← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 99

Sashe 23

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

na short da riga masu combination na white and blue sunmai kyau sosai, zagayawa yayi yabude mazaunin passenger yace common zoki zauna Amrahn Mami, I don t want drama dan kallonsa tayi saikuma tai murmushi yanda yace Amrahn Mami yamata dadi kawai ta taho hakanan ganin she s approaching him saiyaji gabansa yana faduwa baisan sanda ya matsa yakoma baya ba itakuma tashiga tazauna cikin motan, yadan saci kallonta sannan ya maida kofan yarufe yazagaya yashigo ciki yatada yace ina zaki? Dasauri tace baze gyadamata kai yayi yafara tafiya chan yace sorry about what I said the other day, and thank you for saving Mami, thanks for the cake too murmushi tayi sosai ta kalleshi tace i love Mami so much she s my best friend now murmushi yayi yana kallonta, she s so young and innocent, har suka shiga baze bai sake mata magana ba amman bini bini yana satan kallonta ita hanya take kallo abinta, chan yace inane department naku? Ahankali tace accounting murya chan kasa yace yau ba lectures ne ? Dan kallonsa tayi yanda ya zura mata idanu yasa ta dauke kanta da sauri tace ni I don t want the school bai kara magana ba har sukakai department dinsu yayi parking dasauri tajuya zata fita ahankali Imam yace Amrah juyowa tayi da sauri suna hada idanu kawai taji kunya yakamata sabida yanda taga yana kallonta tace ahankali yace can you stop going out with those girls? Dasauri tace Mami ta gayamin itama nima I don t want the friendship with them anymore wani cute smile yasakin mata itama haka sannan ta sauka da sauri tai cikin department nasu baisan meya shigesa ba but samin kansa yayi da tsayawa yana kallonta bayako kyafta idanu har saida yadena ganinta tashiga class sannan kaman an kunna wuta firgigit yadawo daidai kunna motan yaja harzai wuce yaga tafito daga class din tazauna kan daya daga cikin kujerun dake gaban department din nasu, ya tsareta da idanu, she s dead beautiful, and tanada wani irin bewitching aura dake sace zuciyan mutum, is not his fault tunda gashi har itama Mami is loving the girl unconditionally daga haduwa da ita a saloon. Tana zaune wajen Mira tagani tana tahowa tana sanye da half gown mai bala in kyau natane kuma ko yaya akayi yadawo nata bata sani ba maybe rannan dasuka so gidansu ta dauka a wardrobe dinta, karasowa tayi wajen Ziora na kallonta Mira ta zauna gefenta cikeda masifa tace how would you come to this school baki nemeni ba kika kama kika fita? By the way ma ina kikaje cus munje dance academy dinnan baki nan eh ? Kallonta Ziora tayi yanda take mata magana da isa tadai daure tace I went somewhere somewhere where? Mira tadaga murya dayasa Ziora tasaki baki tana kallonta, saita kara daurewa tace my parents don t want me to be friends with you guys anymore wani abune Mira taji ya daki kirjinta kafin ta gyara zama sosai tana kallon Ziora tace mene kikace Ziora ? Gabanta faduwa yahauyi but she has to say the truth hakan yasa tace they said if they see us together again they will lock you girls up after that drug thing, so I think kawai muhakura da friendship din ni school dinma banso zan daina zuwa ne mikewa Mira tayi ta tsaya agabanta tana kama waist nata kaman wata uwar Ziora tace repeat what you just said Ziora sosai kirjin Ziora ke bugawa to wai tsoron Mira take? How can she be afraid of her? Ta tambayi kanta sai bakinta yahau rawa sosai tace .don t wanna be your friend anymore! Hannu Mira tadaga cikeda zafinrai zata kaima Ziora mari atsorace Ziora takai hannayenta saman kanta dan kare fuskanta tace Daddy! Mira takai hannunta da zafin nama zata daura mata marin sukaji murya saman kansu strictly yace KAUNA DA SO
Chapter 23 · 0% Book details