Sashe 62
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
is for who ? Juyowa tayi ta kallesa adam tsorace dan ko bude rice din batayiba dasauri ta maida idanunta tray tadauki rice din tabude tasa spoon tafara ci ahankali badawani yawa yasamata ba sabida yasan dare ne but kaman zatai amai bata wani son abinci amman haka ta cinye tasssss ta mike tadauki tray tai kitchen Aliyu yakara binta da kallo kafin yadauke kai da sauri ta shiga ta wanke komi sannan tafito ko kallon inda yake batayiba a falon tawuce tahau staircase ta tafi sama Aliyu yadan dago kansa yabita da kallo dasauri yasake dauke kansa saida yaji tabude dakinta ta shiga sannan yamike yakashe kallonyasake kalulle kofa da key da komi sannan yahayo sama tashiga dakinta. Kaya Ziora tacire tadauki towel fari tadaura a kirji, tacire earrings din tai juyin duniya tacire sarkan takasa gashi tanaso tai wanka bazata taba iya bacci da kayon sarkan nan awuyanta ba hakan yasa tace bari taje side na Mami tacire mata Daga ita sai towel dinta babu dankwalin akanta tabude kofa tafito ko kulle kofan dakin nata batayiba tayi staircase tashiga sauka kasa tai wajen kofan falo tana kiciniyan bude kofa takasa. Aliyu na zaune dakinsa yaji karan bude kofa aransa yace me kuma fitinanniyan yarinyar nan tafito tayi but jin ana fama da kofan falo na sada mutum da waje yasa ba shiri yatashi ransa na baci yafito yana kallon dakinta inda yaga pant skirt da rigan data cire akasa gaban bayi yayi stairs dasauri idanunsa na sauka akanta tana faman bude kofa cikin husky voice yace are you a rat? Dawani irin sauri Ziora tajuyo takalli Aliyu dayake last stairs case dayake akwai haske a dinning yana ganinsa gabanta na faduwa kaman zatai kuka ta nunamai wuyanta tace I can t remove this I want to go to Mami place tacireminnnnn wani takaici daya kama Aliyu ko baisan sanda yace come here! Atsawace ba, rawa kawai jikin Ziora yafara sai tabude baki zata fashe da kuka yakai yatsansa tadaura kan lips alamun shiru hakan yasa tahadiye kukan ta taho gabansa ahankali ta tsaya tunda yana last stairs dinne saita taho tana neman take kafafunsa tahayo yakoma baya da sauri gabansa na faduwa. EPISODE 6 Kamshin datakeyi na wankan turare da akamata na gyaran jiki yadaki hancin Aliyu yakusan shidewa sai yama kasa masifan gabaki daya adan gajiya yace stand there turn around dan kallonsa Amrah tayi cus bata taba tsammanin zai offering yacire mata ba, yanda ta tsaresa da mayun idanunta yasa cikeda takaici yace do i look like candy? Akunyace ta juya murmushi na subuce mata abaki jin yakira kansa Candy, tadaga hannunta takawo tabaya ta tattare gashinta sama tana jiransa yacire mata, hannayenta Aliyu yabi da kallo dasuka sha lalli sannan yabi wuyanta da kallo akwai wasu gashi masu kyau atawajajen keyanta runtse idanunsa Aliyu yayi da sauri sannan yabude yaki yarda yakalleta yasauke idanunsa daidai wajen sarkan sannan yakai hannunsa wajen batare daya taba skin nata ba yakawo fuskansa bayan wuyanta dan bawai yataba cirema wata sarka bane he just wanna see how the thing is yacire mata yahuta, saukan numfashinsa Amrah taji awuyanta wani yarrrr tsigan jikinta yatashi kirjinta yashiga bugawa bata tabajin hakaba cikinta na murdawa, hannunsa yakai ahankali ya kwance sarkan yazaro daga wuyanta, dasauri tajuyo takallesa wani mugun kallo yamata yamika mata sarkan tasauke idanunta tamikamai hannunta danya samata akai, cikin kakkausan murya Aliyu yace t ever make mistake of stepping out of this flat with something like this or not properly covered, this is not your father s house! Yana maganan yajuya yawuce Amrah tabisa da kallo kawai maganan yamata ciwo a zuciya kawai saitaji kuka yazo mata kaman ta wuce tai tafiyanta gidansu, har Aliyu yamika zai bude kofan dakinsa ya shiga sai yaji karan jan hanci alamun kuka take just like that kuma saiyaji zuciyansa tai wani iri kawai saiya tsaya chak yakasa bude kofa yashiga dakin wlh he stood there for like 3min sannan Amrah tashiga haurowa sama hannunta daya rike da sarka dayan hannun kuma tana goge fuskanta dashi idanunta har sunyi jaaa karasa hayowa sama tayi sabida she s busy tana goge fuska bama ta lurada shi ba tawuce dakinta tabude kofa ta shiga duk Aliyunna kallonta ta wutsiyan idanu taduka tadauki kayanta tsaf ta links ta ijiye sarkan saita shiga bayi. Tai wanka ta wawwake makeup din fuskan daya isheta tadauro alwala tafito wardrobe na dakin taje tabude ga kaya anyi arranging ga kayan bacci saita dauko wani half iya cinye kawai tadaka tadauki wani black hijab har kasa tasaka ta tsaya tana kokarin gane gabansa from salla datakeyi a side na Mami tagano tai sallan nan magrib da isha i in 1min tagama tazare hijabi ta linke komi ta ijiye tahau gado ta kwanta tai shiru tana tambayan kanta ita mesa ma tai auren shikenan yanzu? He didn t come to her room yanda akeyi sai masifa yake mata why did she even marry him ta turo baki ita kadai, she s missing her Daddy kaman takirasa but Mommy ta karbe wayanta, juye juye tashiga yi na kusan 30min kafin tai wani hamma tana kulle baki ahaka bacci yayi awon gaba da ita. Dudda he wants to sleep but wlh Aliyu couldn t sleep kawai wani nauyi yakeji akansa na another responsibility yahau kansa gata yar yarinya mara hankali kiri kiri tsoro ne ko anxiety ma yabana sa bacci before this girl takama hanya tafice tsakar gida this night, sai tsoro yakeji yana tunanin tanama kwana ita kadai adaki agidan su, gabaki daya shi kallon mara hankalin karaman yarinya yakema Ziora yana zaune ahaka har wajajen 11:30 nadare sai kawai yamike yabude kofa yafito yataho dakin bata yasa hannu yabude kofan ahankali akan gado yaganta tai bacci ta dukunkune ta balbala AC wuta a kunne kafafuwan nan nata har zuwa cinya awaje, Ya Allah wani yirrrr yaji dabaisan sanda yajuya dasauri kaman zai fita daga dakin saikuma ya tsaya yana dan tsuki wai mesama Mami tamai haka please please wannan ai wahala ta daura akansa juyowa yay yadaura hannu sakan idanunsa kaman makaho yataho yasa hannu yaja bargon saida yarufa mata cinya sannan yasauke hannun yakalleta ya rufeta da bargon da kyau sannan yadauki remote na AC yarage AC yazo wajen kofa yazare key ta baya yakashe wuta yarufo kofan tagaba yasa key just so that his mind will be at peace yawuce dakinsa ya kwanta akan gado. He slept har zuwa around 3 nadare sai yatashi yadinga salloli har zuwa around 5 sannan yamike yafito rike da key dakinta yataho wajen kofan ahankali yasa key din yabude kofan dakin duhu so hakan yasa yakai hannu yakunna wutan dakin dawani irin mugun gudu yadauke idanunsa daga kanta sabida riganta data kwaye gabadaya zuwa bayanta yana ganin bombom nata awaje, gawani dan karamin white pant ajikinta hannunsa yadaura akan kirjinsa dake wani irin bugawa yajuya da sauri zai wuce saikuma ya tsaya sabida tunawa dayayi abakin gado yaganta if anything should make her move faduwa zatayi akasa baigama tunanin ba yaji saukan ijiyan zuciyanta da motsi hakan yasa yajuyo dasauri yakallo ta daidai itama Ziora tawani mirgina zatai kasa dawani irin gudu Aliyu yashigo cikin dakin zuwa wajen gadon yace Amrahhhh! Da karfi daidai tana fadowa yatareta tafado hannayensa kawai yariketa dasauri hakan yasa Ziora tashiga bude idanunta ahankali kafin takara bude idanunta rass tadaurasu kan Aliyu daya zubamata idanu kawai yana kallon yanda take tashi daga bacci dan lumshe idanunta tayi takara budewa sai kawai ta yunkuro tai hugging nashi ta manna kanta a kirjinsa tace I love you Yaya Aliyu! My Candy Wani yirrr Aliyu yaji yace Dasauri tafito daga jikinsa ya harareta yace saukan mini daga jiki hannayenta takai t adaura saman bakinta tana kallonsa bataso yaji any wari ajikinta murya chan kasa tace I don t have power wani kallo yamata dayasa tashiga kokarin tashi daga jikinsa takasa wlh kaman an zuke mata energy sai kawai Aliyu yasa hannu yadagata batare daya kalli jikinta ba yace go and pray yamike yafita daga dakin yajawo kofa Amrah tabisa da kallo falo ya sauko sai kawai tashiga bayin nan kasa yadauro alwala yana tsuki yayi kofa yabude yafito yasa key sannan yawuce flat na Mami yabude dakin Mami yayi yay knocking tareda bude kofa akan dadduma yaganta tana salla dan ijiyan zuciya yasauke yajuya yafice yatafi mosque. Yayi salla yafito wajajen 6:30 tsayawa yayi yaciro wayansa yayi blocking Beeba and he s on leave saira naita call nata ba Imam yayi dialing funny enough yayi ringing amman bai dagaba, messege kawai Aliyu yashiga yamasa. What s going on with you Maheer? Hope you re okay yaturamai yamaida wayan aljihunsa sannan yashiga gida flat na Mami yashigo tawuce dakinta yabude yasameta tana rufe Al Qur ani zama yayi ahankali yace ina kwana Mami ya karfin jikin ahankali tace Alhamdulillah sai yatashi kawai zai wuce wajen wardrobe nata tace ina zaka? Ahankali yace zanyi arranging kayanki ne a box bayan anyi breakfast zamu tafi tace karka damu zansa ahadamin wuce kadubo diyar mutane, anjima kadan xan aiko muku da breakfast baice komiba yafita amman kana ganinsa kasan baiji dadi ba yawuce flat nasa yasa key yabude kofa yamaida yarufe yahayo sama zai wuce dakin Amrah saikuma ya tsaya yabude kofan tana zaune kan dadduma sanye da blue hijab tana ganinsa tawani washemai baki da saida yadan ware idanunsa. Dadi takeji yatareta dazata fadi tace good morning Ya Aliyu bai amsataba ba yace you will be going to Islamiyya today 10-4PM gyadamai kai tayi yajuya abinsa itakuma tamike tsaye tazare hijabinta yarage just rigan baccin iya guiwa kawai tafito yana kokarin bude kofa zatai hanyar staircase yace where are you going? Dasauri tajuyo da kanta taga yana tsaye yana kallonta dasauri tace Kasa karasa maganan tayi sabida kallon daya mata ga kayan dake jikinta banda maganan daya mata jiya dasauri tai daki hijab dinta na salla tadauka tazura tafito again suka hada idanu dashi tajuya takoma dako dasauri Tamaida kofan tarufe saikuma tafito tashiga tahowa wajen kofan dakin sa ta tsaya tai knocking shiru aka mata sai chan Aliyu yace wat? Murya chan kasa Ziora tace I want to talk to my Daddyyy daga ciki yace call him with your phone murya chan kasa tace