Sashe 67
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gani from yanda nake bata attention Mami tagani cus ita kecemin ma nadena tsokananta in aata kuka Imam yace kun yaudareni kaida Mami kunci amanata, sai bayan kun tare jiyane sannan zaka fara nemana wat are you here for? Aliyu how could you stole my only girlfriend from me bayan kai kanada Dr Beeban ka after everything dana muku aduniya, bantaba biyema Mamana da kishinta ba, I was there for you and Mami, how many times zan zauna da Mami just sabida kaje aiki, naba Mami magani, nabata abinci, na dauketa nafita da ita, idan ka batamata rai na lallasheta, I crack jokes to make her happy to make her laugh and to make her smile, I stayed with Mami sama da yanda nake zama da tawa mahaifiyar Aliyu, na rikeku da zuciya daya but loook at wat I get in return eh did I deserve this? imam yafashe da kuka he s so pained he s heartbroken ya mugun ba Aliyu tausayi zuciyan Aliyu yayi wani kalan sanyi. Wlh Allah ne sheda yanason Imam and ko da wasa baitaba sanin Imam na son Ziora ba dabazai taba yarda ya auri wacce kaninsa keso ba wlh saidai yana Mami hakuri yace Amrah ya auri Imam, the way Imam ke kuka sai yaji zuciyansa na crushing kaninsa did not deserve this, ahankali yadawo wajen gadon yakai hannunsa kan fuskan Imam ya sharemai hawaye murya chan kasa yace Maheerrrr yama kasa magana sabida yanda zuciyansa tai nauyi ya lumshe idanu saiya sakesa kawai yadaura hannunsa a goshinsa sabida yanda kansa ke sarawa kafin ya fuzar da iska cikin karfin hali da wannan taurin rai nasa dinnan yakalli Imam yace idan kowa can hurt you aduniyan nan i Aliyu can never hurt you Maheer never, alot happened da banmasan tayaya xan baka labari ba, but one thing i know for sure is bantaba sanin kanason Amrah ba, and I m sure Mami ma bata sanin ba yayi shiru Imam dake kallonsa ganin yanayinsa da body language nasa saiya yarda cus yaga regret da damuwa da tashin hankali a idanun Aliyu, yace toh why did you marry her bayan kanada Dr Beeba? Lumshe idanu yayi yabude yace Mami tabani umarni naje na aurota kan ita bata amince na auri Beeba ba ko bazatai undergoing trail ba, it s a long story the whole thing just happened even I bansan rannan za ai auren ba wallahi! Yayi rantsuwa jikin Imam yayi sanyi cus shima yana son Aliyu yayansa Allah yasani but he loves Amrah more sai yayi shiru yakai bayan hannunsa ya share fuskansa tass yace s okay kariga ka aureta maybe ma anyi mai yuwuwa an wuce wajen dasauri Aliyu ya kallesa yakara dafe kansa yace nooo Imam nothing like that the only abinda ke gabana yanzu is Mami! She s in the hospital getting a trail that might make her or end her right now, and she keeps mentioning your name she wanna see you dasauri Imam yace I am not seeing her kuyakuri but nariga nafita daga rayuwan ku! Sosai Aliyu ke kallonsa maganan ta daki zuciyansa ahankali yace how can I make things right between us? Imam yace you can t! Baka mini wannan soyayyan kanin dazaka iya gwada making things right between us ahankali Aliyu yace me kakeso Imam cus I won t loose my brother for anything in this world, how can I make things right? Cikin wata kalan murya Imam yace I love Amrah Ya Haidar I love her and I can never stop loving her, kuma nina fara ganin yarinyar nan, banda wata budurwa amman kai kanada shi, banda haka Amrah is not your spec kwata kwata bata cikin kalan tsarin matan dakakeso I know that dan haka jiya aka kawota gidanka I know babu abinda ya shiga tsakanin ku sannan baka sonta dan haka inda you wanna make things right between us KA SAKI AMRAH NINA AURETA! Hakanan wani irin bugawa kirjin Aliyu yashiga yi da baitaba jin kalan bugun nan tunda yake aduniya. TOOHHH FAHHH!!!! EPISODE 6 Like deep down sai yaji wani irin tsoro yashigesa na the whole thought na yarabu da Amrah, bawai sonta yake ba or anything kawai he felt this sudden fear na losing Amrah gabansa nata faduwa yakasa magana sai kallon Imam yake dayake kallonsa na kusan 1good minutes, Imam yayi wani murmushi yakai bayan hannunsa ya share fuskansa tasss ba hawaye kodaya yace I was wrong Yaya Aliyu! I was very wrong about you the way without hesitation nayi dedicating my entire life to your sick mother batare danai paying attention to my own mother ba I thought a day will come da you can sacrifice anything too for me without hesitating but I was very wrong, dan haka Ya Haidar, na barka har abada! Allah bama Mami lafiya but bazanje wajenta ba, don t ever look for me consider kanka baka da dan uwa Yasauka daga gadon zai wuce Aliyu yarike hannunsa ya lumshe idanu yana tuna abubuwan da Mami tafadamai dazu wanda she keep emphasizing on ya shirya da Imam yabasa hakuri koma menene, ahankali yace Maheer! Sai yayi shiru idanunsa sunyi ja muryansa become so weak yace Maheer Still yakasa magana muryansa yayi wani irin rauni kaman zaiyi kuka kafin ya fuzar da iska yace Maheer there s nothing dabazan iya sadaukar maka dashi ba aduniyan nan koda mata ce Imam yace to mesa bazaka barmin Amrah ba tunda ba sonta kakeba? Ijiyan zuciya Aliyu yasauke ahankali yace umarnin Mami ne auren Amrah bazan iya rabuwa da itaba sai da yardanta dan haka I need a favor from you Imam ya tsaresa da idanu baice komiba, ahankali Aliyu yace inaso kabani sometime zuwa Mami tadan sami sauki da lapiya I will tell her everything kafin nabar maka I know Mami bazata taba hanawa ba, but please give me some time meanwhile let s go back to normal you are my brother my blood nothing can change that plus Mami misses you please Aliyu yafadi ahankali Imam na kallonsa Yace I will take this as promise sannan har zuwa lokacin da Mami zata sami lpy bazaka tabamin Amrah ba gyadamai kai Aliyu yayi with so much sincerity bawai yaudaransa yakeba har ransa yake masa wannan alkawarin cus he feels babu abinda bazai iya barinma Imam ba tunda yana sonta jibi yanda yake kuka, jibi yanda yarame, jibi inda yadawo yana zama all because of the issue toh akanme bazai iya barmai Amrah ba tunda dai yasan shi bawai yana sonta bane baitabajin son yarinyar aransa kallon Karaman yarinya Mara hankali kawai yake mata Ahankali yace i promise dawani sauri Imam yataho kawai yayi hugging nasa sai kuka harda shesheka yace m sorry Yaya Aliyu, I m so sorry i couldn t answer your calls or calls na Mami, I know she was worried, bazan karaba, I m sorry cikeda dauriya Aliyu yayi patting bayansa yace one thing I ve known all this years is you are a very outspoken mutum, why hide your feelings? Why didn t you let anyone of us know that you are in love with that girl? I m sure Mami dakai zatasa kaje ka aureta not me, never keep anything away from your family, it s okay kaji, ya isa ya isa stop crying Aliyu yashiga lallashin sa sosai har saida Imam yayi shiru sannan yasake sa yace go and wash your face Wucewa bayi Imam yayi don zuwa wanke fuskansa Aliyu yabisa da kallo gabansa nawani irin fadi ba kakkautawa da baisan na menene ba, fitowa Imam yayi saiya wuce wajen wardrobe yasauko da akwatinsa yashiga kwashe kayansa tsaf duk Aliyu na kallonsa yadauki t-shirt yasaka sannan yaja jakan yakalli Aliyu yace s go Ya Haidar gyadamai kai Aliyu yayi suka fito tare motan Aliyu yashiga cus daman baiso da motansa ba abokansa suja kawosa wajen fan cewa yayi yay tafiya sukabar wajen Imam yace muje wajen Mami kafin muje gida EPISODE 6 Wucewa hospital sukayi Aliyu yayi parking suka fito suka wuce cikin asibitin har zuwa dakin Mami daidai ana bude kofan Chidi na fitowa ganin Aliyu da Imam yabasu hannu Imam dasauri yace thank you Dr gyadamai kai Chidi yayi ganin yanda Imam yamai faran faram yau rannan dasuka zo gidansu bai saki hakaba yawuce yatafi abinsa, Aliyu yabude kofa yashiga dakin Mami na zaune jingine da gado tanacin yankakkun fruits da fork she looks slow ba kuzari sosai jikinta but she s fine ganin Imam batasan sanda ta ijiye bowl dinba tace zonan dan gidan ku Maheer murmushi yayi yawuce wajen gadon ya zauna Mami kawai takama kunnensa tace ina ka shiga baka sanar dani ba? How many miss calls dina kagani baka kirani back ba cikeda rigima yace auuuchhh Mami zaki ciremin ear sakin kunnen tayi ta dakamai duka abaya tace nace ina kashiga? Turo mata baki yayi yace just say you miss me, nima i miss you dan bani fruits dinma yasa hannu yadauki bowl na fruits din yakai baki yafara sha Mami ta tsaresa da idanu tana kallonsa sai kawai tai hugging nasa Imam ya tsaya da shan fruits din ya kalleta hawaye ya ciko idanunta sosai tace laifi namaka Imam ko Aliyu ne yamaka wani abun nasan bakin halinsa? Ganin hawayen harsun sauko dasauri yace kinga saisa naki zuwa cus u cry alot, stop crying Mami is not good for you, babu wnada yamin laifi, just get better cus nayi budurwa I will tell you everything about her Aliyu yajuya ahankali yabude kofa yafita daga dakin yana jiyo Mami tafara dariya tace kafara ko Chan bayan asibitin Aliyu yaja yasami kasan wata bishiya yacire takalminsa ya ijiye kawai yazauna akai yayi shiruuu kawai yadamu sosai da alkawarin dayama Imam, on one hand shidai yasan bayason Amrah auren nan in the first place Mami ta turasa yayi so zai iya barinma Imam yarinyar but on the other hand wani faduwa gabansa yake cus aure is not joke da kawai zai saki yarinyar yaba kanninsa sabida ya nuna yanaso, Mami ma zata yarda? Yasan tanason Maheer but zama ya yarda? Abba zai yarda? Iyayen Ziora sukaji ya saketa zasu yarda suba kanninsa to Ya Imam zaiyi? He will be so heartbroken he will be messed up