Sashe 25
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da bayan hannu tana kuka, dasauri Farida tamaida kofan tarufe tazo wajen gadon tana kallon Beeba tace Dr are you okay? What happened why are you crying? Jan majina Beeba tayi da hanci tana haki tsabagen kuka har tip na nose nata yayi ja cikin muryan da baya fita sosai tace I fought with Dr Aliyu wani kallo Farida tamata daga sama zuwa kasa tace yanzu Beeba you re 28yrs old, a Dr for that matter, an intelligent Dr, a Gyneocologist, Master holder from havard as scholarship, shine zaki zauna kinama wani d a namiji kuka? Did you even know who you are? Kinsan self worth da value naki? Who is Dr Aliyu? Is he the last man on earth ? Hannu Beeba takai tana share fuskanta hawayen sunki tsayawa sai kawai tasanya hannayenta biyu akan fuskanta ta rushe da kuka sosai tace ya kikeso nayi? Agabanki Baba yakirani yabani one month nafito da miji, babu yanda banyi da Dr Aliyu kan yafito ba yazo gidanmu yaga Baba, amman yaki wai bai shirya aure ba sabida sick Mom dinsa, Allah ma yakashe shegiyan matan muhuta tazaman mai jaraba arayuwa sosai Farida take kallonta saikuma tace kincemin he slept with you da kuna UK? Dago jajayen rinannun idanunta tayi ta kalli Farida sai batai magana ba, Farida tace tell me the truth I want to help you ne ahankali ta girgizamata kai tace wallahi baimin komiba but I just made it like that tai shiru kaman mai tunani tace the only weak point na Haidar dana sani all this years is his Mom, back then muna UK an kirasa kan rashin lafiyan Mamansa and Babansa yasaketa sannan ya koreta out of his house, rannan he was angry kaman zaiyi hauka, kinsan shi PhD yake then ni Master nakan rokeshi ya koyar dani wlh ilimi akansa kaman artificial intelligence I was crushing on him like mad, shine I bought a drink nasami wani dan ajinmu dan kwaya shi daga Mexico yake nace yasamin something that will make him high yadena damuwa and just sleep, yaron yace he got that idan inaso zai iya samin something da zaisa yaji bukatan mace ya nemeni wai ya lura inatabin guy din yanamin wulakanci dasauri Farida tace kin amsa ? Ahankali ta gyadamata kai tace duka biyu nasa yasamin a dark coffee din mai daci na kaimai agidansa cus baici abinci ba, saida na dameshi da magiya yasha kawai ya kwanta yayi shiru I was there chan yatashi yace natafi zaiyi bacci abuge yamin magana, naga yatafi bedroom dasauri yana layi kansa na juyawa tai dan murmushi tana jan majina tace that s how nazo bedroom din I just turn off the light nacire kaya nahau gadon and just hugged him he was pushing me at first baisan meyake ba then from no where he began sucking my boobs Beeba tai shiru kaman tana tuna abubuwan sai kawai tace Ya Ilahi! Kinga Dr Aliyu shiru shiru haka I swear to God he s a beast he almost took my nipple out yakusan tsinkawa, I was playing with his body dudda I wanted something to happen amman he passed out kaman kwayan yamai yawa bai sababa shine kawai natashi took off his clothes takara yin shiru tace I took off mine too dama na nemi razor na yan ka tsakiyan tafin kafana na zuba jinin a gadon da cinyoyina and treated my leg da spirit nima na kwanta nayi bacci, da gari yawaye yadawo daidai he couldn t look at tsiraici na kinsan Ustaz ne, yarude nasaran danaci kenan bai gane everything was a lie ba sabida he couldn t look at my body, keeee nikuma nadinga kuka ina gayamai he raped me daga zuwa yamin tutorials, he took advantage of my innocence, wlh saiya aureni toh tundaga nan shine muke har yau, yanada alkawari ga gaskiya he will marry me kawai annobar uwarsa ce matsalan mu ayanzu Farida tace danine da tuni na karasata wlh zaro idanu Beeba tayi tace ke I m a Dr I save lives not end them Farida tace m a business analyst, sannan nakalli different medical shows irinsu greys anatomy, the resident , Chicago med da sauransu, I ve watched Doctors sun karasa kashe patient din da sun san baida ragowan rayuwa, wahala ce kawai zaita sha, dayasha wahalan nan gwara sun karasasa hakan ma is saving life, Matar nan is dying toh why keep her? Kullum kullum she s in pain, tazama pain for kanta and danta, da wannan rayuwa ba gwara mutuwa ba, ki tsaya nan ga Baba yatasoki gama kina jiran rannan da wannan uwar likitan naki zata mutu kuyi aure, my dear you are not killing her you are saving her, think about it, that woman is pain in the ass, nidai bari naje nai wanka tayi maganan tana mikewa ta shiga cire kaya kafin tawuce tafada bayi duk Beeba na kallonta sai tunanin maganan datayi mata take, saida Farida tafito daga bayi tashiga sa kaya tajuyo ta kalleta tace bazaki tashi kije kiyi wanka ba ijiyan zuciya tasauke tamike tafada bayi tayo wanka tafito wayanta tadauka takirasa yafi sai 10 bai dagaba kirjinta har zafi zafi yake mata kuma tasan bazai dauka ba, watsapp ta shiga tamai typing I m sorry mijina I trully am kaji i know i said lot of trash but wlh i love you sosai ne maida wayan tayi ta ijiye saita tashi zaune ta dauki laptop dinta. EPISODE 1 Browsing Beeba tashiga yi akan ya hallasta a musulunci ka idasa kashe mutumin dake dab da mutuwa, cus tasan a al ada akanga idan dabba na kakarin mutuwa ko irin mota ya buge dabba tana walagigin mutuwa akance a yankata arage mata wahalan da azaba, is it dsame thing d human too? Nan da nan taga fatawa dayawa, Allah daya hallici rai shi kadai yakeda ikon karban abarsa, dudda ta kakkaranta amman shedan yagama shiga kanta, the only burin rayuwanta is kawai ta auri Aliyu, sau nawa suna sauke Patient dake asibiti dasuke life support from life support, dudda clearly dai Mami is not on life support, tana breathing on her own, feeding on her own da sauransu amman dai she can t escape death, already tana last stage na cervical cancer, cancer yagama cinyeta, last stage yake yayi spreading yashiga har liver nata, saisa bakowani kalan abinci takeci ba, sannan tana yawan fama da habo, kumburin kafa, jaundice, bloating, yawan bleeding, zazzabi da sauransu, to ina dalilin wannan wahalan da azaba ba gwara ta mutu ba? Shigowa dakin Farida tayi tace me kikeyi wai har yanzu ? Kallonta Farida tayi tace zoki karanta da kanki kiji abinda nagani zuwa wajen Farida tayi ta zauna ta karbi laptop din tana karanta komi tai tsaki tace sa hijabi na kaiki gun Malam ki tambaya yana bayan layin nan sabida kokonton nan yafita akanki batai musuba ta mike, hijab tasaka suka fito, Mama bata falo kawai ficewa sukayi sukaje bayan layinsu, a anguwan nan aka haifeta but batamasan da wannan malamin ba sai yau, wani malamin almajirai ne aka musu iso suka shiga dakinsa, 1k Farida ta mikamai tace Malam tambaya mukazo yi muna cikin duhu Malam yace am ina jinki Farida yace akwai wata wacce takeda ciwon daji ana kiransa da cancer a turenci tana end stage, takai gaban da mutuwa dole ne Malam, likitoci ma sun deba mata wa adin bazata wuce wata shidda a duniya ba kwata kwata Malam Malam yace kwarai ina jinki Farida tace to tazamewa danta bala i da ukuba, da annoba, d a yanaso yayi aure yacika sunnar ma aiki yakasa sabida ita, to tambayan damuka zo yi shine ya halasta tunda a asibiti akwai magani da yawanci akan yiwa irin mutunen nan da sukeda wa adin mutuwa akansu, kawai susha suyi bacci su tafi ba wahala, babu wani fizge fizgen zare rai, ya halasta abata maganin sabida itama ta mutu peacefully ta huta da wahala hakanan, hakama danta yahuta da wahala yayi aure abinsa? Kaga ai ciwon ta yahana dan bautan Allah da yima sunnar ma aiki biyayya ko Malam? Ya halasta Malam amata alluran yanke wahala kawai ta margaya? Budan bak n Malam yace kwarai ya hallata! Wani ijiyan zuciya Beeba tasauke, Malam yace Annabi yace shifa addinin musulunci sauki gareta duk wanda ya zafafa ma kansa shiyaso, banda haka Annabi still yace ba a ma iyaye biyayya awajen sabama mahallici, tunda tazama annoba tahana yaro yayi aure daman kuma mutuwan ta tabbata akanta kaman yanda kwararrun likitoci suka fadi, zaku iya yanke mata wahalan ta garzaya kowa yahuta murmushi Farida tayi tamike tamikamai ragowan 4k na hannunta tace Malam gashi arabana dalibai sadaka wannan, mungode Beeba itama tamike tace mun gode Malam suka fito, Farida tace you know wat to do yanzu, kene likita help that woman so that she will peacefully exit duniyan nan kowa yahuta, ayi fixing aurenku kuyi abunku, to wai tsaya yanzu idan bayan aure yaje baki bude ba fa? Murmushi tayi tace tunanin yasa nabar Kamal dinnan dake sona lokacin yayi sau daya shikenan narabu dashi, Aliyu kadai nakeso a duniya ni, ke wai kinsan waye Aliyu? Ke God took his time in creating bawan Allahn nan, Allah yabasa kayan aiki full set Farida tace Shegiya nononki ya shawu akunyace Beeba tace wlh ko jariri albarka saiya dakata ya karyama Aliyu hula ashan nono, is it even only that kinga kasan sa Farida tai shewa tace ah dole ki nace mayya ta, likita bokanya turai suka kashe suka wuce gida. Gabaki daya Beeba takasa baccin kirki, tunane tunane take kawai, da sassafe around 8 tabar gidan, Farida ta sauketa a hospital cus tabar motanta anan, today she s off, but hospital din tashiga tawuce pharmacy nasu tanabin ko ina da kallo abinda take nema bata samu ba hakan yasa tafito, operation room tashiga luckily babu kowa ciki wajen wani safe taje she s just so lucky tasan code na safe din she once overheard MD na gayama anesthesiologist dinsu, tabude taciro wani karamin kwalba dawani farin ruwa ke ciki kaman water, tana kallon kofan shigowa operation room din, tasa syringe ta zuko just 1ml, bazama ka gane an debi abin ba, kan roban kwalban ta zuka, ta maida kwalban