Sashe 44
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
M SHAKUR
EPISODE 3
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen
an yayi dake maida mata
walisa a gidajensu.
Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?
Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?
To shiga link din grp na Imzeedventure
Kisha mamaki
idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!
Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi
IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar
yale-
yale ce da
ayatarwa da mata sukafi bu
ata musamman
walisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.
Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link
in namu dai domin ganema idanunki.
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.
Koki tuntu
emu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*
Muna da account a Instagram da TikTok @imzeed _venture.
Karku bari ayi babu ku,
Nima M Shakur tuni na antaya
EPISODE 3
Dawani irin gudu Chidi yadauki can na oxygen da aka saka mata, yabisu da gudu Mami ma haka, sukasa Ziora a mota, Aliyu ya kalli Mami he can
t even tell her to go back home kawai yatada motan yaja da mahaukacin gudu yana kiran hospital nasu.
Suna kaiwa bed na jiransu suka sauko da Ziora aka sata agado ana gungurata da gudu Aliyu shima na gudu sosai yana kallonta yace
lab, I need you to run CBC, ABG, RFT, LFT, PT/INR, BNP, D-Dimer, RBS, Ammonia, I also need her tox screen, Blood culture with FAST scan nowww!!!!
Yayi maganan daidai suna shiga da ita wani daki, Chidi da Mami suka tsaya Mami kuka kawai take, ahankali Chidi yakama Mami ya zaunar da ita yace
stop crying Mom she
s gonna be okay stay here lemme call my parents
gyadamai kai tayi, Obinna yafara kira yace mai yazo asibitin nan sannan yakira Daddy ringing daya yadaga, ahankali Chidi yace
Daddy where are you?
Ahankali Daddy yace
gani gaban gidan Maman ka sunma hanani shiga
dan shiru Chidi yayi sai yace
can you just keep everything aside and come back now I mean right now?
Dasauri yace
meya faru Chidi?
Ahankali yace
Ziora is in ICU Daddy I can
t say more just come back
kankarewa Daddy yayi kafin yace
Innalillahi wa innailaihi raji
katse wayan kawai Chidi yayi Daddu yace driver yawuce dashi airport jikinsa na rawa before you know it Obinna yazo duk suna waje.
Mammakala Ziora sukayi da machine Aliyu na kanta he
s doing everything to save her ganin Lab na batamai lokaci and he needs the damn result now kawai yafito da kansa yana wani irin gudu daga Mami Chidi da Obinna duk suka bisa da kallo gabansa na faduwa yawuce Lab din yace
I need the damn result
basu taba ganin Aliyu haka ba, dasauri suka basa some of the test that are ready, ya karba yana dubawa he
s more interested in her toxicology screen report nata, substance din da yagani ance angani a report din he couldn
t believe it yace
can you run this tox screen again
namijin dake lab din yace
this is the 3rd time nake running test din i couldn
t believe it too Sir
Dawani mugun gudu Aliyu yashiga tahowa Chidi dasauri yataresa yace
Dr tell me what is going on?
Ahankali Aliyu yace
your sister needs dialysis right nowwwww!
Ya mannamai paper report nata a kirji yawuce dakin Chidi yadaga paper yana kallo Obinna yazo wajen yace
wat happened Ya Moh wat is wrong with her
? Wani kalan dukawa Chidi yayi Obinna da idanunsa yasoma cikowa da hawaye yace
what happened to my sister?
ahankali Chidi yace
how did she come in contact with this substance?
Obinna yace
wani substance?
Ahankali yace
anga traces na maganin dake shutting all organs dan adam down yamutu gabaki daya? How did she gets it? This is something da sai a manya manyan hospital ake samu, a manya manyan hospital dinma a safe ake boye maganin, how did Ziora gets it?
Yasake tambayan kansa sai duk suka koma suka zauna kusa da Mami dake jan charbi tai wani iri looking super worried.
Wayan Chidi ne yahau ringing yakalla Daddy ne yadaga Ddady yace
ina hospital dinku baku nan kuna Wani hospital
ahankali yace
lemme share my location
yama Daddy sharing, cikin 25min saiga Daddy yana dogara sanda cikinwasu fararen kaya masu bala
in kyau Chidi da Obinna suka tashi Daddy duk ya rude yace
where is my Baby? Where is she
? Jikin Daddy har rawa yake dukansu mikewa sukayi, harda Mami da Aliyu ya kalli idanunta, yana isowa atare Daddy da Mami sukace.
How is Amrah Dr
? Ijiyan zuciya Aliyu yasauke yace
s on dialysis, it will help with flushing d toxins out of her body after that she will be okay
yadan kalli Daddy anatse yabasa hannu yace
Assalamu Alaykum Sir
Daddy ya karba dasauri yace
alaykumus salam, thank you Aliyu for saving my princess thank you
Aliyu ya gyadamai kai ya kalli Chidi yace
a Moment
Chidi yabisa suka matsa gefe Daddy sai kallon Aliyu yake, anatse Aliyu yace
does she follows you to the hospital
? Girgixamai kai Chidi yayi yace
duk sukai shiru Chidi yace
are you sure lab basuyi mistake ba
? Girgixamai kai yayi yace
no basu yiba, muna fara Dialysis din tafara samin sauki, she
s just lucky we caught it early plus she
s young batada wani underline health issue so immune system nata is strong data mutu and also Allah ya kaddara kwana ta na gaba
duk sukai shiru Aliyu yace
I wanna take Mami home
Chidi yace
exactly I was about to say that kar wani infection yashigeta tanada weak immune system please think about the trail dana fada maka
Aliyu ya gyadamai kai yabasa hannu saiya taho yazo wajen Mami yace
Mami lemme take you home
fashewa da kuka Mami tayi tace
I want to stay with my Amrah nika barni Aliyu
kawai Mami tarikicemai Daddy yace
please Ma follow him go home and rest, the way Ziora loves you if anything should happens to you nobody will sleep tafara mana kuka Ma
ahankali yace
Mami please zan kawoki anjima ki dubata yanzu bazama abarku kushuga ba
Chidi yace
Mom please follow him
gyadamusu kai Mami tayi Aliyu yakama hannunta yana tafiya da ita ahankali suka fita daga hospital din daidai Beeba na shigowa sarai Aliyu yaga motanta yayi kaman baigani ba yabude Mami yasata aciki yaxaga zai shiga mazaunin mota Beeba tazo da gudu kafin takaraso yaje motansa dan tun rannan nan yakejin haushinta bayama daukan wayanta sukabar asibiyin Beeba tabisa da kallo ha
a jikinta ne? Me tazo yi a asibiti? Wai haryau ba
a samata drip bane? Daddaikun ranakun duniya ne da Mami bata karban drip what happened she
s still alive? Wucewa yayi ta shiga hospital din.
Tunda Mami tashiga mota take goge hawaye sosai abin ke damunsa ahankali yace
Mami she
s out of danger stop crying okay
gyadamai kai kawai Mami tayi har sukakai gida yayi parking fito da ita yayi yakama hannunta ahankali take tafiya she
s so stress and this is abinda bayaso he
s happy she has been okay but yanzu jikinta zai rikice sabida dan damuwan nan, wucewa flat nasu sukayi, already nurse tazo Chef ma tazo Nurse kadaice a dinning ta mike tace
welcome Mami I
ve been calling you naga wayan na daki gateman yacemin kun fita
gyadamata kai Mami tayi batai magana ba Aliyu yawuce da ita dakinta kofa yabude yace
Mami you need to shower bari naciro miki kayan dazakisa then have breakfast and take drugs
batai musu ba hijab din tacire saita shiga bayin Aliyu yarufo mata kofa yawuce wardrobe yabude yana zaro mata kayan dazata sa yazo gado zai ijiye idanunsa suka sauka akan drip da aka sama Ziora dayaga yakoma kore, gently ya ijiye kayan akan gado, yataho wajen yanabin komi da kallo ya dauki alluran dayaga Chidi yayi which is normal na malaria, drip din yazare yakalla is normal saline tunani yahau yi could this be ruwan dayagani rannan nan dayake shirin yaduba yaga kaman ya chanza color but maganan Imam ya daukemak hankali dasauri yajuya ruwan yaga ko yayi expire ne yaga duka duka 3months ago akai manufacturing ruwan ma kwata kwata expiring date nasa bai matso waswasi ransa yafara masa like could this water be the thing dat has abinda yakusan kashe Ziora? All of a sudden yarinya organs nata na shutting down da ace Mamin sa ce
KAUNA DA SO