Sashe 15
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read
M SHAKUR
EPISODE
Chak Ziora ta tsaya tadago kai ta kallesa takasa motsi sabida yanda ya tsaya mata agaba yana kallonta, sai kawai tadauke kai tace
excuse me!
Cikin kakkausan murya Imam yace
why are you here?
Dawani irin sauri Ziora ta kallesa kaman ya why is she here, baki tabude zatai magana kawai yadaka mata tsawa.
What
s a girl like you doing a motan Mamana? Why are you with Mami?
Kafin Ziora tamace wani abu Mami ta lallaba tabude kofan ta dayan side din tunda yatare side din daya kamata tafito da, dasauri dukansu biyu atare suka kalli kofan hango Mami tabude kofa struggling tafito yasa Imam yayi wajen dasauri yaduka kawai agabanta yakai hannunsa kan fuskanta yace
Mami? Meya sameki? Wait? Yar shaye-shayen nan tabugeki da motan ta ne komeya faru?
Kafinma Mami tayi magana kawai Imam yataso yakalli Ziora data zagayo itama wajen amman bata matso kusada Mami ba sabida yana wajen yace
yauma kinyi shaye shaye ne like the other day a golf club? Me kikama Mami? Why is she with you
? Zafi ran Ziora yayi sosai though bata ganesa ba but maganan golf club dayayi made her realizes cewa yaganta hala dasuna golf club taredasu Mira zatai magana dan ranta yabaci Mami ta lallaba tafito daga motan ahankali tana dafa mota tace
Maheer! Imam!
Juyowa yayi dasauri yakalleta zatamai magana Ziora itama cikeda bala
i tana bankama Imam din harara gaban Mami tace
Mami I
m going! I wish you quick recovery and May Allah grant you Shifah
tai maganan zata wuce abinta karaf Mami takama hannunta tace
Amrah wait!
Tsayawa Ziora tayi takalleta zata turo baki kuma saita fasa dan matan look weak and sick she needs rest, cikin rashin kuzari Mami tace
t mind all abinda Maheer yace, you can
t trek back home ai, inane gidanku?
Ahankali takama dayan hannun Mami in a very loving way tace
Mami Ya Chidi gave me money for taxi nakai road I will take taxi back home
dasauri Mami tace
no! Take this car with you, gobe saiki kawomin I want to see you tommorow okay
tsayawa Imam yayi yana kallon Mami da wannan yarinyar dayagani a golf club tareda mahaukatan kawayenta irinta Mami na nan nan da ita kaman tasanta da dadewa, sauke kanta kasa Ziora tayi ahankali jin abinda Mami tafadi kana gani kasan bataso ta dauki motan, maganganun yaron sun mata zafi, kaman Mami ta lurada hakan takalli Imam daya tsaya yana kallonsu kaman yasami TV ta hararesa tace
you dont talk to my guest like that Imam
sauke kansa kasa yayi, Mami takalli Ziora tai murmushi tace
t mind Maheer haka bakinsa yake ba filter kinsan footballers, don
t take any abu daya fadi to heart, he
s a good person once u get to know him okay
Ziora kin cewa komi tayi, Mami tajuyo takalli Imam dake kallonsu strictly tace
apologize to Amrah right now! Without her help I would
ve been dead by now, she saved my life, she saved me
shiru Imam yayi yana kallon Mami, there
s nothing dabazai iya yima Mami ba hakan yasa yadan kalli Ziora da batama kallon direction dayake yace
I take back my words sorry Amrah!
Hakanan Ziora taji gabanta yafadi dahar saida tadan dago kanta ta kallesa suka hada idanu ta ballamai harara tareda make kafada tace
I forgive you because of Mami if not saina rama
ashagwabe tai maganan tadauke kai sabida faduwa da gabanta yayi takalli Mami sai kawai tai hugging Mami tsam batare datamasan dalili ba, murmushi Mami tayi ta shafa bayanta ahankali tace
m fine! Start going kar Dr yadamu same with ur Mom nasan hala tadawo Saloon daukanki
dagowa Ziora tayi daga jikin Mami ahankali tace
take care ko Mami, take your drugs, karki kara fita
sosai Mami ke kallonta kowa na cemata take care take your drugs, but kalman karki kara fita mutum daya ne rak ke fadamata shi a duniya sai Ziora yau tazama tabiyu murmushi Mami tayi mai taushi tace
tom bazan karaba Amrah, shiga mota
bude motan Ziora tayi batare data kara kallon Imam ba, ta shiga ta kunna Mami duk na kallonta tace
banda gudu
gyadama Mami kai tayi ta juya da motan saida tazo daidai saitin Imam takara kallonsa hada idanu sukayi ga mamakinsa ballamai harara tayi harda juya idanu sannan tafice daga gate din da aka bude mata Imam yabi motan da idanu yana mamakin yanda ta ballamai harara, Mami tace
sai muje ko Oga Imamu mara kirki
dan shafa kai yayi yataho yana kamata yace
Mami what are you doing with a Christian girl? This child na shaye shaye kinga yaran datake yawo dasu ne karuwai ne fa
Wani kallo Mami tamai tace
banson karajin maganan nan, she
s a Muslim, kodama she
s a Christian I don
t care, what matters is heart, ina kaunar Amrah
Da gudu take driving daidai tana kokarin shan kwana tafita daga layin wata babban Range Rover sport baka kirin na tahowa da mahaukacin gudu da saida sukai clashing yadaki gaban motanta, ihu Ziora tayi sosai tana taka wani mahaukacin brake, tunda tafara driving bata taba accident ba, hannunta saida yabuge sosai tai maza ta kashe motan takasa dawowa daidai ga hanyar ba mutane tadauka unguwansu ne ba mutane but yau for the first time taga unguwar dayaci uban nasu arashin ganin mutanen, bude gaban Range Rover akayi dasauri ta kalla tana mamakin waye ganin mai Range Rover bai reversing back ba, wani black matashi ne da wlh tana kallonsa taga Mami tsaf kawai ita Mami fara ce, amman kaman tayi kaki ta tofar unlike she Imam data gani a gidan baiyi kama da ita ba shi fari ne but baya kama da Mami, hakanan taga kaman ta taba ganinsa, yanada cikan jiki kadan kaman body builder, yanada saje bakin kirin da gemu baki shima daya taru a fuskansa, yanada pink lips that looks kaman ciwo but they
re dead gorgeous exactly kaman mutumin data gani a mall kawai wannan baisa glass ba, gawani dogon hanci da manyan idanu round masu dogayen eyelash ga gashin gira baki kirin, yanada suma akansa baki sunyi coils sosai sunada yawa kana ganinsa kaga bafulatani, bahaushe ne oho dai, ga uwa uba tsayi kana ganinsa akalla zaikai 35yrs yana sanye dawata riga da wando kafafunsa crock ne ga lab coat ajikinsa fara kal an rubuta Dr AH ajiki, fuskansa na dauke da damuwa sosai yana kallon motan yaga wacce ke ciki ba yar gidansu bane cus motan Mami ba tinted bane, while Ziora har lokacin jikinta ke rawa, calmly yakarasa wajen kofan baiyi knocking ba direct yabude kofan inda take dasauri tajuyo ta kallesa jikinta na rawa hakama bakinta sai kawai yayi shiru ya tsareta dawasu irin idanu da tunda take aduniya bata taba ganin wani yamata kalan kallon ba kamshin turaren dataji rannan na ratsa hancinta mai bala
in dadi, dauke kanta tayi da sauri gabanta na fadi ahankali da muryanta mai shegen zaki nan that looks like na baby tace
.Mami is at home with your brother Imam
jin shiru baice komiba saita dago idanunta karaf suka hada idanu still kallonta yake, maida kanta kasa tayi takai hannu taja gyalenta daya sauka a bayanta tarufe kanta, ahankali Ziora tace
she asked me to go with this car and bring it back tommorow
shiru har lokacin baiyi motsi ba, sake kallonsa tayi zata kauda idanu for the first time tunda yazo wajen cikin wani husky voice that
s not that loud and it
s very calm yace
which hospital did you take Mami to?
Idanunsa kaman wuta haka yake mata ajiki ga muryansa dadi kuma a natse yake mata magana unlike dayan Imam dakeyi kaman mahaukaci, ahankali tace
Evercare Hospital
anatse yace
me suka mata a hospital
? Kallonsa tayi wai yadauka ita Dr ce yake mata magana haka, da yar mitsilan voice tace
s my brothers hospital, he
s a Doctor, his name is Dr Muhammad Chidi, he was trying to wake her up bata tashi ba before I see cancer card in her bag da drugs nata and went to tell him, he told me good job and he did something she wakes up tace she doesn
t want anything, Ya Chidi did not do anything to Mami and she got better
yadade yana kallonta tunda tafara magana kaman mai reading wani abu kafin anutse yace
thank you!
Sai kawai yajuya tabisa da kallo jin yace mata thank you, motan taga yashiga yayi reverse back sai yawuce yashiga layin da mugun gudu tabi motan da kallo har lokacin gabanta na fadi sannan ta kunna motan jin ya kunnu kawai taja bata damu da damage dayama motar ba ai ta gidansu ce.
Budemai gate akayi ya shiga gidan da gudu wani wawan parking yayi yafito yayi cikin gidan, bude kofan flat nasu yayi, falo ne mai bala
in kyau ga gefe daya hospital bed ne dayake a gyare, ga wheel chair ga cart da drugs da abubuwa da dama na hospital ke kai, ga wata nurse dake sanye da uniform tana ganinsa tace
welcome Dr
ko kallonta baiyiba direct yawuce wani daki dake nan kasa yabude kofan kai tsaye Mami yagani harta chanza kaya ta kwanta Imam na rufamata bargo duk juyowa sukayi suka kallesa sai yataho wajen gadon muryansa yanuna bacinrai sosai yace
mesa ka barta ta fita Imam? Why didn
t you call me?
Imam zaiyi magana Mami tace
baruwan Maheer shima baisan nafita ba, ni nahana ma
aikatan su kiraka I wanted naje nai lalli
kallonta yayi idanunsa sunyi wani iri yace
we could
ve called mai lalle har nan gida Mami, what if something happened to you
shiru Mami tayi tana kallonsa saitai murmushi takalli Imam tace
Maheer ka gayama yayanka Aliyu I can
t escape death, ko da ban fita daga gidan nan ba, nagaji da zama waje daya, I
m not happy, da ragowan karfi na akan mene bazan fita ba saidai komi azo amini agida eh, nagaji, ku barni naji dadin rayuwana ko yayane kafin mutuwan tazo duk ita muke jira duk kuhuta
dasauri Imam yaduka yace
Mami, Mami why are you talking like this?
Cikeda fada Mami tace
why won
t I talk like this? Kaima nadawo gidan nan yarinyar data taimakeni baka mata godiya ba sai cimata mutunci kana mata tijara daban daban kake agabana sabida kaga bani da karfin fada dakai sai yanda kukai dani dakai da yayanka, me kuke nufi dani? Ku kyaleni naje nakama haya nayi zamana mana, baku bani kwanciyan hankali, bata farin cikina kuke ba, kulleni kawai kuke adaki kullum
Maheer zaiyi magana Mami tace
duk ku tashi kufitan mini daga daki, kufita I don
t want to talk to any one acikin ku
juyawa ahankali Babban yayi yafita, shima Maheer yatashi yafita Mami tai shiru saitakai hannu ta goge fuskanta, she knows mesa suke all this abubuwan nan but tagaji bataso, ko mutuwa zata risketa tafiso mutuwan ya risketa tana cikin farin ciki da annashuwa, yes tafita tafadi ta suma and sai me? Farin cikin tafita taga jama
a taga mutane ta shaki fresh air outweighs sumewan datayi da sauransu, and she also met a beautiful young girl Amrah.
Imam na fitowa yaga yayan nasa yawuce staircase yayi sama, Ya Haidar akwai bakan zuciya, yadan jima tsaye a wajen saiya kalli kofar dakin Mami sai ya kadakai yawuce benen yayi sama direct yayi dakin dake karshe chan lungu a saman, knocking yayi yana tsaye kusan 5secinds sannan daga ciki yace
come in
bude kofan yayi yashiga ciki yana tsaye yabama kofan baya yana cire kayan jikinsa anatse Imam yace
can we talk Ya Aliyu
? Labcoat din ya yazare ya ijiye kan gado yace
ana yana jinsa, ahankali Imam yace
please kadan rangwanta wasu abubuwan akan Mami, if you look at it since tana stage din da there
s really nothing we can do why don
t we let her have her way eh Ya Haidar? But right now she feel caged, she feels suffocated, please Yaya let her be kaji, tadinga fita anytime takes
wani kallo daya juyo yama Imam yasa yakasa karasa maganan, cikin kakkausan murya yace
do you think tana fita fainting everywhere dataje is good for her? Do you think sabida she has just few more days or weeks or months to live who knows na barta taita yanda takeso tana decreasing quality na life dinta? Do you think i should just give up on her? Do you have any idea the way i spend day and night making research for any miracle that can cure Mami looking for trials here and there
? Lumshe idanunsa yayi kadan trying so hard to control temper nashi sannan yabude su yace
kome Mami takeso i mean komenene she knows me, I will provide it for her ko a bangon duniya ne I can go and bring it to her reach, but tadinga fita I will never let that happen, she was lucky today Imam what if she fainted while driving on a her way?
Yayi shiru yace
sabida she
s dying I should just let her die? I can
t, I can
t and this conversation ends here please
yana maganan yawuce yashiga bayi, Imam yadade tsaye awajen all maganan da Ya Haidar yayi is true sabida ance zaka mutu doesn
t mean abarka kayi acting reckless ka kashe kanka, banda hakaba it bothers Ya Haidar ciwon Mami sama da kowa, ahankali yajuya yafita yabar dakin he will talk to Mami dake fushi anjima when she is calm.
KAUNA DA SO