Sashe 6
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
step Mom dinta tawuce, knocking tayi tareda bude kofan daidai Barrister dake gyara dinning tadago kanta ganinta saitai murmushi tace come on in Ziora tai maganan tana tahowa wajen kofan itama Ziora shigowa tayi tareda maida kofan tarufe tana murmushi, Barrister ta taho wajen kai tsaye takai hannunta takama spaghetti hand na rigan daya fado ya sauka hannunta ana ganin kirjinta sosai tamaida shoulder ta tace banace ki dinga covering jikinki sosai ba Ziora? Look at your boobs is outside, this tiny short gown tundaga thighs naki har laps dinki da kafafunki duk a waje, kanki ba dankwali and haka kika fito duk ma aikatan gidanmu na kallonki da safiyan Allahn nan dayake da turenci ta mata maganan so tagane everything data fada, adan shagwabe as usual tace na manta ne Step Mommy tana maganan tai gaba abinta tana tafiya tace ina su Hassan? Step Mom tace suna dakinsu kaman jira take stairs tayi abinta da gudu step Mom tabita da kallo tana tafiya riganta kan daga ma harka hango white pant data saka this is just Ziora, mamanta bata koya mata act of covering ba, infact tama chanza yanzu da tana yawo babu ma kaya that s just the way they re, tasan cewa rashin addinin Mamanta ma contributed to yanda yarinyar take, wucewa tayi abinta tana karasa hada musu breakfast, dakin kanninta Ziora ta shiga, dakinsu bunk beds garesu na maza guda hudu dakin babba ne sosai Adam ne auta kawai ke kwana a dakin step Mom, tanada wani irin zuciya itafa ba ruwanta da rashin jituwan Mom dinta da step Mom dinta, ita tanason kanninta kodan tadade bata da kanni wlh tana mugun sonsu, tana shiga tawuce gadon Haris da Haleem kawai taja bargonsu tace wake uppp guys dasauri suka bude idanu jin muryanta tahau bene ta zauna kan gadon Haleem dake bunk na sama yace Anty Ziora where s the poker cards dakika ce zaki kawomin ? Ahankali tace I forgot but ku kawo ludo mu buga dasauri Hussain yadauko suna mugun sonta, suma dukansu suka hayo gadon saman Hassan, Hussain da Haris da ita, su 4 suka buga game din banda Haris dake cordinating suna ihu sosai dan sai wayau take tana cinsu Hussain dazaran an cisa an maidasa gida kuka yake haba zoka gansu dariya, fitowa Daddy yayi daga dakinsa dan hayaniya ta ishesa daidai Step Mom na zuwa itama yace wai yaranki bazasu bar mutum yayi baccin safe ba ? Dariya tayi tace muje kayi breakfast bari na tarkato su tana maganan tabude kofa shima Dady daga wajen ya hangosu duka a sama harda Ziora, he loves yanda takeson kanninta dasauri yashiga dakin yace come down Baby I told you to stop going up, bakisan bunk na sama is for boys ba idan zaki sauko kika fado fa batare data kalli Babanta ba tace morning my grumpy Daddy dariya su Hassan sukayi sukace Daddy good morning baima amsasu ba duk Barrister na kallonsa yazo wajen gadon yamika hannunsa yace zo nan sauko nace Amrah juyawa kawai Barrister tayi tafita daga dakin she knows kap gidan nan babu wanda Daddy zai tabaso kaman Ziora she get that bawai she hates the girl bane, she understood ita kadaice mace, she prays itama Allah bata mace ta haifo masa. Fitowa duk sukayi sukai dinning Ziora na zaune kusada Dady ta karbi wayansa tabude bank app nasa ita kadai tasan duka codes na Dady while Barrister na serving nasu, transfer Ziora tama kanta na 10M zuwa account nata karaf a idanun Barrister sannan ta ijiyema Dady wayan ta mike dasauri Dady yace breakfast fa girgixamai kai tayi tace I will eat later Dady tajuya zata wuce yarike hannunta yace Maza zauna lemme make tea for you zatai magana Dady yace shuppp I don t wanna hear a word da kansa yamike yawuce kitchen yahada mata tea yawuce freezer yadebo ice yazo yasa yabata karba tayi tana turomai baki Step Mom tace nasamiki chips ? Girgiza kai tayi tace no Step Mommy thank uuu Dady yace ke wai bazaki ci abinci ba look at you kullum baki kiba sai katon kai da goshi dariya yaran sukayi tai raurau da idanu step Mom tace t mind your Dady bakida katon kai kuma goshinki is wat makes you extremely beautiful hararan Daddy Ziora tayi tace I will not talk to you today zata tashi Dady yakama hannunta yace tuba nake my Baby haka tazauna shi ya dinga feeding nata chips din yaran na kallo dayake maza ne basu da damuwa ko Adam baya feeding karami sai Ziora tadanci tasha tea, kiransa akayi ya dauki wayan anan yaga tai transfer ya kalleta yace mezaki da 10M turo baki tayi tace I dont have money bai kara magana ba ta mike ta mannamai kiss a kumatu tace bye Step Mommy, boys see you later, Bye Daddy bye suka mata ta wuce ta tafi abinta Daddy yabita da kallo hartakai kofa saikuma yamike yace be careful walk slow karki fadi juya idanu tayi tace ohhh okay Dad KAUNA DA SO