← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 99

Sashe 31

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

M SHAKUR
EPISODE 2
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 2
Wuraren 2 Mami ta tsaya gaban gadon tana kallon yanda take sheka bacci kaman kada ta tadata amman takai hannu tace
Amrah, Amrah
bude idanu kadan tayi Mami tace
tashi ayi salla ko
gyadama Mami kai tayi ta tashi zaune kafin ta mike tasauka tashiga bayi tadauro alwala tasa hijabin Mami tai salla dako minti daya bai kai ba, tana idarwa tajuyo takalli Mami dake kallonta dan sallan gabaki daya akwai gyara ta tashi ta hayo gadon kawai ta kwanta tadaura kanta kan cinyan Mami tace
Mami natashi are you fine
? Gyadamata kai Mami tayi tace
idan mace tagama al
ada metakeyi
? Kallon Mami take kaman mai kokarin tunawa dasauri tace
ghusl bath
Mami tace
okay ya akeyi
? Dasauri ta tashi daga jikin Mami tasauka daga kan gadon ta tsaya da zuciya daya kawai ta kwaye tai sama da riganta sama cus Mami was able to see black pant datasaka dayama jikinta masifan kyau zata idasa cire rigan Mami tace
wat are you doing?
Dasauri tace
m taking off my clothes Mami
dasauri Mami tace
no, no, you don
t have to
tsayawa Ziora tayi rike da kasan rigan a kirjinta still batare data saki ba looking at Mami, Mami ta dafe kanta ganin shirmen da Amrah keyi tabarta yanzu saitai tumbur ko su Amrah batasan menene kunya ba tace
sauke rigan mana Amrah are you not shy
? Sakin rigan tayi ta maida ya sauka har kafanta, Mami tace
nunamin ahaka da kayanki jikinki
ahankali tana tsaye a wajen tace
Ustaz told me I will put my hand under shower wash them first ko Mami
? Mami tace
yes after making intention zaki wankan
Amrah tace
yes then I wash from my nevel
tasake kai hannu ta dage riganta sama tana nunama Mami yar karaman chibiyanta, Mami tace
stop doing that Amrah just demonstrates ta saman riga
dasauri Ziora tasaki rigan tace
I will wash from there to my knee
Mami tace
Zoira tace
then I will washhhhhh
tai shiru tanabin jikinta da kallo trying to remember but wlh ta mance tace
I think pouring water on my head ko Mami?
Da hannu Mami tamata alamu tace
come here Amrah
dasauri tazo gadon sai Mami tashiga gwada mata one by one yanda akeyi tana kallon Mami sosai kaman TV, Mami is so brilliant, she
s educated both in western education da arabi, Mami tace
when and when meke faruwa da ake ghusl bath?
Ahankali Ziora tace
my Ustaz said montly after my period
tai shiru, Mami ma tai shiru how is she going to help this girl? Ko ta sata islamiya ne idan tagudo tazo nan tadinga zuwa islamiyya cus Ustaz din baya koyar da Amrah yanda takeso, maybe sabida kanninta duka yarane, ita kadaine Babba cikinsu kuma mace sauran duk maza yaran step Mom din, maybe Ustaz din na kunya yamata deep topic agaban kananun yara, yanzu tasata a islamiyya kaman she
s encouraging her ta dinga gudu daga school ne kenan.
Cikeda hikima Mami tace
wat happens idan a Man and Woman marries
? Dawani mugun gudu tace
Mami they have sex and makes Babies
there
s a way yaro zai fadi abu babba kawai yagane baimasan menene abinda ya fada yake nufi ba, Mami tace
who told you?
Murmushi tayi tace
Mira and Bella, they said is sweet Mami is it true
? Mami tace
kaniyanki da min tambayan nan
tafada da hausa dudda Ziora bata ganeba but words din sounds funny saitahau dariya, Mami tace
after having the sex in Islam you have to do the ghusl bath always remember this
gyadama Mami kai tayi tace
Mami tace
tommorow I will teach you how to pray properly okay
gyadama Mami kai tayi tace
okay
saita tashi daga jikin Mami, Mami tace
ina zaki
? Ahankali tace
I want to drink tea Mami
Mami kawai tai murmushi tace
jekiyi
bude kofa tayi tafito Nurse ne kadai a falo takalli Ziora tace
an tashi daga bacin yarinyar Mami?
Gyadamata kai Ziora tayi tace
m hungry
direct tawuce kitchen tadauki cup da spoon tafito tazo dinning tabude madara tadebo takai bakinta tanasha Nurse na kallonta tana dariya sannan tazuba a cup da Milo tarufe tai wajen dispenser tasa hot water kadan tajuya yayi dissolving, kafin tabude fridge tazuba ice da ruwan sanyi sannan tajuyo rikeda cup din tana juyawa tana tafiya Nurse tace
tea zakisha da rana anyi abinci?
Ahankali tace
I want teaaa
dago kanta tayi daidai Aliyu na zuwa wajen gaban dakin Mami hannunsa rike da stethoscope da abun duba BP yana sanye da black 3quater da black tee mai bala
in kyau ko kallonta baiyiba yabude kofa ya shiga dakin kaman tazauna a falo saita turo baki tabude kofan ta shigo, Aliyu na zaune bakin gadon kusa da Mami yana warware abin duba BP Mami ta kalli Ziora tace
kin hada tea?
Murya chan kasa kaman ba nataba tace
yesss
Mami ta lura tsoron Aliyu take hakan yasa tace
zoki zauna nan kusada ni
hawa gadon tayi itafa baruwanta tafiya tashigayi akan gadon tana tattakawa Aliyu dake kokarin nannada abun auna BP a hannun Mami dole ya dakata yahade giran sama da kasa, wajen bangon gadon Ziora tazo tazauna dab da Mami tana rike da tea nata Mami tace
yauwa to sha tea dinki
Aliyu shikuma yacigaba, ahankali Ziora ta kwanto jikin Mami tana leka daure dauren da Aliyu keyi a hannun Mami yagama yamakala stethoscope a kunnenshi yafara, Ziora takalli Mami dataga ta lumshe idanu cikin yar karaman murya tace
Mami is it hurting
? Ahankali Mami tabude idanunta ta kalli yarinyar dake kallonta cikeda damuwa tace
not at all my Amrah, ba zafi
lamo ta kwanta jikin Mami tana kallo takai cup din baki ta kurbi tea dinta, tsayawa Aliyu yayi yana kallon BP Mami that is not elevated at all, yama sauka kan normal yanda kullum BP ke sama, kullum baya raguwa saidai kawai managing nasa suke ahaka karya karu yawuce hakan amman yau jininta ya ragu sosai yadawo normal, jiya ma daya tambayi Nurse she told him Bp ta is good but bai tambaya number ba and bai dubaba chart nata ba sabida jiya he was angry da Beeba, ganin yanda ya tsaya yana kallon number na BP ta yasa Mami tace
lafiya
?Dan kallon Mami yayi ahankali yace
BP ki ya sauka completely Mami
Mami tadade tana kallonsa he
s not showing it but hankalinsa yawani irin kwanta and he
s extremely happy, ahankali Mami ta kalli Amrah dake jingine da ita kaman wata auta tanashan tea tace
BP na ya sauka it
s all thanks to you ko Amreery
? Washe baki Amrah tayi tanason yanda taji Mami nace mata Amreery tace
really Mami, don
t worry I will take you out tommorow and buy you ice cream
dasauri Aliyu ya kalleta karaf suka hada idanu sauke kanta kasa tayi taja hannun rigan lace dake jikin Mami ta rufe fuskanta, Mami ta kalli Aliyu tace
wai bazaka kiyayi yarinyar nan ba
? Cikin harshen hausa yace
banson rashin natsuwa Mami
Mami tace
kaikasan inda kaga rashin natsuwa tashi kabarmana daki yarinyana tasaki, leave our room
jin abinda Mami tafada da English yasa tasaki hannun rigan Mami da sauri danta kalli yanda zaibar dakin tadaura kanta saman kirjin Mami takai cup din baki tana kallonsa yawani kalleta da sauri ta kulle idanunta a cup din yajuya kawai yafita daga dakin.
KAUNA DA SO
Chapter 31 · 0% Book details