Sashe 35
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 2
Daddy yafada adan zafafe, yace
secondly I want my daughter to graduate, finish school kafinma nafara mata tunanin aure gaskiya, and thirdly shine ko Amrah ta tashi aure, she will never ever marry a Christian, ke infact koda itane dakanta takawomin Christian guy and said Daddy I want to marry him she will not marry him, my daughter will only wed a Muslim Man, know this and know peace kiwuce kije ki sallami guy dinchan yakoma inda yafito banson matsala please
tunda Daddy yake magana Mommy ke kallonsa bude kofan akayi aka shigo Obinna ne dayake shi he works a company Daddy yace
Daddy I
ve even told him to leave, sannan I politely told him my sister can only marry musulmi not christa he just left
sosai Mommy ke kallonsu idanunta yakada yayi jajur, kasan yau she
s deeply hurt and angry, tace
wowww, ni kukama haka? Ni kuka wulakanta kuka ciwa mutunci? Nida I stood by all of you and supported dukanku da addininku, bantaba takura muku ba or anything, yau nakawo request guda daya duka kun juyamin baya kun nunamin ban isaba, is this wat musuluncin ku is all about? Bantaba kyaran addininku ba, ban kyamaceku ba, ina tashinku salla ,menene menene dudda ana gulmana a church hakan baitabasa naji kunyan nuna cewa my family, yarana da mijina are Muslims ba and nobody dares to insult dukanku a inda nake cus I
m a Mother I love my children and I respect the path they choose, still today bacewa nayi zan converting Ziora to a Christian ba, i only wants her to date yaron Pastor dina that happens to be a good boy but look at abinda kukamin ni mahaifiyar ku, mi matarka
Mommy ta kalli Dady idanunta na cicciko da hawaye saita juyo da kanta ta kalli Ziora suka hada ido, wani kalan abu Ziora taji azuciyanta daya mata badadi, yamata daci dakuma zafi, da sauri ta sauke kanta kasa takasa kallon Mom sai kawai Momy tace
thank you all of you
tajuya tabi gefen Obinna da jikinsa yayi sanyi tabude kofa tafita daga dakin tawuce dakinta ta shiga tarufe kofa ta murza key.
Daddy yafito daga dakin yabiyota yazo gaban dakin zai bude amman tasa key yashiga knocking yace
Nwunye, Nwunye open the door now we need to talk en, biko naa, bikonu okay, Nwunye mi
ahankali Ziora tafara sakin Ya Chidi tafito jikinta duk yamata sanyi ta tsaya tana kallon yanda Daddy ke buga kofan Mommy tabude taki budewa, shima Chidi da Obinna duk fitowa sukayi suna kallon Dady all their faces looked worries, juyowa Daddy yayi yakalli yaran especially Ziora da itane karama sai yaji dukansu sun basa tausayi, keep everything aside Florence is a good woman, she
s a good wife, and she
s the best Mom, ko kishiyan nan daya mata sabida yakoma musulmi ne he just needed a companion that is a Muslim wacce zata dinga pushing nasa towards Islam tunda Mommy is not a Muslim amman indai sone Mommy remains his favorite life partner, tanada zuciya mai kyau, ga hakuri and she
s very very loyal, yazama Muslim dudda family ta sunce tabarsa bata barsaba she still stood by him and love him and support him dudda ta gayamai ita bazata taba komawa musulma ba, yakaro mata kishiya abin yamata ciwo but she still stays dashi kawai baruwanta da barrister ne har yau har gobe amman ko fada ko chachan baki bata taba yi da ita ba, baimasan yazai fadaba but he has deep respect for Mommy da baijin zai taba bama wata ba and gaskiya tafadi she supported all of them a musulunci, bata tabamai dragging yara takai church ba, she wakes and cook sahur for them, tamusu Iftar ta dafamai abincin sadaka yakai mosque, bata fahimci point nasa ba ne she feels kaman sun kyamaceta ne as a Christian and bahaka bane, hani take ita yana christa tazauna dashi akanme Ziora bazata iya zama da christa ba batasan how addininku works ba, ganin Mommy taki bude kofa fashewa da kuka kawai Ziora tayi Daddy yabar wajen kofan yataho wajenta yace
why are you crying kekuma
cikin kuka tace
ve made you and Mommy angry, Mommy is angry with you Daddy and Mommy never gets angry with you
Dasauri Daddy yayi hugging nata yace
t worry she will calm down okay okay now go to your room and observe magrib
Daddy yayi maganan yana kaita dakinta yabude kofa yasata aciki yakalli su Chidi yace
s go
wucewa sukayi suka tafi duk Mommy na jinsu, itama Ziora kasa tabuka komi tayi jin sun fita yasa tabude kofa tafito tazo wajen kofan dakin Mommy ta tsaya gaban dakin tafashe da kuka sosai tace
Mommy I
m sorrry, I didn
t mean to hurt you Mom, please open the door I want to hug you My Mommy
Mommy you
re my everything I love you okay
Mommy na jinta tai banza da ita tana parking kayayyakin ta tana hadawa a box nata saita ta kwashi komi datake bukata she needs to give them space dukansu make them realize how important she is in their lives even though ita Christian ce, zata nuna musu this Christian woman is very important to them, wayanta tadauka da bibble dinta da cards nata tajawo wani drawer na dakinta ta debi just 2 wrappers na 100 dollars da na yan 1k guda daya kawai tabude kofan Ziora dake kuka taga Mommy da akwati rawa jikinta kawai yafara tace
Mommy where are you going
? Ko kallonta Mommy batayi ba tawuceta tashiga jan akwatin zuwa staircase, Ziora tafashe dawani mahaukacin kuka tazo da gudu tai hugging nata tabaya tace
Mommy where are you going?
Cikin fada Mommy ta tureta tace
your mother is a Christian I hold no value nor importance arayuwanki dana yayyinki dana Babanki toh what am I doing here? I will go and meet my Son Micheal and become his mother only him
dawani irin sauri Ziora tadawo tagabanta tunda Mommy take bata taba ganin Ziora na irin kukan tashin hankalin nan ba, idan kuka ne Ziora itace queen of cry but duk kukan datake na banza ne da iskanci but yau Mommy saw that fear tace
Mommy I
ve never ever spend a day in my life without you, where are you going? Why are you leaving me who will be my Mommy
? fizge hannunta Mommy tayi ta nunata da yatsa tace
kika kara tabani saina daukeki da mari, I don
t care who will be your mother ai kinada step mother dakikeso, na haifeki kin gagareni menake cewa kiyi kiyi eh, menake cewa kiyi kiyi? Nabar muku gidan yanzu ga ubanku me the only Christian person in the house is leaving, you the Muslims should enjoy your life in peace
Mommy tai gaba Ziora tashiga binta da gudu tana kuka.
Mommy I will do anything you want Allah
jan jakanta Mommy tayi zuwa wajen motanta tabude baya tasa jakanta aciki tawuce zata shiga gaba Ziora tabita yanda Ziora ke kuka da ihu su Hassan da step Mom saida suka bude bude kofa suka fito, Mommy tadan a wani irin horn aka bude mata gate taja motan da mahaukacin gudu Ziora nabin motan da gudu har waje yarinyar tafito tana gudu Mommy tana kallonta ta mirror glass, wani mugun faduwa Ziora tayi sai kasa saida Mommy tadanci burki, har cikin jinin dake bargon kashinta taji faduwan kaman tai reverse tadawo but no, gata yama Ziora yawa batasan me rayuwa is time tashiga hankalinta tabugama motan wuta taja tabar anguwan while security gate nasu yataho da gudu zuwa inda Ziora take akasa tana kuka yace
stand up Miss Ziora
daidai lokacin su Daddy sun fito daga masallaci hango Ziora akasa da Dady yayi saida kirjinsa yabuga yataho da gudu yace
wat happened to her, Princess menene menene
? Yaduka yakama Ziora zuwa jikinsa Obinna da Chidi na zuwa wajen da sauri suma ganinta awaje.
KAUNA DA SO