Sashe 17
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR
EPISODE 1
Strictly da muryansa dake fita da kyar yace
they was an emergency at home I had to rush back home, I left my phone in my room while I
ve been with Mami all this while
sosai kirjinta ke tafarfasa when will this old winch die tasami kan Haidar dinta all to her self? Taki mutuwa? Yaro baida sukuni sabida ita, baida lokacin soyayya akan mene, mata kawai tazama annoba arayuwan danta ga yaronta haddden guy ga mahaukacin ilimi gasa dan baiwa, da kyar ta sassauta muryanta tace
how is she?
Asleep
yafadi kai tsaye da yar karaman murya, dan sassauta muryanta tayi tace
ve missed us Haidar, I
ve missed you, I can
t remember the last time muka zauna and had a good conversation tare tun muna UK, you barely look at me ko a hospital, you are either with patients ko busy making research ko kana gida tareda Mami, in all this do you even know what I
m going through?
Dan shiru yayi he felt a little bit bad cus yasan how much Habiba ke sonsa, Beeba really loves him, ahankali yace
I thought kin bini siyama Mami drugs a mall the other day
dasauri tace
ko kallo na isheka ne, ba dadan mun hadu a hanya bama ai bazan ganka ba
shiru yayi feeling bad ahankali yace
I will check my schedules for next week, I will see you
murmushi tayi sosai tace
thank you, I love you Dr AH
anatse yace
me too
s always serious idan da sabo ta saba da halinsa zatai magana yace
good night
abu taji ya tsaya mata a wuya kaman tacemai durun uwarka da goodnight ta daure da kyar tace
et dreams Mijina
katse wayan yayi ya ijiye yatashi yasa kaya shi yanada wani irin mindset gani yake all those soyayya surutan nan bata lokaci ne, once yace wannan zai aura shine kawai, mena wani this and that kaman yara, dadduma ya shimfida yayi shafa
i da wuturi yadauki Al Qur
ani yakaranta wanda kullum duniya da daddare saiya karanta baya samun time na karantawa da safe sannan yamike yasauka yazo yabude dakin Mami wani blacket yadauka ya shimfida akasa yasa pillow kawai ya kwanta ko yace karya kwana dakinta baya iya bacci yadinga tunani yana saukowa up and down dubata kenan, saisa kwana tareda ita yafi mai alkhairi.
Gaban wani babban gida kaman gari guda yayi horn nan da nan aka budemai gidan ya shiga, babban gidane na gani na fada ga flat manya manya guda biyu, wucewa yayi yay parking yasauko yana tafiya yawuce babban flat din yabude kofa yammata ne a dakin su uku suna hira suna ganinsa atare sukace Ya Imam sannu da zuwa, gyadamusu kai yayi yawuce sama gaban wani daki yayi knocking tareda budewa wata hamshakiyan mata ce zaune ga waya a kunnenta tana magana, tama Imam wani kallo amman ko ajikinsa saima karbe bowl na fruits dake jikinta dayayi ya zauna gefenta yana sha, matan tace
I will call you back Uwale
tana sauke wayan tawani dakamai duka abaya saida fork da fruits dake jikinsa yafadi akasa dasauri Imam ya kalleta yace
Mamaaaa
dakuwa tamai tace
kaci uwaka da Mama, kana ina tun jiya?
Tabe baki yayi yace
ina tareda Nabeel
wani kallo tamai tace
wani Nabeel din? Wanda yazo nemanka dazu shima? Ko wani Nabeel din daban?
Shiru yayi baice komiba tasake haderai tace
kana gidan matan nan ko
? Wayansa yaciro batare dayace komiba yahau dannawa, rai abace Mama ta fizge wayan tace
m talking to you Maheer, me matan nan tabaka da ka kasa fita daga rayuwanta dana danta iyye? Wat are you doing in their house?
Dan kallonta yayi sabida yanda ta kwace wayansa, ahankali yace
Mama all this bitterness na menene? This woman nagadai tarabu da Abba ko? Mama fisabilillahi she
s sick, very sick da mutuwa kawai ake jira amman kullum fada kike akanta, menene aciki dannaje na dubata?
Cikin fushi Mama tace
akwai komi aciki ba babysitter na haifo ba danta na asibiti kai ka kashe wando kana watching over her kaki zuwa kampanin ubanka kai aiki, kwallo ma kaki zuwa kayi
cikin dan fushi yace
m not babysitting anybody Mama, Mami has everything, nurses, chef, her Son makes everything available for her Mama, I
m not babysitting kawai zuwa dubata nake, wai bakida tausayi ne Mama
Eh bandashi kuma banso kana rabansu
Mama tafada da zafi tana nunasa da yatsa tace
kuma ka kara zuwa ban yafe maka ba
shiru yayi yana wani irin kallonta tace
kajini ko
akufule yace
eh bani wayana toh zanje gidansu Nabeel dayazo nemana
cikin fushi tace
better ka kara zuwa kagani wlh ban yafe maka ba
karban wayan yayi yajuya fuuu yafice daga dakin Mama tabisa da harara, yana ficewa compound daidai ana bude gate wani arnen jeep na shigowa ga another car na securities yan sanda dolensa ya tsaya sabida mahaifinsa ne, parking akayi aka budemai baya wani magidanci yabude baya yafito zaiyi kusan 70yrs kawai yanada jiki mai kyau ne yasaka babban kaya, gawani tambarin Nigeria dake wajen aljihun babban rigan kaman mutumin yana rike dawani office a gwamnatin Nigeria, exactly bakin fatar mahaifinsa Aliyu yayo da yanayin jikin da kuma tsayin, yafara tafiya daidai yana tahowa dan dukawa gabansa Imam yayi yace
sannu da zuwa Abba
dakatawa mutumin yayi ya kallesa sosai wani irin mutum ne shi da Allah yamasa hikima da basiri kaman aljani, cikin muryan dattaku yace
yau kwana uku da wuni daya ban saka a idanuna ba Maheer kana ina?
Dan shiru yayi kaman bazai bada amsa ba yace
ina tareda Yaya Aliyu Abba
sake shiru Abba yayi sai kawai ya kadakai yawuce Imam yamike yabisa da kallo idan har shi yau kwana uku bai gansa ba, yafi wata daya rabon da Ya Aliyu yasa kafansa agidan nan cus he
s busy da Mami, kaman yamai magana yakamata yazo ya gaida Abba amman yashare maganan ya shige mota abinsa yabar gidan.
Wuraren to 6 Ziora ta isa gidansu she knows Mami tadawo saloon mai saloon din zata gayamata takai wata wajen Ya Moh a hospital, she knows Mami will call Ya Chidi and confirm kafin tadawo gida, a compound taga Mommy tsaye tana magana da gardener dinsu tabi motan da kallo da Ziora tai parking, itama tamata wani kallo kafin tajuya tashiga flat nasu, waving step Mom dinta dayaga tafito daga flat nata Ziora tayi itama tai waving nata sannan ta shiga flat nasu Momy tace
na kaiki saloon sabida ki gyara kai and let go off this old braid amman kinje saloon kin dawo super woman, heroine and be taking people to the hospital ne cus you have a brother that
s a Dr
dan murmushi Ziora tayi kadan sai kawai tazo tai hugging Mommy, saikuma tafashe da kuka sosai dayasa duk wani masifa da Mommy keji ta hadiye tace
wat is it why are you crying eh? Matan tamiki wani abune
? Girgixama Momy kai tayi saita dago ta kalli Mommy ahankali tace
Mommy I love you so much
baki Mommy tasaki tana kallonta Ziora wannan yarinya ta iya drama, cikin sheshekan kuka dan she
s really emotional tace
I can
t imagine my life without you, Mommy idan kina malaria I use to cry kaman zan mutu balle kuma naji wani babban ciwo yakamaki, I can
t imagine my life without you in it, Mommy I will not survive idan banda ke, Mommy wlh I love you
tasake hugging Mommy tsamtsam da ita kanta Mommy saitaji jikinta duk yayi sanyi, da yar karaman murya tace
kinfi kowa sona yet kinfi kowa kinjin magana ta, and kinfi kowa troubling dina, you
re just a complicated little girl, very mischievous naughty girl kawai
kankame Mommy tayi tai shiru ko murmushi batayiba cus tunanin Mami take tana kallon gefe daya tana tunani ahankali tace
the woman has last stage of Cervical cancer Mommy, she has less than 6month to live!
Jikin Ziora yakar sanyi itama Mommy haka, ahankali Mommy tace
nakira Pastor Joshua yamata addu
a and anoint her? Yanada power na Miracle healing
Tana cikin damuwa tana kuka ne but maganan Mommy saida yasa Ziora tafashe da dariya harda fadi kujera tace
Mommmmm wat is this please? Allah kadai ke bada lafiya not pastor
Mommy ta harareta tace
har guragu Pastor Joshua ya warkan dasu, ku musulmai don
t believe in miracles, anyways ke kika sani I just wanted to help sabida naga spirit naki is low kin damu, tomorow give our driver the car key kimai kwatancen gidan akai while kije saloon ayi kitson nan
gyadama Mom kai tayi tace
bari naje nai salla
Mommy tace
ku kuka sani da 5daily prayers naku
Ziora tai murmushi tace
you will become a Muslim one day zan baki suna Indo
Mommy tace
God forbid! Tufiakwa sunan ma ba dadi, my name is the best name ever, Florence Adaku
Ziora ta tabe baki tace
ko dadi babu wai Florence, Mommy Indo
ta kwashe da dariya Mom na hararanta, dki tashiga tafada bayi tai wanka tafito tai salla sai tunanin Mami take gashi batada number ta data kirata, Dady ya amshe wayanta ko yaushe zai bata wayan oho.
Tana isha
i tai bacci cus tagaji koda Mommy tashigo bata abinci taga tai bacci batajin tun bayan breakfast takara cin wani abincin ba that
s her problem rashin cin abinci.
KAUNA DA SO