Sashe 7
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 5 KISSA TRAINING CLASS SABO SALO MASU SO SU KOYI KISSA MASU SO SU IYA KISSA MASU SO SU SAN KAN KISSA MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI KISSAN IYA KWACE MIJI BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!! 5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU UMA! KISSA SH NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA KISSA CLASS PAYMENT IS 2k GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH 10k EACH JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS wa.me/+2347012181461 Flat nasu tawuce tana bude kofa taga Mommy zaune a dinning sanye da pajamas ga cup na hibiscus tea a gabanta maid na ijiye mata tray na breakfast dinta, tsareta da idanu Mommy tayi cus tasan daga ina take, wucewa dinning Ziora tayi tazauna akan cinyan Mom kaman yar Baby tace good morning Mommy nazo dakinki but you were sleeping strictly Mommy tace saisa kikaje chan ban hanaki zuwa ba ? Turo baki tayi tace wajen Dadyna fa naje I wanted money Mommy na tsareta da idanu tace Money for what? Ina kudin da aka baki just last week? Rawa bakinta yafara tai yunkuri zata tashi Mommy tace bakisan neman kudi da wuya ba ko? Why is your father spoiling you haka wai? I don t like it, anyways let s pray Mommy takai hannu tadaura saman kanta tana kulle idanu. In the mighty name of Jesus turo baki Ziora tayi idan da sabo tasaba kullum Mommy saita mata addu a, hannu ma tasa tadauki wayan Mommy tana dannawa while Momy na addu ointa, Chidi daya shirya tsaf zai tafi asibiti hannunsa rike da lab-coat yafito yagansu ahaka yayi tsaki yay kofa yace m off to clinic Mom dasauri Ziora tace bye Ya Moh! I love you a little cus u beat me juyowa yayi ya harareta yace who wants your love stubborn girl kawai mai katon kai Ziora zatai magana Mommy dake mata addu a cikeda masifa tace uhnn nmmm turo baki Ziora tayi cikeda gajiya da addu an while Chidi yayi dariya yabude kofa yafice abinsa, kusan 10min Mommy na mata addu a gajiya tayi ta kabar da hannun Mommy daga saman kanta tace Mommy na gaji kaina harya fara ciwo baki kawai Mommy tasaki cikeda takaici tace evil spirit ke damunki, Allah shiryamin ke have breakfast dasauri tace Daddy na yamin tea sama ta wuce dakinta bayi tafada wanka tayi tafito daure da towel tana kallon wayanta da tun jiya takashe, zama tayi ta shiga shafa mai sannan tamike tabude wardrobe nata, wani short tasaka iya cinyanta blue, da crop top red tana kallon agogon dakinta kawai tasa hijab tana fesa turare tajuyo daidai Dady na bude kofan yace yauwa Ustaz dinku yazo Amrah muje fitowa sukayi Mommy na falo tabisu da kallo tana tabe baki suka wuce har waje suka shiga wani building da wani Malami ke ciki da kannenta itama ta shiga tazauna while Daddy na gaisawa dashi, karatu sosai sukayi, Al Qur ani, tajweed, fikhu, hadisi, tauhidi, sai arabiya tana kokari sosai by 11 yatafi ta tashi daidai tana fitowa daga class din security gidansu na tahowa towards her yace Good morning Ma am you have guest Mirabel and Bella dasauri takallesa probably basu sameta a waya ba saisa suka biyota har gida, dasauri tace let them in tana tsaye daga wajen aka bude musu gate yan mata ne su biyu, Mira is 26, Bella kuma is 25 duk sun girmeta, a school dinsu tahadu dasu, dukansu ba yan Abuja bane, Mira yar Jos ce while Bella daga Nasarawa tazo, Mira na sanye da wani mini skirt orange da milk crop top ana ganin saman boobs nata sosai ga attachment tasaka na gashi mai kyau har duwawu, kafanta sanye da sneakers masu kyau, ga leg chain akai, fuskan nan yasha makeup sosai, dayan kuma tana sanye da shirt gown bai karasa guiwanta ba itama taci make up ga uban attachment amman ita kitso ne kanta, dan kyau sunada kyau dukansu black beauties ne, tana ganinsu Ziora tai murmushi ta taho da gudu tai hugging nasu tace shine baku fadamin zakuzo ba Mira mai mini skirt tafara sakinta tana hada fuska tace wat happen to your phone did Mommy seize it ne? Girgizamusu kai tayi, cikeda fada tace toh mesa kika kashe banace ki dinga sanar dani before ki kashe waya ba ? Kaman wata yar karaman baby Ziora tace sorry Mira Bella tace please remove this thing from your head get ready muje golf club din zare hijabin tayi ba musu tace lets go inside suka wuce flat nasu sai kallon gidansu suke yammatan, suna shiga falo babu kowa ciki sai yan aiki Ziora tace bring breakfast for my friends Joy dasauri maid din tace okay sukai sama sai kallon falonsu yammatan suke, sunsan gidan amman basu taba zuwa ba, suna shiga dakinsu tashiga cire kayanta gabansu while sukuma suka shiga tabe tabe, tabarsu tawuce bayi wanka takara yi tafito daure da towel tawuce wardrobe nata dasauri Bella ta taso tabiyota zuwa wardrobe data bude tana kallon kayayyakinta tace Woww look at your clothes Mira tace please allow her to dress Bella, zamuje musai kayan zuwa golf club kafin mu wuce chan fa we re wasting time, my crush ance will be there by 4:30 na yamma, kin karbi kudin daga wajen Daddy Ziora ? Juyowa tayi ta gyadamata kai tace yess jean tadauka tasaka blue da shirt pink mai stripes mai bala in kyau, tasaka earring na channel, sannan tadauki veil baki karami zata daura akai Bella tace why now? Hararanta tayi tace so kike a hanani fita ko ? Knocking kofan akayi tareda budewa Momy ne tashigo tabisu da kallo ranta kawai yafara baci tana ganinsu taganesu dasauri duk sukace Mommy good morning, gyadamusu kai tayi takalli Ziora tace come with me maida kofan wardrobe Ziora tayi tarufe tabi Mamanta while su Mira na tabe baki aranta tace do your worse your daughter can never leave us Bella ta kalli Mira itama haka suka kara tabe baki atare sannan suka shiga fesa designers turarukanta abinsu suna kwasan wanda yamusu a bags nasu. Dakinta Mommy tashiga Ziora ta shigo ta maida kofa tarufe, Mommy tace what are those girls doing in my house ban rabaki dasu ba? Hade fuska Ziora tayi tace they re my friends Mom, besides wai me suka miki you just hate my friends even though they re Christians like you dasauri Mommy tace t you dare call those girls Christians dake bin maza suna shaye shaye dasauri Ziora tace a ina kika taba ganin su suna bin maza Mommy why are you like this? Shiru Mommy tayi tana kallonta tace ni kike maidama magana because of your friends cikeda shagwaba tace Mommy I m an adult! Allow me to make my friends in peace nobody can spoil me, not them not anyone dan shiru Mommy tayi chan tace Ina zaku? Ahankali tace I feel like playing golf today muna gamawa zan dawo baranje ko ina ba I promise please Mommy dan ijiyan zuciya Mommy tasauke tai kwafa tace adawo lpy washe baki Ziora tayi saitazo da gudu cikeda jin dadi tai hugging Mommy tace thank you Mommy tajuya tafita dasauri Mommy tabita da kallo saita daga wayanta tasa security daya yabita batare daya bari sunsan dashi ba tana tsoron yaran nan bataso su bata mata yarinya. Tana shiga dakin tadauki handbag nata da wayanta da ATM da car key tace s go ko damuwa da abubuwan dasuka dauka batayi ba suka fito, Mommy na falo suka mata bye na yarta kawai ta amsa Mommy tace drive safe wata lafiyayyen bmw ta shiga Mira nagaba Bella abaya tai horn aka bude musu gate suka fice, suna ficewa tasa waka suka kara volume sunabi, Mira tadaga wayanta zatai snap tace please remove this thing u tie your head with, this black scarf ba musu tai parking ta cire dan kwalin, kalaban kanta suka sauko sosai ta wurga baya yarage just Riga da jean ajikinta, Mira nabin wakan tana snap da ita sosai while tana driving tana murmushi har wani mall na mugun masu kudi ana saida kayan buga golf dasu stick din awajen. Parking tayi hakanan gabanta ya buga, fitowa sukayi tamaida motan tarufe suka shiga ciki, she looks so beautiful wlh, kafin ka kalli sauran da jikinsu ke nunawa saika kalleta, suka shiga shagon suna trying kayan buga golf, kananun skirt ne farare da half vest da p-cap, bawai ita she can t wear kayan bane but she s scared kar Dady ya ganta ko yayyinta hakan yasa she just bought white sneakers white p cap and white shirt zata saura kan jean na jikinta kawai yafi mata, tai zamanta tana danna waya su Mira suka cigaba da selecting abubuwa batare da sunma tambaya ba cus sunsan money is there ko babu tana kiran Babanta zai tura mata, tana zaune awajen dayake mall ne wajen ta hango wani shagon da ake saida ice cream that looks so tasty ga yara na saya, mikewa tayi zumbur tace I want ice cream ina zuwa bata jira amsansu ba tafice daga shagon da saurinta tai wajen ice cream din tana murmushi ta tsaya tana kallon flavors din kafin azo kanta, a cone tasayi nata, saita sayama su Mirabel a normal cup tabiya da card nata, tarike nasu na cup da aka samata a leda a hannun haggu, while wanda aka samata a cone dinta a hannun dama tana murmushi ita kadai tana tafiya tanakai baki tana lasa ko kadan bata lura da inda aka saka sign na slippery awajen ba, yanzun nan aka gama mopping wajen kawai tasa kafanta dake cikin sneakers tahau tafiya awajen, bazato ba tsammani jikake zuuuut ta zamiye, ice cream na cone nata sai fuskanta ya juye har yana shigan mata idanu da hanci, ledan ice cream nasu shima yayi kasa hakan yasa tai ihu. Auchhhhhhhh jama an dake wajen mezasuyi