← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 99

Sashe 69

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

obvious bai gama kwantawa dan dama gabansa yamike yanada wahalan kwanciya no matter wat, Imam yaji abu yazo mai wuya yamai kaluluwa, komi na jikinsa namai daci sabida ganin dayayi Ya Haidar ya raina masa wayau sannan yakara yaudaransa, yabude baki azuciye zaiyi magana jikake tassssssssss! Aliyu yadaukesa dawani mari da wallahi saida Imam yayi baya tangal tangal zai fadi yadafa bango dasauri yana ganin jiri sosai har runtse idanu yake yana budewa da sauri da sauri dan marin ta mugun gigitasa, itama Ziora tawani kwaye bargon daga saman kanta jin numfashinta zai dauke tana haki zanin gadon da bargon suka tsaya a wuyanta bata bude jikinba dan ta firgita jin karan mari takallo cikin dakin dasauri taga Aliyu ke huci sosai kaman zakin daji yana kallon Imam wani kallan kallo da bata taba gani kan idanunsa ba, yanunamai kofa, cikin kakkausan murya dakeda bala in zafi da nauyi a chure kuma yace get out of this room Maheer! Dakin saida ya amsa muryan Aliyu tsabagen zafi, wani kallon Aliyu Imam yake zuciyansa na tafarfasa ganin shi Aliyu yadaga hannu ya mara yasake bude baki zaiyi magana akaro nabiyu jikake tasssssss!!! Aliyu yadaukesa dawani mari adayan kumatunsa nabiyu wanda yafi nada shigansa, jikin Ziora yafara rawa bata taba ganin ana dukan adult agabanta ba, bata tana sanin hot slap that has sound like this exist aduniyan nan ba sai yau, zata zabura ta tashi daga gadon tsabagen rudewa da tsorata, batare da Aliyu yajuyo yakalleta ba cikin zafi rai yace idan kikai motsi daya daga wajen dakike Amrah you will see the other side of Aliyu! Stay still! Wani kamawa Ziora tayi awajen kaman kankara, Aliyu dake kallon Maheer dake kallonsa dafe da duka kuncinsa biyu idanunsa sunyi jazur sun ciko da ruwa yace baka da hurumin shigowa dakin ma aurata batare da an baka izini ba, idan har zan barka kafurta abinda ke bakin ka shows bansan darajan iyalina ba nor nasan menene matsayina na miji akan matansa, this isn t Jahilliya period, the more kai kokarin bude bakinka zakai magana the more zan hukuntaka get out of this room Maheer! Kwayan idanun da Imam yagani akan Aliyu yasa yajuya yafice daga dakin dan yaga seriousness da anger dabai taba ganin akan idanun Aliyu ba dakuma kishi, Aliyu yabiyosa yafito yana kallon akwatinsa dake wajen, yanuna akwatin yace take your box and leave this flat immediately! Yanda ran Imam ya sosu da wulakantasa da Aliyu yayi gaban Ziora, ya maresa, ya korasa kaman kare da darajansa, da kimansa da ajinsa Aliyu yamai cin mutuncin nan baisan sanda yakalli Aliyu ba cikin daga murya sosai dakuma using harshen turenci yace you never loved Ziora Yaya Aliyu! Infact Ziora bata cikin sahun kalan matan dakake ma so, Mami ce forced you tace ka aureta bugawa kirjin Ziora data kame akan gado yayi dan tana jinsu sarai kaman agabanta ake fadan, Imam yacigaba yace I was the only one and I ve always been the one that loved Ziora while for you baka taba kaunar yarinyar ba Imam na kallonsa sosai yace you hate non hausa indigene people, baka taba son yarinyar da her mother is not a Muslim ba! Or family ta duka converters ba, you don t even look Ziora as a pure Muslim girl and girls like that you promise bazaka taba hada jini dasu ba, sannan yaran arna kyama suke baka, they irritate you Ya Haidar! Kyama suke baka! From the day she started hugging Mami you stop hugging Mami cus you re irritated by the girl cus she eat breathe and suck nonon arniya Christian woman that goes to church! Wani kalan fashewa da kuka Ziora tayi da dukansu sukaji Imam yakara volume yace you don t even believe her Daddy is a true Muslim, to you he s not pure, you believe Igbo people are drinkers of palm wine and dog meat, Aliyu you call this people INYAMURAI! Kawai kallon Imam Aliyu yake he just promised kansa bazai taba cemai yayi shiru ba, he should say everything dake cikinsa cus he knows why he s doing what he s doing, Imam yace ko kyauta aka baka Ziora bakaso me and you know that sabida kanada phobia and kyama for people that are not pure Muslims from birth saisa kace u will divorce her for me that loved her to marry her once Mami taji sauki, then wat d fuck are you doing with her in the room alone? Are you trying to take advantage of this poor innocent girl da baka so kake kyama so kake kaci mata mutunci ka tozartata, what are you doing with her when u have someone that u seriously love Dr Beeba and you worship her, you promise her marriage! Ziora open your eyes Yaya Aliyu is a manipulator, he s just using you so that his Mom get better he dump u sabida yasan Maman sa na sonki, he s not a good person, he can never love you cus his heart belongs to Dr Beeba only! He will never love wacce keda Christian Mother! A girl that her mother wears mini skirt and attachment! A girl that her mother still go to church, he has Zero respect for your parents wani kalan kuka Ziora takeyi harda shesheka cus she loves her Mom, she loves her Dad, she loves her family, bata taba sanin this is the way this people are looking at them ba especially Mom dinta sabida she is not a Muslim ba, and Mom dinta batama musulmai wannan kallon saisa she stays with Dad nasu and she supports them during Ramadan and prayers. Yanda Aliyu kejin kukan Ziora da yanda take shesheka kasan dudda yarinya ce but she s deeply hurt dayakai har born marrow nata, wlh bazaiyi karya ba kawai yaji ya tsani kaninsa Imam, wani kallo kawai yakema Imam da kumatunsa sukai jaaa, ransa yayi tsananin baci ayanda yakeji yakama Imam zai iya kashesa hakan yasa strictly yace get out! Cikin fushi Imam yace give me my woman and see if I will not get out, banga me kakeyi da yarinyar that irritate you ba, anytime she comes close to you you throw up, yo u said there s a way all this children of non believers smells and Ziora namaka that same smel this time around Aliyu yakasa daurewa hannuwansa biyu yakai wuyan Imam EPISODE 7 Tari Imam yafara Aliyu yazare hannunsa daga wuyansa yace leave this house Imam yana tari sosai Imam yakalli kofan dakin yace Ziora come out let s go I m the one that truly loves you not this man! He doesn t deserve you! Look at the beating and the trauma I m getting because of you Ziora I m your true lover, come out Amrah let s go Aliyu yamai wani kallo, wlh yafi karfin yayi dambe da Imam he will show him yau he s not too big ya dispila yaron nan, kawai yawuce dakinsa yashiga ko 1min baiyiba yafito still Imam na wajen tsaye yaki motsi, Aliyu yazo rike da belt Imam yawani kallesa unbelievably yace ni zaka daka? Aliyu da idanunsa suka hau sama yace get out of this house Imam yace bazan fita ba saida Ziora wani irin kwashe Imam Aliyu yayi zaka dauka yaro ya kwashe saiga Imam akasa yana kokarin yakai hannunsa yakama hannun Aliyu, Aliyu yasa kafansa ya take hannunsa, Aliyu yafara dukansa da belt kota ina, haukane kawai Ziora bata yiba gashi takasa motsi jin bugu da duka da ake. Tun Imam na zage zage harya galabaita kaman yana shirin mutuwa Aliyu bugunsa yake hatta mai gadin gidan yajisu dan tunda Imam yafara ihu yajiyosa, saida Aliyu yamai lilis sannan yadagasa yajasa har kasa yafito dashi compound yakawosa har wajen mai gadinsu yace wuce ka kaisa gidansu Isma Ismail karan kansa saida ya tsorata da yanda yaga Aliyu yace angama Oga, Aliyu yawuce yayi ciki yawuce sama yana matukar huci. Kofan da Aliyu yaji ana shirin budewa yasa yajuya da sauri yayi wajen yarigata bude kofan yana kare kofan da duka jikinsa yashigo yamaida kofan ya murza key yana kallonta, zuciya na kara taso mai ganin this girl is still naked amman yadaure ya danne zuciyansa yakasa cemata uppan, hawaye na saukowa daga idanunta tace excuse me Yaya Aliyu I want to go to my Daddd are you mad? Aliyu yadaka mata tsawa ransa yayi tsananin baci yace in your house nakedness business kukeyi for survival? Komawa baya Ziora tayi dasauri tana wani irin kuka ta bala in tsorata ita tama mance she s like this! Ran Aliyu yabaci sosai fa kaman zai rufeta da duka duk da English yake magana yace ke wace irin dakikiyace mara tunani? Sai kin nunama duka mazan duniya jikinki zakiji dadi ko zakije nunama Imam this thing na jikinki you call a woman body ne? Ran Aliyu na zafi kishi na kashesa yayi ihu yace are you a whore? Dawani irin sauri Ziora tadago kanta dudda kukan datakeyi dakuma tsoron datake ciki saida tama Aliyu wani irin kallo, babu wanda yataba suffantata da wannan kalman whore sai Aliyu, maisa yacika bakin magana ne, who did this man think he is? Is he God? After everything daya fadi kan iyayenta yanzu kuma yana kiranta karuwa, waye Aliyu? Zafi zuciyanta yashigan yimata kaman zata hadiye ta mutu sai taji ta tsani Aliyu, batare data dauke idanunta ba daga kansa ba itama cikin bakin zafin rai da kishi tace I am not a whore, your Doctor girlfriend is the whore and you and her will born whore Yaya Aliyu! Ziora tabasa amsa azafafe ba tsoro, sabida tayi sanyi this few days yadauka ita kanwar lasa ce, Aliyu yadade yana kallon Ziora bawai Beeba data zaga kemai ciwo ba yanda she confidently answered him cikeda konewan idanu yafi masa ciwo yakasa magana, Ziora cikeda tsiwa tana goge hawaye tace I wish Yaya Imam is you and you are Yaya Imam so that I will love Yaya Imam because you are nothing but a wicked, arrogant, blunt man, you are nothing like my Mami, Imam is more like her, he s kind, sweet, genuine and always smiling and he s so welcoming bakaman ka ba, and me too I
Chapter 69 · 0% Book details