← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 99

Sashe 30

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

M SHAKUR
EPISODE 2
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 2
Wuraren 11 nasafe Mommy takai church nasu bayan tayi dropping Ziora a Baze, Babban church ne sosai, the biggest Catholic Church a Abuja, and tana cikin manya manyan well respected members na church nasu, parking motansu yayi security ta yafito yabude mata baya, wani dankwali na LV mai kyau da tsada ta warware ta daura akanta saman wig dake kanta, tadauki Bibble nata tasauko daga motan, sanye take dawani half gown daya tsaya mata a guiwa, wlh idanba kasan Mommy tanada manyan yara ba bazaka taba yarda ta haifi manyan yara ba cus jikinta nada kyau and she
s very very pretty, da tsufanta da komi but people still pause and look at her, gashi ta iya gayu, hill ne akafanta, tawuce ta shiga church din tana tafiya anatse da kyau, first row a church din daman nasu ne respected members na church, tazauna tana gyara zama takalli agogon dake daure a wrist dinta na rolex ganin Pastor su baizo ba, bata karasa maida hannunta ba saiga wani dattijon pastor yafito da akalla zaikai 70yrs yana sanye da fararen kaya tareda wani yaro da zaiyi 34yrs biye dashi yana sanye da bakin suit, yasa necktie da cover shoe mai kyau, Mommy ta tsare yaron da idanu, fari ne matashin, ga gashi yatara akansa dayake a gyare yana kamshi, yaron is so handsome all this yaran Igbo masu kudin nan, shima rikeda Bible nasa a hannu, har sukakai gaban podium yaron na cikeda natsuwa yan church kowa yamike tsaye dan agaida Pastor, Pastor yayi murmushi yana gyara zaman mic ya saita bakinsa yace
welcome holy Members for I will not give an opening prayer today
yayi shiru saiya kalli dansa dake sanye da suit ya nunasa yace
this is my Son, Doctor Moses Chike, he just got back from d UK, he just Obtained PHd nasa under Chemical Engineering, I will want him to give us opening prayer
kowa ya gyada kai, mahaifin ya koma baya sai yaron ya matso ya tsaya gaban mumbarin yakalli uban mutanen cikin church din sannan ya runtse idanu yakai hannunsa kirji cikin muryansa mai dadi yace
Heavenly Father, we come before you today with hearts full of gratitude, thanking you for gathering us in this sacred place, as we enter your house, we invite your presence to dwell among us, fill this place with your peace, your love, and your holy spirit, lord, prepare our hearts to receive your word. Open our ears to hear your voice, our minds to understand your truth, and our spirits to respond in faith. May everything we do today bring glory to your name, bless each person here, strengthen the weary, encourage the doubtful, and fill us all with fresh hope. Guide my Dad as he preach, that Your message may flow through him with clarity and power. We surrender this service to You, Jesus. Lead us, teach us, and transform us for Your purpose. In Your mighty name of Jesus we pray
kowa na church din ana ihu akace
Amen
Mommy ma haka tabude idanunta tana kallon yaron wanda cike da natsuwa yakoma baya Babansa yadawo shiya sauko yazo yasami waje yazauna yana bude bibble dan zasu fara karatu, Mommy taji yaron ya burgeta sosai she just wish inama Chidi ko Obinna ko Ebenezer tane haka but no Daddynsu duk ya maida mata da yara musulmi, only first born nata Micheal shine kawai ta tsira he
s still a Christian, cigaba da kallon yaron tayi sai taji kawai tanama Ziora dinta sha
awan yaron sosai.
3hrs services sukayi but bini idanunta nakan yaron dake bude bibble yana karatu yanabin mahaifinsa dayake yana zaune a dayan row dake gefenta she could see him, ana tashi tamike daman as usual tana daya daga cikin important members na Church din, she comes from a rich home, sannan she
s married to a rich man tanada kudinta, banbancinta da Daddy is ita she comes from riches, Daddy kuma works hard and makes money yayi kudi, bata taba sa kudin Daddy a church stuff nata ba, is her own personal money take donating a church nasu sosai.
Alamu Pastor yamata da come with me hakan yasa ta tashi tana tafiya ahankali har zuwa office na pastor dake upstairs ta shiga Pastor yazauna yace
have a sit Madam Florence
zama Mommy tayi dasauri tana crossing leg daidai yaron na shigowa office din, yaron yazo da sauri har kasa gaban Mommy yaduka yasa all legs nasa akasa yace
good afternoon Ma
murmushi Mommy tayi takai hannunta ta taba kafadansa tace
afternoon Son and what
s your name
? Ahankali yace
m Moses Chike Obiora
Mommy tace
oh Chike, it
s so nice to meet you Moses
anatse yace
thank you Ma, and thank you for all you do the this Church, May the Heavenly Father bestow and shower his mercy, and blessings on you
Mommy tace
Amen, Amen, thank you
mikewa yayi yakalli Babansa yace
Daddy I
m going home now I need to rest
Gyadamai kai yayi yace
see you later
Wucewa yayi yafita Mommy tabisa da kallo Pastor na kallonta yayi murmushi yace
how is Ziora Madam Florence
? Mommy tasauke ajiyan zuciya tace
s fine you know, just that stubbornness plus she hates school, but I
m greatful this week taje school, infact I dropped her off before coming here
Pastor yace
ve prayed and prayed on her matter I had a revelation as a prophet, God shows me her marriage is soon
dasauri Mommy takallesa tace
s only 19, she will be 20 in the next coming week
murmushi Pastor yayi yace
s a good marriage base on wat i saw
Mommy tai believing in Pastor nan sosai dan lafiyayyen prophet ne, ahankali tace
is Moses single?
Murmushi Pastor yayi yace
he saw your daughter with her friends at a restaurant can
t remember the name, he snapped her secretly and showed me her picture that he loves this girl he just saw her sitting with some girls a eatry, I told him ha
a I know the girl, I will discuss it with you, Ziora is our daughter though her Dad claims she
s a Muslim, but Ziora blood belongs to Christ
Mommy ta gyadakai tace
exactly
tana murmushi though Allah yasani ko kadan batason Amra tai aure yanzu dai, atleast ko 22yrs ne takai cus she
s so small and batada hankali kwata kwata shine another problem nata, sannan she can swear ba abinda tasani game da men ko marriage ma, but hadasu suyi dating is not a bad idea, maybe ta natsu dan bata taba dating wani ba, infact bamata san menene soyayya ba batada saurayi ko daya, then they watch wat will happen from there idan auren ne yizasuyi, the way bata takurama yaranta kan saisun zama Christian ba haka idan har Ziora taso yaron nan Babanta bai isa yace sai musulmi zata aura ba wlh wlh nan ne zasu sami matsala fa, Mommy takalli Pastor tace
you know Pastor Black we both are parents, and I
m a strong believer of Christ, i actually love your Son for my little Princess, and I will love them to date and get to know each other, my daughter is a virgin and I will love for her to remain so till marriage, Can Moses promise me not to go that Angle?
Dasauri Pastor yace
in my family we don
t practice pre marital sex, Moses is that child among my kids that wanna take after me, he wants to become a Pastor just like me, I assure you he will never take that route with Ziora
Mommy tace
in that case it
s settled he
s welcome to come to my house and see her let them get to know each other
sun dade suna maganganu kafin Mommy tabar church din zuciyanta cike da farin ciki inhar everything works well Ziora will be the luckiest girl on earth she will not suffer, zata auri rich man of god kuma tribe nata Igbo.
KAUNA DA SO
Chapter 30 · 0% Book details