← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 99

Sashe 32

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

M SHAKUR
EPISODE 2
KISSA TRAINING CLASS SABO SALO
MASU SO SU KOYI KISSA
MASU SO SU IYA KISSA
MASU SO SU SAN KAN KISSA
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI
KISSAN IYA KWACE MIJI
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA
AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU
UMA!
KISSA SH
NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA
KISSA CLASS PAYMENT IS 2k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH
10k EACH
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
wa.me/+2347012181461
Binsa da kallo kawai tayi ganin yafice daga dakin.
Fita yayi daga dakin yawuce ya ijiye komi wajen cart na drugs na Mami saiya duka yakai hannunsa yana daukan drip din da Beeba tai injecting cus yaga kaman color ya chanzamai a idanu, zai kalla da kyau Imam daya sauko sanye da kaftan riga da wando na yard milk yace
Ya Haidar zakazo match dina tommorow
? Juyowa Aliyu yayi yamai wani kallo na yasan baida time for all of that hakan yasa Imam yahade fuska kaman zaiyi kuka yace
please Yayaaaaa
ijiye drip din yayi kawai yamike tsaye cus Imam yadamesa, yajuyo yakallesa baice masa komiba saiya taho abinsa zai wuce stairs, Imam ya saki baki yana kallonsa ganin kenan da gaske bazaizo ba, saida yahau bene daya biyu, uku yadakata batare daya juyoba, cikin yar karaman murya yace
send my ticket to my email, I will see if I can squeeze my schedules and come watch little Maheer
wani dadi Imam yaji baisan sanda yataho da gudu kawai ya rungume sa ta baya yace
yeessss! Yesss, thank you Yaya Aliyu!
Dan murmushi kadan Aliyu yayi yanda dimples nasa suka lotsa saida Imam yasaki baki yana leko da kansa yana kallonsa sosai cus he can
t remember the last time dayaga yayansa yayi murmushi tun kafin afara crisis na ciwon Mamin nan dasauri yace
Ya Aliyu you just smiled
hade fuska Aliyu yayi ya fizge kansa dasauri yawuce sama abinsa baison shirme Imam namai dariya yajuya shikuma, saukowa yayi kaman zai shiga dakin Mami but dan kunya kadan yake ya kalli Ziora gaban Mami sai kawai yawuce yafita.
Saida Amrah tai la
asar sannan Mami tamata rolling veil din da kanta ta goya jakanta abaya suka fito daidai Aliyu na saukowa this time ya chanza kaya zuwa 3quater dark green dawata faran simple tahirt da babu any rubutu ajiki, key mota a hannunsa yana pressing wayansa Mami na ganinsa tace
Amrah tsaya, tsaya, jira kiga
takalli Aliyu tace
ina zaka Doctor
? Kallon Mami yayi yadan batarai yace
I wanna go get fruits Chef told me ba fruits
Mami tace
yauwa tayani dropping Amrah a baze
dasauri Ziora ta kalli Mami sai kawai ta turo baki takai hannunta zata rike hannun Mami, Mami takalleta tace
gwara Aliyu ya saukeki, ni ban wani yarda da yan taxi dinnan ba ko bolt nema ake kiransu oho, zuciyata bata natsuwa naji kina ciki
takalli Aliyu tace
dan Allah drop her off for me inyaso sai kabama mai bolt din hakuri awaje
baya taba iya cema Mami no tun yana yaro ma kafin tafara rashin lafiya balle yanzu da he just wanna give her everything datakeso as long as it doesn
t endangers her life, ransa ko kadan baiso ba amman hakanan adikile yace
okay
kawai yayi gaba abinsa, Mami takalli Ziora da itama ranta baiso ba tace
ba abinda zai miki idan yamiki fada kowani abu tell me kota watsapp ne baga wayanki hannunki ba
gyadama Mami kai tayi, Mami takama hannunta suka fito tare har compound, Aliyu harya shiga cikin wata faran Range Rover sport, Mami tasa hannu tabude gaban tazo tabaya tana zarema Ziora jakanta daga baya tarike a hannu tace
maza shiga ki zauna
ahankali Ziora ta shiga ta zauna Mami tasamata jakan ajiki tace
take care okay, Aliyu kasamin yarinya kuka ni da kaine
Aliyu ya kalli Mami baice komiba yadauke kai, Mami zata rufe kofan Ziora takama hannunta murya chan kasa kaman na munafuka tace
Mami come
dasauri Mami ta matso ta sosai, agogon wrist na Aliyu ya kalla ransa na baci duk Mami na kallonsa tai banza da shi ta taho tace
gani Amreery
dukowa Ziora tayi takawo bakinta saitin kunnen Mami cikin whispering da sarai Aliyu ke jinta tace
I love you Mami my best friend
dariya Mami tayi sosai da har saida Aliyu yadan saci kallonta ganin yanda take dariya, Ziora tai wani murmushi ganin yanda Mami ke dariya kaman I love you yamata dadi sosai, Mami takai hannunta ta shafa fuskanta tace
I love you nima Amrah kawar Maminta ko
? Wani kallon Mami Aliyu yayi yana yatsine fuska, irin Mami wat are you doing with this small girl, are you for real? Kwance da jaririyar nan? Mami ta hararesa tace
kai Haidar ina rabaka da bakin hali
dauke kai yayi, Mami ta kalli Ziora tace
makesure you eat dinner okay
gyadama Mami kai tayi Mami tarufe musu kofa Aliyu yaja motan gateman yabude musu yafita waje, motan bolt din yagani Ziora saita bude jakanta taciro kudin danta bashi sanan tacemai sorry Aliyu yayi parking tana kokarin fita saitaga yarigata fita yaje wajen motan kawai taga yasa hannu a aljihun baya yazaro kudade yaba mai motan ya karba yana masa godiya sosai.
KAUNA DA SO
Chapter 32 · 0% Book details