← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 99

Sashe 1

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
KAUNA DA SO
M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI!
EPISODE 1
KISSA TRAINING CLASS SABO SALO
MASU SO SU KOYI KISSA
MASU SO SU IYA KISSA
MASU SO SU SAN KAN KISSA
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI
KISSAN IYA KWACE MIJI
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU BIYU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA
AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA KEMA KI ZAMA SHU
UMA!
KISSA SH
NE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA
KISSA CLASS PAYMENT IS 2k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH
10k EACH
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
wa.me/+2347012181461
Misalin karfe bakwai na yamma wata bakar mota babba SUV ke yawo akan titin Ahmadu Bello Way na Abuja, babban mutumin da akalla zaiyi 65yrs acikin motan zaune abaya, yana sanye da wani white kaftan na riga da wando, sai kansa sanye da hula ja mai tsini da feather dogo fari ke makale a gefen hulan, kafafunsa sanye da wani hadadden takalmi sandals black na prada sai ga wata doguwar walking stick agefen sa yana jingine da seat, fari ne mutumin sosai but irin farin nan da ake kira da yellow, yanada gemu bada yawaba duk yayi furfura, ringing wayansa yahau yi hakan yasa yataba aljihunsa na gaban rigan yaciro wayansa Samsung galaxy fold yabude, ganin sunan da akai saving da ACHALOUGO yasa ya danna wayan yakai wayan kunne, daga dayan bangaren muryan wata yar dattijuwan mace ne tai magana da yare.
Mgbede
ma, nwa m nwoke
da harshen Igbo tai maganan dake nufin.
good evening, barka da dare mijina
gyadamata kai mutumin yayi shima cikin harshen yaren yace
Kedu ka
mere? How are you?
Matan tace
fine, Nwoke(my husband) are you free zamu iya magana?
Dasauri yace
yes yess Nwunye (my wife), menene? Your voice naji damuwa akai, menene
? Cikeda damuwa sosai tace
this is after 7, har yanzu ZIORA bata dawo daga school ba
? Shiruuu mutumin yayi kaman mai lissafin, saiya kalli agogon Rolex dake daure a wrist nasa yaga almost 7:30 yanzu, yace
have you send su Obinna nemanta?
Gyadamai kai tayi voice nata na cracking sosai tace
sunje school din batanan, bata department nasu, and wayanta baya shiga
ijiyan zuciya mutumin yasauke trying to calm matan down yace
t worry she will be back
cikin dan fada da tension tace
this is always abinda kake fadi, don
t worry this, don
t worry that, kullum Ziora kara lalacewa take, why are you spoiling this girl this much? Why why wh
biko Nwunye (please my wife)
yadaga hannu sama alamun maganan ta isa haka, hakan yasa tai shiru, mutumin yace
let me think please my only daughter bata dawo gidaba, do you think is time for fighting, koma menene we will handle it when she
s back pls, calm down and think ina zataje by this time
yana maganan yazare wayan daga kunnensa ya katse yana dan kada kafansa yana tunani, driver sa dake tuki ya kalla cikin harshe na hausa amman kalan wanda kanaji kasan inyamuri ne mutumin ba bahaushe ba yace
Babasani
dasauri dattijon driver yace
am Oga
mutumin yace
katabakai Amrah wani waje dakake tunani za
a iya ganinta a wajen yanzu?
Dan shiru mutumin yayi sai chan yace
toh kasan Amrah da son rawa nataba kaita wani waje dasuke ta yan rayerayen su haka, amman bansan ko za
a ganta awajen ware hakaba Oga
sanin yarsa yasa yace
kaini wajen
BabaSani yayi u-turn suka dauki hanya.
Hadadden building ne dakeda sumfarin gym, ko
ina madubi, ga speakers irin manya manyan nan kaman wanda ake gani wajen biki, wajen sanyi sabida manyan AC dake aiki, yammata ne daban daban awajen sanye da irin kayan gym haka, long pant da half vest, wanda yawancin su ba yaran musulmai bane sabida attachment dayake kansu, wasu na sanye da sarkokin cross, dukansu ana tsaye in cycle ana clapping sosai, while wasu mata guda biyu da babu dankwali akansu suna shaye da short da half vest suna tafi sosai suna hyping wacce ke rawa a kan munbarin 360 dakowa ke hawa kai daya bayan daya suna rawa, yammatan na cewa.
Go Ziora, Go Girl! Go Ziora! Ehhh give em!
Wata doguwan yarinya ce a kan 360, tana sanye da pcap baki, ko kadan baka ganin fuskanta amman kalaban kanta dogaye sun zubo har waist nata, tana sanye da wani riga black na gym designers Alo mai suffan singlet, yakamata rigan dan rigan exercise dinnan ne dake rike boobs yahanasu rawa, boobs dinta nada girma but ba irin na haukan nan ba moderate ne ayanda dai kake ganinsu cikin matsatsen rigan, wandon dake jikinta tight ne shima still na Alo ne baki dogo har kasa mai bala
in kyau daya tsaya a waist nata, kafanta na sanye da sneakers na Nike da farin safa na Nike shima, dudda baka ganin fuskanta hakan bahana ganin skin nata ba dake nan yellow, wato asalin skin color na Igbo girls, fatanta fari kal mai bala
in kyau babu ko spot daya a fatan, waka playing kawai yake, Innalillahi yanda take rawa ko yoh ko Shakira international artist saita saramata gashi she
s so flexible ta iya karya kwankwaso ga kawayenta na hyping nata kaman kara kunnata suke ihu kawai ake cus she
s one of the best dancer dasuke dashi acikin members dancing class din.
Bude kofan akayi aka shigo wata matace itama fara kal tana sanye da bubu na adire, kanta ba hula, ba mayafi amman akwai wani gajeren attachment mai bala
in kyau akanta daya tsaya daidai shoulder ta, hannunta sanye da nail polish ja dayayi kyau, daura hannayen tayi kan kunnuwanta sabida karan sautin yama doddon kunnenta yawa, dudda ranta abace hakan bazai hana kaga bala
in kyanta ba gata da dogon hanci, bin wajen da kallo tayi tanabin kowace budurwa ta wajen da kallo, dan ko acikin mutane dubu ne tana ganin diyarta tasanta koda bataga fuskanta ba, idanunta ne suka sauka kan yarinyar dake rawa kawai zuciyanta yakara harzuka mancewa ma tayi da karan ta sauke hannayenta daga kunnenta, batai wata wata ba tashige wajen tana kutsawa cikin yanmatan wajen, idanunta suka sauka kan yammatan guda biyun nan dasuke clapping suna go Ziora tamusu wani mugun kallo dayasa sukai tsit, kowacce ta sauke kanta kasa, kawai tai wajen 360 dayake budurwan tabama kowa baya matan batai wata wata ba jikake dasss ta kaima bombom din yarinyar duka mai kyau daidai ana kashe music a firgice yarinyar tajuyo jin duka 360 na tsayawa shima, daidai matan tasa hannu tabuge p-cap din kan yarinyar yafadi kasa, cikin fushi da fada tace
is this the school I send you to? Look at me well Ziora
kalaban kan yarinyar ne ya bayyana gwanin kyau tanada wani irin gashi kaman na baturiya bakake, takasa kallon Maman kanta akasa dan bata tabajin kunya irin na yauba, bala
in kyakkyawa ce yarinyar, tanada dogon hanci exactly irin na mamanta, ga karamin baki dake dauke da pink lips exactly irin na jarirai dakeda dan kiba kadan, ga rounded eyes dakeda long eyelash, tanada gashin gira da goshi daya fito sosai abin saiyayi defining face nata yasa tanada wani irin kyau da idan ka kalleta saika kara kallo, hade fuska tayi sosai tana shafa bombom dinta inda mamanta ta daka dayamata zafi sosai dan tanada jin zafin duka, Maman na wani irin kallonta kaman zata rufeta da duka sabida takaici tace
is this the school dana aikoki eh Ziora? When was the last time kikaje school and attend lectures? So all this while kina nan
? Kin magana Ziora tayi still hakan yakara tunzura Mommy sai kawai tajuyo ta kalli uban yaran dake wajen da akai tsit ana kallonta da Ziora dataki dago kai tanunasu da hannu tace
my daughter is a responsible child that comes from a well reputed family
yanmatan wajen wasu sosa kai suka fara irin be like say matan nan batasan yarta ba, zata kara magana kaman Ziora zatai kuka tace
Mommy you
re embarrassing meeeee
Ya Allah! Wani irin muryan yara yarinyar keda shi that
s so soft and sharp yet very warm and sweet, overall girly voice gareta, Mommy dake fushi tace
oh now you know how to speak
takalli yammatan tace
I will not sit ideal na barku kubatamin yarinya and ruin all the home training dana bata, my daughter will go to school she will not become a dancer like you peop
Ziora bata bari mamanta takarasa maganan ba ganin tana dizgata taja hannunta cikin wata kalan murya mai dadin gaske cikin harshen turenci adan shagwabe bata bari muryanta yafito sosai ba sabida kunyan duniya da Mom tasa taji tace
Mommyyyy let
s just goooo
kaman bada ita ake ba Mommy tanunasu da hannu tace
nakara ganin yarinya na anan I will shut this place down
KAUNA DA SO
Chapter 1 · 0% Book details