← Book details Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 99

Sashe 53

Kauna Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

s so soft hearted, she s free and she s a very sweet young lady, I know tashiga family naku zataga alot of cultural shock duba da she s Igbo but I hope you will hold her hand and walk her through this new path with love not with bitterness Abba yace in sha Allah, in sha Allah Imam na kallon kowa jin kaman maganan aure ake amman still bai gane ba brain dinsa kaman baya functioning, Daddy ya kalli Abba yace who is your son ? Dasauri Imam yakalli Abba deep down hoping yaji labarinsa za a bayar, Abba yayi murmushi cus he loves culture yace Aliyu shine yarona na farko my first son! Sosai gaban Imam yafadi, Aliyu? Meya hada Aliyu da Ziora? Bashi ke son Ziora ba? Abba yace shi tun yana dan kankani baida surutu baida hayaniya ba irin wannan ba yanuna Imam dake gefensa, yace bantaba sanin Aliyu ma can become a Dr ba a irin yanda baida surutu but I guess ciwon mahaifiyarsa motivated him, yayi secondary school nasa anan he finished at 14yrs yatafi university Havard yafara medicine he finished school very early yadaura masters yagama yayi PHD all kafin age of 35yrs he s an Oncologist Abba yayi shiru saikuma yace s very calm baida magana da sometimes zaka dauka bakin hali ne but ka fahimce sa zaka gane haka yake, for Aliyu his mother is his life, baya wasa da ita, he s kind too, baida wani mugun hali that I know of, saisa mukazo nemamai auren yarku, muma we hope zaku nunama danmu culture naku with love for things to move smoothly Daddy yace in sha Allah idan kun shirya I will love muyi auren musulunci yanzu then we let our children fix date for celebrating wedding nasu bakaramin dadi Abba yaji ba yace sure sure Alhamdulillah, Bismillah muyi yanda zuciyan Imam ke bugawa kasa daurewa yayi yamike yana daga wayansa kaman an kirasa yace Abba ina zuwa ana kirana Abba yace bazaka tsaya a daura auren yayanka dakai ba dasauri yace s important yanzun nan zan dawo yawuce yafita da sauri har jiri jiri yake gani Chidi yabisa da kallo, imam yayi gate nasu yafita dasauri sai kawai yasa gudu kaman mahaukaci kirjinsa namasa kaman zai kama da wuta, daman ya iya gudu aiko haka yake gudun har zuwa bak n junction na unguwan yatare machine daya gani yahau baimayi magana ba sai hawaye yanakai bayan hannu yana gogewa he felt betrayed, how can Aliyu da Mami zasu yaudaresa haka after everything dayamusu? Shi Aliyu ke bari yayi babysitting uwarsa harya dawo daga aiki but babu wanda yagaya masa cikinsu zai auri Ziora. Daura aure akayi tsakanin Aliyu da Amrah akan sadaki naira miliyan biyar Baban Aliyu yabiya cash guards nasa na video ana hamdala ana shafa fathiha, su Chidi da Obinna duk suka shafa, Daddy yace bari afito maka da yarka Abba yace kwarai kuwa yakamata Tashi yayi yawuce ciki yabude kofa tsayawa yayi Daddy yana kallon Ziora da Barrister ta shirya cikin wani sabon lafaya dinta pink tasaka normal black bodyhug aciki Ziora tai wani irin kyau kaman ba itaba tana murmushi sosai tana kallon Daddy, Daddy yace Barrister are you sure this is my Baby or you change her ? Dasauri Ziora tace Daddy is me Barrister tai dariya Daddy yaje wajen saiya mata peck a goshi yace re now a married woman Dr Aliyu s wife, muje ki gaida your husband s parent dawani sauri Ziora tasaki hannun Daddy zatai gaba Barrister takamata dasauri tace Amrah keee wannan zumudi haka, bari na lullubeki har kai, banda rawan jiki Barrister ta yafamata mayafin itama ta dauki nata tasaka ita da Daddy suka kama hannun Ziora suka fito da ita duk ana video Abba yamike yana gyara Babban Riga yace Masha Allah Masha Allah, Amrah wani irin yaye lullubin Ziora tayi daga kanta kawai tayi hugging Abba ba zato ba tsammani tace yesss, yessss, my new Daddy good morning sauke kai kasa Barrister tayi cikeda kunya shi kansa Daddy saida yaji wani irin kunya. EPISODE 4 Abba saida ya lura da yanda parents na Amrah felt disappointed da abinda tayi hakan yasa as a wise elder mai hikima yadan tapping bayan Ziora yace My daughter how are you? Fitowa Ziora tayi daga jikinsa tasa hannunta takama hannun Abba dasauri cikin tsananin farin ciki tarike tana murmushi sosai tana kallonsa ganin Baban Yaya Aliyu for the first time tace I am very fine thank you My new Daddy tana kallon fuskan Abba sosai kaman zata hadiyesa da fararen idanunta ganin yanda Aliyu yayi kama da Abba, Barrister ce tai karfin hali tace baki gaida sauran iyayenki ba dasauri taleko still bata sakin hannun Abba ba tace good morning everyone I m Amrah Mrs Aliyu Daddy dai ganin zata iyayin wani abin kunya yasa yace toh bi Maman ki kutafi daki Ya Chidi jiyake kaman ya kwadeta sabida takaici, sakin hannun Abba Ziora tayi tace My New Daddy take care of yourself okay, see you later gyadamata kai Abba yayi yace you too take care Allah miki albarka Amrah tabi step Mom tana kwashe daurin lapayan sama fararen kafafunta suka bayyana dan ji take kaman zata fadi bata saka kalan kayan ba duk ana ganin fararen kafafunta Chidi kawai yakada kai yana cizan lips. Wajajen 12:30 akai sallama aka gaggaisa suka tafi. Gabaki daya yau Aliyu da zazzabi yatashi idanunsa sundan taso sun kumbura sabida tsananin bacin rai dayake ciki na abinda Beeba tayi, dama he s off today so kawai yama asibitin text he s going for leave sabida zai fara treatment din Mami sannan yama Chef da Nurse message duk sudawo yana tura abin kawai ya kashe wayansa yatashi yafada bayi da ruwan zafi yayi wanka yafito ya shirya yasaka faran jallabiya yasa hula yatafi masallaci kansa ciwo yake, yadade a mosque sai wajajen 7:30 yadawo kamshi dayaji a kitchen yasa yatafi kitchen din dasauri Mami yagani tana girki hakan yasa yayi wajen dasauri yace Mami why are you cooking barshi na karasa wani kallo Mami tamai tace lafiyata kalau zan iya wuce kaje falo ka zauna ka jirani naji bazan iyaba zan sanar dakai kazo, wani magani zakasha wannan dakake zazzabi ahankali yace zan huta yau bazani aiki ba Mami tace okay to tafi kasa fita yayi saiyaja kujera yazauna gaban island na kitchen din yana kallon Mami tana girki, harta gama tuwon shinkafa tayi da miyan taushe tayi kunu sannan tahadamai shayi dayaji kayan kanshi tace yau bazaka sha coffee ba yana hanaka samin ishashen bacci, zo tayani daukan flask din mukai dinning tasowa yayi yadauka yakai dinning ya ijiye saida yatayata kwashe komi sannan suka fito tare taja kujera tace zoka zauna tahowa yayi yazauna tadauki plate ta warware tuwo daga ledan tasamai tasamai miya da namomi da man shanu takawo gabansa magana zaiyi tace ka cinye tasss sannan tazubamai shayi takawo gabansa ta ijiyemai kafin ita tasama kanta da kumu tazauna tafara ci tadan kalli yanda yakeci ahankali anatse tace meke damunka Aliyu? Dasauri Aliyu yakalli Mami jin tambayan datamai zaiyi magana akai knocking tareda bude kofa Chef ne Mami tace ahh oyoyoo Chef shigowa tayi tana murmushi tace good morning Ma how have you been? Good morning Sir gyadamata kai Aliyu yayi yana mikewa yadauki cup na tea nasa yace bari naje na kwanta Mami sai chan anjima zamu hospital din yawuce sama abinsa yana shiga dakinsa yarage kayan jikinsa yaja drawer yajefa wayan nasa daya kashe, he just needs good sleep he will be fine yakalli agogo yasan by 10 Abba zaije gidansu yarinyar chan mai rawan kai sai kawai ya kwanta yaja bargo yana lumshe idanu sai bacci. Mami na zaune kan dadduma a falo tanajan charbi wayanta yahau ringing dake kan center table, hannunta tamika tadauka Baban Aliyu tagani a screen din hakan yasa tadan dakata kafin ta danna takai kunnenta ahankali tace Assalamu Alaykum shiru Abba yayi saiya lumshe idanunsa yabude su asanyaye yace congratulations to us Asiya an daura auren yaron mu harmun baro gidan ma muna hanya yanzu haka dasauri Mami tace Alhamdulillah Alhamdulillah, bantaba tunanin yau za a daura auren ba Abba yace konima haka amman cewa sukayi su haka akeyi a al adan su wai yanzu yarage su yaran su fadi rannan dasukeso ayi taro, nasan Mahaifinta da dadewa tun yana dan kasuwa anatse Mami tace Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Abba yace inata kiransa number sa akashe Mami tace yadan kwanta ne kansa namasa ciwo nace yahuta ahankali Abba yace natura miki video komi ta watsapp shima na tura masa, idan kin bani izini zanso nazo gidan sabida mu zauna muyi discussing ya bikin da tarewanta zai kasance ahankali Mami tace zanyi magana da Aliyu kome yace zai sanar dakai Abba ya gyadamata kai yace yayi shiru batare daya katseba ahankali Mami tace tom sai anjima Abba yace sai arabama makota sweet Mami tai murmushi batace komiba ta katse wayan tashiga watsapp da sauri ta kunna data nan taga messege from Baban Aliyu video ne guda biyar dasauri tashiga downloading tana kwalama Nurse da Chef kira. Kuzo an daurama Aliyu aure da diyata Amrah Mami was extremely happy suka fito duk atare suka kalli video sanda aka fito da Amrah ta rungume Daddy zokaga dariya da Nurse da Chef keyi Mami tai murmushi she promised zata koya mata komi game da al adun bahaushe dakuma alkunya. Daki Mami tawuce tashiga tafito da ATM card nata tabama Chef tace Huwala jeki sayomin sweet dayawa masu kyau da tsada pin dina is 3451 Chef na murmushi tace angama latest mother Inlaw in town tafita bata wani jimawa tadawo Mami tace su bata plate tadebi sweet dayawa da kanta tawuce tahau bene tana tafiya ahankali har sama dakin Aliyu tabude. EPISODE 5 Akan dadduma Mami Aliyu daya tashi har yayi wanka yana sanye da dark blue shadda datamai kyau sosai dakin sai kamshi yake tashi ga sanyin AC, yana zaune yana tasbihi da yatsu yana shafa kansa, yana ganin Mami yamike Mami kawai taja hannunsa zuwa bakin gadonta tace zonan ta zaunar dashi tana basa plate na sweet din a hannu tadauki daya tabude tace budemin bakinka bai motsi da baki ba Mami takama habansa tarike ta turamai
Chapter 53 · 0% Book details