Sashe 20
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
M SHAKUR
EPISODE 1
https://www.youtube.com/@mshakur
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL
Around 3:30 yagama komi dazaiyi a clinic din, yashiga bathroom nasa yadauro alwala yafito yazare lab-coat na jikinsa yarike a hannu yadauki wayansa da car key da sun shade nasa ya makala yawuce yafita daga office din, ko kadan bai nemi Beeba ba yawuce abinsa yafita yawuce wajen motarsa yabude ya ijiye lab coat nasa a bayan mota yarufe motan yawuce mosque na masallacin su danyi sallan asir.
Sai wajajen 4:15 yafito daga masallacin tundaga nesa ya hango Beeba tsaye jikin motansa sanye da abaya mai kyau black, sassanyar ijiyan zuciya yasauke yakaraso wajen sai kallonsa take, baice mata komi yazagaya ta bangaren driver ya shiga itama tabude dayan side din ta shiga tarufo motan, kunna motan yayi yaja yayi reverse yafita daga hospital din, saida yashiga titi sannan tace
my car is faulty yaki tashi, drop me home
still baice komiba gudu kawai yake a motan abin kara kulal da ita yayi sai kawai takai hannayenta kan fuskanta ta rushe da kuka tace
s all my fault da ban baka budurcina ba da yanzu na auri wani
wani irin daci zuciyan Aliyu yayi babu abinda ya tsana kaman irin rannan da abu ya shiga tsakanin sa da Habiba suna school shi yana PHd lokacin ita kuma tanayin masters, he was battling da ciwon Mami, he was depress, then she came to him agidansa
. He doesn
t even know what happened and how it happened kawai yadawo hayyacinsa yaga yasadu da Habiba, baitaba iskanci in his life ba sai that only one time.
Yanayinsa datagani yasa taji ranta yayi wani irin fari, takai bayan hannu ta goge fuskanta tace
bayan ka yaudareni yanzu saimin wasa da hankali kake kaki aurena shekaruna na tafiya
haryakai anguwansu bai cemata anything ba yayi parking a kofar gidansu, tasan sarai the only thing dazaisa yayi magana shine idan tazauna taki fita daga motan dan yana sauri yaje yaga mahaifiyarsa, kusan 10min taki sauka tana nan zaune hakan yasa yace
get out
wani kallo tamai tace
bazan fita ba saika gayamin yaushe zamuyi aure
lumshe idanu yayi yabude yamata wani kallo da saida kayan cikinta suka kada amman ta daure ai ba tsoronsa takeba yace
idan bazan aureki ba i will tell you, ba tsoronki nake ba cus bakikai naji tsoronki ba, you can
t force me to marry you! Cus aure is my decision, there
s nothing you don
t know about me so i will say this one last time
yayi shiru sannan yajuyo yakalleta da kyau kaman yanda take kallonsa gabanta na faduwa sosai yace
you knew well wat i hate the most is tado da maganan mistake we committed years ago wanda har yau nadaman hakan nake cus that
s not me, if you think blackmailing with that can make me marry you Bee you
re very very wrong, I want to marry you cus i know is the right thing to do not because of wat happened between us in the past, and I
m not getting married now cus i have a very very sick mother at home that needs me more than anything aduniyan nan! Now get out i need to head home
Habiba zatai magana yawani daga mata hannu da batasan sanda tai shiru gabanta yayi mummunan faduwa ba cus tadauka marinta zaiyi, kwayan idanunsa data gani yasa tabude motan kawai tafice yatada motan yaja yabar wajen.
Dakinta Obinna ya shigo yace
Daddy said get ready he
s dropping you in school
wanka tayi tafito ta shirya cikin shirt mai long hand pink yanada stripes farare tasaka wani white singlet mai aciki tasaka wani simple necklace mai kyau daya sauko, saitasa wani Mom jean black bai kamata ba free jean ne tasaka tadaura kan white singlet din tasaka wani belt na LV white, sannan yazauna bakin gadon tasaka sneakers white na Prada mai bala
in kyau, saita dauki black jearsy veil dinta asaman kanta da dayake a gyare an mata parking tanada black hair mai bala
in kyau, sannan tadauki bagpack da books nata ke ciki black ta rataya ta tsaya gaban madubi tashafa lipgloss tadauki turare tafesa tayi wani irin kyau sai kamshi take tafito Daddy baya falo Mommy dake falo tace
s waiting for you a mota fine girl saura ki kara bin yaran nan
turoma Mommy baki tayi tawuce tafice abinta zuwa compound tawuce motan Daddy tabude baya ta shiga ashagwabe tace
phoneeeeee Daddy please
hararanta Daddy yayi yace
s go
driver yaja motan.
hugging Daddy tayi tai lamo ajikinsa tana turo baki duktai kaman marainiya Dady shima yayi kaman basu ganeba har saida sukakai school har zuwa department nasu driver yayi parking, Daddy yace
tashi ajikina my friend kiwuce school
tasowa tayi tana wani kallon Daddy kaman yar yarinya, Daddy yace
sainaga kin chanza kin rabu da yaran nan then i will give you your phone back
turomai baki tayi zatai magana yace
sauka kitafi I don
t want to hear anything
sauka tayi saikuma tahau murmushi tace
Daddy bye bye I love you my Daddy
washe baki yayi yace
I love you too but change before mu shirya
murmushi tamai tajuya tawuce class nasu ta shiga chan karshen class din ta zauna sai bata rai take ana haka lecturer yashigo class dayake 100 level ne mathematics ake musu, to be honest babu abinda bata ganewa amman ita kawai batason school dinne, saitamayi kwanciyanta ta daura kanta akan desk tai shiru, Mami ne tafado mata arai batasan mesa ba sake tashi zaune tai saita kalli wata yarinya dake gefenta tace
Hi kinada bolt a wayanki?
Kallonta yarinyar tayi, Ziora looks so fine and very cute, dressing nata yamata kyau, gyadamata kai tayi, Ziora tace
dan aramin
bata wayan yarinyar tayi Ziora ta karba tasa address na gidan Mami tai shiru tana tunani sai kawai ta kira bolt din, cikin 3 minutes aka rubuta driver yayi arriving location plate number ta kalla harta haddace tama yarinyar murmushi tace
thank youuu
tabata wayan sannan tamike tana sukutan jakan tafice abinta tana fita taga bolt din tawuce ta shiga yaja mota, gabanta sai faduwa yake toh yanzu tace meya kawota gidan mutane? Mezatace? Bayan yaron ta yamata wulakanci jiya, mema zataje tayi? Kaman tace yajuya ya maidata saita kasa kuma, data koma Shegiyar school din gwara taje wajen Mami abinta, ahaka har sukakai unguwan yayi parking gaban gidan taciro kudinsa 5k tabasa tafito saikuma ta tsaya tana kallon gidan tarasa yanda zatayi, kunya taji tanaji itada ba ruwanta da kunya, wasa wasa takai kusan 5min ahaka tarasa yanda zatayi kawai taji an bude gate an fito batama tsaya ta kalli waye yafito ba ta juya da sauri tafara tafiya, tayi tafiya one two taji ance.
Hey Amrah!
Har cikin ranta taji sunan hakan yasa gabanta ya fadi dum! Ta tsaya chak kaman an dasa kafanta a wajen sai kuma tajuyo ahankali, hada ido tayi da mutumin daya kirata yar shaye shaye jiya yana sanye da kayan gym short da riga mai kaman shimi ga headphone kansa daya sauke a wuya yana kallonta yana zuba kamshi sosai yayi bala
in kyau, da sauri ta dauke kai tahade fuska sosai, tsayawa Imam yayi yana kallonta daga sama har kasa tamai wani irin kyau sosai da shi kansa baisan mesa yaga tamai kyau dinba da kyar yahana kansa kallonta hakanan gabansa sai faduwa yake, ahankali yace
are you here to see Mami?
Akufule Ziora dan haushinsa takeji tace
shiru yayi sabida yanda muryanta yamai bala
in dadi dudda cikeda masifa tai maganan gashi taki kallonsa but abin datayi yakara mata kyau, dan shiru yayi yana kallonta from head to toe dressing datayi yamai kyau sosai, ahankali yace
ammm sorry about yesterday i shouldn
t have said wat I said after saving my mother
s life
dan kallonsa tayi kadan sai kawai ta turomai baki ashagwabe tace
apology not accepted, I want to see Mami
bakaramin dariya yaji tabasa ba yadaure yace
she will be delighted to see you muje
sai yayi gaba tabisa abaya abaya da sauri tace
ve been missing Mami
dan dakatawa yayi ya kalleta amman ita tafiya take abinta tana magana sai yacigaba da tafiya suka shiga compound din yana tafe tana binsa abaya har sukakai flat nasu bude kofan yayi yashiga Mami na kwance kan kujeran falo da aka maida mata dashi like bed tarufa da bargo idanunta a lumshe nurse bata dade da mata allura ba, falon gabaki daya Ziora tabi da kallo da aka maida kaman hospital ga gadon asibiti ga komi ga nurse ma dake zaune a dinning da laptop agabanta tana yan rubuce rubuce while tv falon na aiki inda karatun Al Qur
ani ke playing, wani irin nauyi taji zuciyanta yamata na tausayi kaman tafashe da kuka amman ta daure ta tsaya kawai awajen while Imam yawuce wajen Mami yazauna bakin kujeran yace
Mami, Mami
bude idanunta ahankali Mami tayi jikinta gabaki daya baya mata dadi, murmushi Imam yamata cus he
s very happy yarinyar tazo atleast zata dan saki ta warware yace
look, tashi kigani kinyi bakuwa
yanuna wajen kofa da Ziora ke tsaye, juyo da kanta Mami tayi takalli wajen kofan tahada idanu da Ziora dake kallonta tana smiling from chic to chic da wannan bright face nata da zai iya goge bakin ciki daga zuciya, dawani kalan sauri Mami ta tashi zaune wlh wlh kaman taga mahaifiyarta data mutu tun tana yarinya that is irin kalan farin cikin dataji kenan dataga Amrah, kawai tabude ma Ziora hannu idanunta na cicciko daga kwalla tace
Amrah zoo, zoo, zoo taho nan
Ziora felt like kaman tasan Mami for a hundred years, the way matan open her hand tana kiranta taji zuciyanta na tsuma batasan sanda ta duka tana kokarin cire takalminta ba Mami tace
zo da takalmin ki, come Amrah na
batai wata wata ba ta taho da dan sauri saitaji tagaza kawai tasa gudu Imam na kallonta, she was feeling something da she couldn
t hold hakanan kawai game da matan, tana zuwa ita kanta Mami batai tsammani ba kawai Ziora tawani hau jikin Mami ta shige ta rungumeta sosai tana daura fuskanta akirjin Mami kaman wata little baby yar 6months ahankali tace
Mamiiiiiii
sosai Imam dake gefensu yake kallon Ziora data shige jikin Mami gabansa nawani irin faduwa, what is wrong with him?dasauri yatashi daga kusa dasu, hannayenta Mami takai bayan Ziora tashafa sosai tana wani irin murmushi tace
Amrah na tazo gaidani
dago kanta Ziora tayi takalli Mami sosai kaman tai shekara bata ganta ba tana murmushi, Mami itama tana kallonta tana murmushi tama kasa magana tsabagen farin ciki Ziora takama hannunta tace
Mami kinyi kyau, lemme see your lalli
kafinma Mami ta nuna mata ita ta juya hannun Mamin tana dubawa, Mami tace
bani kafanki na cire miki canvas din, daga ina kike
? Tana kallon Mami tace
daga school
dasauri Mami dake daura kafafunta akan cinyanta ta dakata ta kalleta tace
har an tashi ne? Naga karfe 11 da rabi
boye fuskanta tayi a jikin Mami tace
guduwa nayi
kallonta Imam yayi wondering ina Mami tasamo shagwababbiyan yarinya maraji haka, kafin Mami tai magana ta sauka kafafun daga jikin Mami zata cire takalminta Mami takama kafar nata tana cire mata ahankali, dasauri tace
Mami I
m hungry, banyi breakfast ba nabi Daddy, can I make tea?
Dasauri Mami tace
a bari nasa amiki
Dasauri tace
ni dakaina zanyi
tadauke kafafunta da Mami tacire mata takalmin tawuce, takai hannunta ta zare gyalen kanta ta ijiye akan kujeran tai hanyar dinning cus tasan a wajajen kitchen na kowani gida yake Mami tabita da kallo wlh tanason yarinyar, and she loves yanda tasaki jikinta, madara da Milo tagani manya manya tadauki cup tazuba tasa hot water kafan takara da ice tafito abinta dasauri Imam yadauke kansa daga kallonta yace
Mami bari naje jogging
Mami tace
tom saika dawo
zuwa Ziora tayi tazauna kusada ta ki
shingida tana daura kanta a shoulder Mami tace
Mami can I watch cartoon
? Mami tace
yes ga remote
karba tayi tana chanza channel Imam dayakai kofa yadan juyo ya kalleta saiya wuce yafita gabansa na faduwa.
KAUNA DA SO