← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 99

Sashe 46

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 3 LAST FREE PAGE NAYI KOKARI KO? KAUNA DA SO IS JUST 1k ONLY NOW PAY AND JOIN US PAY INTO 6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT 7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY 0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK YOU CAN WATSAPP ME WITH EVIDENCE OF PAYMENT VIA +2347012181461 EPISODE 3 Ba Daddy kadai ba har Chidi da Obinna saida duk suka kalleta, Daddy yama kasa magana haka sauran, da kyar Daddy yadanyi gyaran murya yace Obinna stand up and go home Chef namu should make fruit juice for Princess Wani irin banzan kuka Ziora tashiga saki ita kanta batamasan meke damunta ba exactly kawai she s feeling kaman ta cinye Yaya Aliyu tahuta da abinda takeji and abinda yafaru last night shi kadaine abinda take tunawa akanta batama tuna tayaya tai landing in hospital dinnan data tashi ta ganta, every minute hannunsa takeji a jikinta, tanajin kamshin turaren sa ajikinta, his whispers, his breathe, tana tuna yanda yayi hugging nata, kwata kwata tarasa inda zatasa kanta, yanda take kukan yasa cikeda lallabawa Daddy yace wai you want to be sick again eh princess? Why are you crying now? Cikin murya mai raunin gaske tace Daddy I love Dr Aliyuuuu dukansu sake kallonta sukai sakaka, ta nuna kirjinta da hannu ahankali tace sai tunanin shi nake as im talking to you now, Daddy I don t want him to leave my side, call himmmmm, call him backkkkkk tana wani irin sheshekan kuka dikta rude, cikeda hikima Daddy yace naji toh I will call himmmmm, Obinna get the fruits Dasauri yace yes Daddy yamike yafita, Chidi yadauki wayansa kawai yayi snapping Ziora Daddy gabaki daya baima sani ba ya shiga watsapp yaturama Mommy tana gani tabude saita shiga kiransa watsapp call yaki dauka yama maida wayan silent takirasa normal call yaki dauka. Aliyu na fitowa couple of patient nasa yaduba sannan yashiga tafiya zai wuce office nasa, Lab Guy din yagani gaban office nasa hakan yasa yakarasa wajen baimai magana ba yaciro key yabude kofan ya shiga lab guy din yabisa ciki yamaida kofan yarufe Aliyu yawuce yazauna mutumin na tahowa yamikama Aliyu wata takarda yace here s your request ahankali Aliyu yasa hannu ya karba, mutumin yace I tested the saline 5times the injection is in it Aliyu yayi shiru yana kallonsa, mutumin yace now this is where it get interesting saiya tashi yazagayo ta inda Aliyu yake zaune yana duba takarsan yadaura hannunsa wani waje yace do you see this chemical reaction? Aliyu ya gyadamai kai mutumin yace this is a sign cewa the substance has been in the drip for like 5-6days now! Dasauri Aliyu ya kallesa yace yessss trust me Allah kawai yace that girl kwanan ta nagaba, I think you should report this Lumshe idanu Aliyu yayi sai kawai yajawo drawer sa yaciro yan 1k sababbin guda biyu ya ijiye yace thanks for doing this off record hannu yasa yadauki kudin yace I am your loyal boy Doctor anything you need yawuce yafita abinsa Aliyu nata kallon paper, bude kofansa akayi direct yadaga kansa Beeba ce hakan yasa yajawo drawer yasa paper awajen baison kowa yasan case din. Beeba ta taho wajen yana kallonta tazo tasami kujera ta zauna kaman zatai kuka tace Haidar wai bakajin hakuri ne? Haka idan mukai aure zaka dinga wahalar dani? Tun rannan danazo nake rokonka haba Haidar you ve stopped answering my calls look at the way na rame, fada dakai is affecting my mental health baka tausayina eh? Aliyu yayi shiru yana kallonta she looks so lean kam, hannunta ta mika ahankali ta kama hannunsa dake saman table cikin murya dayayi sounding kaman zatai kuka tace My Doctor please kaji tausayina kaya kuri kayafemin shiru Aliyu yayi yana tunani ga Abba yace yabasa one month yayi aure with everything going on let him just start getting ready to marry Beeba after all shiya bata mata rayuwa it s only right shiya aureta, ijiyan zuciya yasauke yace okay yawuce! Wani kalan tasowa tayi da sauri ta zagayo ta inda yake tace da gaske kake kahakura mun shirya? Gyadamata kai yayi yace wani irin hugging nasa tayi daga zaune faduwa gabansa yayi not because of her but sabida Amrah data fadomai arai ya runtse idanunsa da sauri but he s still seeing Ziora sakinsa tayi tana murmushi ahankali yace one of this days zanzo na gaida parents naki sandarewa Beeba tayi is she dreaming dasauri tace awani irin hankali yace s get married Bee kawai kankarewa eeba tayi kirjinta na bugawa sai kallon Aliyu irin is she dreaming, sai kawai tadaura hannu kan fuskanta tafashe da kuka sosai tace Aliyu I can t believe this thank you Aliyu, I love you so much Dr murmushi yayi yace Mee too yace s go gyadamai kai tayi takai hannu ta share fuskanta tass ya tsaya yana kallonta wondering maisa zuciyansa keta kawomai wanchan yarinyar ne kauda tunani ta yayi suka fito tare sai kallonsa take, yace banaji someone is giving birth ba ba patient naki bane? Murmushi tayi sosai tace s idan akwai complications za a kirani midwife na kanta gyadamata kai yayi yace okay see you later dasauri tace i love you Dr gyadamata kai yayi tawuce rabon dataji farin ciki haka tun rannan daya shamata nonuwa da baya hayyacinsa dinnan. Yana cikin tafiya zai shiga ward wayansa dake ringing yaciro da lab coat Imam ne yasan Mami ne ke drama saiya matsa gefe yadauki wayan Imam yace kaga Mami wai dole saina kawota asibitin kabari muzo mana Yaya saina tafi da ita bazamu dade ba dan jimmmm yayi saiyace okay Imam ya katse wayan while Aliyu yashiga ward abinsa. Dakin daga Daddy sai Ziora cus Chidi yafita waje, Obinna yaje gida Ziora ta ishe sa dawani kalan rigima daya rasa gane mata, Daddy yace wai are you trying to take my life Princess? Bazaki barni na huta ba, this kuka bakisan zai iya jawo miki wani ciwon ba cikin kuka tace Daddy call Yaya Aliyu for me I love himmmm wani kallo Daddy yamata yahada giran sama dana kasa yace did you even know what love is? Gyadamai kai tayi ahankali tace yes Daddy I know love, I want to marry him! Dasauri Daddy ya kalleta, Ziora tace I want to be his wife the way Mommy is your wife tasake maganan tana goge hawaye idanunta harsun kumbura tsabagen kuka tace Daddy he s a very good person he loves his Mommy so much, he takes care of her, cooks for her, bath her, he does everything for her, me too he will take care of me, Daddy I want to marry him today! Maganan Ziora ma akwai hauka aciki wlh, ahankali Daddy cikeda lallashi yace okay naji toh dena kuka cikin kuka tace saikace you will get him married to me ahankali Daddy yace marriage doesn t work like that Baby, for marriage to happen the man have to love you, Aliyu na sonki? Tsare daddy tayi da idanu gabanta na faduwa saita girgixamai kai tace no but me i love him Daddy, and i want to hug him and be staying with him all the time forever dasauri Daddy cikeda hikima yace toh kiji sauki saimu cigaba da maganan kinga yanzu kina hospital dasauri tace yes Daddy from here I will follow him and go with him, I don t want to stay in your house again, I want to go with my husband kansa Daddy ya dafe yace okay bari ayi discharging naki gobe toh yanzu mubar maganan let s keep it between us promise konaki aura masa ke Gyadamai kai tayi dasauri daidai ana bude kofan dakin ta kallo kofan dasauri, Ya Chidi ne da yar muryanta mara kwari tace Ya Chidi where is Yaya Aliyu ? wani mugun kallo yamata yayi banza da ita dasauri takalli Daddy tasake rushewa da kuka tace Daddy call him for me cikeda fada Chidi yace wai ke are yoh okay? Kodai ciwon yataba miki brain ne? Turo baki tayi tace I want to marry Ya Aliyu and I ve told Daddy ko cikin fushi Chidi yace Daddy kaga let s not make this guy uncomfortable please with attitude na yarinyar nan, sabida mahaifiyarsa likes her doesn t mean we should welcome her nonsense, sabida taga ana mata fara a ke bakida full stop? By fire by force tashiga rayuwan his poor sick mother now look at wat she s saying again did you even know wat love is? Yaushe aka haifeki does that guy looks like yanama miki kallo as woman enough dakika isa aure? Do you even know what love is Amrah ? Dasauri tana sheshekan kuka tace yesss I know love because now I love Yaya Aliyu more you, morethan Daddy and even Mommy and everything, he s the number one person that I love all of you follow back, I love him and me I am going with he s my husband Chidi zaiyi magana da idanu Daddy yamai alamu daya kyaleta Chidi kawai yayi shiru takaici na kamasa gabaki daya Ziora batada hankali. TOH FAH!! KUNA GANIN ALIYU ZAI AURI ZIORA? MOMMY ZATA YARDA YARTA TA AURI MUSULMI? JAMA A MOSES FA??? IMAM FA?? HURRY AND JOIN TELEGRAM GROUP WITH JUST 1k PAY INTO 6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT 7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY 0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK YOU CAN WATSAPP ME WITH EVIDENCE OF PAYMENT VIA +2347012181461 THANK YOU FOR SUPPORTING ME EPISODE 4 Zama bakin gadon Daddy yayi yakai hannunsa ya goge mata fuska yace ve heard everything you said inhar you cooperate kinyi abinda nace zan miki auren, don t tell anyone, this matter should be between us hawaye na sake zubowa tace Pinky promise Daddy? Dasauri yace very Pinkish sef gyadamai kai tayi saitai hugging nasa tana kallon kofa gabanta sai bugawa yake she just wanna see Aliyu wallahi. asar Aliyu yayi a mosque yafito daidai Imam na parking motarsa yabude yafito yana sanye da shadda ash color mai kyau, yakafa hula kaman ango, yabude ma Mami kofa tasauko tana sanye da hijabi mai ruwan kasa har kasa looking very decent and fine yamaida kofan yarufe yazagayo yaciro basket na abinci dawani cup na Stanley da Mami tahada mata ice tea nata, Aliyu
Chapter 46 · 0% Book details