Sashe 33
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
M SHAKUR
EPISODE 2
KISSA TRAINING CLASS SABO SALO
MASU SO SU KOYI KISSA
MASU SO SU IYA KISSA
MASU SO SU SAN KAN KISSA
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI
KISSAN IYA KWACE MIJI
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA
AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU
UMA!
KISSA SH
NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA
KISSA CLASS PAYMENT IS 2k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH
10k EACH
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
wa.me/+2347012181461
EPISODE 2
Batasan nawa bane but taga mai bolt din yafito yanamai godiya sosai while Aliyu yajuyo yabude motan dasauri ta dauke kai, yashigo yazauna yarufe motan yaja yashiga hanya, somehow somehow tasan hanyar baze saitaga ba hanyar baze sukayi ba gabanta sai faduwa yake takasa magana shakkansa takeyi cus taga baida kirki baya magana da Ya Imam ne da tuni tamai magana, wlh ko kadan batasan inda sukaje ba but wani farmers plaza taga yashiga mai kyau da ake saida fruits daban daban sosai, yasakko daga motan batare daya kashe AC ba yamaida kofa yarufe still bai kalleta ba, Ziora nata kallonsa har yakai inda zai saya, daga motan duk inda yayi tana binsa da idanu, yana nuna fruits dayakeso, some yana karba ma ya duba freshness dinsu, he looks super intelligent, and he
s very fine, sai kallon lips dinsa pinkish din nan dake motsi kadan kadan yana magana take, bata taba ganin namiji mai kalan pink lips dinsa ba, abin looks kaman yatabajin ciwo a lips din and yamai kyau, kusan 15minuted yabata babu kalan fruits din dabai sayaba aka kwasomai aka kawo aka bude booth aka saka komi sannan yabude motan yashiga batare daya kalleta ba yace
where is your house?
Dasauri Ziora takallesa kirjinta na bugawa ta daure kaman matsoraciya tace
I am going back to school Baze University
juyoda kanshi yayi for the first time ya kalleta directly yamata wani kallo da saida hanjinta suka kada, strictly yace
I don
t repeat question
raurau tai da idanu gabanta na faduwa, ya tsareta da idanu saiga hawaye, gabanta nawani faduwa ganin kallon dayake mata, cikin kuka tace
house number 7 Asokoro Layout
baice komiba yadauke fuska daga kallonta yayi ya kunna motan yaja, sai hawaye Ziora take, wayanta dake kan cinyanta takai hannu zata taba fuskansa nakan titi amman cikin husky voice yace
if you touch that phone i will harvest your organs and sell
wani zaro idanu tayi kirjinta na dukan uku uku tazare hannuwanta daga kan wayan dasauri tana kara maimaita abinda yace saita kara kallonsa da sauri takai hannu tana gogewa hawaye still hoping zai dauki hanyar Baze kawai taga yadauki hanyar Asokoro saita fashe da kuka cus Mommy ce yau zata dauketa batason masifan Mommy, sarai Aliyu na jinta yamata banza, dama yasan Asokoro suke daya fara kaita before coming to buy fruits tsakaninsu basuda wani nisa, batare daya kalleta ba yace
I need to take you to your father and tell him you don
t go to school, you are coming to our house to be looking at adults, involving in adult matters, making friends with people that are old enough to be your grandparents then drinking tea and then sleep
dasauri Ziora cikin kuka na shagwba sosai tace
Yaya Aliyuuuu!
Wani mugun birki yaci a tsakiyan titi wlh da mota na binsu abaya direct da sai sunyi accident yanda takira sunansa d tone d voice yasa gabansa yafadi baimasan yataka break ba, horn akahau musu dasauri yaja motan
Ziora murya chan kasa tace
I will be going to school from today, just drop me here I will trek back home
kaman bada shi take magana ba har cikin unguwansu yashiga saita kara sautin kukan daidai suna tunkaran gidansu aka bude gate motan Daddy ke fitowa gabaki daya tama mance motarsa is tinted kawai ta sauka daga chair ta duke awajen, kallonta Aliyu yayi sai yadanyi slowing down ya tsaya nesa da gidansu daya hangi number 7 ajiki, strictly yace
Madam stand up and get out of my Car
dago fuskanta tayi ta kallesa hada idanu sukayi ahankali tana goge fuskanta tace
Mommy will beat meeee
lumshe idanu yayi yabude yace
you deserve much more than beating
raurau tamai da idanu tana turo baki taki motsi yace
leave!
Ahankali ta taso tana rike da jakanta tabude kofan motan ahankali ta sauka instead of ta maida kofansa tarufe saita tsaya ta goya jakanta abaya tana gyara zaman riganta dasauri Aliyu yace
dasauri ta kallesa, hannu yanuna mata yace
go home!
Dasauri tajuya tafara tafiya samun kansa yayi da binta da kallo har taje gate nasu ta shiga ciki sannan yayi reverse kawai yabar anguwan.
Tana shiga gidansu tashiga tafiya har flat nasu tana kallon wata mota dabata sani a gidan ba, bude kofan falonsu tayi tashiga sunada mini parlour before main palour tundaga mini parlour ta hango wata matashi fari kal dashi zaune yana sanye da suit ajikinsa baki ga kayayyakin abinci daban daban an ijiyemai a tray tv na aiki na falon, ita bata sanshi ba maybe friend din Ya Obinna ne ko na Ya Chidi fadawa falon tayi goye da jakanta tace
Mommmyyyy
fitowa daga kitchen Mommy tayi tace
ba yanzun nan Dave security yafita to go school naki ya daukoki ba did he fly
? Dasauri tai wajen Mommy tace
oyoyooo Mommy na ni dakaina nadawo
Mommy ta kalleta tace
dakanki?
Gyadama Mommy kai tayi tace
toh ba kunki bani key motana ba i will be coming back on my own baruwana
Mommy batason biyemata ga bako falonsu dasauri ta juyata tace
ga Moses baki gaidasa ba
juyowa tayi takallesa Mommy tace
meet Moses, Pastor Black Son
yaron sai kallon Ziora yake kaman zai hadiyeta ahankali Ziora tadan duka tace
good evening
cikin very sweet voice yace
Hey Ziora call me Chike
murmushi sosai Mommy tayi yaron na kara burgeta tace
bari taje ta chanza kaya saitazo
Ziora ita bata wannan take ba tace
Mommy wat did you cook for me, I
m having dinner today wallahi Mommy
ohh wannan yarinya tata kwata kwata bata iya soyayya ba bata iya abu kaman classic budurwa ba tace
nai naji muje toh daki ki chanza kaya
Mommy takama hannunta sukai sama tace
we are coming Moses make yourself at home okay
Mommy na bude dakinta ta maida kofan tarufe cikin dan fada tace
wai ke bakisan yanda ake yanga gaban saurayi ba kina abu kaman namiji
kotakan maganan Mommy batabi ba tace
Mommy they should bring my dinner here
dakuwa Mommy tamata cikeda takaici tace
kinci ubanki da dinner
tsayawa Ziora tayi tana kallon Mommy
Mommy tace
that guy sitting right there in palour is your boyfriend
wani kallo Ziora tama Mommy na confusion boyfriend kuma, itindai Boyfriend datake gani wajen su Mira is that not abinda Mommy bataso tayi what is happening now, cikin rabe murya Mommy tace
he likes you, he has seen you wai a eatry tulip
Dasauri Ziora tagane inda ta taba ganinsa shine ya amsa number ta wajen si Mira
Mommy tace
s PhD holder, Pastor
s Son, God fearing guy, an Igbo guy, and he
s handsome, you
re so lucky to have this guy as your boyfriend
mtswwwe! Ziora kawai tajama Mommy tsaki da zuciya daya tana turo baki tace
uhmmm Mommy leave me with boyfriend wat am I using wani boyfriend to do now en? I
m too small when I go I will find my boyfriend
tai maganan tana kwabe riga abinta gaban Mommy
Zata cire pant abinta Mommy ta fizgota tace
ke zonan foolish girl sit here
Mommy ta zaunar da ita kan gado ita Mommy ta duka gabanta tana dafa guiwanta Mommy tace
I know you don
t know what love is, nor do you even know amfanin Maza cus you literally grow up acikin maza, Ziora you are a girl, you will get married one day, this Moses right here is the Man that I choose for you, I want you guys to date zuwa maybe ki shiga 22yrs kin kara wayau da hankali sai kuyi aure okay, but now I want you to take him as boyfriend naki, kufara soyayya yana zuwa nemanki, yana hira dake yana kiranki yana kaiki outing you know all of those things lovers do dakike gani a movie
tunda Mommy take maganan Ziora ke kallon Mommy kaman tv saida Mommy takai aya gabaki daya cikeda tsiwa cus maganan boyfriend menene menene ya isheta tace
s not a Muslim Mommy
dasauri Mommy tace
and so? Wat are you trying to say
Washe baki tayi as usual tace
Mommy me I want to marry Muslim, they
re very fine especially Hausa and Fulani
hakanan tai maganan Aliyu da Imam na zuwa kan idanunta da imagination nata dan su kadaine mazan Hausawa datama taba coming in contact with har sukai magana
Mommy ta mike ta daki kafadanta kaman wacce tai zunubi da maganan ta tace
God forbid ki auri any tribe daba Igbo ba
I reject it for you, you will never ever marry outside Igbo
dasauri ta dafa kanta tace
ve heard you Mommy but me I don
t like him, so I won
t date him
Ni Mommy I don
t even want boyfriend basa burgeni so leave me aloneeeee taja maganan kaman zata fashe da kuka, Mommy ganin wannan wawiyan yarinyar da gaske take inba ta lallabata ba tsaf Ziora zata bata kunya hakan yasa asanyaye tace
yanzu bazan iya saki abu kiyiba Ziora? I
m your Mother! I brought you to this world, out of all my children you are the only girl I have, ansan mata da tausayi da jinkan iyayensu but ke you
re not like that, I thought kince kin chanza so you
re still showing me ban isa dake ba
? Mommy tai shiru Ziora na kallonta zuciyanta yayi sanyi Mommy tace
shikenan bakomi have it your way
tajuya zata wuce dasauri Ziora ta kama hannun Mommy
Kaman zatai kuka tace
Mommy toh ni mezan mai yanzu?
Mommy tawashe baki tace
good girl, zakije kimai yanga kina tafiya da yanga agabansa answer him, and just communicate okay, kuyi hira, wait let me get you clothes da zakisa
Mommy tabude wardrobe nata taciro wani half floral gown mai bala
in kyau da tsada takamata tace
tashi tashi kisa
Tashi Ziora tayi Mommy tasa mata rigan daya tsaya mata a knee, Mommy takaita gaban madubinta tadauki wani red lipstick tashafa mata a lips sannan ta shafa mata hoda ta feffesa mata turare sannan takama hannunta tace
s go
dudda this is normal clothes datake sawa agida but today she feels uncomfortable
Tundaga staircase Moses yake kallon Ziora da Mommy takamawa hannu tana murmushi while Ziora na kallon Mommy fuskanta ba annuri, mikewa Moses yayi gabansa na fadi yanda kayan sukayi mata kyau baisan sanda yakoma yazauna yana harde kafafu ba
Wlh wlh baitaba ganin Igbo girl as beautiful as Ziora ba gashi batada kiba, bawai tanada booby na hauka bane but tanada wasu daya gani a kirjinta cikakku full round and perky Wanda namiji zai mora, kuma irinsu ne namiji nafara tabasu suke fara girma kaman an jika da yeast, kawota falon Mommy tayi tazaunar da ita kan kujeran dake kusada Moses, Mommy tace
s here Moses you guys should gist and have fun okay I will be upstairs
Dasauri Moses yace
thank you Ma
Ziora ta kalli Mommy data kashemata Ziora ta turo baki
Saida yaga Mommy tawuce sama sannan yakalli Ziora dake kallon gefe daya cikin wani tiny love voice yace
Hey My Love
haushi abin yabama Ziora da atasan sanda tajuyo cikeda tsiwa tace
s your love
? With full confidence Moses yace
re going to be my wife
KAUNA DA SO