← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 99

Sashe 28

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

da abinda yace mata, fuskansa ba Rahama yace I wont say it again, and this should be the first and last time you will talk ill of any guest na Mami zafi zuciyanta yayi tana kallonsa wai Aliyun nan da me yake takama? Kodan sabida yaga Babansa shine Minister Abuja? Batacemai komiba tamike rike da tray tawuce kitchen takai ta ijiye tafito yana zaune awajen fuskansa ba wasa, tadauki gyalenta ta yafa tadauki jakan tarike tawuce tai wajen kofan dakin Mamin tai knocking tareda sallama tace Assalamu Alaykum Mami Mami dake biyama Ziora karatun Al ani karasa kai ayan tayi har karshe sannan ta dakata ta amsa sallaman tace Bismillah, shigo Habiba mikewa Ziora tayi tace Mami I want to water my mouth is dry Mami tace okay nima kawomin mara sanyi Beeba na shigowa dakin Ziora nabin gefenta tafito taja kofan tana dan tsalle kanta ba komi har lokacin tai hanyar kitchen abinta ta shiga takalli Nurse tace Anty Nurse and Anty Chef Mami wants water that is not cold, me I want cold one tawani juya idanu that looks funny duk sukahau mata dariya, Chef tace this Mami friend is so adorable Nurse tace ashe dai bani kadai nake ganinta haka ba Chef tadauki bottle water mara sanyi tabata, Ziora takarba da mai sanyi ma tajuyo tana fitowa daga kitchen din zata fara tsalle karaf ta hada idanu da Aliyu daya mata wani irin kallo da saida hanjin cikinta yakada tarasa dalili, baice kalaba da hannu yamata pointing gyalenta data bari kan kujeran data zauna itada Mami datazo dazu, gabanta na faduwa dum dum dum ta taho sumsumsum har zuwa wajen kujeran taso hannu tadauka, zata wuce akufule kaman zai maketa yace cover that ugly hair dan kallonsa tayi adan tsorace, yana kallonta still, wani kalan shakkansa take ganin baida imani, saita gyadamai kai ta ijiye goran ruwan guda biyu akan kujera sannan ta daura gyalen akanta, zata dauki ruwan da hannunsa yamata pointing shoes nata yace in this house we don t enter with shoes sake gyadamai kai tayi jikinta har rawa rawa yake tajuya wajen canvas nata dake gaban kujeran tai bending takai hannu zata dauka riganta ya zazzago down da mahaukacin sauri Aliyu yadauke kansa, Ziora tamike tajuya tawuce wajen kofa tabude ta ijiye takalmin ta anan entrance na shigowa sannan tadawo zata kara wucewa yanuna jakanta yace is the bag for me? Dasauri ta kallesa suna hada ido tadauke idanunta dasauri gabanta na fadi wai wannan yaron Mamin baida mutunci ko kadan ga bakar magana, juyawa tayi takai hannu zata dauki jakanta strictly yace we are not dirty people in this house! Dasauri tajuyo ta kallesa, mugun kallo yamata for the first time yamata hausa yace mai katon goshi kawai daidai Beeba na fitowa daga dakin maganan karaf a kunnenta dasauri ta kalli Aliyun da kyau, saita kalli Ziora data dauki jakanta ta rataya tazo tana daukan bottle water yarinyar ma looks scared, sannan tasake kallon Aliyu, Aliyu taji just now yayi magana yacema yarinyar nan mai katon goshi kawai? Daman Aliyu na magana haka har yana cracking jokes yana barkwanci, yataba gayamata da dadewa yanason yaga mutum mai goshi, bugawa kirjinta yashiga yi sai kallon Ziora dake tahowa abinta takeyi tabi gefenta tashiga daki ta maida kofan tarufe. Beeba ta kallesa tace m going Dr mikewa yayi baice mata komiba sai yayi gaba tabisa abaya suka fice. Ziora na shiga dakin taga Mami tajawo wani drawer ga leda a hannunta da abubuwa a ledan, atampa sabuwa Mami taciro tasaka a ledan da turaruka ke ciki tace tayani kaima Habiba colleague na yayanki this Amrah karba Ziora tayi tanadan dukawa alamun respect yanda yaran yare keyi, tajuyo tafito tabude kofan tafita, bazata iyasa takalminta canvas ba, hakan yasa kawai tazura kafafunta cikin hadadden palm sandal na Hermes brown dake gaban dakin, kafanta yayi yar chukul fara kal a ciki da fararen nails nata gyararru masu kyau cus tanada very cute feet, tajuya tafara tafiya, Aliyu na tsaye wajen motan yana facing Beeba ita Beeba na jingene da motan tana facing nashi ta hango Ziora na zuwa da leda a hannunta niki niki, Aliyu dayake yabama flat din baya bai luraba, kawai jitake ta tsani yarinyar hakan yasa da gangan takai hannunta takama hannun Aliyu tarike gam, yawani kalleta cus why will she hold his hand agidansu Mami tagansu ahaka fa? Yanajin nauyin mahaifiyarsa fa, daidai Ziora na zuwa wajen ta tsaya gefen Aliyu very close to him ita baruwanta, Beeba tana wani kashe murya tace I will miss you My Liuu KAUNA DA SO
Chapter 28 · 0% Book details