Sashe 56
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cus nasan kona kadaka wanchan gidan bazaka iya kwana ka barni ba da wlh ma gidan da Babanka yabaka nan zance kutafi ku tare abinku yahade rai Mami tace ka gyara side dinchan naka tsaf and order for lafiyayyun kayan daki for matarka, give Amrah the best baza a kawota aga ka ijiye yar mutane in my flat that looks like hospital ba kajini dai Aliyu, jama a wai ina Imam yashiga inata kiran dan nan awa nawa ake buga kwallo ne? Wlh ina kewan Mahiru Mikewa Aliyu yayi ahankali yace idan zan dawo zan biya naduba sa Mami tace yauwa dan Allah tashi yayi yace natafi Mami Mami batace komiba saida yakai wajen kofa tai murmushi tace adawo lpy ango kar amanta dai a tsaya ama surikan tawa sayayya dasauri Aliyu yajuyo yakalleta Mami tadauke kai tana cin fruits abinta Aliyu yabude kofa kawoa yafice, awani super market ya tsaya baimasan mezai sayaba amman kome hannunsa yataba sawa yaje a basket yabiya kudi ya karba yawuce abinsa har gidansu awaje yayi parking yakira Chidi kan yana waje, Chidi da kansa yafito compound yace abude gate yazo ta wajejen gate din yana kallon motan dayasan ta Aliyu ce yace come in Dr shigo da motansa Aliyu yayi Chidi na nunamai inda zaiyi parking wajen tent nasu na parking yawuce yayi gidan ko ina haske kaman yanzu gari yawaye Chidi yakaraso yabudemai kofan yace welcome Dr gyadamai kai Aliyu yayi yafito yabasa hannu suka gaisa Chidi yace Daddy and Uncle are waiting for you let s go gyadamasa kai Aliyu yayi suka jera Chidi sai kallonsa yake bawai cus of sister sa nada wani matsala ba but sai yaga kaman Mami cheated the boy datasa yazo ya auri Amrah mara hankalin nan cus guy din yahadu over, ga kyau, ga class, ga kudi, ga resume!! Flat na step Mom dinsu sukayi Chidi yabude kofan da sallama Daddy ne zaune tareda brother sa dakuma Barrister sune hira babu yara a falon sai kamshin turaren wuta yake, suna ganin Aliyu suka mimmike Uncle yace Chineke ooo my son Inlaw fine fine, Lollo (Madam) haka yake kiran step Mom yace na so una people dey fine eh Lollo Step Mom tace an gayamaka munana ne Hausawa, barka da zuwa Dr Aliyu Bismillah shigo dukawa Aliyu yayi har kasa kunya yakeji anatse yace ina yini Hajiya, good evening Sir Uncle yazo dasauri yana dagosa yace stand up stand up, my name is Uzubo and I m your wife s uncle Ziora I come from Enugu this morning, welcome Doctor ahh I have to give you an Igbo name Barrister tace kwarai kuwa wannan shine daidai kaman yanda na baka Malam Audu, yayanka kuma Malam Modda Daddy yayi dariya kawai yazauna, cike da barkwanci Uncle yace you are so handsome so I have some name options for you, your father Inlaw will choose one for you Daddy yace muna jinka Uncle yana dariya yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace s calm, handsome and very composure so zan kira sunaye that reflect such virtue, Chinedu meaning God s lead, Nnamdi means my father is alive, Ifeanyi means nothing is impossible with God, Uchenna God s plan, Chinonso means God is close, wanne za a samai ciki Brother? Daddy na murmushi sosai yana kallon Aliyu da kansa ke kasa yace m giving my Son in law the name IFEANYI ma ana nothing is impossible with God, the fact that my daughter married him a hausa tribe really represent the name, so Aliyu you re Ifeanyi daga yanzu a yarenmu kanaji ? Gyadama Daddy kai Aliyu yayi akunyace Barrister tahau dariya tace surukina Ifeanyi akwai kunya kam Daddy yace dama kai muke jira muyi dinner let s have our meal Barrister Aliyu kaman yayi ihu yanaji yana gani suka wuce dinning aka kawo abinci lafiyayen Akpu da Okazi soup da Oha soup, sai abatcha, gawata startch da akai a gefe yellow yir dashi actually Uncle yayi girkin dan ya iya girki cus ita kanta step mom bata iya girke gurken nan ba, Uncle yace in our tradition if an outsider comes to marry our daughter he must eat from our plate and eat what our mother land harvest so let s eat Chidi ya matso kusada Aliyu yamai whispering you are in soup brother Daddy yadakamai duka yace wuce kaje ka kiramin Ziora gyadama Daddy kai yayi yana dariya yawuce Daddy yabama Aliyu bowl na ruwa mai kyau da tsafta yace wash your hand Ifeanyi hannu Aliyu yasa a ruwan ya wanke hannunsa gabansa na faduwa sosai. Flat nasu Chidi yashiga Mommy na sama tana waya Ziora ce kadai a falon da tea a hannunta bata wani dade da tashi ba tai bacci sosai maybe harda maganin datakesha idanunta duk sun kumbura jean ne ajikint dogo har kasa sky blue dawata sweater black na Kulu na Zara mai line line cus sanyi tadingayi yamata bala in kyau fuskanta ba dankunne ba ba hula kan nan dayake a gyare baccin yada she s looking sick yace bakida loy ne? Girgixamai Kai tayi yace dauko dankwlai Daddy is calling you yana dakin step Mom Gyadamai kai tayi tadauki dankwlain LV na Mom dake kujeran tadaura tamike rike da cup dinta na tea tabi Ya Chidi tasaka white crocs nata suka fito kwata kwata batasan Aliyu na gidan ba suna kokarin bude kofan dakin Step Mom taji kamshin Aliyu kaman tai magana gudun kar Ya Chidi yamata bala i tai shiru kawai tada hannu tabude kofa sandRewa tayi sabida Aliyu data hango zaune a dinning tareda Daddyn ta da Uncle dakuma step Mom ga abinci dayawa gabansu danai tababa Daddy yace come here princess wani irin murmushi Ziora tayi gabanta na faduwa batama tsaya cire crocs dinba tashiga dakin tawuce dinning din dasauri tayi wajen Daddy as usual kawai tahau kan jikinsa tana kallon Aliyu tana wani irin murmushin kunya Step Mom tace bazaki gaida Yaya Aliyun naki ba akunyace tace Yaya Aliyu good evening kasa dago kansa yayi da kyar murya chan kasa yace how u ? Dasauri tace fine, Yaya Aliyu we are married you are my husband and I am your wif Daddy yayi maza yace kimana shiru tashi daga jikina zauna kusa dani ashagwabe tana gyara zama kan cinyansa tace me I want to sit on your lapssss dasauri Daddy yace naji toh amman kimana shiru ta gyadamai kai dasauri tana kallon Aliyu. Chidi ma yazauna Uncle yakawo yellow startch da okazi soup yace in Igbo land miya is called Ofe, so this is Ofe Okazi meaning miyan Okazi anayinsa da Okazi leaves, shikuma startch is made from startch da manja da ruwa, we the igbos treasure this food so Ifeanyi dig in ahankali Aliyu ya gyadama Uncle kai Ziora tawani kwantar da kanta kirjin Daddy kaman yar yarinya tana kallon Aliyu kirjinta na bugawa tana wani irin mugun sonsa kaman ta hadiyesa. Barrister dake kallon Aliyu tace randa yazo neman aurena haka aka sasu cin tuwo miyan kuka da man shanu da yaji, duk wani abincin gargajiya babu wanda bai ciba dan haka karkaban kunya nima represent me Aliyu Uncle da Dady sukahau dariya cus sun gane me Step Mom tace, ahankali Aliyu yakai hannu cikin startch din wlh wlh gwarama Akpu yataba gani amman baitaba ganin startch ba hannu yasa zai gutsuro kawai yaga tuwo kaman gum tabiyosa harda plate din gabaki daya haba zokaga dariya harda Chidi duk dariya akahau masa itama Ziora haka Aliyu yamaida hannu ya ijiye yadan kalli Chidi dake dariya yace help Chidi yamike yasa hannunsa aruwa ya gutsuro startchdin yace kaga haka ake gutsura Aliyu ya gyadakai ya gutsuro shima ya dangwala amiyan dayayi green yir ganyen Okazi kaman nikawa akayi ba kaman miyan ganye daya sabaci ba ya dangwlao yakai baki yayi bismilla yasa ciki, kowa na kallonsa starch din yahau taunawa abin na mai zulup zulup yana tsalle a bakinsa baya taynuwa uncle yace hadiye wa ake aiko yahadiye baitaba cin abincin ba it taste wired abakinsa but he have to be respectful to other cultures is just normal food and miyan yayi dadi ba laifi, yadan dagokai ya kalli Uncle suka kara kwashewa da dariya uncle yace it s okay next dish, aka basa akpu Ofe Oha, Uncle yace Akpu is made from casava kashin Rogo while miyan oha da oha leaves cocoyam gwasa paste dakuma manja, you must finish this one ahankali Aliyu yasa hannu ya gutsura warin abu sai yaji yana neman sakasa amai da kyar yadaure yahadiye ya tsaya Uncle yace Ifeanyi you need to eat like an Igbo man, Chidi nunamai yanda Igbo ke cin swallow Aliyu duk ya gaji abinda yazoyi baiyiba sun tasasa agaba da this food, wanke hannu Chidi yayi ya gutsiri Akpu yawani mulmula ya wurga sama ya chapke, yasake wurgawa sama Aliyu na kallon ikon Allah sannan ya dankwala miya yaci Uncle yahau clapping for Chidi yace your turn Aliyu do just like Chidi gutsuro Apku Aliyu yayi ya mulmula ya yadan jefa sama zai tare yafadi kan dinning haba sai dariya Daddy yace stop stressing my Son Inlaw, anyways Chidi told me wat you want already so your wife is here discuss idan ta yarda d wedding should happen in 7days she s ready to move in with you ba promb Kafin Daddy yagama magana Ziora tace Daddy I m ready, me I even wants it tomorrow, I want to move in with my husband kaman su kifeta da duka Daddy ya dagata daga jikinsa yace oya biko, biko standup let us excuse you guys daga daddy tayi tana murmushi kowa ya mike Daddy da Uncle da Chidi sukai waje while Step Mom tawuce sama abinta. Dinning din yarage daga Aliyu sai Ziora dake kallonsa shikuma kansa na kasa saida ya tabbatar da bayajin motsin kowa sannan yaciro wayansa daga aljihu yana tabawa number Imam ma yayi dialing but yagama ringing bai dagaba, Ziora sai kallonsa take takosa yamata magana cikinta har wuta wuta yake yana mata kululuuu kusan 5min suna ahaka shiru ganin yaki kallonta saita fara tunanin kodan tana nesa dashi ne tana dayan bangaren na dinning sai kawai ta taso ta zagayo tazo ta inda yake taja kujeran dake next to nashi