← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 99

Sashe 58

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ass dinta dakana gani kasan yabada mugun laushi and is not that flat su irinsu jikin Ziora najin namiji zasu bude, ga cikinta very flat yadaura idanunsa kan kirjinta boobs dinta ma fa is not as small as yanda yake tunani sai yau da kayan bacci ke jikinta yagani kawai sabida batada kibane ake ganin kaman batada nono tanada ful nono dazai cika hannunta tam tsayayyu ga alamun nipples dinta dayake gani dudda a kwance suke but yanayin rigan baccin yasa yana gani wlh wlh ya salalo ya zone kawai sabida yasamu yadanyi hira da ita freely yau cus shi yana sonta amman ganin Ziora haka da jikinta dakuma gidan dayaga kaman ba kowa ciki sai ita kadai sai yaji duk lissafinsa ya rikice, baimasan meyake yi ba, yakaraso yasami kujera yazauna yana kallon Xiora yace my wife dagokai Ziora tayi cikeda tsiwa tace wat did you just call me? For you information I m a married woman now, married to Dr Aliyu so back off and leave this house Mom has gone to church tadauki tea dinta zata wuce dasauri Moses yamike tsaye yana kallonta tana tahowa, Ya Allah idan Ziora na tafiya kirjinta suma suna binta suna tafiya, wani tampatsa tampatsa da zakaji kaman ka saceta, ko kallonsa batayiba tacigaba da tafiya abinta harta karaso ta saitinsa zatai stairs kawai yarike mata hannu yace My Wife tsabagen rashin kunya da jin haushi Ziora batasan santa ta watsamai tea hannunta a fuskansa ba tea ya wankesa kayansa na baci tace who is your Wife? Are you okay ? Moses yaji ransa yabaci yabude idanunsa tea na bin gashin idanunsa yakalli Ziora yace is this the kind of upbringing your mother gave you? Ganin yanayin fuskansa yasa gaban Ziora yashiga fadi tana kokarin fizge hannunta tace leave me Moses yace be like say man never enter you saisa kikema maza rashin kunya ko Ziora tana kokarin fizge hannunta tace leave me or I will shout Moses bako tsoro yace shout now u think say Moses dey fear dasauri Ziora tai ihu Daddyyyyyyy Moses ya kwashe da dariya yace nobody is in this house apart from gate security, keep shouting I will deal with you today kawai yakai hannunsa zai taba kirjinta dake tsolemai idanu Ziora tai ihu sosai ta daga kafanta ta hambare masa gaba shima yayyinta suka taba koyamata, idan she encounter dan iska a rayuwanta kick his private part and run, this is tun tana yarinya suke gayamata, aiko tanayi taga Moses yasaketa dasauri yana dukawa yakama gabansa ta wando yace Jeesus Christ! Haba wani irin dadi Ziora taji kawai saitahau dariya tace you want to touch me, I will kick your private part, see you now you want to cry is painful abi? Wai sai ta tsaya tana kokarin leka fuskansa cus bata taba sanin zafi abin yake musu ba sai yahau bata tausayi saikuma tai zuru dudda Moses is in pain but yaga rashin wayan Ziora sai kawai da gangan yawani fadi kasan tiles yana kama gabansa yace Daddy my private part I didn t do anything Ziora kick my private part now I m dying dan rawa rawa jikin Ziora yafara tadaiki motsi tana kallonsa, sai kawai Moses yahau haki yana wani bankarewa kaman zai mutu yana hmmmm hmmm hmmmm dawani irin sauri Ziora taduka tace oh my God wat have I done, please don t die Innalillahi who am I gonna call now saita juya dasauri zata wuce tai sama dauko waya kawai Moses yasa kafa ya kwasota jikake timmm tafadi akasa tace Dadddyyyyy kawai Moses yazabura yahau saman ruwan cikinta yace I will make you my wife today Ziora ta yunkuro tana kiciniyan turasa yana maidata da hannu daya while dayan hannunsa yana kokarin kwance botur din wandonsa aka bude kofan dakin nasu dawani irin sauri Moses ya tsaya jikinsa na bala in rawa yashiga juyowa ahankali ido da ido yayi da Mommy dake wani irin kallonsa fuskanta babu rahama kona miskala zarratin, dasauri yashiga kokarin tashi daga kan cikin Ziora dake kuka sosai tana kallon Mommy, Moses yace am is Bai karasa maganan ba sabida daukesa da mari mai zafi da Mommy tayi jikake. Tasssssss! Moses yadafe kuncinsa yana kallon Mommy ta kwance dankwalin saman kanta tadaura aciki tace kai do you know me kuwa? I m mother of boys inada yaran dasuka girme ka, nixakazo har gidana kayi kokarin amfani da my little girl ? Kawai Mommy tashiga dukansa tako ina ba kakkautawa kan Moses na kasa, ana haka Daddy yashigo falon tareda Obinna, ganin Ziora na kuka akasa ga Mommy na kiban Moses dasauri yakama Mommy dake dukan Moses din yace wat happened? Mommy tace I will kill this boy, he tried to abuse my daughter bansan zaizo gidan nan ba yazo, takardun filin church dake hannunna na mance dashi nadawo dauka nagansa akan Ziora, I will kill him today Nwunke Mommy zata kara fizge kanta Daddy daga hannun Daddy tacigaba da kiban Moses Daddy yariketa yakalli Obinna yace call the police dasauri Mommy takallesa. EPISODE 5 Jin maganan police Moses yaduka yayi kneeling dagudu yace I take God beg you don t call the police on me it will tarnish my Dad s reputation he will disown me, punish me, beat me but please don t hurt my father by taking me to police station, he s a good man he s a pastor Daddy cikin fushi yace call the police now Obinna dasauri Mommy tasa hannu tarike wayan Obinna takalli Daddy ranta abace zatai magana sai kawai takalli Moses tace leave this house don t ever step foot in the house ever again wani kallo da Daddy yama Mommy ita kanta saida ta firgita amman takama Moses tabude kofa tafitar dashi daga dakin tamaida kofan tarufe tajuyo takalli Daddy dake kallonta tace I beat him up no need to take him to Police station Nwunke, Pastor Black is one of the best Pastor we have here in Abuja Daddy baice komiba yadaga Ziora yace stop crying my baby, Obinna take her to her room ta chanza kayan nan I m coming dasauri Obinna yazo yawuce da Ziora dakinta chan sama saida Daddy yaji sun rufo kofa sannan yakalli Mommy dake kallonsa yayi folding hannayensa abaya yace I have something to tell you and I m at the point of I don t care idan you accept it or not, Amrah is my daughter Daddy yakalli Mommy right in the eye yace yesterday I got Ziora married to Dr Aliyu! Wani bugawa kirjin Mommy yayi dummmm! Yace you left for church his parents came around after 10 in the morning, I ve wed Ziora to Aliyu according to Islamic right she s Aliyu legal wedded wife, they paid 5million naira as her dowry, this coming Saturday is the day she will be moving out of this house zuwa gidan mijinta, I ve credited your account if you wanna invite people ki tara jama a and celebrate your daughter good and fine if you don t want to good and fine I don t care at this point, she s leaving this house on Saturday! daddy Daddy yana maganan yawuce Mommy na kallonsa yafara hawa staircase yakai kusan tsakiya Mommy da zuciyanta ke tafarfasa tace Ogenechuku! Juyowa Daddy yayi fuskansa ba rahama yace Florence! Wato yay ba mutunci babu ma lallabawa, Mommy takai bayan hannu ta goge hawayen daya zubomata tace wlh inhar ka auran da diyata to wani Dr Aliyu dana tsana I will file a divorce and claim alimony duka dukiyanka na kwashe Daddy yace start calling lawyers din ki now cus aure yariga yafaru kome zakiyi Florence do it, as long as my daughter is happy it s Alhamdulillah for me I don t mind going broke yajuya zai wuce Mommy cikin fushi tace do you even know the Aliyu? Juyowa Daddy yayi yace do you even know the Moses dakika bar gidan nan kikaje har Enugu sabida shi? Shiru Mommy tayi takasa basa amsa, Daddy yace lemme tell you something the foundation of marriage is love, I don t care who Aliyu is as long as Ziora ta furta she loves him I know she will face any obstacle agidansa tajure ta zauna dashi cus that is wat love does, my daughter will never settle for wnada bataso, ke you see that girl tanuna dakin Ziora yace that girl holds the key to my life, Happiness din Amrah is my happiness, bakin cikinta is my bakinciki, I don t mind loosing you or anybody for her, she s wants Aliyu she go for Aliyu, this is the difference between me and you I love my daughter and I value duk abinda takeso and I honor it what about you? Cikin fada sosai Daddy yace you caused all of this! Kin kama kinbar garin nan kin tafi wani waje kinbar yar yarinya in pain, how old is Ziora how old is she? What kind of wicked mother are you? It takes just 24 to 48hrs for your daughter to see someone taga happiness dinta tattare dashi wayaja? Tace tanason aure bazan mata ba? You know this well it was never my intention nama Ziora aure yanzu nafison tai girma takara wayau but you caused everything cikin fada sosai Mommy tace amman koda nakawo Moses ni ai ba maganan aure yanzu nayi ba soyayya nace suyi, are you mad dazakama yarinyar nan aure yanzu Zabura Ziora tayi jin Daddy da Mommy nafada sosai a falo tamike zata fito Obinna yakamata yace dalla sit here ina zaki me ruwanki da fadan su cikin kuka tace my Daddy and My Mommy are fighting Obinna yace ina ruwanki go back and sit down my friend Mommy tace Ziora is 19yrs old, 19yrs old Ogenechuku, child abuse kakeso kayi? She s not ripe for marriage, why will you pay attention to banzan magananta? Tasan menene aure? Tamasan me akeyi a aure? And you go get married to that strict Doctor da agaban idanun mu ma he was so bossy with her kaman wani ubanta do you think Ziora zata tabajin auren irin mazan nan masu girman kai da jiji da kansu? Idanma aure kakeso kamata atleast why didn t you consider marrying
Chapter 58 · 0% Book details