← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 99

Sashe 64

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

na abaya dinnan kawai yadauka ya linke into two koda ace zai daketa dashi bazata taba jin zafi ba kawai tsoro yakeso yabata, kaman zaki Aliyu yayo kanta yadaga igiyan zai chaulamata ihu Ziora tayi sosai kawai tafada jikinsa tai wani mahaukacin hugging nasa kaman zata koma cikinsa tana kuka tana motsi. Yaya Aliyu sorrryyyy don t beat me I will put on the clothes, don t beat me I m sorryyyyyyy Innalillahi wa innailaihi raji un faduwa ma yar igiyan tayi daga hannunsa kirjinsa yashiga bugawa sosai jin yanda Amrah tai hugging nasa ta kankamesa sosai tana manna fuskanta da jikinta a kirjinsa da babu kaya sai yanzu yatuna ma ba kaya ajikinsa yanajin motsin lips nata akan skin dinsa a kirji hawaye nabin kirjinta, she s moving tana shaking in fear jikin laps dinta da kafafunta were seriously brushing his dick dayake asake ta cikin towel yana lilo dan babu komi acikin jikinsa banda towel wani irin erection yafara having da jikinsa yasoma rawa da kyar yace okay i yadanyi shiru sannan yayi gyaran murya. Uhm uhmm yadake yace Amrah fuskanta na kirjinsa tace uhmm ahankali Aliyu yace let me go murya chan kasa tace if I do you will beat me ? Ahankali yace I will not sake kankamesa Ziora tayi wlh bataso ma tasakesa jikinsa kanshi yakeyi kaman taita tauna skin dinsa tanaci, so yake yatureta ko kadan yakasa and yanda numfashinta ke sauka a kirjinsa is turning him on, murya chan kasa yace pleaseee wani murmushi tayi sai ahankali tace Yaya Aliyu you smell so good I want to hug you more so that I will be smelling like you kawai tawani shige jikinsa na bala i da Aliyu baisan sanda kafanda yayi tripping tsabagen rashin karfi ba suka fadi atsorace Ziora tai ihu suka fada gado shi yana kan gado ita tana kan jikinsa hannunsa hai sauka ko inaba sai saman ass dinta da rigan yajaye yayi sama erection dinsa getting bigger da at this point Ziora saitaji abu na ture mata cinya kaman karfe tsabagen curiosity tace Yaya Aliyu I think there s iron object here lemme check is pushing my thighs da zuciya daya tasakeshi ta taso zata duba Aliyu yawani fizgota ta dawo jikinsa a firgice yakawo fuskanta dab da nata cikin kakkausan murya yace a gidanku ba a koyamiki ba kyau yawo ba kaya gaban maza ba ahankali tace cikeda takaici yace nakara kamaki kina yawo ahaka I will beat you turomai baki tayi sosai tace sorrrr Bata karasa sorry ba sabida abinda takaraji dasauri tace Yaya Aliyu there s something here is pushing my thighs dagata Aliyu yayi chak kaman yar paper ya wurga chan karshen gadon yatashi da sauri kafinma ta taso ta gansa yayi wajen kofa yana tafiya abubbude cus tagama tayardashi gabaki daya yace I give you one minutes to get ready foolish girl turomai baki tayi tana murgada masa cikin kumkuni tace I am not foolish Aliyu yafita kawai yarufo mata kofan ko kannansa u Samha da maybe they will be age mate with this girl bazasuyi haukan nan da this girl keyi ba dakinsa yashiga yace very foolish girl! Cikeda masifa yakalli gabansa daya mike gabaki daya yace very foolish thing wat do you mean by standing like this? Tsaki yayi yabude bayi yashiga yace I just hate this damn organ! I can control everything in me minus you yayi maganan yana budema kansa shower cold water. Dogon rigan atampan Ziora ta warware taja zip kasa tasaka bakaramin kyau yamata ba kaman an aunata ya zauna a jikinta sosai tashiga kokarin zuge zip shima takasa batason taje yakusan dukanta kawai saita hakura tadauki turare ta feffesa tadauki dan kwalin kawai tasa akanta sannan ta gyara gadon tass komi datai using tamaida yanda tadauka Step Mom tace tadinga kunna turare sai tadauki jakan islamiyyan da hijabin tashiga neman wani takalmi zata sa yadauki wani flat black slippers tasaka yanda kumbura ta da kafanta sukai kyau ciki ka kalla saika kara kallo tafito tazo galo ta ijiye komi kan kujera sannan taga burber ta kunna walk din yadauko turare daga pantry da aka mata anan falo na turare tasa ta kona, dakin yashiga kanshi tadauki wani karamin burner takai falon sama daidai Aliyu na fitowa cikin wani yadi dark blue mai kyau ya kalleta cus shifa bai yarda ta iya wani abuba yataho dasauri ya karbi burner yace t burn the house down wat do you think you are doing ? Dasauri ta kallesa tace My step Mom said everything I should burn insense Aliyu bai kukata ba kawai yawuce dakinsa da burner yakai bayi ya ijiye yafito yana rufo kofa ya kalleta tana tsaye a wajen yace t burn any insense in this house without my supervision where is your hijab? Ahankali tace palour murya Chan kasa yace s go haushi yabata sai kawai tawuce sa fuuuu tai bene Aliyu yabi bayanta da kallo abude dip din bata ja ba, wajen hijabin tayi ta bude zata saka yace wait tsayawa tayi takallesa ahankali yace zonan tahowa tayi gabansa tana kallonsa hararanta yayi yace do i look like candy? Ta sauke idanunta sai kawai yazagayo tabayanta yasa hannu yaja mata zip din tawuce tadauki hijab tasaka hijab din yamata kyau kawai yadauke idanu daga kallonta tadauki jakan ta rataye tawuce wajen kofa, burner Aliyu yakashe sannan yataho wajen kofan yabude musu zata fita da gudu yace kikamin gudu i will cut those legs with surgical scissors dasauri ta kallesa yafito itama tafito sai lokacin ta lura da tsuntsu tawani ware idanu tamiko hannu tai tapping Aliyu batasan ma tayiba tace Ya Aliyu see a bird hannunta dake jikinsa Aliyu ya kalla saikuma ya kalli how excited she s tana kallon tsuntsu dake cikin cage tace Ya Aliyu the bird is beautiful wat is the name of the bird ? Cikeda bakin hali Aliyu yace Ziora mai big forehead dawani irin sauri Ziora ta kalli Aliyu daya wuce abinsa yadanyi smirking, Ziora tai fuskanta kaman zatai kuka taki tahowa bata taba sanin ma yasan tribal name dinta ba sai yau, Ya Aliyu ko is wired, batare daya kalleta ba yace kikai latti they will punish u in that Islamiyya dasauri ta taho tacika tai fammm tana biyeda shi har side din Mami kofa Aliyu yabude da sallama yashigo Mami na zaune kan kujera itama ta shirya tsaf cikin wani simple free adire tajuyo ta kallosu daidai Ziora na shigowa tana ganin Mami ta mance fushi take tawani daga hannu sama tana murmushi tace Mami oyoyoooo Mami my Besty oyoyooo Mami tabude mata hannu Ziora tawani wuce Aliyu da gudu tai wani tsalle tahau jikin Mami ta rungumeta sosai Aliyu kawai ya tsaya yana kallonsu, ta kankame Mami tace Mami I ve missed you so much saita saki Mami takai bakinta kumatun Mami ta manna mata kiss muah My Mami kinyi kyau sosai, Mami tace kema kinyi kyau this hijab yamiki kyau kwarai, and you smell good too dasauri tace really? I hugged Yaya Aliyu Mami so that I will smell like him, Mami see smell me do I smell like Yaya Aliyu ? Takawo kirjinta hancin Mami Aliyu yaji wani irin kunya kaman zai nutse akasa kawai yayi dakin Mami dasauri yajawo karaman akwatin yace ina mota yabude mota yafice dasauri. EPISODE 6 Saida yafita cikeda hikima Mami tace you smell like Yaya Aliyu but stop telling people what you and your husband do is not good okay gyadama Mami kai tayi dasauri tace okay Mami but I m very happy I hugged him now I m smelling like my Yaya Aliyuuu Mami cikeda sonta tace to sauka ajikina muje, je kitchen kura nurse mutafi ki dauki snacks kisa a jaka dasauri ta wuce kitchen juice kawai tasaka a jaka tafito tareda nurse suka fito compound har zuwa wajen motan Chef tarakosu tana addu a Allah yabada sa a ita zata dinga kai abinci, Mami da kanta tabude ma Ziora gaba tace zauna anan gyadama Mami kai tayi tashiga gaba tazauan Mami ta zauna abaya tareda nurse suna rufo kofan Aliyu yaja motan, cikin Central mosque Islamiyyan yake, he chose islamiyan for her sabida na matan aure ne 9AM to 4PM anan suke zuhur sai asir she will learn prayer more, akwai dalibai she will learn karatu more Mami batace komiba parking yayi yadan kalli Mami yace Mami bari nai dropping nata ciki Mami tai murmushi tace tom shikenan, Amrah ayi karatu da kyau okay, show them you re my Besty Aliyu yahade rai tamau ya tsani kalman nan dasuke kiran junan su, Mami tace I will be in hospital for couple of days too dasauri Ziora ta leko da kyau bayan tace Mami wat did you say? Wat is paining you? Why didn t you tell me wani abu namiki ciwo wait nunamin sai kawai tabude kofan dasauri ta sauko tabude na baya ta shigo takama hannun Mami dasauri tana dubawa saikuma ya taba fuskan Mami da wuyanta tace Mami wat is paining you tell me? Shiru Mami tayi tana kallonta wlh tanason Amrah sai kawai tai hugging nata tace I am going to asibiti Yayanki Dr Muhammad zan fara wani trail pray for me to survive it sabida I want to live you because of you Amrah na and see you give me little babies ka gidana fashewa da kuka sosai Ziora tayi tace Mami you will be fine, I will take care of you, i love you Mami I love youuuu, I don t want you to be sick kinji Mami tai maganan tana shafa fuskan Mami Aliyu duk yana kallonsu ta madubi nurse ma saida taji hawaye sabida yanda Ziora ke cewa she lives Mami, sai kawai Mami tayi hugging nata batason tai kuka amman Amrah na sata kuka abinda Aliyu baya iya jurewa kennan sai kawai ya sauka saga motan, Mami tadago Ziora dake kuka sosai ta share mata fuska tace idan na rasu Amrah nabaki amanan Aliyu I know you are still a small girl but protect and take care of Aliyu for me, baida kowa kinji makema Mami kafada Ziora tayi tace you will not die Mami and I am not going to Islamiyya again I will follow you to
Chapter 64 · 0% Book details