Sashe 21
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
M SHAKUR
EPISODE 1
Mami dake kallon yanda takeshan tea tace
haka kikeshan tea mai sanyi?
Dasauri ta gyadama Mami kai tace
Mami dadi wlh sha kiji
ta taho kusa da Mami, Mami zatai magana kawai ta debo tea a spoon takai bakin Mami sha tayi tana murmushi tace
wai ina bakina ina wannan sanyi Amrah? Hakorana zasu fita, yanzu ba wannan ba mesa kika gudo daga school
? Turo baki tayi tace
Daddy ne ya kwacemin waya
? Ahankali Mami tace
me kikayi ya kwace miki waya
? Kallon Mami Ziora tayi saikuma ta fito da manya manyan idanunta tace
baraki min fadaba
? Gyadamata kai Mami tayi tace
ijiye tea tayi akan table saitazo kawai ta kwanto ta daura kanta kan cinyan Mami tace
Mami I have two friends we meet a Baze, Mirabel and Bella classmates dina ne, ni yau banma gansu a class ba, we became friends I like them but everyone in our house hates them, I don
t know why, shine that day we went to the mall I was having headache I told them sai Mira offers to give me crack
dasauri Mami tace
what is crack
? Kunyan Mami Ziora taji kawai saita juya takifa kanta a cinyan Mami tana rufe fuska tace
is something, drugs dake making people feel extremely happy and light, they told me Mami kinga curiosity yasa nace tabani cus ni kawai inaso naji ya akeji idan ansha cus ban yarda akwai abu haka ba, shine nasha nadinga hauka I even peed on my body shine Dady slapped me twice, sized my phone and grounded me, I was even suprise yau daya aiko nafito ya kaini school
tunda tafara maganan Mami tai shiru tana kallonta yarinyar is so innocent, ga fadin gaskiya, ga shiga rai, the fact mahaifinta ya mareta harya hukuntata shows iyayene su masu hankali, kanta Mami ta shafa ahankali murya chan kasa tace
yanzu idan kawayenki sukaga wuta ko gobara takama tanaci sukace ki shiga zaki shiga
? Dasauri Ziora tajuyo da fuskanta takalli Mami saita girgiza kai alamun a
a, Mami tace
toh shi aboki na gari haka yake, duk aboki na kwarai bazai sa kayi abu mara kyau ba, da ace suna sonki bazasu baki abinda zai cutar da lafiyanki ba, kinga during rashin lafiyan nan nawa I
ve learnt to respect time, the little time da Allah yabaka use it well and spend it with your family bakasan yaushe zaka mutu ba, idan kwayar yaje yajawo miki wani cuta ajiki fa? Ke yanzu zaki iya cutar dani?
Dasauri Ziora ta girgiza kai alamun Aaa maganan na shiganta, Mami tace
kingani this shows you
re a good person, now what I want you to do is baka rabuwa da mutane lokaci daya amman ahankali kiyita ja baya dasu kinji, sun girmeki sun fiki wayau kuma karsu kaiki ga halaka okay
tadade tana kallon Mami saitai murmushi tace
Mami you
re the only person datafi kowa iya explanininh now I understand everything, you
re the best Mami, you
re my best friend
sosai maganan yaba Mami dariya tayi dan tari tana kulle baki dasauri Ziora tace
sorry Mami na
gyadamata kai tayi tace
tashi ki shanye tea ki, ba
a wasa da abinci
tashi tayi da sauri tadauki tea tacigaba da sha Mami na kallonta, wallahi tanason yarinyar, she
s full of light, da ace tasami cikakkiyar tarbiya daga uwa datake musulma da yarinyar nan tazama babban treasure ga kowa, who knows maybe Allah yahadasu ne sabida takoya mata In sha Allah she will try her best and teach her as much as she can with the little time datake dashi aduniya.
Tass Ziora ta shanye tea, saiga Nurse na Mami tazo wajen da magani da ruwa tace
Ma is time for your medication
maganin Ziora ta kalla saita kalli Mami da kana gani kasan batason tasha magani kawai saita fashe da dariya dasauri Mami ta kalleta hakama nurse din, Ziora tace
Mami you don
t like drugs just like me ko, you
re acting like a baby
cikaken murmushi Mami tayi Nurse din itama tana rike nata dariyan dan yanda Ziora tai maganan was so funny and da gaske Mami batason magani, Ziora ta kalli Nurse din da sauri tace
Anty Nurse don
t worry I will give Mami d drugs dakaina the way my Mom use to give me
kafin Nurse din tace wani abu Ziora ta karbi karamin roban maganin da glass of water ta ijiye akan coffee table takama hannun Mami tace
Mami let
s go
itama Mami saita mike ta bita, kitchen Ziora tayi kaman tasan gidan, ga wata mai girki da kayan Chef na kitchen din tana girki ta gaida Mami dasauri.
Good afternoon Ma do you need anything
ahankali Mami tace
my daughter is making something
washe baki Ziora jin Mami takirata daughter tace
Mami where
s flour
Mami tace
yana store
tanuna mata, store tawuce abinta ta shiga tadebo flour, bakin powder, sugar duk wani abu na yin cake tafito dasu tazo kusa da Mami ta ijiye kan island tawuce tadauko bowl da whisk taba Mami whisk din da sauri Mami ta amsa Ziora tafasa egg tasa sugar da butter duk Mami na juyawa wlh rabon data shigo kitchen ma ta mance, but yau dalilin Amrah shigo kitchen saitaji abin is therapeutic for her sai ta mance dan zazzabin datakeyi ma, saida tagama sa komi tace
kawo nayi Mami
karba tayi tacigaba tanayi da sauri Mami sai kallonta take wato yara mata hakane, she just wish inama ta haifi mace, is the way yarinyar is so free with her babu wani iyayi ko gulma ko pretending, tana gamawa tace
hold it Mami time for flour
tasa flour Mami na juyawa saikawai tazo ta bayan Mami tai hugging nata ta daura fuskanta a kafadan Mami tana kallon yanda Mami ke juyawa, Mami tadan dago ta kalleta saitai murmushi batace komiba tacigaba, Ziora is always like this idan tanason mutum ko she does all kinds of things like a baby batamasan tana wani abun ba, sundan jima ahaka Mami tace
zaki duba ko bacci zakimin abaya
? Dariya tayi tazo ta karba tana juyawa kafin tadauko roban baking tajuye tabude overn tasa musu ta seta tadawo taja kujera ta zauna kusada Mami tace
once it
s done you will take your drugs with cake and tea Mami, anytime Mommy did this for me I take my drugs is super easy
murmushi Mami tayi tace
shikenan
surutu take ma Mami sosai a kitchen, gidan duk ya dauki kamshin cake din, 45 mins yayi tawuce Mami tace
sa gloves karki kone
gloves tasaka tabude taciro tana murmushi takawo island din ta ijiye tadauko plate tajuye ta yanko batako jira yahuce ba tasama Mami tawuce tahadama Mami tea duk ta jera a tray tace
Mami let
s go
tafito Mami biye da ita har falon suka zauna Mami tadauki cake din daya huce sabida AC, Ziora tace
Mami eat
spoon Mami tasa tadeba takai baki kuma yayi dadi sosai, maganin Ziora tabata karba tayi tana murmushi tace
keko
sawa tayi abaki tasha, ita kanta nurse din kallonsu take bata taba ganin Mami na raha haka ba, itama Mami debo cake din tayi takai bakin Ziora, Ziora tabude bakinta da sauri daidai ana bude kofan falon da sallama kasa kasa, Imam ne ya shigo ga towel mai kyau a shoulder sa, Ziora ko juyowa batayi ba ta karbe cake din abinta tana taunawa tai clapping tace
s so yummy ko Mami? I make the best cake
KAUNA DA SO