Sashe 60
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tahowa Ziora tayi tace Mommy I m sorry I m so sorry forgive me takai hannu zata taba Mom azuciye Mommy tadauki marfin tukunyan abincin satake kwashe mai zafi ta mangarama Ziora akai ihun da Ziora tayi tadauka suma tayi Mommy tace lemme kill you then I will see who they will carry to Dr Aliyu place tommorow Mommy tadaga pot na rice din zata saki akanta akace Mommmm! Dasauri Mom ta kalli kofa. EPISODE 5 Dasauri Mom ta kalli kofan kitchen din jin yanda aka kirata, wani yarone fari kal mai kama da Mommy sosai, kana ganinsa ya girmi Chidi, yana sanye da jean da riga ga sarkan cross wuyansa, maida pot din Mommy tayi ta ijiye tana murmushi tace Micheal rungumesa Mommy tayi while Chidi dake tareda shi yayi cikin kitchen din yadaga Ziora dake kuka sosai shima Micheal yasaki Mom yataho wajen yace is she injured ? Ahankali Chidi yace Micheal ya rungume Ziora yana patting bayanta yace stop crying Princess, take her inside Chidi yawuce yayi sama da ita Micheal yakalli Mommy yace when did you start beating children like this Mommy? Bansanki da duka ba tura kofan kitchen din Mommy tayi kawai saita fashe da kuka tace Micheal I m just angry, I m hurting ta rungumesa, bayanta yayi tapping yace Mommy I know you re but don t take it out on this poor girl haba Mommy, wat if bamuzo ba were you trying to kill her ne, it s okay Mom, stop crying kinji cikin kuka Mommy tace Micheal I don t want this marriage, I don t want my baby with a hausa man they re wicked people ahankali Micheal yace I know Mom but an riga an daura I will talk to Daddy today okay, I m here now, just calm down da kyar ya lallashi Mom suka fito. Wuraren 12 nadare Micheal yashigo dakin Daddy yazauna gefensa Daddy ya tsaresa da idanu, ahankali Micheal yace Daddy is this guy worth kunata having issue akansa? Daddy why will you even listen to Ziora da she s still a child batasan metakeyi ba? Yaron nan she said she wants him he never said he wanted her, mutumin dake fada da terminal ill mother sa da ita zaiji ko da Ziora ? Anatse Daddy yace a child will become an adult one day ko? Ziora wants this man nabata shi menene aciki? Highest marriage din bai aiki ba tadawo gida we are all here for her tacigaba da rayuwanta and move on dudda ina mata fatan alkhairi hakan bazaima taba faruwa ba da izinin Allah, Micheal anyi auren nan there s nothing I can do, let this poor little girl go live her life please, she will grow and become sensible and earn her place in his heart, banson maganan nan make your Mom understand shiru Micheal yayi yana kallon Daddy sai ahankali yace okay Daddy but try ku shirya da Mommy please gyadamai kai Daddy yayi yamike yafice. Gabaki daya daren asabar dinnan Aliyu yakasa runtsawa the thought of he s married and gobe za a kawomai mata another responsibility sama dana mahaifiyarsa zai hau kansa is driving him insane, har yanzu yakasa understanding the logic behind sakasa auren nan da Mami tayi when she knows he s busy da rashin lafiyanta and funny enough dudda tana faman kata katan biki wlh ko ciwon kai batayiba, mikewa yayi yashiga bayi yadauro alwala yafito yayi salla akan Allah yabasa ikon kiyaye hakkin matarsa, Allah yabasa ikon kula da ita karya zalunceta bawai he s feeling any love for Ziora bane but he s praying sabida Allah yabasa patient na tolerating nonsense nata sannan ya kula da ita yama Mami addu an samun lafiya har 5 yana kan dadduman saida aka kira salla yafito tsakar gidan yakalli flat dinsa da aka gyara ansa flowers pot ta taga an entrance din harda tsuntsu duk aikin Mami ne wai Amrah zataso tsuntsun a cage mai kyau kawai yayi tsuki yawuce yafita dan zuwa salla. Ziora na bacci Daddy yashigo yadagota yace tashi salla bude idanu tayi ahankali takallesa saitai hugging nasa bayanta Daddy yashafa yace happy birthday my Princess may Allah bless you, I forgot I didn t wish you yesterday, as you re starting this new journey ina miki fatan alkhairi may the home be your home forever, Allah yabaku zaman lpy, now jeki salla gyadamai kai tayi ta tashi tawuce bayi tana kallon duka kayanta data kwashe a box nata daza a tafi dasu this morning inji step Mom, tashiga bayi tafito tai salla ta zauna kawai tai shiru tadauka she will be happy today kawai saitaji she s not, Qur anin ta tadauka tahau karatu abinta as usual tundaga Juma a tafara har naasi takarance all suras data iya tana gamawa tadaga hannu tace Ya Allah please make Yaya Aliyu love me okay please My Ya Allah, I love him I can t stop thinking about him, please make him love me tafadi haka tana mikewa tacire hijabin saitaji kirjinta yasaki she feels free takoma gado ta kwanta saikuma tamike tawuce dakin Ya Micheal kofan tabude yana bacci fadawa kansa tayi akan gado yabude idanu da gudu yace Princess dasauri tace Ya Micheal did you tell Mommy sorry cus I am leaving this house today I don t want her to be angry murmushi yayi yace t worry she will forgive y go and greet her Fitowa tayi daga dakin tana kallon lalli da yayi kyau dan bata sabayi ba tabude dakin Mom ahankali Mommy na zaune tana ganinta tamata ihu get out and find your mother, ahankali Ziora tafice kawai zata koma daki Daddy na hayatsa nene yace your step mom is waiting for u go Gyadamai kai tayi tace good morning DDdy tawuce ta tafi Ahankali Daddy yabude dakin Mommy yashiga tana zaune kallo daya tamai tadauke kai Daddy yawuce yaje wajen yazauna ahankali zata tashi yakamota ya rungumeta zata fizge kanta ya manna ta agado duk rigimanta saida ya sadu da ita yace you are my happiness Florence I offend you not Ziora punish me and forgive her please duk uban lallaba da magiya da Daddy yamata Mommy taki hakura. EPISODE 5 Shirya Amarya aka farayi a bangaren step Mom, makeup akama Ziora tasaka wani white gown da net, an mata head sai murmushi take she can t believe she s a bride ana mata hoto, saida aka gama aka kira su Daddy da yayinta su Chidi da duk sun saka sababbin kaya ayi hoto kawai taji kuka, she got so emotional, haba yayinta sukahau dariya suna cewa ita keson aure why is she crying today? Saida Daddy yayi dagaske suka barta, Daddy ya lallasheta aka gyara fuskan danyi hoto dukansu amily portrait banda Mommy, ahankali ta taba Daddy tace My Mommy Daddy tausayi tabama kowa ganin Mommy bazata zo ba aka gama sai kawai tawuce dakin step Mom da gudu tana kuka tacire duka kayan tazauna tace tafasa auren sai lallashinta suke. Wuraren 4 aka shiryata cikin lafayya mai bala in tsada, hadadun SUV guda biyar suka dauka Daddy da duka yayyinta da kanninta su Hassan da step Mom da yan aikin step Mom suka tafi kaita har gidan, da Chidi ake communicating so Mami tasan da zuwan su jama a sun cika gidan Mami makota da abokan arziki sun shigowa Mami wuraren la asar aka watse. Fitowa Mami tayi cikin wani tsadadden lace tasha gwal a wuya da kunne da hannu gawasu mata gefenta guda biyu suna wake suna tafi Chef da nurse anci gayu ana wake wlh bawai karyaba she was sad but jin muryan Mami dan an lullubeta yasa kawai ta dage lullubin ta fizge hannunta daga na Daddy da step Mom tawani rugo da gudu tace Mamiiiii tawani hugging Mami hartana baya zata kadata Chidi yace Amrah Mami tace barmin y Ziora ta kankame Mami sosai saikuma tasa kuka tace Mami how many days now I didn t talk to you I ve missed you Mami are you fine? Tai maganan tana shafa fuskan Mami, Mami kawai na kallonta saita kara hugging nata tace I am very fine but I miss you so much you look so beautiful Masha Allah welcome welcome takama hannunta takalli su Daddy tace bismillah ku suka shiga flat din Mami da aka gyara abubuwan hospital dinnan duk babu Micheal sai kallon ko ina yake atleast ba gidan wahala suka kawo kanwarsu ba duk wani abu da aka dafa saida Mami tasa aka kawo musu shi kansa Daddy saida yace Hajiya yakamata kihuta Mami tace yau rannan yarana ne sunci waina kam har shi kansa Micheal saida yaci waina Mami tace sutashi suje side na Ziora kafin su shiga da Mami da Step Mom suakasa Ziora tai alwala sannan suka shiga da ita flat din Ya Allah wani kamshin turaren wuta ne yamusu sallama falon very big falo ne mai two in one falo combination of kayan dakin da Aliyu yayi ne da na Daddy gidan kaman ba a Nigeria ba, you will not believe everything was put together in just seven days jama a Allah ya azurtamu kawai haka komi yayi kyau fentin gidan wani kalan fari ne off white off white so many things da daddy yagani ma yatuna bai saya ba he was extremely happy ga akwatuna dasuka gani guda 16 Mami tace ba Lokaci saisa bamu kawo akwatunan ta ba Step Mom tace Masha Allah Mami takaisu sama 4 bedroom ne asama kowanne da gado na gani na fada an gyara an shimfida sai kawai Ziora tahau tsalle tace my flat is sooo fine yayyy dakuwa Daddy yamata ta kwashe da dariya Mami tace abarmin ya to be Honest kowa cikinsu were happy with the kind relationship dasuka gani between Mami and Ziora komawa falo akayi aka zazzauna, Daddy ya gyara zama yace to Alhamdulillah the amount of years danai zama cikin hausawa made me understand why bamuga Aliyu ba nasan sai dare ango ke shigowa, dan haka ga yarmu nan mun kawota mun baki amanan ta, Amrah ba tamu bace ba taku ce halak malak yarinya na is still a small girl abubuwa da dama bata iyaba but with your love and constant guidance I know