Sashe 22
Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M SHAKUR EPISODE 1 Yanda gaban Imam ke bugawa was so strange for him daga ganin abinda Ziora tayi na clapping like a little girl tana murmushi da baisan sanda yadauke kansa daga kansu ba yamaida kofa yarufe, batare daya kallesu ba yace m back Mami Mami ta kallesa dasauri tace zokaci cake Maheer, Amrah tamana dayake english Mami tayi Ziora understood everything cikin zakin muryan nan nata tace I will not give him Mami, he should make his own, this is for me and you only are we not Besties ? Ta turo baki harda rike waist dayasa Mami tama dan saki baki tana kallonta cikeda mamaki dakuma dariya, juyowa Imam yayi yazubamata wani kallo zuciyansa nawani irin fizgansa yaje wajen, yace Mami hope batasa miki drugs aciki ba ko don t trust her wani kalan zafin maganan Ziora taji cus sanda tasha crack she didn t really take it as a big deal but the way Imam keta insulting nata da abin sai kawai taji she regretted taking it, kaman yataba wani abu ajikinta instead of ta maida martani kawai saita fashe da kuka sosai tana kallon Mami tana nuna Imam da hannunta tama kasa magana tsabagen kuka, at first Imam yama dauka wasane kukan but dayaga yarinya da gasken gaske kuka take saiya kwashe da dariya dayamai wani irin kyau dimples dinsa suka bayyana, Mami tadauki throw pillow ta jefamai ya chapke yana smiling looking directly at face na Ziora dake kuka, Mami tace wai me haka? Why would you be making her cry? Mena gayamaka kan disrespecting guest dina? Yarinya she made this cake for me with love sabida nasha magani ka zageta ka zagi cake din dan kaniyanka did you even know how to boil water a kitchen ta kalli Ziora dake kuka takai hannuwanta tana goge mata hawaye tace stop crying, Allah zai saka miki, stop crying kinasa yanajin dadi kasa daina kukan tayi sabida yanda Imam ke dariya tana shesheka sai abin ya sosa zuciyan Mami sosai, Mami tahade giran sama da kasa cikin harshen hausa tace wai me haka Imam bakaga tana kuka bane da gaske eh? Kadena mata dariya ko raina zai baci dakai, wuce kai wanka kabarmin gida tijararre kawai dena dariyan yayi yasake kallon Ziora sai kuma duk yaji badadi shima ganin she s really pain kawai yawuce sama, Mami tai hugging nata tana patting bayanta tace ya isa, don t mind him, ya isa gyadama Mami kai tayi, Mami tace tashi muje dakina shabiyu ma tayi yanzun nan za ayi zuhur tashi muje kar ya ganki yakara miki dariya mikewa tayi ahankali tabi bayan Mami tana daukan jakanta suka shiga dakinta dayake a gyare tana shiga tashiga zare riganta kawai ta ijiye yarage saura white singlet nata da jeans tahau gadon abinta tana daukan plate na cake dinta tanaci takalli Mami tana make kafada tace Mami I will not talk to him again dariya abin yaba Mami tace toh naji eat your cake cigaba da ci tayi tana turo baki duk Mami na kallonta, tamika mata ruwa ta karba tasha ruwa sannan ta ijiye ya isheta tadauki wayan Mami tana budewa ta shiga gallery yawanci hotunanta ne tana hospital da sauransu dasauri tafita cus bataso tai kuka duk Mami na kallonta, wasa wasa bacci ne yafara fizganta kafin tai lamo agadon baccin yadebeta duka Mami ta mike tarage mata AC, har aka kira azahar nurse tazo ta dubata duk bacci takeyi, sai wajajen 2 Mami ta tabata tace Amrah bude idanunta tayi ahankali tadaura kan Mami, Mami tace tashi kije kiyi salla gyadamata kai tayi ta tashi zaune, ahankali tasauka tashiga bayin Mami tsaf tsaf tayo alwala tafito hijabin Mami tasaka dake kan dadduman tafara salla duk Mami na kallonta sallan dai buga buga ce ba karya nan da nan tagama, Mami tai alkawari saita koyamata salla da kyau. Kawo musu abinci Chef tayi but daga ita har Mami babu wanda yaci sun koshi, taciro books nata daga jaka tana nunama Mami wai handwriting nata kan Ya Chidi nace mata bata iya rubutu ba, for years Mami bata tana wayan gari taji she s not bored ba sai yau sabida Ziora. Wuraren four bayan tai asir tadauki riganta ta shiga sawa sannan tadauki wayan Mami tashiga kiran bolt dazai maidata school ta goya jakanta abaya gyalen na hannu tabude kofa rike da wayan Mami tafito tana tafiya kudin da Dady yabata sukama zube nan kasan falo daga jakan bata sani ba, Mami tagani a falo ana duba vitals nata tazo wajen dasauri cikeda damuwa da tsoro tace Mami wat is wrong with you ? Nurse din tace am this your daughter loves you Mami tace s checking my BP gyadamata kai tayi Mami tace zaki tafi ne? Gyadamata kai tayi tace bolt na kira da wayanki gashinan ma yana waje Mami tamike tace mesa baki dauki mota ba zaro idanu tayi tace a gane banje school ba kallonta Mami tayi tace we will talk about school dinnan gyadama Mami kai tayi tai tace i write your number a book dina, i will call you with my Mommy phone wajen kofa tayi Mami biyeda ita tace i have something to give you dasauri tace Mami I will collect it tommorow is it chocolate or biscuits or sweet ? Dariya tambayan yaba Mami dan ita turaruka zata bata dana jiki dana wuta, Mami tace is not chocolate dasauri tace Mami is it kilishi? Mami tace kinsan kilishi? Dasauri tace yesss I love it Mami Mami tace toh I will give you tommorow suna maganan suka fito compound gyalen na hannunta har lokacin, Mami tace kawo gyalen nasamiki ba Mami gyalen tayi daidai ana bude gate na gidan, warware gyalen Mami tayi tamata rolling tana gyara gashinta duk ta komar dashi ciki tace yauwa yanzu Amrah tai kyau washe ma Mami baki tayi sannan ta duko ta manna ma Mami kiss a kumatu tace muahhh bye Mami kawai tasa gudu sosai Mami ta daga murya tace stop running Amrah juyowa tayi tace okay Mami byeee, I love you Mami Besty dariya Mami tayi sosai tace love you too Hajiya Amrah, becareful please stop running daidai lokacin Aliyu yasauko daga mota da labcoat a hannunsa fuskan nan a bala in murtuke dan ransa abace yake Beeba just ruin his evening, kallonsa Ziora tayi tana gudun amman ko inda take bai kalla ba kaman baisan dawata halitta a compound dinba, sai kawai tawuce gate abinta tabude kofan gate tafice ga bolt din na wajen, tana shiga ta sauke jakanta dan zaro kudin tasa a pocket sai bataga kudinba dasauri tace m coming please fitowa tayi daga motan tabude gate tashiga gidan Mami na tsaye awajen tana jiran Aliyu dake tafiya anatse yana tahowa, tana shigowa tadaga muryan nan mai bala in dadi da zaki tace Mami I didn t see my money, I don t have money to give bolt guy idan ya kaini school and Daddy will pick me up any moment from now tahau gudu fuuuu tawuce Aliyu kaman balbela tazo wajen Mami tana kama hannun Mami ashagwabe kaman zatai kuka, Mami takalli Aliyu dake tafiyan nan one one tace Aliyu ba Amrah kudin mota dasauri Ziora tajuyo ta kallesa daidai ya iso wajen ya tsaya ransa ahade ba Rahama kan fuskan nan, faduwa gabanta yayi ahankali kaman matsoraciya tace Good Afternoon Aliyu kaman baisan akwai wata awajen ba Mami tadanyi murmushi tace Yaya Aliyu zakice shine yayan Imam ahankali kaman ba muryanta ba tace good afternoon Yaya Aliyu hannu Aliyu yasa a aljihunsa yaciro wallet dinsa yan 1k ne sababbi wajen duka yaciro yamikama Mami batare dayama nuna yasan ana gaidashi ba, Mami ta karba tana kallonsa tace ana gaidaka dawata murya data fito da kyar yace yawuce zai shiga ciki Ziora tabisa da kallo cikeda dan tsoro amman takasa hadiye maganar dake cikinta, cikin whispering tana binsa da kallo still tace Mami he s so grumpy is he fighter? If he s troubling you call police for him Mami Ya Allahu! Karaf yajiyota amman yayi kaman baijiba yabude kofa zai shiga ciki Mami tace his face is always like this cikin whispering still Ziora ta kawo bakinta dab dana Mami tace he doesn t look like an obedient child, Imam is the Obidient chil karaf suka hada idanu da Aliyu daya mata wani kallo da saida cikinta yayi gululuuu dasauri tasa hannu ta karbi yan dubu dayan daga hannun Mami tacire guda biyar ta saka sauran a hannun duk tana kallon Aliyu dake mata wani kallo jikinta na rawa tace bye Mami ta kwasa da gudu sosai, Mami mezatayi inba dariya ba tace stop running Amrah, karki fadi fa kallon Mami Haidar yayi the smile on the face, the excitement, the energy, the spirit, its being long yaga Mami haka, what is special about this girl da Mami ke so haka mara natsuwan nan mai bala in surutu da rawan kai? He doesn t want just anyone da Mami, kawai dan he wants her happy ne daya hana this girl shigowa this house, Mami takallesa tace bakaji ana gaidakai ba murya a kife yace tadena gaidani, tazo wajenki tayi abinda yakawota and leave this house if possible kafin nadawo hararansa Mami tayi tace sannu ubana mai bakin hali wanda ya tsani arabeni bai sake magana ba yashiga cikin gida. Ziora na fitowa taga ba motan bolt a wajen sai wata Benz mai kyau awajen fara, ha a dazu ba corolla car tagani na bolt ba harta shiga ciki tafito ko idanunta ne bata lura da kyau ba?Matsawa tayi dab da motan daidai ana sauke glass kasa, Imam ne zaune yana sanye da kayan kwallo da takalmin kwallo, yayi bala in kyau yana kamshi mai shegen dadi ya kalleta, hade fuska Ziora tayi cikeda fada tace where is my bolt ? Kallonta Imam yayi yace I paid him nace yatafi, I want to be your bolt driver, let s go lemme drop you off dasauri ta make kafada tana turo baki tace I will not enter your car ahankali Imam na kallonta yace even if I m willing to say sorry ? Dasauri Ziora ta kallesa, bude kofan motan yayi yafito dan faduwa gabanta yayi, yana sanye da kayan kwallo