← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 99

Sashe 51

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zai shigo dakin ai zata zubarmai da mutunci. Aliyu yamata wani tsawa da saida ta firgita tafito daga jikinsa da sauri, Allah yasani bawai zai mareta bane but zai kawai tsoratata ne hakan yasa yawani daga hannu zai wanka mata mari fashewa da kuka Ziora tayi sosai tai cikin gado jikinta gabaki daya ya kidime tace sorry Yaya Ali hannu yadaura saman lips dinsa alamun tamai shiru hakan yasa tai shiru tana hadiye hawayen jikinta na rawa, cikin kakkausan murya yace the next time dazaki kara tabani saina miki marin da you will go blind, foolish girl yajuya zai wuce haryakai wajen kofa yajuyo yana kallonta yanda take kuka mara sauti jikinta ko ina na rawa kuma sai yaji wani iri, saiya dawo ya tsaya gaban gadon yazuba hannunsa cikin aljihu murya chan kasa yace have you eaten? Dasauri ta kallesa da rinanun idanunta saita girgizamai kai, alamun a a tsareta da idanu yayi yace bakisha tea ba? Bayan hannunta tana goge fuskanta kaman yar karaman yarinya tace nasha mugun kallo yamata saiya juya zai wuce saiya tsaya batare daya juyoba yace the next time I will see you sitting like this in front of any man, your body open like this, with this your hair that looks like abacha, you will see the other side of Aliyu, with your mouth like I love you wani murmushi Ziora tayi dayasa ya tsareta da idanu da soft voice yace what is funny ? Ahankali like a little girl tace how did you know Abatcha? Is Igbo food hararanta yayi yace with your big forehead I will soon give u a knock yayi magana yana wucewa sai murmushi Ziora take harya sa hannu zai bude kofa tace Yaya Aliyu juyowa yayi dasauri tadauki pillow tadaura saman fuskanta tace I love youuu sarai yajita yayi kaman baijiba yabude kofa yafice. Mommy na tsaye tareda Moses while Daddy yana tsaye alone, cikeda kamala yayi wajen Daddy dake kallonsa anatse yace you can take her back home Sir, narubata drugs dazakuyi picking a pharmacy Daddy yace okay okay saikuma our bill a ina ake biyane? Ahankali yace you don t have to Sir Daddy zaiyi magana Aliyu yajuya dasauri yawuce Daddy yabisa da kallo wlh yanason yaron, sai kawai yawuce yabude kofa yashiga dakin yatarar da Ziora na murmushi ita kadai tana blushing ga Mommy akanta tana hararanta, baice kalaba kawai yawuce yadauki hijab na yarinyar yabata crocs nata yace s go and get your drugs from the pharmacy Mommy kawai kallon Daddy take wato bayason yabar yarinyar nan tai magana da Moses black hijab dinta Daddy yasa mata wanda ya tsaya mata iya ciki, gown din iya guiwa kana ganin ragowa kafafunta suka fito suka tafi pharmacy tana rike da hannun Daddy sai kalle kalle take, Daddy yasayi magungunan yabiya kudin tsaf sannan yakamata sukai waje yace s go to my car kizauna wucewa sukayi waje tazauna wajen motansa yabude gaba yace shiga ki zauna instead of ta shigan saitai hugging Daddy tafashe da kuka sosai tace I don t want to go Daddy, I want to go to Yaya Aliyuuuu ran Daddy baci yake cus yagaji da lallabata yace wai ke bazaki natsu ba? Wat did I tell you yesterday? I told you I will do something about it, this is his work place so kike naje masa da wata maganan ki someone that is busy trying to save lives, Ziora you re getting me Angry oo, you are getting me angry ooo, my friend get in the damn car right now shiga motan tayi ba musu taxauna tana kuka gwanin van tausayi Daddy yamaida kofan yarufe yawuce yakoma ciki yashiga dakin baima kula Mom ba yadauki jakan Ziora yace we are going we ve been discharge ya wuce yafita abinsa yashiga mita yaja sai gida Ziora kuka take. Around 1 Aliyu yabar hospital din kwata kwata baiga Beeba bama yau bai samu yakirata ba dan tunda ya shiga hospital din bai zauna ba, Masallaci yaje yayi sallan Juma a dayake yama Chidi message kan yanaso ya gansa regarding trial din Mami sunyi zasu hadu a hospital dinsa by 3 na rana, agaban hospital dinsa yayi parking yakirasa waya kan yafito Chidi yace yashigo bude motan Aliyu yayi yamaida yarufe yashiga hospital din yana shiga Chidi na karasowa wajen shima native ne ajikinsa but yard yasaka milk color yaja ganin Aliyu yamikamai hannu yace Assalamu Alaykum ahankali Aliyu yace wslm Chidi yace s go to my office wucewa sukayi office. Shiga office na Chidi sukayi that looks really fine Chidi yace sit please I spoke to Daddy yace anyi discharging nasu ma suna gida gyadamai Kai Aliyu yayi alamun eh, Ya Moh yabude fridge nasa sai yayi turus ganin baida drinks kodaya Aliyu yayi murmushi yace water is okay Dr dan murmushi Chidi yayi yace okay Dr Aliyu yadauko bottle water yakawomai tareda kulle fridge din yadawo yazauna Aliyu yabude ruwan yayi sipping kadan ya ijiye anatse Ya Moh yace are you ready for the trail everything is ready komi ya iso zan iya hadaka da my friend kayi magana dashi kaji progress na mahaifiyarsa anatse Aliyu yace no need I believe in you sai sukai shiru yace I come here to know everything I ve convinced Mami she s ready for the treatment cikeda farin ciki Ya Moh yace wow Alhamdulillah Alhamdulillah, Congratulations Aliyu anatse Aliyu yace when can we start ? Dasauri Chidi yace no time to waste bring her to the hospital tommorow we need to run to test daganan saimu fara we will admit her to watch her progress kafin musan idan zamuyi discharging nata takoma gidane ko bazakuyiba just be positive i will do everything i can to save Mami Aliyu lumshe idanu Aliyu yayi yabude yakalli Chidi kawai ransa ya natsu da Chidi sosai dan shiru yayi chan yace Muhammad dasauri Chidi yace Naam Dr Aliyu dan shiru Aliyu yayi yace can you tell Daddy my parents want to come see him yayi shiru saiya dauke kai yace I want to seek her hand in marriage ware idanu Chidi yayi abin yazomai as shock wai kodai Daddy yama yaron magana ne? Baison kunya yasa Aliyu ya aikata abinda bayaso anatse yace Aliyu are you sure? Ziora is a little girl I think nan da 3 ko 4days nema shine sata shiga 20yrs, my sister is not like the normal yaran Hausawa daka saba gani, ba wannan upbringing din tasamu ba, we have mix parents, my Dady converted and join Islam 20yrs ago our Mother is still a Christian, Amrah is lacking in so many aspects na culture ku, I don t think tanada one single friend hausa balle ma tasan anything akan culture naku, her mode of dressing, talking attitude ya bambam ta da regular yaran society plus she s very slow with Qur ani batai nisa ba, u Hadith da sauransu duk manage ne, I don t think she can make one single hausa food, overall Aliyu bazan maka karyaba Sister na batada hankali bata da wayau are you sure about this? Dan murmushi kadan Aliyu yayi he loves the way Moh was so honest hakan yasa yace nasan waye Amrah and I wanna marry her! Yayi shiru sai chan yace my Mom loves Amrah beyond description Dr Muhammad murmushi sosai Chidi yayi harga Allah da wannan Pastor ya auri kanwarsa gwara Moh sau dubu hakan yasa yace you have my support Aliyu I believe in you and I love your mother and I pray Allah should her her total healing dan haka all the best, I will let my father know in sha Allah mikewa Aliyu yayi yamikamai hannu yacd thanks karba Moh yayi suka fito tare tarako Aliyu har mota yafice yana fita Chidi yaciro wayansa da sauri yashiga kiran Daddy. Daddy na dauka Moh yace Daddy kama Aliyu maganan Ziora ne? Daddy yace no no banmai ba Chidi yace yazo hospital dinmu yacemin yanaso na gayamaka iyayensa sunaso suzo su ganka yanaso ya nemi auren Ziora Daddy yayi shiruuuu kaman mai tunani chan yace I don t know why but wlh zuciyana ya natsu da yaron even though ban taba ganinsa ba in my whole life, do you think I should give him Ziora? Moh yace Toh Daddy if you think about it ba school take zuwa ba, babu abinda takeyi ga Mom ta dage with this Moses Pastor boy the best thing to do is kamata aure, but wait and see his parents kadan waye yaron muyi binvike kawai mu mata auren, Allah knows best Daddy, zatai hankali a gidansa, his Momy is coming to my hospital tommorow zata fara cancer trail Daddy ya jingina kai yace poor woman, Allah yabata lpy, kacemai nace ina gida his parents should come and see me by 10 Text yama Aliyu kan Daddy yace iyayensa suzo 10 gobe Aliyu yamai reply da okay sannan ya aikama Babansa sako da address na gidan Abba yace okay shima Allah ya kaimu, Daddy ya sanar da step Mom ayi lafiyayen girki gobe a barayinta zai kawo bakin. EPISODE 4 Beeba texted him that cikinta na ciwo ne saisa batazo hospital ba, he s feeling so bad for her he decided yadanje yadubata, super market yabiya yamata shopping just random things, su perfumes, chocolates da sauransu sannan yaja mota zuwa gidansu wajajen 6:30 yayi parking yakirata tana dagawa yace I am outside wani ihu tayi cus batasan zaizo dubata ba, kusan 2min yana zauna sai gata tafito tana sanye da abaya ta yafa gyalen abayan asaman kanta ta karaso, bude motan tayi ta shigo tana kallonsa cus yamata kyau sosai tace My Doctor, thanks for coming kaman yafada mata ga abinda ke faruwa but sai yaji yakasa she looks sick, ahankali yace kinsha magani? Gyadamai kai tayi tace yes injection nama kaina, I can t wait to get married nadena ciwon cikin nan tai maganan zata kama hannunsa, dauke hannunsa yayi yakai bayan mota yadauko ledan abinda ya sayo mata yamika mata dasauri Beeba ta ijiye wayanta tace wowww My Haidar thank you so much all this for me tashiga bude ledan tana kallon abubuwan ciki tana murmushi sosai, daidai ana kiran salla, Aliyu yace I have to go
Chapter 51 · 0% Book details