa ake ana gaidasa saidai kawai ya gyadamusu kai dan baida yawan fara a da magana anma sansa har yakai office nasa da aka rubuta Dr AH ajikin kofan, shiga yayi normal office na consulting patient ne dayake is private asibiti dakin yahadu akwai bed ga AC fridge tv komi, wucewa yayi yazauna yana addu an shigowa office as usual aka bude kofan office din, bai dago kansa ba dan duka hospital dinnan babu wanda ya isa yashigo office nasa without knocking sai mutum daya, wata budurwace da akalla zatai 28yrs haka ce ta shigo, doguwa ce fara yar mai dan diri dan ba ramammiya bace, tana sanye da normal hospital scrub ga labcoat asama fari an rubuta Dr B awajen aljhun, kanta black veil ne daure akai, sai hoops earrings nata masu kyau dake kunnenta, ga kwalliya a fuskanta sosai, ga janbaki pink, hancinta akwai huji, tasa nose ring mai kyau awajen, kafanta sanye da crocs, hannunta rike da cups din coffee guda biyu tamaida kofan tarufe ta da kafa ta taho tana kallonsa kaman zata hadiyesa takai cup daya gabansa tace coffee for Mijina, tea for me ta nuna nata cup din tana kallonsa daidai yagama addu an ya kalleta kadan saiya kalli coffee dake gabansa ya matsar gefe yace thanks murmushi tamai sosai taja kujera tazauna tana facing nasa tace what are your schedules today? Computer gabansa ya kunna batare dayace wani abuba, sai kallonsa take idan da sabo tasaba da halinsa na miskilanci, bai iya fira ba, bai iya wasaba, he s just a serious straight forward mutum, cikin muryansa dake kashe mata zuciya yace I have just 2 surgeries today sai consultation da ward round asibitin nan naji dashi shine top oncologist nasu, saisa daya nuna he s only going to work from 10-4pm suka yarda, this guy is genius he s a brain box, and he s the best diagnostician nasu, inhar zaiyi examining patient zai iya gano abinda ke damun patients, so people from different field of medicine come to him especially in hard cases sabida yaduba yatayasu bada diagnosis, Harvard wasa ne? Plus Allah yabasa naturally gifted. Dan rage murya Beeba tayi tana kallonsa kaman zata hadiyesa tace mufita after closing? Dago manya manyan idanunsa yayi yakalleta yace I need to get back home to Mami she s not happy today danne zuciyanta tayi da kyar maganan namata zafi shi baiga ita she s not happy ba ta uwarsa yake, tace ohh sorry I forgot to ask how is my Mami? Ya karfin jikinta Alhamdulillah ya amsa a takaici batare daya kara magana ba sai wani case file dake gabansa daya bude yana dubawa, Beeba sai kallonsa take ahaka ma wai duka hospital dinnan ita yake saurara ma wai so ne ahaka? Wai this is soyayya, ahankali ta mike daga kan kujeran saita taho gently tazagayo ta wajen dayake zaune kan kujera yadago kansa ya kalleta, rufe file dayake dubawa tayi ta zauna akan table din taredakai hannunta tadaura kan nasa takama tarike sosai, kallonta Aliyu yayi
Chapter 18 · 0% Book details