← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 99

Sashe 12

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

M SHAKUR EPISODE 8 KISSA TRAINING CLASS SABO SALO MASU SO SU KOYI KISSA MASU SO SU IYA KISSA MASU SO SU SAN KAN KISSA MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI KISSAN IYA KWACE MIJI BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!! 5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU UMA! KISSA SH NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA KISSA CLASS PAYMENT IS 2k GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH 10k EACH JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS +2347012181461 NOW GET THIS BOOK ON AREWABOOKS CHAPTERS DAYAWA I just published "10" of my story "KAUNA DA SO"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=684fc02238313bffe1cfcf64 Jikin Ziora ba karamin rawa yake nawani irin tsorata da Daddy datayi ba dataga ya wanketa da mari, takalli kowa na dakin, Mommy, Ya Obinna, Ya Chidi ne kawai tadanga Rahama kadan a fuskansa hakan yasa tamikamai hannu tana wani irin fashewa da kuka irin yazo ya ceceta dinnan, Daddy ya dakamata tsawa da saida gidan yadauka yace me kikasha nace? Dukawa tayi da sauri tana rushewa da kuka tagama tsoracewa tace .I don t know the name Daddy! Daddy dake huci kaman wuta yace who gave you? Dasauri tace is Mira! Kadakai Daddy yayi yakalli yayinta yace nabaku izini duk randa kuka kara ganinta da yaran nan ku karkaryata! Ku karkaryata ku kawomin ita zan kaita asibiti, and school ne dai bakiso ko shikenan, Alhamdulillah all my kids have gone to school sun gama dayane kawai yake marine ke ki zauna agida, don t go to school I will never force you again, dagayau bazaki kara fita daga this gate ba, stay in this house and help your Mother with household chores, you think I will seat down and watch you start taking drugs and smile with you? How old are you Amrah? Wlh wlh saina sassaba miki, yaran nan suka kara zuwa inda kike saina kullesu, idan ba kinaso nasa a kullesu ba and file a Petition kan una drugging y ata and send them to jail avoid them, kicigaba da mu amala dasu ki gani, stupid girl kawai mai kan goruba, stand up and get out of my sight, I m grounding you, no going out and no phone, be helping your Mom in the kitchen, get out of my sight wawiya mai kan kaza! Tashi Ziora tayi tana kuka sosai takara kallon Daddy cus she can t believe Daddyn tane yadaketa haka taga ba Rahama a fuskansa, Mommy ta kalla data mata wani mugun kallo hakan yasa tawuce sama ahankali duk suka bita da kallo instead of tawuce dakinta saita wuce dakin Ya Moh ta kwanta agadonsa taja bargo tarufe har kanta tana kuka. Wajajen yahauro sama yabude kofansa ya tsaya turus jin sheshekan kuka shigowa yayi yamaida kofan yarufe yace get out of my room yaye bargon tayi tataso daman Allah ya zuba mata iya kuka kaganta zaka dauka mutuwa aka mata, kallo daya yamata yadauke kai zai wuce ta taso daga gadon da gudu tazo batai wata wata ba tai hugging nasa tasake rushewa da kuka tana shaking tace Ya Moh Daddy slapped me yana tsaye yace good for you tunda kin zama wawiya trying to ruin your life, meya hadaki da drugs Amrah? Bakisan hukuncin shaye shaye a musulunci ba? Annabi yace duk wani abu maisa maye haramun ne, you want to enter hell fire? Girgizamai kai tayi tace no kawai i wanted to know how it feels ne amman bazan karaba calmly yace stay away from those girls you call friends cus they aren t, your way of life plus their way of life is totally different, idan baki da wasu friends ba dole sai kinyi dasu ba am I clear? Gyadamai kai tayi alamun eh, mugun kallo yamata yace wlh duk randa nasake ganinki dasu ranki saiya baci am I clear? Gyadamai kai tayi kafin a shagwabe ta shafa inda Daddy ya mareta tace Daddy slapped me wani kallo yamata yace serves you right yawuce yashiga bayi abinshi yayo wanka harya fito yana daure da towel tana dakin tana kalle kallen fuskanta da camera wayansa, baicemata komiba ya shirya tsaf abinsa yamika mata hannu yace bani wayana kiwuce kije kiyi breakfast wayan tabasa tana makemai kafada tace I don t wanna see Daddy and Mommy abinta ma dariya yake basa yace to kisha zamanki stupid girl yajuya abinsa harya bude kofa yajuya ya kalleta yace arrange my room nagayamiki change those sheet dakika bata with your tears yafice abinsa. Kiri kiri Daddy kasa fita yayi sabida ya mareta abin ya mugun damunsa dudda Mommy na lura dashi batacemai komiba tabarsa kawai, chan ya kalli Mommy yace bazataci abinci ba ? Mommy tahadarai tace ohon mata ni ina ruwana, tama kwana ahaka hade fuska yayi yace kirata taci abinci, why are you like this? I beat her the least you could do saiki jata jiki but you re ignoring her saita shiga wani hali ? Tashi Mommy tayi ta kira yar aikinta aka hada mata breakfast da tea aka kaimata sama. Har dare tana abu daya dukta damu ba waya bawani abu saitaji abin na neman zaman mata zazzabi ma, kanta ciwo jikinta yayi zafi sosai, kaman Ya Moh yasan za ayi haka daya dawo yazo yabata magani tasha bayan yayi da gaske yabata tea sannan yasa ta kwanta tace ya aramata wayansa yaki haka bacci yayi awon gaba da ita. One thing about Ziora shine batada ruko sannan shariya na damunta kaman me, su fada, masifa da menene menene basu cika damunta ba dan a inda akayi anan take zubarwa amman aka shareta jitakeyi duniyan yamata duhu daga Mommy har Daddy tun jiya babu wanda ya kulata, ko lekota basu yiba, Dr ne kawai yake kula da ita, kodan tai bacci ne da wuri ta tashi ma da wuri, jira take Daddy yazo yatadata sallan asuba saidai Ya Moh yatadata salla sai kawai ta tashi ta shiga gyara dakinta da kanta tadauko vacum ta share tafito tafara gyara falon sama ta sharo tsaf har zuwa falon kasa daga ita sai wani vex pink iya cinya, sunada turare ita kesa Mommy siya ma dan bata amfani dashi ta kunna, saita wuce kitchen ta tsaya. Farko farkon fara girmanta tanason girki tana makale da Mommy a kitchen but tunda ta gane yawo dasu Mira bayan ya shiga university dinnan 2months ago tadena saidai Mom ko Chefs dinsu suyi, kawai saita shiga hada breakfast ta kunna AC kitchen din, normal tea tayi ta soya fries tai omlet saitai uwkobi gidan duka yadauki kamshi takai komi dinning ta gyara kitchen din ta wanke hannunta tafito falo still bakowa, sama tawuce ta tsaya tana kallon kofan dakin Mommy saitai jim tawuce dakin knocking tayi shiru sai ahankali tabude Mommy na zaune abinta sanye da pajamas ga glasses a idanunta hannunta rike da bibble tana karantawa kallo daya tamata tace leave my room immediately fashewa da kuka Ziora tayi sai kawai tajuya harta fita saita dawo dagudu tai wajen Mommy kawai tafada jikinta tace m sorry Mommmm Mommy tai shiruuuu saita ijiye bibble din a gefe tace sorry for what when I know bazaki chanza ba ? Dasauri tace I will change, Mommy I ve arranged the house and made breakfast wani kallo Mom tamata tace I will watch you nagani washe baki tayi tace to kin hakura ? Gyadamata kai Mommy tayi da gudu ta rungume Mommy tace yauwa Mom you re my friend, Daddy is not my friend dan murmushi kadan Mommy tayi tace go and shower kinata zufa tashi tayi tawuce Mommy tabita da kallo kalaban kanta sun tsufa sosai. Bayi ta shiga wanka tayi tafito ta shirya short black da crop top pink tafito kowa na dinning harda Daddy da yayi mugun kewanta but yana ganinta yahade fuska kaman baya dariya tana zuwa wajen ahankali tace Daddy good morning morning ya amsa ba wasa hakan yasa ta kara kallonsa idanunta na cicciko da hawaye, Mommy tace zauna to zama tayi Mom tabata tea ta karba tasamata chips ahankali tafara ci bini bini Daddy na kallonta, Mommy ta kalli kanta tace zamuje saloon anjima this your hair is looking rough gyadama Mommy kai tayi Daddy ya share baki yamike yana duba agogon hannunsa yace lemme head to the office bye wife ciccikowa idanun Ziora sukayi Daddy zai wuceta tarike hannunsa da sauri cus she s feeling kaman ba itaba sabida Daddy, dakatawa Daddy yayi yajuyo yadan kalleta, ahankali Ziora tace m sorry Daddy please Daddy hararanta Daddy yayi ya karbe hannunsa yajuya yatafi abinsa Ziora tawuce sama da gudu tana kuka. Around 12 na rana Mommy tabude kofanta tashigo bata dade da tashi daga baccin ba, hakan yasa Mommy tace tashi muje I will drop you at the saloon nabiya church and see my pastor kafin kugama I m sure mun gama meeting tashi tayi duk bamataso ta fitan rashin waya yasa batajin dadin komi, bayi ta shiga kayan jikinta tacire tafito tadauko wani gray Mom jean tasaka tadauko wani milk color shirt mai stripes tasaka ya sauka zuwa cinyanta, hoops earring na gold tasa a kunne sannan tadauki black jersey veil kawai tadaura saman kanta tadauki black flat shoe tasa tadan kalli mirror tana fesa turare tayi bala in kyau sosai she looks so simple and charming tafito, Mommy tace s go batada waya and she s not the one paying for anything hakan yasa ko jaka bata dauka ba tafito Momy dataci gayu ga wig dinta akai tace s go Baby dasauri tazo tai gaba Mommy sai kallonta take kaman jiya ne fa data haifi yarinyar nan amman jibi yanda taketa girma, wajen wata SUV sukayi security yabude musu baya Ziora tafara shiga Mommy tashiga itama aka rufe sannan aka jasu, tunda Mommy tashiga motan waya takeyi Mom tana daya daga cikin manya manyan special members na church nasu ita kadai ake jira a meeting dinma, kusan tafiyan 20mins yakaisu wani babban saloon AR saloon gate
Chapter 12 · 0% Book details