← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 99

Sashe 50

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yakalli Aliyu da kansa ke kasa yace yauwa Son ina jinka dan ijiyan zuciya Aliyu yasauke maganan nason yamai wahalan fitowa but tuna Mami kai tsaye yace inaso kanema mini auren wata Abba murmushi sosai Abba yayi yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace who is the Lucky girl that won zuciyan my handsome boy? Ya sunanta ? Anatse Aliyu yace Amrah Abba yace Masha Allah, yar wani gida ce ahankali yace s igbo Abba, they re from Enugu amman anan Abuja suke Ogenechuku Family gidansu na Asokoro, her father, her stepmother, her siblings da ita are Muslim her Mom is a Christian s telling Abba everything da kansa cus baiso Abba yaji daga wani waje Abba yadade yana kallonsa sannan yace Aliyu why Igbo? Duk yammatan mu hausa Fulani na nan basu maka ba sai ka leka gidan inyamurai kuma ba wacce tafito daga gidan full musulunci ba Aliyu? Idan akace aure as a man you need to look beyond the love and think of future kids naku, da tarbiyan da za a basu da sauransu, are you sure about the girl? Ahankali Aliyu yace yes Abba sai chan yace I want to marry Amrah Abba Abba yadade yana kallonsa sai yace Masha Allah Aliyu, I trust you da natsuwanka, Allah yasa albarka a auren, send me details na mahaifinta in sha Allah zamuje tareda aminaina munema maka aure in sha Allah gyadamai kai yayi yace nagode Abba yamike tsaye Abba yace bazaka tsaya kai breakfast ba? Dasauri yace I have patient a hospital I need to be there Abba yamike yana biyosa yace tom Allah maka albarka daidai Aliyu na bude kofa Mama na karasowa wajen da tray na tea ganin Aliyu yasa tawani hada giran sama da kasa murya kasa kasa, Aliyu yace ina kwana ko kallonsa batayiba Abba yace bakiji ana gaidaki ba ficewa abinsa Aliyu yayi batare daya jira amsanta ba, daidai Imam na fitowa daga flat dinsu sanye da kayan gym ganin Aliyu saida yayi mugun mamaki yace Ya Aliyu yataho da gudu daidai Aliyu na shiga mota yace yaushe kazo shine baka gayamin ba, wajen Abba kazo ? Kafin Aliyu yamai magana Mama da muryan fada tace Imam zonan kunna motan Aliyu yayi cikeda zafin zuciya yace I will call you later yaja mota yabar hospital din. Around 8:30 Mommy tashigo asibitin taci gayu sosai ta tsaya tana kallon wani Lamborghini dake shigowa hospital tana washe baki tana murmushi tana nunamai gefenta tace park here my son parking motan yayi sannan aka kashe aka fito Moses ne yafito yana sanye dawani lace fara kal mai kyau an mai dinki tasauka guiwansa, sai daga taciki yadaura zani na attire nasu na igbo yasa sandals, babu hula akansa akwai wata katuwar sarkan cross a wuyansa Mommy sai murmushi take yabude bayan motan yadauko wani katon babban leda na shopping sai yadauko wata babban teddy pink yarike Mommy tace ohhh Moses you don t have to do this, they will discharge her soon once her doctor is here ahankali yace I have to do it when I got your message that she s in the hospital I couldn t sleep I almost come to this hospital in the middle of the night Daddy stopped me wani washe baki Mommy tayi irin yarinyar ta tagama sa a tace s go let s go Ziora will love this teddy she loves pink Mommy tai gaba tana fara a sosai Moses biyeda ita suka shiga asibitin zuwa dakin. EPISODE 4 Har zuwa dakin da Ziora take Mommy tama Moses jagora tasa hannu tabude kofan dakin, Daddy na zaune kan gado Ziora tayi pillow da cinyansa bacci yasoma debanta bata dade da yin salla ba Ya Chidi yakawo mata hijabi yatafi yanada emergency, shigowa Mommy tayi dakin ta tsaya ta wajen kofa tace come inside Moses, bia, bia, bia, (come) haderai Daddy yayi sosai, Moses yashigo while Mommy na maida kofa tarufe abinta, Ziora kawai ta kulle idanuwanta lub kaman baccinta yayi nisa cus batason wani sabon matsala akan Moses dinnan, Moses yakarasa wajen Daddy dasauri yana kai duka guiwansa kasa yace Good Morning Daddy Mommy dake tsaye wajen kofa tawani harari Daddy dayadan saki fuskansa kadan yace stand up, stand up, how are you Moses ? Mikewa yayi yana gyara zanin kayansa yace m fine Sir, how is Ziora? Hope she s better now Daddy yace Alhamdulillah she s getting much better thank you Ziora Moses ya kalla yana ijiye ledan kayan akasa, yanda ta kwanta jikin Babanta kana ganin sama saman boobs nata sundan taso ta gaban rigan, rigan datasa yamata wani mugun kyau fatanta yayi haske shar kaman yadauketa daga jikin Babanta tadawo nasa yana shafata da kyar yacire idanunsa kar Daddy yagansa ya gyara murya yace Hi Ziora dasauri Mommy ta taho wajen gadon jikinta har rawa yake sabida yanda Moses ke son diyarta tai tapping Ziora a cinya kai tsaye tace wake you Princess, wake up look Moses is here to greet you wani kallo Daddy yama Mommy, while Mommy tace are you not hearing me eh ? Bude idanunta Ziora tayi kadan ta turo baki tana tashi zaune tana kallon Moses din kaman zata maresa cikeda tsiwa Moses na kallonta shima da ace ba zani yadaura ba da sai sunga yanda jikinsa yake a tsaye, yadan rage murya yace Hi Ziora ballamai harara Ziora tayi kaman idanunta zasu fado ta dauke kai da kyar tace you too Mommy tamata wani kallo ta kada kai tazo wajen Daddy cikeda siyasa takama hannunsa tace My Nwunke muje muyi wata yar magana Daddy da ransa yake abace yace muyi anan ina jinki Mommy tamai wani kallo zatai magana akai knocking kofa dasauri Ziora ta kalli kofan gabanta na faduwa sabida kamshin turaren Aliyu dataji daidai ana bude kofan. Aliyu ne yashigo yana sanye dawata faran shadda dinkin jumper da akama aiki a wuya, yakafa hula akai cus yau Friday sak bahaushe abinsa, sajen fuskansa nawani kyalli ya kwanta tareda gemunsa while lips dinnan nasa sunyi pink bauuuu, kwayan idanunsa farare kal, he looks so fresh fatan fuskansa nawani irin glowing na safiya yau babu lab coat ajikinsa sai sthethoscope daya rike a hannusa dake daure da agogo na rolex, kafansa na cikin hermes sandals, sai nurses guda biyu tareda shi, wani zabura Ziora tayi ta sauka daga gadon ba takalmi a kafanta bata tunanin komi tawani taho da mugun gudu tayo kansa kaman zata fada jikinsa daga Daddy, Mom da Moses duk suka juyo suna kallonta babu wanda ya iya magana ma cikinsu sabida mamaki, wani mugun kallo Aliyu yamata abu na tsayamai a wuya sabida kalan kayan dake jikinta bakuma kallabi gawani gardi adakin, kallon daya mata yasa Ziora ta tsaya chak takasa karasawa jikinsa kirjinta na bugawa ba kakkautawa tana kallonsa kaman idanunta zasu hadiyesa, cikin kakkausan murya Aliyu yace what are you doing? Ko kunyan iyayenta bai jiba, kasa magana Ziora tayi tana kallonsa kaman wata sabuwan mayya, kasa jure kallon datakemai Aliyu yayi cus idanunta har sparkling suke kaman an wankesu da madara, batare daya kalli jikinta ba dudda yariga yaga abinda ke jikinta the moment ya shigo dakin yace where are you going barefoot? Baki tabude zatai magana strictly Aliyu yace go back and sit on your bed hakanan Daddy saiyaji bala in dadin yanda Aliyu baya mata wasa kuma yaga tana shakkan sa, sum,sum,sum Ziora tajuya idanunta na ciko da hawaye ganin yamata kaman bai santa ba and bahaka yamata ba jiya da ta tashi, wucewa tayi har wajen gadon tahau tazauna ta tankwashe kafa tajuyo tana kallonsa kaman mara lafiya, Aliyu yafara tafiya cikin natsuwa da izza dakuma kwarjini yashigo cikin dakin fuskansa babu wasa ko kadan, Daddy yakalla yanadan sauke kai yace good morning Sir, morning Ma Daddy yace morning Dr Aliyu ya aiki? Anatse yace Alhamdulillah bai damu da jiran amsan Mommy ba yakai hannu yana daukan chart nata yana dubawa yaga ko night Dr yasa wani abu, Metron tace Sir kindly excuse us, family are not allowed to stay when Doctor comes for consultation respectfully Daddy yace okay okay, let s go Nwunye Moses yawani matso kusada Ziora dake kallon Aliyu yasa mata teddy kan cinyanta yace I got this teddy for you Love, I wish you a very quick and fast recovery Mommy tawani washe baki awwwn Moses you are so thoughtful Moses na murmushi yace anything for my baby Ma yawuce ran Daddy na baci kawai he s an elder ga Doctors ga Nurses bai kamata yaraba hali gabansu ba, amman yace ransa bai baci ba yayi karya, yafice kawai while Mommy da Moses suka fito while teddy na jikin Ziora ta kankame tana kallon Aliyu dake duba chart abinsa kaman baiji abinda yafaru just now ba, ijiye chat din yayi yadauki pad dake wajen ya tattaba yana duba result dinta daga lab da aka turo komi na system dinta yafita she s clean now he will just write a discharge paper she s good to go, saida yarubuta sannan ya ijiye wajen yajuya yacema nurses din dake bayansa s go duk suka juya Aliyu yataho zai wuce dasauri Ziora takama gefen rigansa gam da yar karaman muryan wacce ke shirin kuka tana breaking tace Yaya Aliyuuu! Chak ya tsaya nurses din suka juyo suma, kaman Aliyu baitaba murmushi ba yace zaku iya tafiya atare sukace yes Sir suka wuce abinsu, Aliyu yajuyo yakalli Ziora dake rungume da teddy har lokacin hannunta na kan rigansa yana rawa na fargaban rikesa yace let go off my clothes makemai kafada tayi kaman yar yarinya, ahankali tace .. want to follow youuu yana mata wani kallo yace kin sanni ne? Ciccikowa da hawaye idanunta sukayi gabanta na faduwa tarasa yanda zatayi murya chan tace Aliyu namata wani kallo yace I wat? She has been saying it to everybody but taga fuskansa tana shakka da tsoron fada masa, Aliyu yace you know I have other patients ko? Will you speak ko saina mareki awajen nan batasan mene ba sakin Teddy tayi yafadi kasa she just hugged him bazata ta kankamesa tasa fuskanta a kirjinsa tace I love you Yaya Aliyu!!! EPISODE 4 Bala in faduwa gaban Aliyu yayi yanda tahada jikinta da nasa tawani rungumeshi, wannan da wani
Chapter 50 · 0% Book details