← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 99

Sashe 37

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR
EPISODE 3
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3
Cikin muryan kuka tace
Daddy I want my Mommmmm
Daddy yayi hugging nata tace
where
s my Mommy Daddy?
Ahankali Dady yace
I will go and bring your Mom,
kallon Daddy tayi tace
where did she go to?
Ahankali Daddy dan baimaga amfanin boye mata ba yace
s in Enugu tana Aunt Ngozi
s house
murya chan kasa tace
I want to follow you Daddy
dasauri Daddy yace
no stay at home, stay with your step Mom I will come back before 1na rana, now stand up go and pray and shower okay
gyadama Dady kai tayi duk jikinta yayi ba dadi Daddy yadagata har daki zuwa bayinta sannan yafito shikuma yawuce dakinsa ya shirya fitowa tayi tahau dadduma tai magrib da isha
i na jiya sannan tai subhi batamayi wankan ba takara fitowa tanadan dingishi guiwowinta zafi sabida ciwon dataji, direct tabude dakin Daddy tashiga taga su Chidi na wajen dukansu, Daddy daya kalleta yace
banace kiyi wanka ba
ahankali tazo ta zauna tana kallonsa tsaf ya shirya yace
shower and go to step Mom dinki do breakfast awajen don
t go anywhere today, while Obinna go to the company and handle things, Chidi go to hospital, your Mommy is just angry but that doesn
t mean she can abandon you all, so banson naga wani is sad okay, I
m going come here princess
tasowa tayi kuka na zuwan mata kafinma ta iso wajen Daddy takara fashewa da kuka tace
Daddy I want my Mommmm
Daddy yayi hugging nata yace
kinamin kuka haka so kike na rasa yanda zanyi da kaina eh princess? Oya stop crying karkisa nai missing flight dina
gyadama Daddy kai tayi da kyar tai shiru Daddy yasaketa yawuce tana kallonsa Chidi yakalleta yace
dalla wuce kije kiyi wanka kina abu kaman wata yar 5yrs
raurau tamai da idanu tawuce tafito tabude kofan tawuce dakinta tamaida kofan tarufe tana goge kwalla today is the first ever time takejin batajin dadin rayuwanta, kuka tayi sosai sannan tawuce tashiga bayi wanka tayo tafito hakanan kawai taji kanta na masifan ciwo tana rawan sanyi kuma bude kofa tayi tafito sai kawai tazauna bakin gado ahankali tana goge kwalla, ringing taji wayanta nayi dube dube tashigayi agaban mirror ta taga wayan hakan yasa tamike ahankali kanta na sarawa tawuce wajen tasa hannu tadauki wayan Mami tagani hakan yasa taji wani sabon kuka yazo mata tadanna wayan takai kunne kafin tai magana taji muryan Mami tace
Alhamdulillah Alhamdulillah, Amrah na ina kika shiga? Eh? Ina kika shiga tun jiya nake kiranki I
ve been so worried about you, lafiyan ki kalau? Are you okay eh Amreery?
Wani irin kuka Amrah tasakin ma Mami mai jiniya tace
Mami Mommyyyyyyy
Mami kawai tamike tsaye tana dafa kirji tace
meya faru? Meya sami Mommyn ki? Why are you crying like this eh?
Aliyu dake saukowa daga bene yakalli Mami kadan yadauke kai kawai, Mami tace
Amrah ya isa, ya isa, yimin magana menene
? Cikin kuka Ziora tace
my Mommy left meeeees, she and Daddy fought because of me
Mami tace
keda waye yanzu agidan?
Ahankali tace
Daddy left to airport he
s traveling to bring her back, he told me to go to my step mom my brother are going to work
cikeda so Mami tace
kinci abinci to?
Girgixama Mami kai tayi tace
Mami tace
turomin address na gidanku zan turo a daukomin ke yanzun nan, kizo nan
gyadama Mami kai tayi ta katse wayan Mami takalli Aliyu dayaje dinning ya zauna ga coffee gabansa yana taba waya yana sha, tace
Aliyu dan Allah ga wayana Amrah zata turo address a gidansu jeka daukomin ita
baice komiba ya karbi wayan kawai ba yanda zaiyine yamike yafita yashiga mota yaja motan, breakfast Chidi yakawo mata yace
eat kije wajen Step Mom I have emergency I need to go to the hospital now, stop crying okay, once nagama emergency I will come back home and pick u up mufita kinji
gyadamai kai tayi ya manna mata kiss a goshi yace
stand up and put on clothes
tashi tayi tawuce wardrobe nata shikuma yafita, pant tasa red sannan tadauki wani floral gown mai spaghetti hand daya tsaya mata a kasan guiwa da kadan red yanada flowers blue mai bala
in kyau, gashin nan nata kaman na mahaukaciya amman hakan makes her even looks prettier, tadawo ta zauna tana tunanin Mommy hawaye na gangarowa daga idanunta kanta nawani kalan ciwo zuciyanta ma yana tashi kaman zatai amai, ko kallon breakfast din batayiba, kusan 15min tana ahaka wayanta yayi ringing takai hannu tadaga ahankali, Mami tagani hakan yasa takai wayan kunne cikin muryan kuka da shagwaba daya shake tsabagen kuka tace
Mamiiiii
shiru Aliyu yayi yakai kusan 1min har saida Ziora tace
hello
sannan adikile yace
m outside kifito and don
t waste my time
wani rawa rawa kirjinta yake jin muryansa, mikewa kawai tayi ita tama mance wani kalan kayane jikinta and bata saka bra ba nor dankwali kawai tarike wayanta tafito tana dingishi idanun nan da fuskanta sunyi jajur sun kukkumbura tasaka wani pink crocs dinta tashiga tafiya batada karfi ko daya.
Aliyu na zaune a mota baruwansa yau gaban gidansu yayi parking dan har saida security sukamai magana yace he
s waiting for someone, yana daga wajen yaga Ziora tabude gate dinsu tafito Ya Allah! Wani iri Aliyu yaji kaman an watsamai yajin barkono ajiki yanda yaga jikinta gabaki daya ke waje, wani irin fari da hasken fata takeda shi kaman baturiya babu tabo ko daya ajikinta, kanta ba dankwali ga gashinta nada kyau virgin hair bata taba saka relaxer ba, dan spaghetti red hannun rigan dake kafadanta yakara haske jikinta kaman baby body, rigan v neck garesa gashi gajeren riga, she looks like wata baby kawai yaji abu ya tsayamai awuya ahankali ta taho tabude kofan motan da saida tai baya kaman zata fadi zata shiga yamata wani irin tsawa!
The next time I will see you anywhere in this world dressed like this as a Muslim girl saina tattake ki, go back inside and cover this your ugly body
dawani irin sauri Ziora tajuya tafashe da kuka sosai jikinta na rawa dukta tsorace zuciyan na bugawa takoma cikin gida Security na kallonsu har dakinta taje, hijabin sallanta data gani kan dadduma tadauka dark blue tasaka har kasa yamata wani irin kyau tafito still kuka take, tafito tazo wajen motan tabude da kyar this time around bayako kallon inda take tashiga tazauna taja kofan tarufe she
s still crying, tada motan yayi yajuya yaja yabar anguwan basu dawani nisa cikin 10min yakai gidan yana bude gate a compound yaga Mami tsaye looking super anxious dasauri tashiga zuwa wajen motan Aliyu yayi parking batare daya kalleta ba yasauko abinsa, Mami taxaga tabude mata kofa ganin idanun Ziora and she
s still crying batasan sanda tace
subhanallahi wat happened wannan kuka haka Amrah, zo zo zo
Mami takamata ta sauko tace
jikinki ma zafi akwai zazzabi muje ciki
saukowa tayi tawani shige jikin Mami Mami ma tai hugging nata back tace
s okay I
m right here okay, muje ciki
suna ahaka sukai ciki Aliyu na zaune a dinning yana sipping coffee daya bari yau bazaije aiki ba is off day musamman yadauki off sabida Imam.
Zaunar da Amrah Mami tayi a falo kan dogon kujera tace
bari namiki tea
cikin wani irin murya tace
Mami I want my Mommmyyyyy
dan dago kansa Aliyu yayi ya kalleta daga wajen, baitaba ganin shagwabbabiya like this girl ba, Mami tazauna kusada ita tace
tell me wat happened to your Mommy
? Cikin kuka tace
she and Daddy fought because me and she left to Enugu
tafashe da kuka sosai Mami na kallonta tace
after getting back home yesterday
. Ziora tashiga fadama Mami komi daya faru jiya harkan abinda yayinta sukace daya kara batama Mommy rai dayasa ta tafi, cikin wani irin muryan ban tausayi Ziora tace
I love my Mommy very much Mami, if she didn
t come back today I will die Mommy bata taba tafiya ta barni ba
tashige jikin Mami tahau kuka yarinyar tabata tausayi, shiru Mami taji ajikinta h
akan yasa tace
Amrah, Amrah
dago Ziora tayi tafito daga jikinta luuuu dasauri tace
subhanallahi Aliyu! Amrah
ahankali Aliyu yataso yataho wajen ya tsaya batare daya tabasu ba yana kallon fuskan Amrah dayake a lumshe yace
she needs air Mami take off the hijab
Hijabin Mami taciremata, dasauri Aliyu yadauke zai juya Mami tace
Aliyu ina zaka kuma
? Dan gajeren tsaki yayi yataho wajen batare daya kalli jikinta ba yakalli fuskanta sannan yakai hannunsa yakama hannunta ahankali kaman baison yi, faduwa gabansa yayi yadaure yana sauraron pulse nata yana kallon lips nata yace
s dehydrated Mami
Dasauri Mami tahau tashi tace bari nakawo ruwa tawuce kitchen, dan kallonta yayi he needs to yadagota tazauna, dan jimm yayi cus baiso yataba ta, saiyakai hannunsa ahankali yadaura kan kafadunta, her skin is so soft kaman na jaririya, dan ijiyan zuciya yasauke yadagota yatadota zaune yadan matso yana kokarin jinginata da kujera jikinta zafi sosai, Ziora tadan bude idanu idanu kadan hakan yasa yazare hannunsa daga kafadunta yadan matsa baya, mikewa tsaye tayi zumbur sai kawai ta lumshe idanu ta taho luuuu zata fadi dawani irin sauri Aliyu yatareta tafado kirjinsa gabaki daya kirjinsa yawani buga dummm! Jikinsa na tsuma.
KAUNA DA SO
Chapter 37 · 0% Book details