← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 99

Sashe 38

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

M SHAKUR
EPISODE 3
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3
s a Dr, baitabajin yana tsoron taba wata ba sai akan Ziora, yanda jikinsa ke tsuma was so obvious Mami tafito daga kitchen rikeda bottle water ganinsu yasa tace
subhanallahi
tazo wajen dasauri tace
kwantar da ita Aliyu
murya chan kasa kaman dan yaron dayakeson Maman sa tai saving nashi yace
muryansa was shaking sai yay shiru ya tattaro duka karfinsa yace
get her off me Mami
ijiye ruwan Mami tayi a natse saitakai hannunta takamo Ziora daga jikinsa, tace
zo taho Amrah
tajawota Ziora tafito daga jikinsa ahankali Mami na zaunar da ita back akan kujeran, Aliyu yajuya yace
give her the water tasha ki shafa mata a fuska get her to eat, i will bring drugs
Yayi staircase batare daya jira amsan Mami ba, Mami tabisa da kallo kafin tabude ruwan ta deba tace
Bismillahi
tashafa kan fuskan Ziora sannan takai bakinta tace
maza sha kinji
baki tabude ta karba, sosai kuma tasha ruwan sannan tabude idanunta da kyau takalli Mami muryanta baya fita sosai tace
I want my Mommyyy
kanta Mami tashafa tace
you will see her soon but calm down, bari namiki tea sai kisha kinji, kwanta kijirani
kwanciya tayi akan kujeran tai shiru tana kallon bangare daya na dakin tana a haka Mami tazo da tea takamota ta bata tea ahankali takesha, she finish everything, bakaramin dadi taji ba tana zaune tadaura kanta jikin Mami, Mami tashiga kwalama Aliyu kira,
Aliyu, Doctor zoka bata maganin ta farka
Kusan 5min Aliyu yabata sannan yafito da magani guda biyu a hannunsa, saikuma first aid box yataho batare daya kalleta ba yazo wajen yamikama Mami maganin yace
s taking one each
Mami tace
okay
sannan yajuyo da kansa yakalli Ziora, hada idanu sukayi da jajayen idanunta tana kallonsa tai lamo ajikin Mamansa yace
Malama let
s get those knees treated
cikin wata yar karaman murya tace
Ya Moh treated it yesterday
Mami dake kallonsu kaman tasami TV dasauri tace
eh bari asamiki magani na yau sabida ya warke da wuri
Mami da kanta takai hannu tadanja riganta saman guiwan kadan dukta kurje sunyi jaaa, Aliyu ya kalli knee din sai kawai yabude first aid box din yaciro wani spray kawai ya bude ya fesa a knees din sosai at first bataji zafi ba yana gamawa taji zafi dasauri tarike Mami tace
Mami is hot
tana fashewa da kuka, Aliyu yamata wani kallo dayasa takai hannayenta saman bakinta ta taushe Mami cikeda fada tace
wai me haka Aliyu? Yarinya na fama da kanta kana damunta, kyalesa Amrah zo ga maganin sha
Mami takai hannu zata ballo maganin dasauri tarike hannun Mami murya chan kasa tace
m fin
bata karasa maganan ba sabida maganan Aliyu.
Take it
hannu tamikama Mami ta karba, Mami ta bata ruwa ta watsa abaki tana bata fuska Aliyu ya harareta yajuya yakoma sama abinsa Mami tace
tashi muje daki
kin tashi tayi kawai ta rirrike Mami sai Mami tabar ta ta kwanta ko 30min ba
a karaba bacci yayi awon gaba da ita Nurse tashigo gidan 9:30 ganin Ziora na bacci tace
ah Mami lafiya diyarki ke bacci
? Mami tace
bataji dadi bane
Wuraren 10 motan da Daddy ke ciki yayi horn gaban wani babban mansion a Enugu, bude gate din akayi aka fito wani babban security ne Daddy yasauke glass na bayan motan security na ganinsa yace
welcome Sir
cikin gida yashiga kusan 1min yabata kafin abudema Daddy gate driver sa yashiga da motan gidan, kai kana ganin gidan kasan gidan masu kudine a Enugu sukai parking Dady yasauka daga motan mata ma
aikaciya tazo tace
welcome Sir, Madam Chimamaka Ngozi has been expecting you
gyadamata kai yayi Daddy yabita sukai ciki zuwa wani kayattaccen palour irin wanda ake gani a Nigerian films dinnan, ga statue na lion a gefe guda, zama yayi tareda sauke ijiyan zuciya aka kawomai palm wine mai kyau mai sanyi kawai yayi shiru yana kallon palm wine din, yayi murmushi yace
get me water instead
ruwa aka kawomai da Hennessy alcahol da pepperd naman kare, ruwan kawai Dady yadauka yabude yasha kadan ya ijiye chan saiga wata mata sanye da arniyan lace tashigo falon tanada kiba sosai da fuskanta a chuchure tsabagen rashin murmushi, su biyu aka Haifa itace first born sai Mommy last akwai yara biyu a tsakaninsu but duk sun mutu yanzu iya ke matsayin naman Mommy, cikin yare Daddy yayi murmushi yace
Ezigbo nikita that
s good morning
ba yabo ba fallasa matan tace
Kedu ka i mere? How are you
? Anatse Daddy yace
mma that
s it
s good
ahankali Dady yace
Nwunye tazo nan dan Allah?
Wani kallo Ngozi tama Daddy tace
ve hurt my sister over and over and over again, me kakeso Ogenechuku you want her life
? Shiru Daddy yamata sai chan cus shi tun farko jininsa bai hadu da Ngozi ba yace
can I see her nazo sabida muyi discussing ne
cikin ihu da daga murya tace
s not seeing you, go back to your second hausa useless wife, you carry hausa woman marry wey no get sense they no sabi cook you join her with my sister en, now she choose a good suitor for Ziora kace no why are you so wicked Ogenechuku eh?
Allah yasani ran Daddy na baci amman ya danne.
KAUNA DA SO
Chapter 38 · 0% Book details