← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 99

Sashe 61

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amrah will learn everything, idan tayi ba daidai ba call me, Chidi collect her phone kasamata number kowa we are all family now we are one muna addu a may Allah bless this union komawa yace Ameen Daddy ya kalli Ziora daketa murmushi yace follow your husband and obey him, duk randa Aliyu yakawo karanki waje Princess saina cimiki mutunci na sassaba miki, you know I love you but now all the love yakoma kan Aliyu ni da Mamin ki we exchange Mami tace kwarai Daddy yace Dan haka live peacefully with everyone don t trouble Mami, take care of her, be good to her okay dasauri tace okay tana hugging Mami sannan suka mimmike Daddy yace s go dasauri Ziora tace bueee Daddy, step Mom, Ya Micheal Chidi Obinna bye me this is now my house dukansu kallonta suke Mami tace ai ma Dan takamusu ko Chidi yace Mami saina ganku hospital gobe Mami tace Toh Allah ya aranana rai har mota suka rakasu suna waving nasu suna fita Ziora tai wani tsalle tawani rungume Mami tace Mami I m very very happy yayyyy, we will stay together now ko Mami I will always be with you Mami tace okay muje suka wuce flat na Mami dakin Mami tawuce tashiga kiciniyan cire kayan Mami tace ahh barsu barsu nace suna tare da Mami har akai magrib Mami tasata taci abinci tai kat sannan tace muje na rakaki flat naki kallon Mami tayi ahankali tace I want to stay here Mami tace nooo Shiga flat nasu sukayi Mami takama hannunta har sama tabude wani daki tace both you and Aliyu anan zaku zauna, you can come to my side in the afternoon but yamma nayi back to your side remember you are a married woman your husband is number 1 for you not me, now remove your clothes shower and change to any clothes a wardrobe naki tabude wardrobe nata dayake tasaya mata beskope daga wajen wata yar instagram dayawa hoton Ziora kawai ta tura aka mata cus ba jiki tace bari naje side dina ahankali tace Mami I want to follow u Mami tace kul this is marriage yanzun nan Aliyu zai dawo gyadama Mami kai tayi gabanta na faduwa sosai idanunta na ciccikowa da ruwa ta tafi. Aliyu yana masallaci an idar da isha i yaga wayansa na ringing kallon wayan yayi Mami ne hakan yasa yamike yafito yana sanye cikin wata bugaggiyar shadda yashiga motansa ya gangaro zuwa gidansu yayi parking yawuce direct flat na Mami, shiga yayi Mami ne afalo tareda wasu yan aiki da baimasan a ina aka samosu ba yace Mami gani kin kirani tashi tayi tace come with me tawuce dakinta Aliyu yashigo, tanunamai gefen gado tace zoka zauna tahowa yayi yazauna tace dazu iyayen Amrah suka kawota tana flat dinta, kayanka kap dakaina na hadasu na bada an kai side din naje dakaina na jera maka ko singileti bakada shi a bangarena balle silipas na sallameka dasauri ya kalleta Mami tace kwara kajini da kyau Idanma tsoron mai kwana dani kake yaran na daka gani yan aiki ne Chef takawo min daya zata dinga kwana a gidan nan dayan kuma yaunw kawai zata kwana sabida aiki yay yawa so ka koma side dinka daga yanzu ko zazzabi nakeji cikin dare zan daga waya na kiraka that s all yanzu dai tashi kawuce bangaren matarka yarinya ce kada ka barta ita kadai amana ce iyayenta suka baka nima kuma na baka kaci zalin Amrah xalina kaci, ka kyautata mata nika kyautata mawa, matarka ce yanzu Aliyu ka kula da yarinyar nan kaji ko gyadama Mami kai kawai yayi Mami tace Toh Allah maka albarka ahankali yace Ameen saiya kasa tashi Mami tace tashi kaje tashi yayi ahankali yamike yabude kofa harzai fita yace we are going to the hospital in the morning Mami tace Allah yakaimu ficewa yayi yamaida kofan zai rufe yakara kallonta yace if you feel any type of way call me Gyadamai kai tayi tace naji Aliyu zai fita tace kasami Maheer ? Ahankali yace a wai yayi tafiya inji Abba ahankali ta gyadamai kai yawuce yafita shidai ba wani first night zaiyiba balle yawani sayi kaza anatse yawuce side Dinka daga yanzu ya tsaya yakali bird din mai kyau green a cage nasa saiya bude kofan ahankali yashiga da sallama abakinsa yamaida kofan yarufe yakalli wata yar karamin takalmi flat shoe na Zara dake wajen doormat dake wajen yacire nasa takalmin awajen yana kallon ko ina na dakin da sai yanzu yake shigowa tunda aka fara gyara ko ina kanshi yake kulle kofan yayi yakashe wutan falon yahayo sama. Ziora na dakin da Mami ta shigar da ita dakin tunda Aliyu yashigo tajisa hakanan kawoa gabanta yahau faduwa kawai saitaji Allah yadaura mata wani irin mugun tsoronsa saitaji gwara tasoshi while leaving with Mami than t soshi leaving with him only him sai kawai taja bargo ta shige ciki ta dukunkune tana jinsa harya hayo sama direct wani daki yawuce yana budewa yaga kuma dakinsa ne sabida laptop dinsa daya gani yamaida kofan dakin yarufe kaman mai nazarin dakin yawuce wajen wardrobe yabude yaga kayansa tsaf Mami tai arranging wani bagpack yadauka yafito dashi ya ijiye kan kujera yawuce yashiga yashiga bayi wanka yayi tsaf yafito ya shirya ya saka wani pajamas navy blue riga da wando yasaka boturan ya fesa turare wasu sababbin slippers dake wajen wanda yasan aikin Mamin sa ne yasaka yafito yasauka kasa praying Allah sa Mami takawo masa abubuwan Coffee sa yana zuwa yagani yashiga kitchen dinsu yabi da kallo shi kansa kitchen din yamasa kyau yahada coffee yafito yazo dinning yaja chair yazauna zaikai baki hakanan kawai saiya tsaya ya dakata yadan kalli sama sai kawai yadan sauke ijiyan zuciya yamike tareda daukan coffee kawai saiya wuce sama baimasan takamaiman wannene dakinta ba saiya shiga bude kofa dakuman har yazo last one din yana bude kofan akan idanunsa Ziora tai wani motsi cikin bargo takara chukurkudewa sai ya tsaya shiruuu kawai yana kallonta dakinta yayi kyau sosai gawani kamshi da dakinta keyi na daban ba irin na falo ba ko na dakinsa kamshin dakinta is so so sweet, da dan karamin murya yace Kee! Kin motsi Ziora tayi tana jinsa gabanta na faduwa sosai from yanda take breathing ma kasan she s awake, cikin kakkausan murya Aliyu yace Amarahhhh! Wani zabura tayi ta yaye bargon tasaso zaune gabaki daya kan gadon rigan atampa ne ajikinta da inner skirt fari. EPISODE 5 Skirt fari kal gajere daya tsaya mata iya guiwa ne ajikinta tuni ta cire lapayan ta ijiye gefe danya isheta, sai dan kunne na gold dake kunnenta da sarka dan kunnen da warwaraye, kanta ba dankwali sai chukun daya sauko, zaro idanu tayi kaman wacce aka kama tana wani abu mara kyau na laifi tana kallonsa, tunda yake baitaba ganinta da rigan atampa ba nor kitso ba, wlh baitaba ganin tamai kyau kaman na yau ba, kawai yacire idanunsa daga kanta, da sauri yadan gyara ganin inner skirt ne jikinta yadanyi gyaran murya da kyar yace have you eaten ? Amrah nawani irin kallon kallonsa kaman bata taba ganinsa ba sai yau tace juyo da kansa yayi yamata wani mugun kallo dayasa ta sauke kanta kasa dasauri tashiga wasa da yatsunta, ahankali yace come outside and eat yana maganan yajuya yafice daga dakin itakuma ta dirko daga kan gadon farin skirt ne kana ganin pant din data saka fari aciki, ita bata taba saka kalan skirt din bama arayuwanta Step mom ne tabata tasaka sai ringin atampan jikinta mai milk da green daya mata kyau, shukun da aka mata ya sauka har gadon bayanta, tafito kawai ba takalmi kafanta, lallen da aka mata yayi bala in kyau, Aliyu na zaune a nan kujeran dake falon sama yana kurban coffee tana fitowa yadauke kai da sauri daga kallonta, dan tsayawa Ziora tayi takasa mai magana sai kawai tajuya tayi stairs abinta tahau sauka har zuwa dinning, wutan wajen a kunne tabude kofa tashiga kitchen tana bude bude bataga madara ba ko Milo ba saita fito daga kitchen din daidai Aliyu na karasowa last staircase, dasauri tasauke kanta kasa shikuma ya tsaya daga wajen, kallo daya yama jikinta yadauke kai gabansa na faduwa yace wat? Murya chan kasa kaman mai tsoron magana tace no tea dan tsuki yayi yataho yazo dinning din ya ijiye cup din da wayansa awajen saiya wuce falo yace wait for me there yayi kofa yabude key yabude kofan yafita. Amrah ta kalli cup din daya ijiye, Mommy always pack plates da daddy yayi using tashiga kitchen idan yan aiki basanan ta wanke da kanta and put them back hakan yasa tawuce tasa hannu tadauki cup din takoma kitchen ta wanke cup din ta ijiye tafito tazauna a dinning din takai hannunta wuyanta tana kiciniyan cire sarkan takasa. Flat dinsu yabude yashiga da Ammi da yaran na zaune falo abinsu suna kallon dadin kowa, Aliyu yashigo Mami ta kallesa tace ahh Aliyu kayi mantuwa ne ? Mutanen falon ya kalla yace saiya wuce dinning yana haderai Mami na kallonsa ta wutsiyan idanu, plate yadauka so unlike him yabude flask daya gani awajen rice me lafiyayye jellof yadeba yasa a plate yasa mata chicken saiya dauki cup yabude madara yasa spoon yadeba da Milo yawuce Kitchen yadauko tray da another plate yarufe abincin yadauki tray yayi kofa uppan Mami batacemai ba saida yabude kofa tafita tai wani murmushi mai kayatarwa. Amrah na zaune a dinning aka bude kofan da sauri ta dakata da kiciniyan da sarkan datakeyi tajuyo suka hada idanu da Aliyu dasauri ta sauke kanta kasa ta tana wasa da kunba gabanta na faduwa harya karaso dinning fin ya ijiye abincin agabanta kaman mai shakkan magana tace thank you Ya Aliyu kafin Aliyu ya matsa ma tasa hannu tadauki cup dataga madara da Milo ciki tamike tai kitchen idanunsa na sauka abayanta ya hango pant dinta, yanda gabansa yabuga baisan sanda yadauki wayansa yawuce falon yakunna tv tareda zama ba, fitowa Ziora tayi tabude fridge dake dinning din tana neman ice babu but akwai cold water saita dauka tajuye a tea tadawo tazauna adinning takai tea baki tana sha cikin 1min ta shanye zata mike Aliyu yace the rice
Chapter 61 · 0% Book details