Sashe 66
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fuskansa ya runtse idanu da kyar yace Mami stop saying this ni bakimin komiba Mami tace Allah yamaka albarka, ubangiji Allah ya daukaka Aliyu, Allah yabaka yara dazasu soka, su maka biyayya, su kula dakai kaman yanda ka kula dani Aliyu, baka taba gajiya wa dani ba, duka kudinka akaina suke tafiya ba a wani abuba, Aliyu nima banaso na mutu na barka I want to stay for you and be a proper normal Mother to you not a sick Mom Wani irin sakin hannun Mami Aliyu yayi and just come ya rungumeta yana kifa kansa acikinta ya daure ya daure but yau Mami broke him, hawaye ya gangaro yafito daga idanuwansa suka sauka akan hospital gown dake jikinta ya sauka acikinta taji lema hannuwanta takai tadaura saman Kansa tai murmushi Aliyu baitaba zubda hawaye agabanta ta dalilin ciwonta ba sai yau this boy has been super strong shiru kawai tayi tana shafa suman kansa bata hanasa ba she wants him to cry ko nauyin zuciyansa da damuwan zasu ragu yakai wajen 1min ahaka sannan yadago yana juyarda kansa yaki kallonta yayi wiping tears din tassss sannan yamike still yaki bari tagan fuskansa yace m coming yabude kofa yafice nurse naganin fitansa tadawo ciki tazauna da Mami. Sosai Ziora tai karatu ba Malam kowata daliba dayayi making nata feel bad, the correct komi dazata karanta with love hakan yasa taji tanason makarantan wuraren 1 aka fito salla a break salla aka farayi around 1:20 daganan ayi break 2 dot na rana zasu koma aji alewan taje ta saya na 1k taga an bata dayawa taje tasami wani waje under bishiya tazauna taciro wayan da Aliyu yabata tai dialing number Mami sai biyu tana kira ya katse ba amsa akaro na uku aka daga akai shiru hakan yasa kawai Ziora tasan Aliyu ne cus da Mami ne data kirasa, ahankali tace Yaya Aliyu good afternoon anatse yace are you on break? Dasauri tace yes, where is My Mami? Is she feeling better now ? Dan shiru yayi chan yace ahankali tace okay I wanna talk to her strictly yace do I look like your worker? Turo baki tayi taki magana, shima yayi shiru chan yace what have you learnt today? Washe baki tayi tace we did Qur an my Malam said I will start from Naba i he was reading I was repeating after him, next week Saturday I will read it for him, then we did Tajweed, me I don t understand d al izhar like that, then we did azkar, before we come out and pray, we will go back to class by 2 hakanan magananta kawai nasa zuciyansa na sanyi yana rage masa nauyi da damuwa ahankali yace are you not hungry dasauri tace I went to mai alewa man I bought 1k own is so plenty I can t even finish it gently yace regulate the intake of your sugar makemai kafada tayi taki magana, chan call waiting yashiga shigowa wayan tacire ta kalla tace one number has been calling you i saw almost 38 miss calls right now the number is still calling yasan Beeba ne hakan yasa yace t answer any of my calls, i will pick you after asir ya katse wayan abinsa ta turo baki tacigaba da shan minti abinta ba ruwanta har aka koma class, komawa cikin hospital din yayi yashiga dakin Dr Chidi na wajen Mami is just fine babu wani reaction or change tareda ita haka suka zauna awajen har wajajen 4 aka kira salla Mami tace tashi kaje kai salla kawuce ka dauko Amrah ka maidata gida gyadama Mami kai yayi ya ijiye wayanta a wajen yace I will be back yafita masallaci yaje yayi salla daganan yawuce makarantan u parking yayi an tashi bai ganta ba saiya fito yasauko maybe tanatabkiran number Mami hakan yasa yafara tafiya a kasan wani bishiya ya ganta tana zaune tanashan alewa abinta sanye da hijabin daya mata matukar kyau kafanta far yar ga lalle datasha sai kawai yataho wajen kafin yakaraso taji kamshinsa dasauri yadago Kai hada idanu sukayi dawani irin sauri tamike tana murmushi sosai ganinsa felling happy ta taho dasauri zatai hugging nasa yamata wani kallo dayasa ta tsaya yace pick your bag let s go jakanta takoma tadauka suka taho suka jerontare har wajen mota tabude gaba ta shiga ta zauna tana rufo kofa shima haka ya kunna motan yaja tajuyo ta kallesa da sauri tace Yaya Aliyu are you taking me to Mami? Batare daya kalleta ba yace re going home raurau tamai da idanu batare daya kalleta ba yace kikamin kuka anan sai ra batamiki rai hadiye kukan tayi tai lamo har sukakai gida aka bude musu gate suka shiga yawuce yayi parking Chef na fitowa rike da basket da kula masu kyau ke kai ta taho wajen Aliyu ya sauko daga mota tazo tabasa ya karba daidai Ziora na zagayowa wajen tace Sir Mami tace na sanar dakai cewa tace na dinga koyar da Amrah girki anatse yace okay yabude bayan mota ya ijiye basket din sannan yajuyo yakalli Ziora data tsaya idanunta sun ciko da kwalla tace I wanna go to Mamiii wani kallon yamata kawai yawuce flat nasu cus key natare dashi Chef biye dasu yabude mata kofa batare daya kalleta ba yace get in yajuya yawuce Ziora kawai ta rushe da kuka ya juyo ya kalleta saiya kada kai kawai yawuce yashiga mota yaja yabar gidan yana kallonta ta mirror kuka takeyi. Yana fitowa direct hospital yawuce yayi parking yasauko yafito yabude baya yana kokarin fito da basket na abincin akace s Dr Aliyu, Hi Dr dasauri yajuyo wasu samari guda biyu yagani sanye da kayan kwallo baisansu ba wlh but kayan kwallon daya gani jikinsu yasa yasan they re related to Imam murmushi yayi yamika musu hannu yace Assalamu Alaykum dasauri suka amsa, daya yace wlh awayan Imam nasanka bansan zan iya ganeka in reality ba dan murmushi yayi dayan yace idan mukaje apartment wajensa anjima i will tell him munga Aliyu Dasauri Aliyu yace wani apartment EPISODE 6 Dayan Abokin kai tsaye yace 101 Apartment dake Wuye gyadamusu kai Aliyu yayi sukace to sai anjima Dr, ya gyadamusu kai har zasu shiga mota Aliyu yace can you please tell me the room number dayake Dayan yace room 7 gyadamusu kai Aliyu yayi suka ja motarsu sukabar wajen shikuma Aliyu yadauki basket din yarufe motan yawuce yashiga hospital din har zuwa dakin Mami bacci take hakan yasa yaba nurse abincin yace ina zuwa zandan fita gyadamai kai tayi yawuce yafito yashiga motarsa yaja sai wuye baimasan apartment dinba saidai yasa a google map yaja har apartment din parking yayi yay shiru yana kallon wajen why will Imam lied yayi tafiya but yana garin nan living a service apartment? Saukowa yayi yashiga yawuce gaban flat din dayaga 7 ajiki yadanna door bell har sau biyu ya tsaya ko 1min ba a daukaba kawai aka bude kofan Aliyu yadago kansa hada ido yayi da Imam dake sanye da just short da white singlet ya rame yafada Imam na ganin Aliyu ba karamin mamaki yayi ba dasauri yakai hannu zai tura kofan Aliyu yada hannunsa yatare Imam yashiga turawa da duka hannunsa biyu yakasa rufewa kawai Aliyu ya tura kofan da kyau ya shigo yamaida yarufe Imam azuciye yajuya zai wuce Aliyubyasa hannunta fizgosa yadawo yakalli Aliyu yace wat are you doing here? Strictly Aliyu yace why have you not been answering my calls or Mami Ja idanun Imam yayi yahau huci yayi shiru Aliyu kawai ya tsaya yana kallonsa with so much confusion cus the way Imam ke acting is showing something is wrong and shi baisan menene ba, sakin hannunsa Aliyu yayi saiyakai hannunsa yadaura kan fuskansa yana nazarinsa cikeda damuwa yace wat happened to you Imam? Wat is wrong? Mesa ka rame haka? I ve been so worried about you ture Aliyu Imam yayi azuciye yace t tell me you were worried about me cus nasan it s all a lie! It s a lie, I ve been good to you and to Mami but all I get in return was betrayal, you guys betrayed me! Kun cuceni! You re the worst people! Imam yayi maganan yanakai hannu yana sharce hawayen daya zubomai da sauri yana huci Aliyu yayi shiru yana kallonsa kawai cus baigane daga ina maganan yake ba, and see yanda yake goge hawaye Imam is really hurt plus yanda ma yarame ahankali yace what happened Imam? Me muka maka ? Azuciye yace ba amfanin fada kuma it s too late the deed has been done katafi kawai abinka yayi maganan yajuya yayi bedroom Aliyu yabisa Imam na shiga bedroom zai rufe Aliyu ya biyosa ciki yace talk to me Imam, tayaya na cuceka na yaudare ka? Mena maka? Fadawa gado Imam yayi yaja bargo yasa saman kansa yarushe da kuka sosai maybe ma har wani Abu ya shiga tsakaninsa da Amrah, yanda Imam ke kuka was touching zuciyan Aliyu sama da yanda zakai tunani cus yana son kanninsa dafe kansa yayi what is wrong? Mesa zafi yake haduwan mai? Ga auren da Mami tamai, ga Mami a asibiti now ga Imam look at the way he s crying Innalillahi wa innailaihi raji un zuwa wajen gadon yayi ya yaye bargon yadago Imam yace tell me what is wrong Ima pushing Aliyu Imam yayi da har saida hannunsa ya bugu yace leave me alone stop trying to be nice when you re not actually nice you stole my woman from me and you got married to her you and your Mom are cheat! Chak Aliyu ya tsaya yana kallonsa jin abinda yace, Imam yataso daga gadon yayi tsaya gaban Aliyu dake kallonsa yanuna kirjinsa yana kuka harda majina yace I was the first person daya fara haduwa da Amrah! I and I alone Nabeel is my witness a golf club! Kaman mahaukaci yace the day takawo Mami gida I recognized her namata magana I was even rude, har muka shirya anytime tazo gidan nan dani take hira I do drop her off a school, natare mata fada a school when her friends were trying u mata taron dangi, soyayyan Amrah was all over me all over my face duk kun