Sashe 75
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baiso yatasheta sai ya ijiye ledan akasa yajuya yafita yasauko kasa saida Ismail yagama jera komi sannan yagayamai anjima za a kawo nama sannan yafice yamaida kofa yarufe ya murza key yawuce yakoma sama dakin yabude yashiga yashiga cire kayansa yana kallonta sosai yawuce yashiga bayi wanka yayi yafito daure da towel yana tsane kansa daidai Ziora na bude idanu ta yunkuro zata tashi taji zafi kawai tafashe da kuka this time muryanta nadan fitowa compare to dazu dasafe jikinta na rawa, Aliyu yajuyo dasauri yataho wajen yaduka gabanta yace wat is it why are you crying? Cikin mugun shagwaba tace I want to peeee gyadamata kai yayi saiya tashi chak yadauketa tarikesa da sauri leman jikinsa yasa taji wani yirrrrr ajikinta ta kwakumesa dasauri, bayi yabude yashiga da ita yakaita yadaga riganta yawani shafa bombom dinta Ziora tace ahhhshhhh sabida taji fitsarin yazo sosai ya zaunar da ita ahankali tafara tanajin zafi yajuya yawuce dan tara mata ruwan zafi Ziora tabi jikinsa da kallo especially towel daya daura a waist bayansa is so huge, he s so hot hakanan kawai gabanta sai fadi yake, juyowa Aliyu yayi kaman yaji ajikinsa ana kallonsa dasauri Ziora ta dauke kai tareda turomai baki tana motsi da bakin bamaka gane metake fadi, dan murmushi Aliyu yayi ganin tasoma samin lpy, yace just say Yaya Aliyu take off the towel I want to see your private part yayi maganan muryansa sounding like her Ziora tawani juyo ta kallesa tana juyamai idanu tana turo baki cikeda tsiwa ta langabemai kai batada wani karfi da kuzari tace and I will not do sex with u again murmushi Aliyu yayi wato sex dinne aranta, kaman dan yaro dake tsoro yace t starve me please Wife Amrah! Yayi maganan yana kawo mata hot water daya sirka yayi daidai karba tayi agabansa tai fara kokarin tsarki abunta Aliyu yadauke kai dasauri cus gabansa na bugawa sha awa na kamasa ahankali yace perfume ablution muje kiyi salla my pretty little girl ahankali tace re irritating juyo da kansa yayi ya tsare bakinta da idanu datai magana sai kawai yakawo fuskansa saitin nata faduwa gabanta yashigayi amman takasa matsawa lips dinta yakama ahankali kafin gentle ya matso sosai yahada bakinsa da nata yana sauke ijiyan zuciya. Mmmmmm wani yirrrrr jikin Ziora yayi dasauri takai hannunta tarike hannunsa tongue dinta yajawo yarike yana lashewa kafin ya tsaya yazare bakinsa daga nata cikin whispering yace I love you Amrah! Dasauri Ziora ta kallesa kirjinta nawani irin bugawa dummmmm! Ahankali yace you never and will never irritate me cus everything about you is lovely! You re the queen of my heart! Lumshe idanu yayi yabude yayi cupping sick face nata yace there s no perfect girl in this world but you are my perfect Amrah, I really love you wani sanyi taji ajikinta tundaga kafa harkai batasan sanda tai wani blushing tawani shafa kumatunta da bayan hannu ba tana gyara gaban gashinta trying to look cute all of a sudden, abin yaba Aliyu dariya yace are you blushing? Dawani irin gudu tai hugging nasa ta manna fuskanta a kirjinsa Aliyu yayi hugging nata sosai yace m so glad I married you Amrah wani irin dadi da Ziora keji batasan ma ina zatasa kanta ba saitajaji she s not sick again, fuskanta na cikin kirjinta ahankali tace you love only me or u love that Foreign witch Dr? Murmushi yayi ahankali yace I love just Amrah Muhammad Mrs Aliyu wani kankamesa tayi tsigan jikinta har tashi yake sabida dadi Aliyu yafito da ita daga jikinsa saiya kama kunnensa yace m sorry about everything I said yesterday, I m also sorry about everything my brother said yesterday, I will never leave you, I wanna be your perfect husband will you love me forever? Dasauri ta gyadamai kai tana wani murmushi tana juya idanu saita sake komawa jikinsa kawai she s just so happy da Aliyu yace yana sonta. EPISODE 7 BANGAREN IMAM! Ganin Imam yawuce sama yasa Mami takalli Samha da Amira dasukai zuru zuru tace kuwuce kuje ku kwanta tunda duk kunyi dinner wucewa Amira tayi kitchen tamaida bowl data kawo sannan tafito ita da Samha suka wuce sama, saida Mama ta tabbatar sun shiga dakinsu sannan tawuce kitchen tamaida kofa tarufe tashiga store nasu tamaida kofa tarufe sannan taciro wayanta tai dialing wani number ringing daya aka daga kai tsaye Mama tace I think it s time we use your plan Beeba, Imam can not do this Aliyu yafi karfinsa kuma yau Abban su yagano meke faruwa tsakanin yaran, kome zai faru zai iya cewa Imammu ne daga ta dayan bangaren muryan Beeba ke fita tace dakin barni Aunt da tuntuni na diran masa agidan nan, wlh, wlh Aliyu bai isa ya auri wata ba, tunda kuma yanzu yanunamin ya isa yaje ya auro wata wallahi wallahi saiya aureni nima inba hakaba saina gwadamasa ko shedan yana tsoron kaidin mace, kawai Imam muke bukata yafada mana everything akan baban inyamuran yarinyar gobe muhadu a hotel you will see my plan, nima kuma I think is time i pay Aliyu a visit agidan sa cikin rage murya Mama tace whatever is your plan makesure akwai mutuwan matar nan ciki cus in the first place ita tahana kada a aureki, ga Alhaji yakasa mance da ita kaman mayya Beeba tai wani murmushi mai sauti tace Allah dai yakaimu gobe takatse wayan itama Mama takatse wayan tana kiran wani number again ana dagawa tace Malam wannan addu an nakeso adan mini irin wanda akama Babansu na duk abinda nace yayi yakeyi shinakeso awa d ana Maheer don Allah daga tachan bangaren muryan wani tsoho yace angama Hajjaju sai a aiko da kudin sadaka dasauri Mama tace yanzu kuwa ta katse wayan tashigamai transfer sannan tabude kofa tafito tafice daga kitchen din zuwa dakinta. Hawaye Beeba tashare Farida dake gefenta tace kawai kin zauna Aliyun banza da wofi ya yaudareki, yau kwana nawa kina k ransa with different numbers baya dagawa, wai yama rasa dawa zai yaudareki sai da diyar arna, bari kiji inhar plan dinku baiyi aiki ba akwai Malam dinchan damukaje makarantan sa, kinsan tunda muka bashi 5k dinnan yace anytime mukeda wata matsala muzo yana addu wani kallo Beeba tama Farida tace ni fa bana zuwa boka Farida tace tareda ke muje wajen sa kiga dalibansa ki kirasa boka haba cousin shiru Beeba kawai tayi bata kara magana ba, sai chan tace what if yayi sex da yarinyar and she s a virgin? Farida na kallonta cus bata gane kan maganan ba tace if she s a virgin then wat? Kai Beeba ta shafa ta fuzar da iska tace zai gane baiyi wannan wahalan da struggle da niba, kinsan experiencing exact situation dayataba faruwa da kai dakana maye yana tuna maka da abinda yafaru a lokacin, wat if yagano baitaba abin nan dawata aduniya ba karya namai? Baki Farida ta tabe tace how many yaran inyamurai ne kuma arna virgins? I doubt idan yarinyar is virgin, kuma I doubt idan yamayi kwnaciyan aure da ita tundadai mahaifiyarsa tasa ya aureta and bayason yarinyar ijiyan zuciya Beeba ta sauke sai kawai ta gyara kwnaciya a gado tana lumshe idanu. Da sassafe Abba yafita for his meetings but he plans before the end of the day zai kira Aliyu sabida he s not happy with labaran dayaji abakin Imam jiya kwata kwata infact da abin ma ya kwana aransa, Aliyu ya chanchanci amasa fada shima dan haka zai kirasa. Ko sallan asuba Imam baijeba yau, zuciyansa nauyi yakemai da zafi da ciwo, yes yanason yanason Amrah amman kuma all of a sudden soyayyan dayake mata this days yawani karu azuciyansa kaman zai zare, kaman ana hura wutan soyayyan, ko numfashi yayi ita yake tunawa, kansa kaman zai kama da wuta, kawai so yake yaje ya saceta ya gudu da ita yaje wata duniyan yafara rayuwa da ita kawai, wanka yayi ya shirya yana lissafin yanda zai sace Amrah a zuciyansa yadaga waya yana kiran wani abokinsa dayake aiki a asibitin da Mami take kwance he works a lab suna buga ball tare cus yana bukatan wasu information Mama itama tun safiya ta shirya tsaf tai breakfast tazauna a falo da mayafinta a gefenta da handbag ko motsi batayiba, around 8:30 taji an bude kofa hakan yasa takalli staircase Imam ne ke saukowa yana sanye da jean da t-shirt he looks extremely sad, karasa saukowa yayi yakalli Mama data cikamai idanu yace ina kwana ahankali tace zokai breakfast cikinsa na masa ciwo baiso yaci abinci yanzu dasauri ahankali yace cikina namin ciwo bazan iyacin abinci yanzu ba gyadamai kai Mama tayi tace in that case tsaya nabika akwai inda zaka kaini baisan mesa ba dudda awajen sa kidnapping Ziora is the most important thing but kasa gardama yayi da Mama ya tsaya kawai awajen, Mama tai wani murmushin kasaita taja gyalenta da handbag tamike tazo wajen tace muje Imam yajuya yay gaba tabiyosa har wajen motan sa tashiga gaba yashiga shima yaja motan suka fito yace ina zaki? Anatse tace Casalinda hotel kallonta yayi dasauri jin hotel murmushi Mama tayi tace kadauka I don t care for you ne? U keep making mistake sabida baka nemi shawarata ba jibi dukan dakaci abanza, nasa an kara maka azaban son yarinyar sabida kai tormenting Aliyu amman you just made nonsense and foolish mistakes so I will take over zan kira kuma atattara soyayyan yarinyar a watsar cus babu abinda zanyi da inyamura ahankali Imam yace bakison Inyamura Mama Mama tace kwarai banason inyamura, koda bata auri Aliyu ba bazaka aureta ba, saidai kuma inhar d ana bai sami abinda yakeso ba aka yaudaresa akaci amanan sa shima wanda ya sameta bai cancanci yasameta ba saidai ayi two zero, kuma saina gwada musu kai dan gatan mahaifiyar ka ne kallon Mama Imam yayi sai baice komiba, ahankali Mama tace menene plan dinka before? Kallon Mama yayi sosai yace I wanted to kidnap Amrah take her faraway muyi rayuwan mu ta haifamin babies masu kama da ita murmushi Mama tayi tace i see taka motan da kyau muje har hotel din sukakai yayi parking Mama tabude tafito shima yafito suka shiga Mama na gaba zuwa wani daki room 17 suna zuwa Mama