← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 99

Sashe 41

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

M SHAKUR
EPISODE 3
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3
Dan kallonsa Aliyu yayi saiya gyada masa kai alamun okay, Chidi yataho dinning din yasa hannu yaja kujera dab da Aliyu yazauna calmly yace
I wanted to ask my sister daman idan tanada number your Mom, but gashi destiny brought me here
yadanyi shiru yana kallon Aliyu kaman yanda yake kallonsa yace
are you willing to enrol your Mom on another Cancer drug trail?
Tsaresa Aliyu yayi da idanu yana kallonsa ido cikin ido, ahankali Chidi yace
t get me wrong, that day your Mom told me she has given up I felt somehow, I have a friend tare mukai school he
s Pakistani, yayi devoloping drug that cures Cercival cancer
kai tsaye da wannan muryan tasa kaman ana rokonsa yayi magana Aliyu yace
how many people are on the trail? Menene survival rate din? Wat are the risk that comes with the drug? Is it world health approve
? Dan shiru Chidi yayi ahankali yace
this is where it gets tricky, trail din akan mata daya kawai akai running nasa which is his Mom and she
s of age itama just like your Mom, also World Health Organization basu riga sunyi approving ba gaskiya, the guy is a mad chemist, and pharmacologist and a doctor, why I
m telling you this is because his Mother is getting better, the result are good, maganin is burning the cancer, you know I
m not an Oncologist I
m cardiologist but I picked interest in your Mom and nace zan mata magana, rannan she told me her Son is a Doctor yanzu dana ganka I was like lemme tell you kaji tukunna kafin na mata maganan, maganin and everything will get to Nigeria today or tommorow, is because of your Mom nace yatura min mu gwada, would you wanna give it a try? I think is worth a shot
Shiru Aliyu yayi yana kallon Chidi zaiyi magana sukaji an bude kofa Mami ce tareda Ziora datake tafiya ahankali, Mami tace
laaa bakaci komi ba Dr Muhammad
murmushi Moh yayi yana mikewa yace
wlh Mom banajin yunwa, and daman nadawo na dauketa ne muje asibiti karta zauna ita kadai a gida Maman mu da Babanmu basa gari, yanzu zan koma clinic ne, Baban mu yace abarta anan, sannu da kokari Mom, please idan tadaneki call me zanzo na dauketa cus this girl akwai fitina
yaciro katinsa yana ijiye wa akan kujera Mami dake murna sosai jin Ziora zata kwana tace
a Amrah bazata dameni ba kodaya, Allah yadawo da iyayen naku lafiya, nagode da yarda in sha Allah she
s in safe hands
fuskan Ziora ya shafa tace
take care don
t disturb anybody
gyadamai kai tayi, Chidi yace
Mom sai anjima
yakalli Aliyu yace
bye Dr Aliyu
bye Aliyu yamasa da hannu, Mami takalli Ziora tace
muje kiyi wanka kiyi salla sai aci abinci Dr akwai maganin rana ne
? Batare daya kallesu ba yace
allura zatayi Mami
dasauri Ziora tarike Mami tace
Mami noooo
dariya abin yaba Mami tace
sharesa muje zanga mai miki alluran ina gidan nan
bin Mami tayi suka wuce daki, agogonsa Aliyu ya kalla 4:15 match din su Imam zai fara.
Ita tafara shiga dakin Mami biye da ita tamaida kofan tarufe tace
yauwa jeki wanka, inada yan kaya danake sayowa na yammata irinku su Samha idan nai tafiya bari naciro miki, saiki shirya cikinsu kici abinci kisha magani banso ki kara kuka
gyadama Mami kai tayi, Mami ta bude wardrobe nata mai kyau dan neman kaya, itakuma Ziora ta tsaya awajen da zuciya daya abinta takai hannunta bayan zip na rigan jikinta taja kasa kawai tasauke rigan kasa daidai Mami na juyowa takwaso some sababbin kaya a leda zata ijiye gado taga Ziora na kiciniyan cire pant, dasauri Mami tadauke kai tace
kul Amrah, kul, mi haka, so kike na makeki
? Looking confuse Ziora tajuyo takalli Mami tace
Mami wat is it
? Mami batare data kalleta ba tace
wuce ki shiga bandaki ba
a cire kaya agaban mutane
ahankali tace
but I always remove my clothes in front of my Mommy
Mami tace
to ki dena kinyi girma tafi bayi
gyadama Mami kai tayi tawuce bayi ahaka tabude ta shiga, Mami kawai ta girgiza kai tawuce ta dauki yar riganta dake kasa tana kokarin linkewa akai knocking daki dasauri Mami tace
dakata Aliyu ina zuwa
cus tasan bakaramin aikin Amrah tasake fitowa ahaka ba.
Wajen kofa Mami tayi tabude tafito tamaida kofan tarufe Aliyu na tsaye gaban kofan yadan kalleta, yasaka jearsy na kwallo da Imam yacemai yasa dark blue yayi wani kyau bana wasa ba yasaka da jean yace
Mami zanje kallon Imam
murmushi Mami tayi tace
okay kacemai nace he should make me proud
murmushi kadan yayi yawuce yayi tafiya kusan step uku saiya dakata batare daya juyoba yace
idan jikin yarinyar chan yakara zafi let me know sainai branching hospital and pick some drugs
Mami dake kallonsa tace
tom Dr Aliyu
yawuce yafita Mami tabisa da kallo sannan tajuya tabude kofan dakin, tsaye taga Ziora this time da towel dan karami daure a waist nata shima dan kar Mami tamata fada ne ta tsaya gaban gado tana bubbude kayan tana neman wanda zatasaka boobs dinnan farare sharr a tsaye masu black areola da nipples, kaman Mami takoma falo sai kawai tamaida kofan tashigo ta kawai dauke kai danta riga ta fahimci this is just Amrah, this is how she does at home, gradually zata chanza idan ana koyamata, dagokai Ziora tayi tana daukan pair na kayan tajuyo tana washe baki tana kallon Mami tace
Mami I love this
tanuna mata wani pink gown, Mami tace
to maza kisaka
da sauri ta kwance towel din ta ijiye Mami kawai tajuya tabude kofa tafita daga dakin tazauna a falo.
Wuraren 5:20 yakai stadium din an dade da farawa ma, ticket dinsa yabada yashiga VIP ticket Imam yabasa anatse yake tafiya haryakai yasami waje yazauna, funny enough he
s not a fan of football dudda yana namiji, yafison basket ball and he plays that alot, da race yanason gudu shima, Imam kawai yake kallo dayake tsere a field, he
s so proud of his brother, tun yana karami yakeson ball harya girma, sunje half break Imam ya hangosa ihu yayi Yaya, Aliyu yayi murmushi yadagamai hannu nan da nan aka koma, ana gab da agama team na Imam sukai scrolling goal kuma imam ne yaci goal din Aliyu yatashi yana tafi sosai Imam yajuyo yana kallonsa, hakan brought the match karshe, agogon hannunsa ya kalla 6:15 sai kawai yawuce yanaso yafita kafinma mutane su fara fitowa, anatse yake tafiya harya fito wajen parking space nasu tundaga nesa ya hango wani babban mutum tsaye jikin motansa yabama motan baya dan cin tura Aliyu yayi ko baiga fuskan mutumin ba yasan waye juyowa mutumin yayi ya kalli Aliyu sauke kansa kasa Aliyu yayi yacigaba da tahowa ahankali haryazo wajen motan ahankali yace
ina yini Abba
batare da mutumin ya amsa ba yace
come with me
baiyi musu ba yabisa har zuwa wajen wata mahaukacin bullet proof Lexus jeep dawasu body guard guda hudu ke tsaye sanye da bakaken suit, yajuyo yakalli Aliyu strictly yamika masa hannu yace
give me your car key
asanyaye ya kallesa kafin ahankali yaciro car key nasa daga aljihun wandonsa yamikama Baban yakarba yakalli bodyguard nasa yace
you guys go with his car
yabasu sannan yabude kofan bayan motan da kansa yama Aliyu wani kallo yace
get in
ahankali Aliyu yashiga yazauna Baban ya shiga bodyguard daya yarufe musu bayan driver yaja motan motan body guard yabisu saikuma motan Aliyu da body guard daya keja wayansa Aliyu yaciro nurse yama text taba Mami maganin dare kafin ta wuce sannan ya ijiye wayan yana kallon gefe mahaifinsa na kallonsa kaga Aliyu kaga mahaifinsa dan bai dauko hasken fatan Mami ba, tun bayan yarabu da mahaifiyar sa Aliyu hated him, bawai yataba masa rashin kunya ko wani abu bane, akwai abubuwa da dama da yaro yakeyi ya nuna ya tsaneka baya bukatan ka arayuwansa, yadena karban kudinsa, yabar gidan yakoma wajen mahaifiyarsa da zama da sauransu.
Wani gida sukaje gidane mai bala
in kyau hadaden gaske sabo fil akai parking Abba yasauko yakalli Aliyu daya zauna yacd
bazaka sauko bane Doctor
ahankali Aliyu yasauko sai Abba yayi gaba Aliyu biyeda shi suka shiga gidan bakomi na furnitures agidan duplex ne babu dakin da basu shiga ba dan kyau gidan yayi wani irin kyau haka suke tafiya kaman kurame tsaf suka gama suka fito compound din Abba yace
muyi magrib
alawala sukayi anan pampo compound an shimfida wani babban tabarma Abba yawuce Aliyu daya gama alwalan yataho shima da bodyguard biyu dasuke musulmai gateman dake dafa shayi shima ya bar wajen yazo daddy takallesa yace
ja mu salla Doctor
KAUNA DA SO
Chapter 41 · 0% Book details