Sashe 42
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR
EPISODE 3
SUBSCRIBE TO MY YOUTUBE CHANNEL AND LISTEN TO KAUNA DA SO AUDIO
https://youtu.be/q3kNkMVipuY?si=SqD9S_hg9YEJytWI
EPISODE 3
Ahankali Aliyu yashiga gaba yajasu sallan, suna idarwa Abba yace
akawo mana shayin da nama
shayi aka kawo musu da gasasshen naman rago Abba ya tsayaya shayin a cup na Aliyu kafin yasa a nasa ya ijiye sannan yakalli Aliyu anatse yace
how are you?
Ahankali Aliyu yace
Alhamdulillah
Abba yace
hospital fa?
Ahankali Aliyu yace
shima Alhamdulillah
sosai mahaifinsa ke kallonsa Aliyu nada zurfin ciki, he knows yamasa laifi na sakin mahaifiyansa dabatada lpy amman Aliyu yaki nuna fushinsa yarike abin aciki yana kallonsa dashi kullum, ahankali Abba yace
mahaifiyarka fa
? Sauke kansa yayi kasa calmly yace
s fine
Abba yace
Masha Allah
yadauki tea yakai baki ya kurba sannan yakalli Aliyu yace
shayin ma saina rokeka zaka sha?
Hannu Aliyu yakai ahankali yadauki tea yakai baki ya kurba kadan Abba sai kallonsa yake bayako kyafta idanu sannan ya ijiye cup din Abba ma haka, ahankali Abba yace
Aliyu
dago kansa Aliyu yayi yakalli Abba yace
am Abba
anatse Abba yace
even though you hardly calls me ka gaisheni, ko katako kazo gida ka dubani duka kadena that doesn
t mean ni ba mahaifinka bane, you are and you will always be d
ana na farko, my first son, Magaji na kuma next of kin dina
Abba yayi shiru yana kallonsa saiya kai hannu yadauki wata jaka mai kama da briefcase dake gefensa yabude yazaro wasu papers haka yamikama Aliyu yace
amshi
hannu Aliyu yakai ahankali yakarba, Abba yace
bude kaduba
budewa yayi Aliyu yayi, papers na farko is paper na gida, sai nabiyun kuma papers ne na asibiti dudda he knows what they are saiya dago kansa yakalli mahaifin nasa Abba yace
the papers is for this house, gidan kane dakuma hospital danake gina maka wanda ake dab da kammalawa
ijiye takardun Aliyu yayi akasa baice komiba, Abba yace
this is not why nataso nazo staduim dinnan just to see you sabida nasan zakazo wajen
Abba ya gyara zama,
Ahankali yace
jibi zanyi celebrating 65yrs aduniya, I have yara hudu kadai, kai sai Imam, da Samha da Yusra wanda suke yara yammata kanana, Aliyu you
re 35yrs yau da zan fadi na mutu dole kaine zaka rike gidan sannan zaka aurar da kannenka, I
m not getting any younger dan haka inaso kafito da mata kai aure dan nasami jika!
Dasauri Aliyu yakalli mahaifinsa, Abba strictly yace
m very serious, kagama makaranta, kana aiki, me kake jira? Kai da Imam kuna manyan yarana kannanku mata da yanzu ne ma suka fara university, yaushe zakai aure kabani jika? Na tsaya naita kallonka
? Ahankali Aliyu yace
Abba bazan iya aure yanz
dakata!
Abba ya tsaresa yace
bazaka iya aure yanzu ba sabida rashin lafiyan mahaifiyarka is that abinda kake fadi
? Aliyu ya gyadamai kai, Abba yace
dakai aure tana raye dakai aure bayan tarasu wanne yafi?
Aliyu yayi shiru, Abba yace
shi rayuwa Allah ne yakeda ita, kuma mutuwa babu wanda yasan gawan fari, ni yanzu danake lafiya ta kalau saikaga nafadi namutu ita tana raye, banda haka nothing is beautiful a zuciyan mahaifiya sama da taga danta yayi aure akan idanunta tasamai albarka dan haka itama mahaifiyar taka zan kirata yau dinnan
Aliyu yayi shiru, Abba yace
you have from now zuwa karshen watan nan idan baka fito da mata ba zan tambaya a dangi na zabo maka wata ka aura
Aliyu yayi shiru Abba yadauki nama mai tsoka sosai ya mikamai yace
ungo
kallon mahaifinsa yayi sai yasa hannu ya amsa batare dayakai baki ba Abba sai kallonsa yake yanaso Aliyu yasaki dashi yarasa yazaiyi baya nunawa ne amman yafison Aliyu kan duka yaransa Aliyu kuma ya tsanesa sabida yasaki mahaifiyarsa.
Wasa wasa haka Abba yarikesa kaman kada yabarsa yatafi gashi sai tunanin Mami yake sai wajajen 11 sannan yacemai zai iya tafiya yatashi yatafi bayan yamasa sallama dayake inda yakaisa da nesa baikai gidansu ba sai wajajen 12:10AM nadare, parking yayi yafito yana tafiya ahankali yakaraso flat nasu hannu yasa yabude kofan falon ahankali, falonsu duhu babu abinda ke aiki banda AC da TV dake aiki cartoon ke playing da volume chan kasa, yakalli dogon kujera inda Ziora ke kwance kai ta rufa da bargo but fuskanta awaje hakama hannayenta awaje hannunta na dama na rike da remote idanunta are fix to tv tana kallo, but if you look close enough zakasan tunani take, bayan Mami tasha magunguna ta suna isha
i tareda Mami, Mami tai bacci itama baccin ya kwaceta tayi, kodan sabida taci bacci da rana ne ko 15min ba
ayi ba da tashinta daga baccin ba, bataso ta dami Mami datasan batada lpy saita sauko tafito tazo parlor da wayanta tai dialing number Mommy amman akashe shine kawai tasa cartoon ta kwanta ta rufa da bargo sabida sanyi, tana kallo tana kuka tana goge hawaye da bayan hannu dan bataso ta tashi kowa, yanda tai zurfi a tunani batasan ma wani yashigo ba, shima Aliyu harda bude kofa dayayi ahankali sabida baiso yatada Mami baida kyau mai matsalan BP na samun yankewan bacci, tsare Ziora Aliyu yayi da idanu wacce hasken wutan TV ke hasko ta, gashinta abude ba dankwali akanta daga shoulder ta ya hango dan siraran fararen hannun riga dake nuna shimi ne ajikinta ga hawaye yagama yanke mata idanu, takowa yayi kaman zai wuce saikuma yaci tura a daidai nan bayan dogon kujeran ya tsaya yana kallonta yanda take kuka tana kallon TV yasa cikin kakkausan murya yace
Awani irin firgice Ziora tajuyo da kanta daidai zata kallesa dip aka dauke wuta, unguwan ba
a taba dauke musu wuta kowa yasan area a Abuja so masu zama a side dinma basama saka wani inverter ko susai generator cus is 24hrs light. Wani kalan faduwa gaban Ziora yayi ganin duhu ko
ina harta wajajen windows da compound babu wani atom of haske, awani haukace tazabura ta ya
ye bargon ta tashi dagakan kujeran ta mike tsaye saman kujeran while Aliyu na tsaye inda yake yana tattaba aljihunsa dan neman wayansa kawai Ziora tai ihu.
Maaaam
Cikin zafin nama Aliyu yace
If you scream here I will slap your mout
bai karasa maganan ba sabida wani irin hugging nasa da Ziora tayi tana tsaye kan kujeran shikuma Aliyu na tsaye ta bayan kujeran yana neman waya, Allah yasani ita Ziora tsoro da firgita tayi sabida tana gidan daba nasu ba all of a sudden kuma wuta ya dauke atleast taga Yaya Aliyu takuma ji muryansa, while Aliyu faduwa gabansa yayi daya rasa dalili, Beeba hugs him all the time bayajin komi but this little girl, tsuma jikinsa yahauyi yanajin butterflies na yawo acikinsa yama dakata da neman wayan yabude baki zaiyi magana but tsabagen yanda kirjinsa ke racing yakasa yi, da kyar yayi gyaran murya.
ko motsi Ziora batayiba tana kankame dashi tadaura kanta akan kirjinsa ta kulle hannayenta abayansa tana sauke ijiyan zuciya ahankali tana shakan kamshin dayakeyi dataji yana kashe mata jiki sosai, da kyar Aliyu yace
Kasa magana tayi, ahankali yace
Amrahhhh
wani irin bugawa kirjinta yayi jikinta na kara mutuwa batasan sanda tace
uhmmm
like a little baby ba, calmly Aliyu yace
let me go I left my phone in the car
murya chan kasa tace
m scared! I don
t like darkness
kaman bashi ba Aliyu yace
okay leave me then hold my hands instead then come down from the chair
bugawa kirjinta yashiga yi haka takejin takamasa motsi murya chan kasa Aliyu yace
please
dan dago kanta daga kirjinsa tayi ahankali, Aliyu nakawo hannunsa yace
hold my hand
hannunta takai tashiga kokarin neman hannunsa tana tattaba masa jiki bawani abu azuciyanta, dawani irin sauri yakai hannunsa yakama dan karamin hannunta cikin rikakkiyan murya yace
Malama come down from the chair and stop touching Man
tsawan daya mata got her cconfuse gashi bata gani, ga jikinta namata wani iri, ga tsoron Aliyu kuma, instead of tasauko daga kujeran bata gani kawai saitahau asalin saman wuyan kujeran kawai kafanta yazame zata kifo tafadi Aliyu ya matso da sauri yana tareta tafado kan jikinsa fuskanta na sauka kan nasa, hancinta na haduwa da nasa, lips dinta na mannuwa da lips nasa dukansu sankarewa sukayi lips dinta bala
in taushe.
Tunda Amrah take in her life bata tabajin abinda takeji kaman what she is feeling yanzu ba, har wani sanyi sanyi taji tanaji kaman zai huda mata gangan jiki, gawani irin kamshi da Aliyu keyi kaman yana kara mata wani irin yanayi lips dinta kawai yashiga rawa dake manne da nasa, shima Aliyu ba zuciyansa kadaiba har kansa bugawa yake baimasan meke damunsa ba shima jikinsa yamutu, lips dinta felt like babies lips akan nasa, da kyar yayi namijin kokarin jaye fuskansa baya yaraba lips nasu itakuma Ziora da kanta ba saiti ko daya tabiyosa dan tsoro takeji cikin wata yar karaman murya tace
m scaredddddd
lumshe idanu Aliyu yayi yabude su da kyar sun kankance yace
can you get off me girl
? Sake kwakumeshi tayi sosai kaman tasami Ya Chidi awani irin mugun shagwabe tace
take me to my Mamiiiiiiiii
tai maganan tanakai hannayenta biyu duka kan kafadansa tai wani cuddling nasa tana shafamai kirjinta awajajen wuyansa yanajin wani cool kamshi datakeyi breath nata na sauka kan fuskanta that
s so fresh lissafinsa yasoma kwancewa, hannayensa daya dunkule ya bude ahankali yakai saman bayanta lustfully wani yirrrrr Ziora taji jin hannun Aliyu kan bayanta yadaura with the most gentle touch saita kara kankamesa sosai da sauri batare datamasan tayi ba jikinta nawani irin saki, something was pushing Aliyu to use abuse this her tiny kwaila body cus he
s so turned on amman yadake da kyar, murya chan kasan makoshi dake fita kadan kadan Aliyu yace
uzubillahi mina shaidanin rajimmm
Dan clearly Ziora ba hankali gareta ba batamasan kotanamai wani abuba while shi yashiga matsanancin hali.
ALIYU WAT IS GOING ON EH?
ZIORA WAI KINSAN CEWA NOT ALL MEN ARE YAYUNKI KUWA??
KINSAN MENENE RAPE?
ALIYU YANZU YAYI RAPING NAKI FA HABA YARINYA SAI MANNA MAI KAYA TAKE
KAUNA DA SO