← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 99

Sashe 84

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

look at her properly she started crying that I raped her ahaka nabata hakuri and promise her zan aureta Yabasa labarin komi tasss sannan har zuwa kan voice note dayaji awayanta dasauri Chidi yace if she tried to kill Mami har mistakenly nasama Ziora drip din why didn t you report Aliyu? Ijiyan zuciya Aliyu yasauke yace m busy da Mami banda lokacin rigima da kowa, Mami too will not allow me start that rigima, I wanted Mami to be fine before I take up the case naje asibitin mu talk to the director ko zan sami evidence from CCTV camera then report her to police and medical board so that she will get her license revoked, I will never forgive that girl for what she tried to do with Mami and Ziora, she have no idea how far I can go for my family EPISODE 8 Chidi dake kallon Aliyu daya gama magana yace yauwa Dr, it s high time you put her in her place, u don t use tricks to earn a man, everything was a lie is because she studied you tasan bazata taba tsayama ka kalli tsiraicinta ba saisa tace wani abu ya shiga tsakanin ku, Coffe data baka kasha when u were sad she put something inside, she drugged you, Dr someone that is willing to kill your Mom just so that u will be free of burden na Maman ka and marry her can even kill you randa kace bazaka aureta ba! Lumshe idanu Aliyu yayi kawai yayi shiruuuu, Chidi na kallonsa yace I am discharging Mami home tommorow morning, I know you love my sister Aliyu but kadaure kashareta don t bring her back dan lumshe idanu Aliyu yayi kadan yabude kaman bazai iyaba, Chidi yayi murmushi kawai cus ya lura ba a shiga tsakanin ma aurata yace In sha Allah we will do this together and we will get through this together gyadamai kai Aliyu yayi sai alokacin yakai shayin bakinsa ya kurbi kadan. Bayan Abba yaga tafiyan Aliyu kirjinsa bugawa yashiga yi sai kawai yawuce mota yasa akaisa gida direct suna shiga ya sauko daga mota yawuce ciki dasauri yabude kofan falo Mama ce kadai zaune tai crossing legs tana kallon tv tana shan fruitss ganin Alhaji yasa tace Alhaji kadaw Ina Maheer? Abba yatambaya da zafin rai Mama tace mekuma yafaru yayi wani abunne? Wani kallo da Abba yamata yasa tace Allah baka hakuri yana sama dakinsa, nakira maka shi ne ?Wuceta kawai Abba yayi batare daya bata amsaba yayi sama, Mama tabisa da kallon ranta fess daga gani mai apkuwa tariga ta apku, dakin Imam Abba yabude yashiga yana kallon Imam dake kwance kan gadon jikinsa duka ba karfi yamutu sosai yana ganin Abba ya yunkuro ahankali yatashi yazauna yace ina wuni Abba maida kofan Abba yayi yarufe yataho cikin dakin ya tsaya gaban Imam yana kallonsa anatse yace Maheer! Ahankali Imam yace am Abba cikin kakkausan murya yace kai ka aikama da mahaifin Amrah letter cewa Aliyu yasaki Amrah? Dasauri Imam ya kalli Abba cus wlh baisan anyi hakaba dan lokacin baya hayyacinsa, girgixama Abba kai yayi yace Abba yadade yana kallonsa saikuma yace Imam koda wasa na gano dasa hannunka aciki inamai tabbatar maka bazan yafe maka ba saisa nazo dakaina nake maka wannan tambayan cus kafadi gaskiya da bakinka zan yafe maka amman nan gaba nazo nasan gaskiya duk wanda keda hannu ciki badan yafe masa ba Imam na kallon Abba baice komi ba, Abba ya tsaresa da idanu saiya kadakai yafita yawuce dakinsa, Mama data labe dan lungun flowers dake wajen tafito tana murmushi ranta fari kal tawuce ta tafi kitchen ta shiga store dan bawa Beeba update, Beeba na daga wayan Mama tace kaman fa iyayen yarinyar sun tafi da yarsu ayanda naga fuskan Abba ba lpy cike da farin ciki Beeba tace kadan suka gani Mama tace mahaifiyar tasa fa Beeba? Sonake ta sheka? Beeba tace t worry I have plans for her itama, bari na kira Farida nabata labari saida safe ta katse wayan dan tana cikin tsananin farin ciki. Daga Mommy har Daddy kallon yanda Ziora ke kuka suke duke akasa, babu wani wanda ya iya cemata tai shiru kota yakuri, jikin Daddy yayi sanyi he feels terrible, like a bad person, someone that s inconsiderate, to worsen everything for him was the fact dayaji cewa Aliyu is even on admission ya sume, sosai yaji badadi, yaji kaman bai kyautaba, Mommy ta lura da the way Daddy was feeling low sai kawai tamike ta taho wajen Ziora takama kafadanta tace tashi muje daki jikinta zafi, Mommy takalli Daddy tace call another Dr for her Nwuke, she s running temperature Mommy tarike Ziora tace bia, bia, taho taho bamata iya tafiya tsabagen tashin hankali, Yaya Aliyu dataji is on admission really shakes her, Mommy tajata, ahankali take takawa Mommy na lurada ita, ahaka sukahau staircase sunkai kusan 5min kafin su shanye staircase din Mommy tawuce da ita dakinta tazaunar da ita kan gado sai kawai tawuce bayi tahada ruwan zafi sosai abayi tafito cikeda fada tace idan bakimin shiru anan ba saina tattakaki stupid girl, when you were shouting up and down you wanted to marry didn t you know what you should do, or how you should behave a aure? Buckle up cus you are just starting the journey, ba soyaya akeci a aure kullum ba akwai alot of challenges, kimin shiru nace kona bubbugeki hadiye kukan Ziora tayi Mommy takamata tacire mata kaya tai bayi da ita, kai ashe Aliyu lallabata yake, the way Mommy tagasata she thought mutuwa zatayi dan saida ta raina kanta, tagasu har saida taji gabanta kaman ba nataba, Mommy tabarta abayin tafito, lallabawa Ziora tayi tai wankan tsarki da Aliyu yace tadingayi dazu da safe, koda Mommy tadawo tagama towel tabata takamota suka fito Mommy tashafa mata mai tasa mata wata yar gown daya tsaya a knee tace I will bring food for you now lallabawa tayi tasaka hijab datazo dashi tahau kan dadduma tai la asar magrib da isha i duk cikin 3min sannan tadaga hannu sama tana kuka tace Ya Allah please make my Yaya Aliyu well, I don t want him to be sick, I love him very, very much wallahi, I know he s a good person I will never fight him again shigowa dakin Mommy tayi da tea da wani miyan yarensu ta ijiye takamota da kanta take bata abincin abaki tanaci da kyar tasha tea saiga Daddy da wani Dr magunguna yabata da allura aka mata sannan aka samu tai bacci Daddy yatafi dakinsa, Mommy tazauna tabuga tagumi tai shiru tana kallon Ziora tunani daban daban aranta especially yanzu dataga yariga yayi deflowering yarinyarta, ijiyan zuciya ta sauke tai shiru, taja bargo tarufa mata tamike takashe wutan dakin tabude kofa tafita daga dakin tawuce nata dakin batare dataje na Daddy ba, tafada bayi tai wanka tafito tai shirin kwanciya ta kwanta takashe wuta tayi tayi bacci yazo bacci yaki zuwa, sai tunani take, tadamu sosai, yarta is married batason auren yakare tundadai anyi sannan har an sadu, tai shiru ta tashi zaune ta kunna bedside lamp tadauki bible nata tafara addu a, she wants her daughter to be very very happy, tunda taga yarta na son yaron and Chidi ya yaba da halin yaron cus Chidi da wuya yaso mutum yasa kawai taji she wants the marriage to work, yes she supports Ziora tadan zauna agida she will use the period to teach her everything about marriage da yanda suke kama zuciyan miji ayaren su, ijiye bible din tayi around 4:30 na asuba tawuce tashiga bayi tayo wanka tai brush tafito wuraren 5, sauka kasa tayi tashiga kitchen girki tashiga yi na gani na fada, wuraren 6 tagama tsaf tai arranging komi a wani hadadden basket mai bala in kyau sauran ta ijiye a dinning tahayo sama tabude kofan dakin, Ziora tashiga ta dubata she s still sleeping bata running temperature. Mommy tawuce tafita tashiga dakinta tasake wanka saita fito ta shirya cikin wata bubu na adire mai bala in kyau tasaka wig dinta na gashi mai kyau daya tsayamata a kafada, tasa a kunne da sarka da agogo looking very fine ta fesa turare sannan tafito tasauka kasa tawuce tadauki basket din da car key tafito compound tabude motanta tasa basket din abaya tabude gaba tashiga taja motan. Wuraren 5 Aliyu ya farka yaga Chidi na aiki da system, tashi Aliyu yayi yazauna yaga an cire masa drip din yakare and he feels so good and light, Chidi da idanunsa kekan system yace there s toothpaste and new brush a bathroom ka dauro alwala mutafi mosque ahankali Aliyu yasauka baisan wani treatment Chidi yamai ba but he feels better dudda deep down he s still hurt but ciwon dayake yi yaragu sosai bayin yawuce yashiga yadade tsaye gaban madubin wlh wlh tunanin Amrah yake yana wani irin feeling dinta aransa amman yadaure ya kauda tunanin yayi brush, yayi komi yafito yasami Chidi shima yamike suka fito tare har zuwa mosque sukai nafila kafin suyi jam i, azkar Aliyu ya tsaya yayi sannan suka fito suka shigo hospital din zuwa dakin Mami direct bude kofa Chidi yayi nurse na ciki har lokacin tana ganin Dr Chidi ta tashi tana gaidasu Chidi yashigo yana duba Mami komi lpy lau yakalli Aliyu yay murmushi yace bari naje nafara rubuta discharge papers gyadamai kai Aliyu yayi yazo yazauna yana kallon Mami dake bacci peacefully Chidi yabude kofa yafita yana turama Obinna message da wayansa kan yasa security yatura masa footage na jiya da yamma lokacin da aka kawomai da delivery, Obinna yamai watsapp da toh. Wuraren 6 Mami tashiga bude idanunta ahankali Aliyu yana zauna yana kallonta harta karasa bude idanunta tasss tadaura kansa hannunta Aliyu yadauka yarike yasakin mata murmushi mai taushi Mami ta tsaresa da idanu sosai babu wani karfi ajikinta har lokacin amman ahankali tace meke damunka? Bakada lpy ne? Sabida yarame mata A idanu sosai, murmushi yayi yana gyara muryansa yace lafiyana kalau Mami idanunki ne, ya jikinki? Meke miki ciwo yanzu ahankali tace bakomi, ina kabar Amrah da sassafe haka? Dan faduwa gabansa yayi amman saiya daure yace nabarsu da Chef suna hada miki abincin kari,
Chapter 84 · 0% Book details