← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 99

Sashe 10

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 7 JOIN GROUP DIN DAMUKE POSTING KAUNA DA SO https://chat.whatsapp.com/KRf3oxehKU4Ez0JQ4kipd3 Dasauri security ya karbe Ziora yakalli Imam da Nabeel yace please I apologize on her behalf fashewa da kuka sosai Ziora tayi tana kallon Imam tace I want to follow him! I want to follow you sake kallon Ziora Imam yayi da kyau cikin bakin glasses dake idanunsa sai kawai yajuya aiko Ziora takara fashewa da kuka tana ihun uncle awajen kawai security yadagata yakama hannunta yawuce yatafi da ita zuwa parking space, Imam na kokarin shiga motansa yaji kukanta dan tsayawa yayi sai ya shiga motan ya rufe Nabeel na kokarin tada motan ahankali yace wait Nabeel yajuyar da kansa yana kallon wajen not knowing why yakema kallo, sata security yayi a bayan mota yarufe sai yawuce yakoma ciki dan zuwa karbo abubuwanta, dayake motan ba tinted bane nasa motan tinted ce daganan inda yake zaune yana kallon yanda Ziora ke dukan ko ina a motan da kafanta dake sanye da sneakers fari, kaman gajiya tayi saita tsaya, chan saikuma takai hannunta ta cire pcap din kanta ta jefar kitsonta ya bayyana da fuskanta da this is the first time suke ganin fuskanta da kyau, sai kawai Ziora ta manna fuskanta ajikin glass na motan hancinta na nanewa da fuskanta tana wani juya idanu abun was so funny da hakanan yasami kansa da sakin gajeren smile ta gefen bakinsa, calmly yace s go Nabeel yace why are you looking at her ? Wayansa yadauka yace cus she s a fool Nabeel ya kwashe da dariya yana jan motan yace irin yaran nanne Dr ya tsana to the core dan murmushi kadan yayi baice komiba. Haderai Security yayi sosai yamika ma Mira da Bella hannu yace give me her stuff ? Mira dan ba kunya gareta ba tace mu yan ijiyan ta n Dasauri Bella ta tareta dan batason hayaniya tace I will get for you, akwai abubuwan mu a motan tawuce ciki zuwa changing room nasu tadauko komi suka taho har parking space suka tattare yinasu yinasu na motan suka basa key motan ya kulle yatafi motansa ya shiga ya kunna yadan juyo ya kalli Ziora data manne fuskanta jikin glass tana surutai da basu fitowa dan pink lips din nata suma a manne suke jikin glass din, saichan ga hawaye idanunta na juyawa sosai, yaja motan yawuce gida yana magana da Mommy dake kiransa back to back a waya. Gajiya tayi da manne fuska a mota ta kwanta flat tana daga rigan nata sama, Allah yasa akwai vest a jikinta da wlh haka zaiga komi, ahaka sukakai gida, Mommy na compound shima Chidi da shigowan sa kenan daga hospital kawai saiya tsaya gabansa na fadi cus Mommy cemai tayi kanwarsu tai shaye shaye ta tura security nata ya kawota, sannan takira Daddy yana hanya shima, tunda Mommy taga ana bude gate tafara tafiya zuwa wajen, security yayi parking Mommy dasauri tasa hannu tabude bayan motan, ganin wani barbaric kwanciya da Ziora tayi tadaga riga tana shafa ciki, da ace babu vest da har kirjinta za a gani, kawai Momm taji zuciyanta yamata duhu ranta yabaci batai wata wata ba lafiyayyen duka mai zafin gaske takaimata a cinya tace get up stupid girl a firgice Ziora ta taso tana kokarin bare baki jin duka Mommy ta yanka mata mari dayasa tai wani irin ihu da saida gidan duka ya dauka ta dafe kuncinta tana kuka but a buge Mommy tace shaye shaye zaki faramin? Abinda yayyinki maza basu yiba ke zakiyi? Takara kaimata mari na biyu dayasa kawai Ziora tashiga sakin fitsari takama gaban jeans nata sosai jikinta na rawa ran Mommy yakara baci tace fitsari kikeyi a jiki? Yau zanci ubanki yarinyar nan tajuya tana neman abinda zata daketa dashi tai wajen flowers dinsu ta karyo itacce tadawo tana masifa. I will deal with you today and bazaki kara fitaba daga yauba, I m tired of you Ziora are you trying to take my life zatai kanta Chidi yasha gabanta yariketa yace Mommmm zuciyan Mom na tafarfasa tace ka kyaleni Dr, just leave me, Ziora wants to kill me just allow me to kill her first cikin kwantar da zuciya yace all this you re doing right now she doesn t know sabida bata hayyacinta, let her come back to normal kinj shiru yayi ganin Ziora ta taso cikin kuka sosai tana tafiya tana layi jeans dinta ya jike sharkap tana tangadi wani irin heart breaking look Mommy kebin ta dashi sai kuma takasa daurewa tafashe da kuka jikin Chidi tace what am I doing wrong eh? A ina nake slacking a rayuwan Ziora? Why is this girl spoiling akan idanuna? Right before my eyes? Metasha Chidi? Am I a bad Mom? Am I not training this girl? What is happening to your Sister? Eh? What is she trying to become ? Patting bayan Mommy yashiga yi bai iya yace komiba, ahaka Dady yashigo gidan ganin yanda Mommy ke kuka sai yakasa magana kawai sai yayi hanyar flat nasu yana bude kofa yaga Ziora awajen kofan kwance akasan tiles da wando jikake tana bacci, one thing about shaye shaye duk randa kafarayi na farko daman haukan daban ne sabida jikinka bai saba dashi ba, zuwa wajen Mommy da Chidi sukayi jikin Daddy yayi sanyi sosai sai kawai yaduka yadago kanta a sanyaye yace Amrah dago kanta Ziora tayi ganin Daddy yasa ta washe baki tana layi tace Daddyy your wife tadaga hannu tanuna Mom tace she slapped me two tanunamai yatsunta guda biyu tace two times dagokai Daddy yayi yace meya kamata a mata Chidi ? Anatse yace lemme fix lime water shi zatasha Daddy yace okay sai kawai yamike yakama diyar nasa dan yasan Mommy bazatai ba, Ziora bamata iya tafiya kusan daukanta gabaki daya Daddy yayi bai damu da fitsarin ba yawuce da ita dakinsa na sama rigan yacire mata dayake akwai vest ya kwantar da ita akan gadonsa yafito yakalli Mommy daketa share hawaye yace can you help me kicire mata wandon ko nayi da kaina ? Ran Mommy a mugun bace tace kayi da kanka ai kai kabata ta bai sake cemata komiba kawai yashiga dakin Ziora dake kusada nashi yadauko wani short gown yadawo dakin shima Chidi na zuwa ya ijiye lime water din, Daddy yace dagamin ita tsaye Chidi dagata Chidi yayi tana bankarewa ita a dole a barta ta kwanta, Daddy yasamata rigan ta sama kan singlet nata saida rigan ya sauka a knees nata sannan Daddy yasa hannunsa ta kasan rigan yacire botur na jean din baiji kunya ba yarsa ce duka duka yaushe yadena mata wanka da kansa, ya sauke jean din kasa ya zaunar da ita, Chidi yazare wandon daga kafafunta zata kwanta Dady yariketa yace bani ruwan yakai bakinta yace drink Amrah batai musu ba ta karba tanajin tsami tacire kai ta fesoma Daddy a fuska. Ashhhhhhh! Pisshhhhh! Har wani zabura take sabida tsami, Chidi yana kallon Daddy ya goge fuska baiji haushi ba wlh ko kadan, yasake riketa yace daure kisha my Princess Daddy extremely loves this girl and idan har yanaso Amrah ta gyaru saiya danne wannan soyayyan, kawai Chidi ya kwashi kayanta yajuya yafita yawuce dakinsu, Babban yayansa dayakebi Micheal yakira. One thing is dudda shi Micheal bai musulunta ba but yanada kirki and he loves his siblings especially kid sister sa Ziora and baiji dadi ba dayaji zancen tafara drugs suka yanke shawaran zasuma Dady magana a tare bari yagama da ita, da kyar Daddy yasamu tasha sannan ta kwanta tana daura kanta a cinyansa tana hamman bacci, kanta Daddy yashiga shafawa kaman yar yarinya ahaka bacci yayi awon gaba da ita. Daddy yayi shiru yana kallonta he remembers the day da aka haifeta she s always akan kafafunsa har yanzu da girmanta, yayi shiru, ahankali yace you going to su dancing class menene menene da kikeyi i understand you, kullum ina dagamiki kafa cus nasan eventually zaki chanza duk yarinta ne Daddy yayi shiru ahankali ya shafa kumatunta yace Amrah drugs are deadly, they kill, suna lalata hanta, koda, suna bata jini, suna bata brain, su bata lungs why Amrah? I ve always wanted you to be happy but this is not the happiness danake so kiyi happiness na drugs yayi shiru chan ahankali kawai ya gyaramata kwanciya yaja bargo yarufa mata, yana kallonta akai knocking yajuyo Chidi ne yace Dady please come tasowa Daddy yayi yafito babu Mommy a falon, Chidi yace s go to my room binsa Dady yayi yana shiga yaga Maman su zaune gaban system suna video call dawani yaro mai kama da Daddy saidai yafi Chidi girma, yaron na ganin Daddy yace Dad good morning Gyadamai kai Daddy yayi yace Abdullahi how are you ? Anatse yace fine kafin ahankali yace Dady what are we going to do about Ziora? We can t fold hands mu barta ta shiga shaye shaye, tun wuri zamu tareta Dady, please Daddy drop emotions aside ka hukunta yarinyar nan inba hakaba I will come back to Nigeria this week na ladabtar da Ziora sosai Daddy dan ijiyan zuciya Daddy yasauke sannan yahade fuska yace nobody should touch Ziora! Marin da aka mata ya isa! Mommy tace kunga halin Babanku ko? Wai tacigaba da hali haka wazai aureta? Ko kai zaka aureta? Cikin masifa Daddy yace to abarmin y ata mana, nace nagaji da ita ne iyye? Nidai na fada wlh duk wanda yataba mini yarinya saiya gamu da fushina, abarni da Amrah I will handle her my own way, ai ni ba Wawa bane da so zaisa nabar yarinya na shaye shaye ko? Everybody should step out of this and leave everything to me yana maganan yawuce yafita Mommy tasake rushewa da kuka tace kungani ko? Sabida shi yarinya tagama baci gabadaya, sai randa Ziora zataje tai arm robbery kota kaisa police station shine zai taking action? And yace kar atabata ita ga sarauniya ahankali Micheal yace calm down Mommy, stop crying please Chidi yashare mata fuska, Micheal yace m sure Daddy will do something about this Mom, he s not that blind dazaibar Ziora tafara abinda will kill her, he s not going to joke with this trust me Mom kinji gyadamai kai Mommy tayi, Micheal yamusu
Chapter 10 · 0% Book details