← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 99

Sashe 13

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

aka bude musu suka shiga ga motoci dayawa a parke dan manyan mutane ke zuwa saloon din, parking akayi Momy ta katse wayan aka bude musu kofa ita tafara saukowa tamikoma Ziora hannu kaman wata yar yarinya kama hannun Mamanta tayi tasauko tana turoma Mommy baki tace Mommy ni basai kin bini ba ko kulata Mommy batayiba dan batada lokacinta sauri take hakan yasa kawai taja hannunta suka shiga ciki ga hadaddun mata ana musu abinda sukazo yi mai saloon din na ganin Mommy tace Madam Chigozie long time welcome Ma murmushi Mommy tamata tace see my daughter please amata loosing kan nan a wanke, she has been wanting to dye her hair karki mata turo baki Ziora tayi kaman zatai kuka tace Mommmmy I want to dye my hair zuwa oxblood that s maroon please hararanta Mom tayi tace bazaki ba, wuce a atsefe, a wanke, a kitsa duk da turenci suke maganan, Mommy tace I have a short meeting, I will be back yanzun nan nadauketa Matan tace yes Ma saikin dawo Mommy tadan kalli Ziora cike da so yanda ta turo baki, tadan taba pink lips din nata tace stubborn girl oya follow her binta tayi matan tace s go suka tafi while Mommy tajuya tafice, Ziora harta zauna kan kujera tana yaye gyale za a mata tsifa taga ana ma wata mata jan lalle in the next room da transparent glass ne yarabasu, an gama kunshin kwashewa ma ake, yayi ja sosai dawani irin sauri tasauka matan dake kokarin daukan abin tsifa taga Ziora tawuce wajen kawai tashiga dakin ta duka dab dasu tana kallon lallen a kafan yar dattijuwan da zatakai kusan 57-58yrs fara kal da ita kana ganinta kaga bafulatana, tana sanye da hijabi mai bala in kyau, kallon Ziora data rakube a gefensu tayi tana kallon lallen sosai fa kaman wawiya tace kinaso amiki lalle kema ? Dasauri Ziora tadago kanta ta kalli matan data mata magana fuskanta cike da fara a da kamala da natsuwa sai kawai ta gyadamata kai alamun eh dantana gane hausa but ba sosai ba, like a little Baby ta nuna kunshin da hannu tace I love it so much tai maganan tanakai hannunta da zuciya daya kawai takama hannun Matan tarike sosai tana kallon kunshin dan an kwashe na hannun an goge sai kallo Ziora take, matan ta tsaya shiru tana kallon Ziora da yanda takama hannunta with so much admiration, anatse tace ya sunanki ? Ziora na kallon hannun tace my tribal name is Ziora my Islamic name is Amrah sosai matan ke kallonta tace ba mamanki takawo ki amiki tsifa bane Amrah? Dasauri Ziora ta kalleta dan this time around hausan yamata yawa bata gane duka ba, yanda take kallonta har lokacin tana rikeda hannunta yasa tai murmushi tace go and loose your hair murmushi Amrah tayi takara kallon hannunta saita saki hannun tamike tareda washe mata baki tace bye bye Ma anatse matan tace byee Amrah murmushi tayi tajuya tafita matan tabita da kallo hartaje ta zauna aka fara mata tsifa. Tsifanta yakai kusan rabi tana zaune a wajen taga matar tafito, wani hadaden HK lace ne ajikinta, da hijab dinta a guiwa ya tsaya, hannunta rikeda car key na BMW, kafafunta sanye dawani loafers na bottega, dasauri Ziora tadaga mata hannu tai waving nata itama haka tayi tana mata kyakkyawan murmushi tawuce wajen kofa tana tafiya a natse one by one Ziora tajuyo tana kallonta still saibin kafafunta da hannayenta take da kallo, tana bude kofa tafita Ziora taga yanayin tafiyanta becomes slower, saitaga kaman kafafuwanta na hardewa ahaka takai jikin wata arniyan BMW key hannunta tadaga zata bude kawai Ziora taga matan tai kasa dawani irin sauri ta tashi daga kujeran tana yarda towel tace she fell that woman da gudu tafito mai mata tsifan tabiyota da sauran matayen wajen, Ziora na zuwa wajen ta duka ganin jini a hancin matan yasa ta dagota hankalinta atashe tace am, Ma Ma idanun matan suka shiga rufewa. KAUNA DA SO
Chapter 13 · 0% Book details